← Book details Eemaan Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 251 OF 300

Sashe 251

Eemaan Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Safeenah na kitchen tana wanke wanke ranta fari fess ko kadan bata ji haushin xagin da Imaan tayi mata ba ganin Mujaheed bai yi supporting dinta ko na second daya ba sannan ya yadda da tsarin da tayi masa, sai murmushi take ita kadai ganin abubuwan na tafiya yanda dai take so kafin Mummynta ta iso gidan, Mujaheed na xaune parlor idonsa a kan tv amma bai ma san me ake yi ba, gaba daya hankalinsa na sama, can ya kalli breakfast da ya ajiye Safeenah ta bar ma Imaan a parlon sannan ya kalli agogo, karfe goma har ya gota hakan yasa ya mike ya tafi kitchen don daukan cup da spoon ya dau tray ma, Safeenah na kallonsa da mamaki tace "Me xaka yi da su kuma dear?" Yace "Imaan haven't Breakfasted..." dauke kai tayi ta wani hade rai tana dauraye plate din hannunta tace "Toh ai idan tana jin yunwa da ta sakko tunda mun ajiye mata mun fita hakkinta, may be she isn't hungry yet" shi dai ba kalleta ba balle ya tanka ta ya fita kitchen din, shayi ya hada cikin cup a parlorn don kayan shayin na ajiye har lkcn, ya dau plate din dankali da kwai ya daura kan tray da cup din shayin sannan ya wuce sama, duk Safeenah na lekansa daga kitchen ko kiftawa bbu, lkci daya gaba daya mood dinta ya canxa ta ajiye plate din hannunta ta fito kitchen din ta bi sa da kallo xuciyarta na tafarfasa, Mujaheed ya murda kofar dakin ya shiga ciki sannan ya kulle, xaune ya sameta ta jinginar da kanta da gadon dakin, ya ajiye plate din hannunsa yana kallonta, ta mike ba tare da ta yadda ta kallesa ba xata shige bathroom ya rikota, fashe masa da kuka tayi tace "Ni wllh ka mayar da ni gidanmu baxan kara kwana gidan nan ba, idan ba haka ba inyi wucewata da kai na" Ya rungumeta yace "Da aka yi maki me?" Kwatar kanta take son yi a fusace amma ya ki saketa, yyi murmushi murya can kasa yace "Upon rashin kunyar da kika ma matata ba mu ce maki komai ba kuma kike kuka??" Turasa tayi iya karfinta tace "Ae dama ni ba matar ka bace sai ita...." sosai ta basa dariya ya dake bai yi ba yace "Daga kanwata kuma kin dawo matata, when hakan ya faru ban sani ba?" Struggling ta dinga yi xata kwace kanta amma ya ki saketa, ta fashe masa da kuka sosai tace "Wllh duk abinda kake min sai na gaya ma Abba da Inna, har...." Xaro ido tayi ganin abinda yake mata da sauri tace "Ha'an meye haka Yaya??" Ya lumshe ido bai ce mata komai ba yana ci gaba da kissing duk jikinta as if his life depend on it at that moment, turasa ta dinga yi jikinta na 6ari, lkci daya ta tsorata cikin rawar murya tace "Ka sakeni plss bana so Yayaaa, what's this you are...." ya kankameta making the affair more deeper and hotter, daga haka kuma bai kara bata chance din magana ba, iyakar tsorata Imaan tayi a lkcn, it's something that just came all of a sudden, duk wannan abun kuma yaki bude ido balle ma ya kalleta, gaba daya kafafuwanta suka kasa daukarta ganin durkusawa take son yi ya kwantar da ita saman gado, going further from where he stopped, lkci daya ya bude idonsa da suka sauya kamanninsu yana kallonta, ya dagota da sauri yace "Imaan, Imaan..." Kokarin jan numfashi take tana komawa baya, ya riketa yana kallonta shi ma yana sauke numfashin, har sai dai ya ga ta nutsu gaba daya numfashinta ya dawo normal, sai kuma ta fixge hannunta hawaye cike idonta ba tare da ta yadda sun hada ido ba xata sauka saman gadon kana ganinta kasan a tsorace take, ya mike xai riketa ta fashe masa da kuka jikinta na rawa tana komawa baya tace "Don Allah Yaya ka bari, wllh bana son haka, kayi hakuri plss" yyi kasa da murya yace "To sakko kiyi breakfast" xuciyarta na bugawa har lkcn taki kallonsa, kamar yanda shi ma bai yarda ya kalleta ba, ganin tray din breakfast din dake kasa lkci daya ta hade rai tace "Ni baxan ci ba" da sauri Kuma a tsorace ta sauka daga kan gadon kafin ya iso kusa da ita tace "Wayyo Yaya don Allah kayi hakuriii" Yana kallonta da lumsassun idanuwansa yace "Toh xauna kiyi breakfast" ta make kafada tace "Ni dai ka siya min wani baxan ci wannan ba wllh" tana fadin haka ta juya masa baya, murmushi yyi yana shafa kansa yana kallonta daga sama har kasa, murya can kasa yace "Koh..." Ba tare da ta juyo ba tace "Ehh ni dai ka siya min baxan ci Wannan jagwalgwalon ba" walking gently ya karasa kusa da ita tana jin tafiya ta juya ta bar wajen da sauri tace "Yayaaa" murmushi kawai yake yana shafa kansa yace "Toh shkkn bari in