Sashe 128
Tabarmar Kashi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Allah S W T cewa yayi,yaku wadanda kukayi imani,idan fasiqi yazo muku da labari kuyi bincike a kansa kada ku afkawa wasu mutane cikin rashin sani da jahilci saiku wayi gari kuna masu nadama akan abinda kuka aikata.
Wannan kenan kayi tunani akai,sannan meye hadin matsalar nan da maganar fitata aiki mahmud?" A harzuqe yake kallonta
"Waye jahilin kenan? ‚ni ko 'yaruwata?,ki gayamin?. Ta tabbata kin rainanin d gaske, rainin da ake cewa kinyimin ban sake tabbatarwa ba sai a yanzun,illar mace ta dinga taimaka kenan,koda bakai ka buqata ba wataran sai irin wannan ta gifta a tsakaninku,Allah yasa ba ahaka kika aureni ba da na shiga uku wallahi wallahi, aiki kin daina yinsa,sannan duk wani abu da kikasan kin tallafamin da shi ki zauna ki rubuta daga yau zuwa gobe,tsinke kada ki dagamin qafa,zan maida miki abinki" qas tayi da kanta,hawayen da tun dazu basu zuba ba yanzu suke zuba,maganar da ya gaya mata yanzu tafi zancan barinta aiki ciwo,duk wani fadi tashin rufa musu asiri da takeyi bayan karayar arziqinsa,dai dai da rana daya bata taba jin ta qosa ko ya dameta ba, amma yau da wadan nan kalaman zai saka mata?,komai da tayi musu tayi masa ne saboda tana ganin ya cancanci fiye da haka,namiji ne shi me bala'in kulawa da gida da matarsa,sanda yake dashi babu abinda baiyi mata ba,a lokacin duniya tana kwance, fauziyya bata shigo rayuwarsu ba,sai lokacin ta tuna da kalaman haiia mahaifiyarsu,a duk sanda sukaje borno ba zata dawo ba ba tare da hajjan tayi gorafin fauziyya ba
"Fauziyya, fauziyya,Allah ya shiryamin dai kawai" ba yawan zama take dasu ba,shi yasa a lokacin ba zatace
• ga wani hali nata ba,hakanan ba zatace ga abinda ta taba yi mata maras dadi ba,ashe ita din kara da kiyashi ce daukan mara sani.
Ranar har ta kwanta bata sanyawa cikinta komai ba sai bacin rai da taketa kurba da dogon tunanin ta inda zata kamo bakin zaren. Bayan sallar isha'i tana jinsa shida yara a dakin fauziyyan sunata hirarsu abinsu,kamar ma bata a cikin gidan. Sanda yaran sukayi bacci ya kawo mata su ya shimfide mata su ya juya abinsa ya fice. Kasa haquri tayi,bayan awa daya ta shirya ta miqe ta bishi dakinsa. Tunda ya amsa sallamarta bai sake daga kai ya dubeta ba,gabansa ta tsugunna cikin sanyi da mutuwar jiki
"Ya kamata mu warware sabanin da yake tsakaninmu ta hanyar tattaunawa,bai kamata mu fara yin abinda bamu saba dashi ba" har ta gama maganarta baice ci kanki ba,hasalima shirin bacci ya tashi ya fara yi daya kammala ya haye gadonsa ya kwanta yana fadin
"Idan kin gama ki rufemin qofata" yaja bargo ya lullube har saman kansa. A ranar shifa tayi kuka tayi kuka har taji babu dadi, meye da meye wai fauziyya ta gaya masa haka me zafi? wannan iri fushin koda mahaifiyarsa ta tsinewa albarka ai iyaka kenan.
Washegari saboda bata samu bacci da wuri ba ta makara bata tashi da wuri ba,tana tsaka da baccinta ta dinga jiyo qamshi cikin hancinta,sai ta farka tana salati ganin ta makara,ta shiga toilet tayi brush ta fito tana qoqarin kama ayyukanta na gida,don ko ciwo takeyi babu mataimaki,haka zata rarrafa tayi ayyukan nata, Muhammad na taimaka mata da dauko wannan ajjiye,duk da shekarunsa ba wani kaiwa sukayi ba.
