← Book details Eemaan Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 229 OF 300

Sashe 229

Eemaan Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

A hankali ya sa hannu ya sauke bargon daga saman kanta bayan ya xauna kusa da ita, ido hudu suka yi, ta mike xaune a mugun firgice ta xaro ido tana komawa baya da karfi tace "Innalillahi wa inna ilaihi raji'un, innaaa" sai kuma ta fara kokarin sauka daga kan gadon ko ina na jikinta na 6ari, yyi hanxarin rikota ya maido da ita kusa da shi ganin xata kurma masa ihu ya hade ta da jikinsa ya sa hannu ya rufe bakinta, da karfinta ta dinga struggling din kwatar kanta hawaye na sakko mata amma ta kasa, gaba daya kuma ta ki yarda ta kallesa, shi kam sai kallonta yake daga karshe ya xame hannunsa bakinta ya rungumeta hade da lumshe ido murya can kasa yace "Imaaan..." Ta fashe da kuka sosai tana tura sa tace "Bana son haka yaya ni ka sake ni plsss, meye haka kke yi, ka sakeni bana soo....." Unexpectedly taji warm lips dinsa a kan neck dinta, ta wani xaro ido ta fasa ihu cike da shock tace "Wayyo Innaa....." Muryar Inna suka ji daga parlor cikin rikicewa take cewa "Kai amma gaskiya ban taba ganin shaidaniyar yarinya irin wannan 'ya dai ta Bukar ba, me na maki xaki gigitani haka fisabilillahi ina bacci Imaan? Me na maki?? To fito don ubanki ki tafi bangaren ku baxa ki kwanar min a nan ba wllh tllh, maxa fito min dakina, kuma ke da Allah tsorata ni da kika yi, gaskiya ke da Allah" Mujaheed ya saketa da sauri ya koma baya ganin tana jan numfashi da kyar, jinginar da ita yyi da gado yana kallonta yace "Hey relax now...." Kin yarda su hada ido tayi tana kokarin daidaita numfashinta, tashi yyi ya kunna fan din dakin ya dawo ya xauna ya dago kanta yace "I said relax..." Murda kofar dakin Inna tayi jin sa a rufe cike da masifa tace "Bude min dakina ki fito ki kama gaban ki ba ruwana, Allah ya saka min, daga yau kada ki sake yo min nan dama don koran kare xan maki muguwar yarinya kawai" Imaan dai sai sauke numfashi take hankali, lkci daya ta mike tsaye hawaye na sakko mata xata tafi gun kofar ta bude duk don ta samu ta gudu Mujaheed ya kamota ya mayar da ita kan gadon ta fashe da kuka jikinta na rawa tace "Inna kice masa ya bar ni in bude kofar" Inna dake tsaye har sannan ta wani xaro ido tace "Auzubillahi waye ya shiga dakin?? Waye ya shiga??" cikin rawar murya Imaan tace "Yayaa..." Inna ta d'an yi shiru kafin tace "Yaya? Waye kuma Yaya?" Imaan dai bata ce komai ba sai goge idonta take xuciyarta na bugawa tana komawa baya, Mujaheed ya kafeta da ido ko kiftawa baya yi yana kallonta, Inna tace "Shi Mujaheed din d'an iska ya xama xai tsallakeni a parlor ya shigar maki daki kina kwance? Ko wiwi ya sha daga inda ya taho??" Mujaheed ya mike yana murmushi ya shafa kansa ya nufi gun kofar ya bude, Imaan taji 6ata taba son k'in ganinsa irin na moment din nan ba, ko kallonsa bata son yi balle ta ji muryarsa, gaba daya ta ji ta tsane sa, Yana bude kofar Inna ta kallesa daga sama har kasa sannan ta kalli Imaan da ta takure waje daya tana hawaye tace "Ya kai minti nawa da shigo maki" Imaan taki cewa komai sai hawaye da shessheka, Inna ta kara kallon Mujaheed tace "Iskancin naka ya kai ka dinga biyo dare kana shigewa dakin mutane Mujaheed?? Toh dama neman ka ake ruwa a jallo, tunda dai ka gama guje gujen ka mara tushe sai mu tafi gun su Ahmadu ka rubuta ma jikata takarda ka mika ma ubanka da ya daura maku aure ya bata, don gaskiya Imaan bata isa aure ba, idan ma ta isa to a gaskiya ka fi karfinta, Ina xata kai lafcece irin ka? Ko baka ga yanda take bane, sannan wannan yaro Sadeeq dai ya dawo daxu ashe ba yin kansa bane.... Don haka mu je dama kai kadai ake jira" Mujaheed yyi wani murmushi yace "Ke ma xa ki iya rubuta takardan ki bata ai...." Inna tayi misti mitsi da ido ta tsaya kallonsa ko kiftawa babu, can kawai ta fice daga dakin, ya bi ta da ido har ta fita parlor gaba daya bayan ta cire makullin jikin kofar parlon, yana jinta ta sa makulli ta waje ya juya yana kallon Imaan, ganin ta mike xata shige toilet da gudu, yyi hanxarin cafkota ta kwala wani ihun jikinta na rawa tace "Na shiga uku don Allah Yaya ka bariii...." Ya ajiyeta saman gado ta ja duvet tana rufe jikinta tana kuka, yana kallon idanuwanta duk da ta ki yarda ta kallesa yace "Listen to me now..." Kin tsayawa waje daya tayi tana komawa baya tana kuka, ya wani hade rai yana kallonta yace "I said stay still now" da kyar ta xauna waje daya ganin ba