Sashe 62
Tsuron Tsirin Part 3 Complete Hausa Novel · about 1 min read
rungume Azgar, Baba Sojanmu na gaban mota. Mijinyawa ya matso ta gefen da nake ya dubeni idanunshi sun yi jawur dasu. Zai yi magana Baba sojanmu yace dashi. " Wi a don listinin tu yu. Mub de ka Qazzafi" Ba shiri Mijinyawa ya haɗiye kalamanshi. Yana tsaye shiru motarmu ta bar wajen, ya goya hannayenshi a bayanshi, idanunshi sun kaɗa sosai. Kunji wata ƙaddarar ko? Mrs BukhariMRS BUKHARI