← Book details So Makamin Cuta Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 93 OF 132

Sashe 93

So Makamin Cuta Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Yayi mika ya kamo ta jikin sa ya dada shafa ta a hankali don ta samu nitsuwa sosai amma ena kan ace wani 10mints ya zagoyo jasmine ta sake rikice masa sai da aka sake maimaita salon wasa

A haka ahaka sai dai yayi iyo yakai sau uku amma bata san anayi ba
....gashi sai kuka take yi tana sauke zafafan numfashi tana mimmikewa ajikin sa bai isa ya dan ja ba sai ta bishi ta fada a jikin sa tana shafa sa a a haukace duk ya rikice ya rasa abunda ke masa dadi.

Nan ne abun ya dan dame sa sosai sai ya kyale ta akan gadon ya dawo gefen gado ya dafe kansa na dan lokaci
Ruwa ya dauka ya sha sannan yaji sanyi a ransa lokacin tana kwance tana kuka tana kakkame jikin ta alaman tana bukatar taimako..

A ransa Yace meke faruwa ne, meya sami jasmine dina haka?
Sai ya soma tunani har ya kawo cewa maybe wani abun tasha yake mata reacting,
"Bai yarda ba sai ya dauki wayar sa ya hau net ya soma duba signs and symptoms na sex drugs and additives da ire ren su.

Nan ya dan ga wasu abubuwan kusan ya fahimci komai amma stil condition din jasmine din ya sa shi ya rikice,

Kamar an tsokale sa yace ance abun nan few seconds ne ajikin mutum kafin ya fara aiki amma ai jasmine ta shigo dakin nan lpyar ta lau kusan minti 15 ' sai ya dube ta ya kalli enda suka zauna dazun charaf sai brain dinsa yayi hitting..

Ya rarumo cup din coffe ya Duba dan sauraran da suka rage yaga har yana canza kala har na wani green green nan ya bude in shock yace oh my god ya rufe bakin sa ya dafe kai,"

A Take ranshi ya soma konewa kanshi na sara ji yake yake kamar ya gansa gaban zahida yana yayyanka ta..

Yayi firo da cup din azuciye sai da ya tarwatse shi ranshi yayi mummunan baci don ba tantama ya fahimci wannan coffee bana arziki bane ..

A gefe kuwa Kukan jasmine din ya gama dawowa wani kara tabi ta dukunkune gefe guda tana karkrwa gaba daya tausayin ta sai ya lullube shi...
yayi calming kansa ya danne zuciya ya hauro kusa da ita,

Hannu ya sa ya jawo ta kan kirjin sa a raunane ya rungumo ta yana kiran sunan ta a hankali in a very soothing way ,
Tsam ta kankame sa cikin sheshekar kukan tana cewa yaya..yayaa.ya.. ya. Ya. Help me, pls help me,help me pls, da kyar maganan ke fitowa tace ena jin wani iri ne pls help me ,ka taimaka min dan Allah

A Lokacin shi kadai ya san meyake ji a ransa na bacin rai da tausayi,sai kawai ya soma zubda mata hawaye shima yana tapping din bayan ta a hankali..

Zuciyan sa ya riga ya harba ya kasa cewa komai shi dai kawai yana aikin shafo ta a hankali ne yana kan kukan zuci.

Da kyar ya hakura da kansa ya share hawayen sa ya tallafo ta har yanzu abu daya take fada idanun ta sun rine sosai
sai kamo haban ta ya jona bakin su ya shiga kissing din ta a hankali..

Tsit tayi tana jin abun har brain dinta gani take en har ya ce zai bari zata iya sumewa ko ta mutu.

Nan ya shiga sabon romancing dinta yana mata yarda take so a hankali a hankali take samun ralieve

duk dama ba zallan sex din bane take bukata sai ya kan yi mata mix ya yi exchanging da wasu wasannin da ita kanta bata san ena ya iya su ba har sai da ta nitsu,

Chan sai ta kwanta kan kirjin sa ta lafe alaman ta gaji sosai don yanzu ana neman karfe 3 saura na dare.

Sai ya zame ya fita ya je kitchen ya nemi potash ya dan jika a ruwa ya kawo mata..
Duk jikin ta yayi lawqas
Tana juyi da kai kamar mai jin radadin ciwon kai.

Nan ya tallofa ta ya bata ruwan ta sha sannan ya dago ta chak, su kayi bathrum.
Ruwa mai dumi ya sauke mata akai ya wanke ta tasa sannan ya dauraye ta da ruwan sanyi at room tempureture don brain dinta da jijiyon da suka mimmike su samu su danyi relax.. ,

Jin numfashin data sauke ya sa shi yasan abun ya dan lafa sai ya daureye kansa shima ya kwaso ta suka dawo dakin.

Ko seconds biyu bata kara ba ta rufe ido sai bacci,

Duk da yadda jikin sa ke masa ciwo bai hana sa zama gefen ta yana blaming kansa ma every drop of wahalan da jasmine ke sha a hannun zahida ba.

Da kyar bacci ya sace shi, a haka ma baiyi nisa ba abun nata ya sake motsawa daf asubahi ta tashe shi yayi aikin suckin dinta kafin finally suka koma bacci a gajiye

Da kyar ya tashi Karfe 6 saura ya daddafe ya shiga bathrum yayi wanka sannan yayi sallahn sa

Duk da baijin dadin jikin sa amma bai hana shi tashi yayi waje ba.