da wasa yyi maganan ba amma ko da mistake taki kallonsa sai hawaye take xuciyarta na bugawa, ya dinga kallon lips dinta sannan a hankali cikin sanyin murya yace "isn't this our Destiny Imaan?" Sai a sannan ta kallesa da sauri, ta xaro ido cikin rudewa tana girgixa masa kai tace "Noo it's not plss, Yaya this not destiny, we are meant to be only brother and sister not husband and wife, this is not destiny plsss, kai yayana ne wllh, ni kuma kanwarka ce ko ka manta, bayan wannan babu wani alakar da ya dace da mu Yaya, wllh Yaya wannan abun kunya...." Bai jira ta kai karshen abinda xata fada ba ya bata shock of her life at that moment ta hanyar hade bakin sa da nata...... Iyakar rikicewa Imaan ta rikice a wnn lkcn don har daukewa numfashinta sai da ya kusa yi, don kansa ya kyaleta, amma fa shi ma ya kasa kallonta, murya can kasa yace "Am I still ur Yaya?" Shock bai bar ta ta iya basa amsa ba banda rawa babu abinda jikinta yake tana ja baya, dai dai nan kuma aka bude kofa a can parlor.... Inna ta shigo masu dakin tana kallonsu tace "Yana nan har yanxu Ahmadu" mikewa Mujaheed yyi ya saci kallon Imaan da har sannan ta kasa kwakkwaran motsi kuma taki cewa komai ya fita dakin ya ga Abba tsaye bakin kofa, Yyi kasa da kai kafin yace komai Abba yace "Where were you all this while??" A hankali Mujaheed yace "Ina nan Abba...." Abba yace "mu je to" Inna ta dau Hijab ta nufi kofar xata fita Abba yace "Ina kuma xa ki Inna" da mamaki tace "A'a ba magana xa ayi ba ya sakar min jika, Ahmadu na fa ce maka yaron ya xo mana da Hadia jiya yana ta kuka kamar xai mutu, nasan Hadiza ta gaya maka komai, wllh ba yin kansa bane kuma ko waye yyi masa haka xa mu binciko in sha Allahu kashin ko ma waye ya bushe...." Abba yace "A'a kiyi hakuri kiyi kwanciyar ki yanxu dare yyi, gobe da safe sai a xauna kowa da kowa ayi magana a nutse" Inna tace "A'a da yanxu da goben ai duk daya ne Ahmadu, ni dai gaskiya mu je ayi magana ayi ta ta kare yanxu, kada wani abu ya sami Imaan kaga auren nan ba sonsa take ba" Da kyar Abba ya lallaba Inna a bari gobe da safe ayi magana, shi dai Mujaheed na tsaye kansa a kasa amma gaba daya hankalinsa na kan abinda yyi Imaan, shi kansa bai yi xaton xai iya hakan ba, Bai san lkcn da yyi wani murmushi ba yana shafa kansa, muryar Inna ya ji tace "Kaga mahaukaciya ma ya mayar da ni, dariya yake min ko Ahmadu, to wllh sai ya sakar min jika tunda ba sonsa take ba baxa a mata dole ba" Abba yace "Allah ya kai mu goben" daga haka ya kalli Mujaheed yace "Mu je" Mujaheed ya kalli kofar dakinta sannan ya bi bayan Abba, slowly suke tafiyar yana gefen Abba, Abba yyi breaking silence din yace "You are not happy with what I did koh Muhd?" Mujaheed ya kallesa murya can kasa yace "Not at all Abba" Abba yace "Toh ina ka shiga kwana biyun nan" Mujaheed ya sunkuyar da kansa yana murmushi yace "Ina gidan a bachelor frnd of mine, bana son tashin hankalin gidan ne" Abba na gyada kai yace "Gaskiya ne, jiya Hadiza ta sameni ta min bayanin yanda suka yi da yaron nan Sadeeq, kasan Hadiza ba komai take ba ma listening ear ba, but tunda har ta sauraresa... sure da wani abu a kasa, Ur mum isn't still okay with this Union, grandma din ka har yanxu ba mu gane inda ta dosa ba gaskiya dama she has always been a confusionist, Hajiya Aisha bata gidan nan yanxu haka all because ita ma bata son auren, I caused all this Muhd, kai ma ban yi shawara da kai ba naji ra'ayin ka, so I think raba auren nan shi xai fi komai sauki a gidan nan" sauraronsa kawai Mujaheed yake kansa a kasa, Abba na gyada kai yace "Gobe da safe duk xa mu hadu, ita ma Aishar xa a kirata ta xo don a gabansu xa a yi komai...." Shi dai Mujaheed bai ce komai ba har suka isa apartment dinsu, Abba yace "You spend the night here sbda gobe da safe xa a kira meeting din" murya can kasa Mujaheed yace "In sha Allah" daga haka Abba ya wuce parlonsa, Mujaheed ya wuce sama walking gently. Daren ranan gaba daya bai yi baccin kirki ba, haka ma Imaan da kiss din da ya mata ne ya tsaya mata cak a rai, da ta tuna sai gabanta yyi mugun faduwa kuma sai ta mike xaune to calm her self down, ta goge bakinta ya fi a kirga amma har lkcn ji take kamar it's happening fresh, ko Sadeeq da yyi mata wanda ya fi wnn ma bata ji abinda take ji ba yanxu, da ta tuna Yaya ne yyi mata sai hankalinta ya kara tashi ta fara hawaye, anya yayan da ta sani ne wannan kuwa, har xuciyarta taji gaba daya tsoronsa ma take... Washegari
Chapter 229 · 0% Book details