Mamaki ne ya kusa kasheta,don fauziyya ta gyare gidan fes an kintsashi,hatta da yaran tayi musu wanka,hakanan ta kammala breakfast tana ta shiryawa a cooler da take zubawa mahmud abinci, yara nata tsalle hannunsu daya chips daya soyayyan qwai,shi kansa qwai din da chips din batasan ina aka samoshi ba,saboda tasan duk kayan abincin data siya musu wancan watan sun qare. Jiki a sanyaye ta qarasa shiga kitchen din,suka hada ido da fauziyyan tana rufe cooler din,sai ta sakar mata murmushi
"Barka da tashi matar yaaya,nasan tun jiya akwai tambayoyi fal kanki ko?,to yanzun kina da minti talatin zuwa arba'in da zakiyi kowacce tambaya taki zan baki amsarta,saboda yaayan ya fita yomin cefane, zan iya saurarenki kafin ya dawo" kaman majin zata ce wani abun sai ta dauke kanta daga dubanta, dariya ta saki tana cewa
"Bari to na taimakeki na rage miki wasu amsoshin tambayoyin…..nasan kin shiga kogin tunanin meye dalili na na hana yaaya ya sakeki ko? ‚nayi hakanne saboda banason tafiyarki yanzu,nafison saikin gasu yadda ya kamata, idanunki kuma sun gane miki girman matsayina a wajensa da kuma qarfin izzata,ta yadda zaki rayu kina bada labari a duk inda kika zauna"
*HUGUMA*
* _TABARMAR KASHI *®️
Book 02 Page 39
Fargaba ce ta cika zuciyarta lokaci guda cike da nadamar sanya rigar jikinta,tare da zama da tayi cikin dakin a haka.
Wata silk nightgown ce a jikin nata wadda take bayyana shatin komai dake jikin nata,hatta da pant dinta kuwa hakan siffar albarkatun qirjinta da ya bayyana sosai, wanda yake tsaye qyam a cike. Danna wayarta ta soma yi tana amsa sallamar,ita kanta batasan inda take shiga cikin wayar tata ba saboda a mugun rude take.
Da qyar ya fusgi numfashinsa yana runtse ido
"She's killing me"ya furta a sarari amma kamar wanda baya so a jishi. Gaba daya jikinsa ya amsa,ya qarasa a sanyaye ya zube wayoyinsa da key dinsa saman bedside drawer. A nutse ya miqe yana nade hannun pyjamas dinsa, idanunsa all over her body. Duk yadda yake zaton zai iya jurewa,zai kuma iya controlling kansa yaji ya gaza,bazai iya din ba,step din da yakeson ya fara bi na shaquwa da ita da kuma Koya mata bacci cikin jikinsa kafin komai yaci gaba da wanzuwa a tsakaninsu sai yaji yana rushewa daya bayan daya.
Daga inda yake tsayen yana qare mata kallon qurilla, ya karanci yadda qirjinta dake jan hankalinsa matuga da gaske yadda yake dagawa, abinda ke alamta masa cewa bugun zuciyarta ne ya qaru,sai ya sauke hannunsa ya fara takawa gareta cikin nutsuwa da kamewa.
Bayanta ya koma ya tsaya, abinda ya bashi damar ganin dukiyar fulaninta sosai,cikin hanzari ya lumshe idonsa numfashinsa na fara sauyawa,yana jin yadda jini ya harba da sauri cikin jijiyoyin jikinsa
"Ya Allah,ya assalam" ya furta,a hankali ya dafe batan kujerar da take kai da gwiwoyin hannunsa wanann ya kawo mugun kusanci a tsakaninsu,sabida gaba daya fuskarsa sauka tayi jikin dogon wuyanta dake sanye da wani chain me kyau wanda ya zama ado ga wuyan nata.
Tsigar jikinta ta zuba sanda ya zura yatsantsa guda daya yana qoqarin kamo chain din
"You are the hottest women in this planet" ya fada with slow and cool voice cikin tsakiyar kunnenta. Yadda ta zabura da jin kalamansa dake son kassara duk wata laaka ta jikinta tayi nufin zamewa tabar gurin,haka yayi wani tsallae guda daya ya haura ta saman kujerar dai gashi a kusa da ita cinyoyinsu na gogar juna. Sau daya tak ta kalli idonsa ta janye dubanta daga kansa, daga shigowarsa kadai zuwa tsaiwarsa a bayanta ya birkice gaba daya. Tattausan tafin hannunsa ya wuyanta daga gasan habarta.va kamo bakinta sosai vana masa wani irin narkakken kallo,kamar idanun mutumin da yasha wani abun maye ya bugu,ko kuma matsanancin bacci ke shirin rinjayarsa ya qara kusancin dake tsakaninsu sosai har sai da suka fara musayar numfashi a tsakaninsu,duk iskar data fita daga hancinta kai tsaye yake zuqeta,hakanan kowanne numfashi nasa hancinta yake sauka.