Straight Site din zahida ya nufa kamar zai tashi sama idon sa a rufe da bacin rai

Ita ko Tana bacci alaman ta jira ta jira bai zo ba ,sai tayi assuming baisha bane duk tayi wurgi da pillows a kasa don haushi
Gashi dakin ya sha gyara iya gyara har kan gadon ma wani red and white valentine bedsheet an masa zanen kiss da hrt anan ta ke kwance akai sai minshari take.

Yana bankado kofar ya hauro ruwan cikin ta ya ja bargon tare da sauke mata wani lafiyayen mari mai rikitar da brain

A gigice ta farka ta tsala ihu cikin radadi ya sake kai mata wani irin mari sai da ta koma kan pillow hancin ta na ruwan jini
Bai hakura ba ya bi kanta ya shakure wuyan nata sosai sai mimmikewa take tana neman ceto ranta don azaba gashi fuskan ta sai radadin zafi yake

A raunane yayi magana a gefen kunnen ta yace leave my life zahida kar ki sake kula ni daga yanzu i hate u soo much for what u did,
Kuma kisa a ranki i will definately kill u muddin haukar ki zai na taba jasmine.

Ko jin sa da kyau ba tayi tsaban azaban damka da ya mata awuya tarin ma yaki fitowa idon sun kakkkafe ta rike hannun sa dam ko zai sassauta amma ena ..

Ko ena jikin ta bari yake tana convulsing bai sake ta ba sai da yaji shiru ta sume bata numfashi ,
Nan ne ya tashi a zuciye ya bar ta a dakin

*Hehehe amma dai na dan tausaya ma jasmine fa😪,Allah sarki😂🤣 hmmm zahida da dakon magani su da jin dadi😸😸*

gudnite.👌🏼

*surriem*
*⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*

💔

*SO MAKAMIN CUTA*
_'the sword of evil love'_

_Story and written by_
*SURAYYAHMS*🔥

*DEDICATED TO-*@UMMERHERNY NERSALLAH.

*Page▶67*

Tun kafin Ash ya dawo dakin jasmine ta daddafa ta kimtsa kanta tayo sallah

Sai dai tanayi ne amma jikin ta har rawa yake tsaban zazzabin da ya rufe ta
Anan kan daddumar tayi dukunkune waje daya ta kwanta kamar wanda ruwa ya kwaso ta.

Yana shigowa ya karaso daf da ita ya dan dago ta
A hankali ya maida ta kan kafar sa ta kwanta tana maida wahallen numfashi,
Gaba daya duniya tayi masa zafi har yanzu bai jin zai iya yafe ma kansa da halin da jasmine ke shiga ciki akan sa ba.

Ya dade yana kallon ta yana shafo fuskan ta a hankali ita ma tayi shiru tana kallon sa
cikin zuciyan sa fall yake da tausayin ta gaba daya idon sa suka ciko da hawaye amma sun kasa saukowa.
Ganin damuwar dake kan fuskan sa ya sa ta daure ta kamo hannun sa da niyyar zata rarrashe shi, bata ma bude baki ba ya soma zubda hawayen a hankali,sai tayi yunkurin tashi cikin firgici zatayi masa magana ya ce no princess,kar ki tashi kwanta kawai doc ya kusa karasowa
Pls, kinga baki jin dadi ko?
bakin ta har na bari tayi yunkuri
Tace masa no, im fine,ya girgiza mata kai wani hawayen na kan droping yayi mata alaman bai yarda ba
itama sai ta langwame masa jiki cikin sanyin murya tace yaya shine kake kuka ko? To me na maka,?ai Ba laifi na bane nake ciwon kayi hakuri mana.ta karashe da muryan kuka.

Sai Ya danyi smiles hawayen na shi na dada zuba yace i know,ba laifin ki bane princess komai laifi na ne...pls forgive me kinji? i just hate to c u like dis.

bata ce komai ba ta sa hannu ta share masa hawayen tana turo baki cikin dauriya ta shagwabe tace one more tears frm u and i wll neva forgive u.
Yayi murmushi ya dada rungumo ta yace ro shikenan.. anything for u gal.

A haka suka jira likita har ya zo ya dan duba ta,allura kawai ya bata sannan ya musu bayanin
Effect din maganin ne kawai yayi saura amma zai washe kafin ta tashi a bacci,
Sannan a tabbata an bata well balanced diet bayan ta tashi saboda ya raba ta da shi a hanyar jinin ta yace komai zai dawo normal in sha Allah.
Ash yay godiya,..sannan doc ya fice.

Tun da aka mata Allura idon ta keyin dishi dishi kamar ta shawu,
Ya kama hannun ta tana kwance kan gado chan ta soma surutu tana ce masa i love you,yayi shiru yana rike da hannun ta yana kallon ta da wannan kalmar a bakin ta har ta yi bacci.

Sai yayi kissing forehead dinta ya gyara mata kwanciya yace i love you more princess.sannan ya fita.

Kafin nan zahida ta nan har yanzu a sume
Ga Hannun sa har yayi layi a wuyan ta wajen yayi jajir dabn da fatan jikin ta.

Bibiyan hanya karime take yi amma shiru har karfe 12 rana bata ga zahida ba.

Shine ta yanke hukuncin shiga dakin anan ta samu ta taimaka mata har ta farfado a gigice tare da wani irin kuka

'kukan kawai take yi tana cewa shikenan mumy ta cuce ni na shiga uku ash ya rabu dani,
Chapter 93 · 0% Book details