Sashe 69
Tsuron Tsirin Part 3 Complete Hausa Novel · about 3 min read
Falo:.
Su mijinyawa ana gurfane a ƙasan kafet. Ga Baba Nagoɗi, ga Baba Alƙali sai shi Baba Soja.
Fitowar Innah yasa su Mijinyawa juyowa, yaji irin ƙamshin turaren wutan da Hindu ke ma kayanta kabbasa. Ashe Innace, amman mayafin Hindunne a jikinta.
Ƙamshin Hindu kawai da yaji ranshi yayi fari sosai. Har ya samu nutsuwa a zuchiyarshi gaya.
Gaisawa akayi, Innah ta nemi waje ta zauna.
"To iyakar fom É—in yanzu kazo batunshi, shi batun dawowar taku sai yaushe za'a tsammaceka to?"
Cewar Baba NagoÉ—i kenan.
"Bazai wuce sati mai zuwa ba in sha Allah. Daman dai nace bari a soma wannan ɗinne kafin ayi maganar tarewan nata. Dake ina tsoron ƙurewar lokaci.
Hannu yasa a ajjihu ya ƙirgo kuɗi ya ba Qasimu, Qasimu kuma ya miƙama Baba Nagoɗi, ya karɓa ya ƙirga. Ya ciri iyakar na fom ɗin, ragowar ya miƙa mishi.
"Sunyi yawa, na cire na fom É—in shikenan. Ranar duk daka shirya batun tariyar sai kazo ka sanarmun. Inma kazo bana gidan to ka jirani"
Mijinyawa tunda ya É—ago ya ga sun haÉ—a idanu sau uku da Baba Soja, sai ya sauke kai bai sake É—agowa ba. Yana son ya tambayi yaranma ya kasa.
Sai Qasimune yace.
"Su Azgar basananne bamu ji É—uriyarsu ba?"
Shima a É—arare yake sosai, kusan sau biyar suna haÉ—a idanu da Baba Soja. Gashi cikin idanunshi ba wasa. Irin siriyos mutanennanne shi Baba Soja. Kusan bama shi kaÉ—ai bane. Haka kafatanin masu ÆŠamara suke. Amman na Soja dabanne.
Innah tace.
" Basanan suna gidan Saratu"
Takadda Baba Soja ya miƙo ya nuna mishi wajen da zai sa hannu, ya saka. Ya miƙama Baba Nagoɗi shima ya saka. Hannu, yana mita a fili kan batun sake_saken wannan hanu shi kam.
Baba Soja bai tanka mai ba, sabida hankalinshi na kan takaddar yana rubutu.
"To shikenan u kan go ko?"
Baba NagoÉ—i zai yi magana. Baba Soja yace.
" I beg yu in da naim ob Allah don se enitin. Let dem lib bifo i lus ma temfa."
Haka suka fita jikinsu a mace mus.
Kai tsaye mijinyawa ya aika gidansu Luba yace mijin Hindune so yake a rakashi gidan Luba.
Mamansu da kanta ta fito dan tabbatarwa. Bayan sun gaggaisa ta turo Aisha tai musu rakiya har gidan Luba. Sunusi ne ya jagorancesu zuwa cikin gida. Yana ta musu maraba.
Luba ta kawo musu abinci, suka ci suka sha ruwa.
"Dama naje gidane can wajen Hindu. Baba sojanmu bai bani damar ganinta ba. Na kai kuɗin fom ɗinne. To shine nace ko zaki taimaka zan rubuta wasiƙa ki kai mata ko da gobe ne. Inaso inji amsa daga gareta kafin in bar garinnan. In ba haka ba bazan samu nutsuwa ba Luba. Ko yara ban iya gani ba"
Ajjiyar zuchiya Luba ta sauke.
"Hmm ai kuwa Hindu tana cikin wani hali, tun ranar daka tafi ka barta, cikin wannan halin take. Bata sake magana ba har zuwa yau É—innan, bansan amman yanzu da daddarennan ko ya take ba. Amman da rana dana baro aiki na biya. Har zuwa lokacin makaran nata basu buÉ—i bakinta ba. Hindu sai ido. Banda gidan magani da aka kaita, yanzu ma haka akan magunguna take"
Tuni mijinyawa ya ruɗe ya shiga matsanancin tashin hankali. Yama so komawa gidansu Hindu. Qasimu da Sunusi ne suka nusar dashi haɗarin hakan, kafin ya haƙura da ƙyar.
Ya rubuta doguwar takaddar rarrashi, da soyayya, tare da albishir ɗin dawowarsu birni, duk da Nanno tana nan Kano, amman yasan kawu zai tanƙwarata su ci gaba da adda'a.
Ya ba Luba akan gobe inta kaima Hindu, ta karanta, ta bata saƙo zasu haɗu a teburin Auwali mai Gwanda.
Shagon Auwali mai Gwanda suka koma, mijinyawa ya kasa zaune ya kasa tsaye sam.
Qasimu tun yana rarrashinshi ya dawo faÉ—a, ya kuma dawowa lallashin dan ganin abun azimunne. Sha'anin ya soma tsorata Qasimu duba da yadda Mijinyawa duk ya tashi hankalin kanshi.
Sai sambatu yake yi shi kaÉ—ai kawai.