"You look so sexy" ya fada yana fincikota cikin jikinsa saboda kwadayin jin dumin jikinta daya saukar masa.
Da kyau ya rigeta,ya sanya harshensa a kunnenta cikin nutsuwa, abinda ya sanya ta qanqameshi ba tare da tayi niyyar aikata hakan ba. Jin abinda tayin ya sanyashi sakin murmushi ya kuma zare harshen nasa, saidai cikin kunnen nata ya saka rada mata
"Let me see if you taste as good as you look" kaman giftawar walqiya ya dagata cak,bai direta ko ina ba sai dakinsa,saboda yanason yayi Linking past memory dinsu yayi renewing dinsa da wannan sabon,yana matuqar debe masa kewa da sakashi cikin wani yanayi da shi kansa baisan ana shiga irinsa da tunani kawai ba. Zuwa lokacin ta fara goqarin qwatar kanta tana kuma hawaye,qaramin murmushi ya saki,ya kama hannuwanta dake qoqarin tureshin ya riqesu sosai cikin nasa
"Am sorry, bazan iya haqura ba,but i promise you,it will be sweetest thing da kika taba ji more than yadda kikaji rannan i promise" Daga wannan sai ya shiga lashe kowanne hawaye dake saman fuskarta. In a romantic way ya fara tattare rigarta, dame rigar tayi tana girgiza masa kai, saboda gaba daya ya kashe mata bakinta. Wani marayan murmushi ya sakar mata
"Kinaso ki bani wahala SAHR?,bana gane komai fa zuwa yanzu" ya fada mata cikin mugun karyar da kai da sarewa,da kuma wani mugun duka da lahanin da shauginta da qaunarta me zafi suka yi masa. Zare idanunsa yayi daga nata,sabida bayason ta sanyashi ya karaya,yanason yaci gaba da tabbatar mata da cewa ita din tashi ce, don haka ya daidaici tsakiyar rigar ya tsargeta biyu kowanne sashe yayi gefe daban,take ya garasa haukacewa,saidai cikin ruhinsa ya gama yiwa kansa alqawarin itama yau saita dandana abinda yake dandana,sai ya sanyata ta sauka daga layi kafin komai ya shiga tsakaninsu.
Cikin qasa da minti goma sha biyar ya sauketa tsaf daga kan layi,tun tana turjiya tare da qoqarin tureshi har jikinta ya fara saki yana amsar sagonnin da yake bata,kafin zuwa wani lokaci gaba daya ya samu yadda yakeso,ta sakar masa ragama gama daya,itama kuma ya aike da tunaninta can wata duniya me nisa qwarai.
Sai da komai ya kammala sannan bacin rai da
kunya suka addabeta,ta cusa kanta qasan pillow tana sakin wani siririn kuka,kukan takaici da baqincikin yadda ya yaudareta ta sake masa jiki har haka,harda tayashi wasu abubuwan,bata manta yadda ta riqe harshensa da kyau cikin bakinta,sanda yake gogarin janye bakin sai tasa hannuwanta ta rige kansa sosai yadda bazai subuce mata ba,shi kuma yaci gaba da biye mata.
dai dai yayi saman gadon yana jin wani nishadi yana ratsashi tako ina,zuciyarsa fes tamkar farar takarda,kukanta a yau sai yake jinsa yana masa dadi cikin kunnuwansa,saboda dai dai suke da kukan shagwaba cikin qirjinsa. Idan ya tuna yadda tayi participating a wasu abubuwan sai yaji kamar ya dawo da mintunan baya ya sake moresu.
Duk yadda yaso ya lallasheta amma taqi saurarensa,har yayi wanka ya dawo taba qududune tana kukan takaicin kanta da kanta