Sashe 53
Tsuron Tsirin Part 3 Complete Hausa Novel · about 1 min read
wuta. Wata lafiyayyar dafaduka naga Yaya suna juyewa a ƙatuwar fanteka. Ga Sunasunnan rabin fanteka Yalewa tana kan suya bata ƙareba. Da wannan ragon du suka yi girke_girken harda naman da suka zo dashi, naga kai da ƙafan ragon a gefe. Ga kuma ragon haƙiƙa yananan ba'a fita dashi ba tukunna. Mra Bukhari.