je in siyo ma kanwata wani abinci..." Da sauri tace "Ae tare xa mu je in nuna maka abinda nake son ci" duk wannan abun taki yarda ta hada ido da shi, a hankali yace "To mu je" har xata bi ta gabansa sai kuma ta koma baya da sauri kamar xata yi kuka tace "Yayaa" ya buda ido yace "What?" A hankali tace "Kar ka ta6a ni plss" Yana murmushi yace "Ehh baxan ta6a ki ba yanxu sai anjima da night koh?" sosai gabanta ya fadi, kamar xata yi kuka ta kallesa a karo na farko, shi ma yana kallonta yace "Ba sai in je in ta6a warce take son in ta6a ta ba..." Wani kallon da yyi mugun basa dariya tayi masa, tace "It's not new ai, tunda jiya ma a dakinta ka kwana" Da mamaki yake kallonta yace "Dakinta kuma?" Bata ko kallesa ba ta fice daga dakin ya bi ta da kallo, sannan ya duka ya dau tray din da ya shigo da shi ya fita dakin, Safeenah na xaune parlor har ta gaji da kallon stairs sai ga imaan ta sakko, ko kallonta Imaan bata yi ba ta tafi waje dauko Hijab dinta da ta shanya tunda shi kadai take da a gidan, Safeenah ta bi ta da kallon tsana xuciyarta na kuna, fitowar Mujaheed ya sa ta mike fuska daure, yyi mata kallo daya ya wuce kitchen, bin bayansa tayi tana kallon tray din da ya ajiye yace "I will be back soon..." Da sauri tace "Ina xa ka?" Yace "I want to get her something to eat..." Safeenah ta daure fuska sosai tace "Wannan fa?" Yace "Tace baxa ta ci ba" Safeenah tace "Toh bari in shirya, nima ai ba wani breakfast din kirki nayi ba coz kasan bana cin dankali" Ya buda ido yace "Dankalin kuma da kika ce na koya maki ci daxu??" Ko tankasa bata yi ba ta tafi dauko Hijab a sama, bin ta yyi da kallo yana shafa kai, can ya dau makullin motarsa ya fita ya tadda imaan tsaye jikin mota, yace "Xa mu je da Safeenah, she will be coming out...." Bata jira ya kai karshe ba tace "Toh ku je" daga haka ta wuce sa xata koma ciki ya rikota da sauri ya jawota jikinsa a hankali, murya can ciki yace "Haba wife..." Kamar xata yi kuka tace "Wllh baxata bi mu ba, sai dai in fasa xuwa ai ba kwanan ta bane" sosai ta basa dariya ya daura fuskarsa saman kanta yace "Kwanan ki ne kenan kanwata?" Tana kallon entrance din shiga gidan tace "Ehh" murya can kasa yace "So we are sleeping together today?" Tace "Ehh" lumshe ido yyi yace "Da gaske?" Tace "Ehh" yace "Baxa ki ji tsoro ba?" Tace "Ehh" Magana yake mata amma duk hankalinta na kofar tana jiran fitowar Safeenah, Mujaheed yace "Ke fa kika ce min Ehh da bakin ki" ta kara cewa "Ehh" dago kanta yyi yana kallon kyakkyawan fuskarta sanin she isn't listening to him, dai dai nan Safeenah ta fito sanye da hijab hannunta rike da waya, A hankali ya sake Imaan jin footstep dinta, ya karasa gunta yace "You say what u want to eat sai in siyo maki kawai" tana masa wani kallo tace "Why??" Imaan na kallonta da kyau tace "Saboda ba kwanan ki bane, ki jira after a week sai ki bisa a mota not today" Da mamaki Safeenah ke kallon Imaan sannan ta kalli Mujaheed, Mujaheed yace "Don't worry i will get you pizza, guess that is what u want for breakfast" daga haka ya nufi gate ya bude sannan ya dawo ya bude lock din motar, Imaan ta bude front seat taki yarda su hada ido da Safeenah ta shiga motar ta rufe door din, Mujaheed ya shiga maxaunin driver ya tada motar ya fita compound din sannan ya sauka ya rufe gate ya koma cikin motar suka bar layin, ya rasa me yasa yake murmushi shi kadai, Imaan dai bata yarda sun hada ido ba, sun dan yi nisa murya can kasa yace "But ain't we suppose to take our bath before coming out?" Imaan ta kallesa da sauri tace "Bath? ai ni nayi wanka" yyi murmushi yace "Ohk tot ba ki yi ba ai" dauke kai tayi ta hade rai ta ki cewa komai, A wani babban eatry ya siya mata abincin sannan ya siya ma Safeenah ma, ita dai bata ce masa komai ba, bayan sun bar eatry din tace "Yaya ka bani waya in kira Anty Farida in ji ko gidanta bbu nisa sai ka kai ni in gaisheta" yace "Not today" 6ata fuska tayi kamar xata yi kuka tace "Yaya plss, ni dai ina son in je" Bata jira cewarsa ba ta fara laluba aljihunsa tana neman waya, buda ido yyi sosai yana kallonta har ta cire wayar and he couldn't stop looking at her, ta bude wayar ta fara shiga gallery, hotunan Safeenah da take dauka a wayar ta gani sun fi a kirga, lkci daya tayi marking dinsu gaba daya ta jefa su a kwandon delete, sannan ta shiga contact, tana nemo lambar farida tayi dialing ta kai kunne, Bayan few seconds Farida tayi picking call din, bayan sun gama gaisawa Imaan tace "Aunty ki turo address din
Chapter 251 · 0% Book details