Sashe 117
So Makamin Cuta Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ganin ta damu tana son ganin sa ya sa kawai ya amsa mata da cewa zAi biyo jirgi kawai ya zo.
Ya katse wayar Yayi baccin sa Da kyar ma ya iya tashi washe gari da safen ya shiga harkokin gaban sa sai wajen 4.55pm ya je mansion din rodeiquez enda zahidan take..
Zahida Taji dadi sosai a ganin ta musamman ya baro lagos don ya saurare ta bata san shikam yana nan garin abuja ba
Bayan sun dan taba hira ne sai Tace baby kana chan lagos kana hutawan ka ana nan ana maka sharri
Ya dan yi mirmushi yace sharri?
Kamar ya fa..
Nan ta kar kace ta zubo masa labarin da mrs rod ta bata tsaf ba ragi
Cikin ransa yace innalihhi wa enna ilahi rajiun !! ba karya sai da zuciyan sa ya dan girgiza
Amma sai yayi saurin sa murmushi akan fuskan sa ya cigabaa da binta da ido har ta gama bayanan ta tana cewa:
Duk na fahimce ta baby, so take na dawo dai dai da ita zaman bakin ciki da kunci ya kashe ni
Ba uwa ba uba kai ma da kake so na tana so ta raba ni da kai
da karyan ta"she just hate me..
Ash ya dan sauke ajiyan zuciya kamar abun sound nothing to him sai ya saukar da murya yace
Kai, amma na tausaya mata fa,..
Kinga Baby just relax kar ki biye mata da zafi haka kiyi tunanin in kece kika saba da jin dadin duniya rana daya kika rabu da ita kika koma wani irin rayuwan rashi ya zakiyi.
and to add to that kinga ta rasa yayan ta gaba daya,a ganina abubuwa ne suka mata yawa kuma akwai matsalan brain anya kuwa bazaki taimaka ki kaita asibiti ba? As in ko therapist haka su duba ta
Shes just imagining all this things gaskiya har tausayin ta ya kama ni sosai, yanzu hala ma bata san ena ta samo labarin nan ba.
Zahida kam tuni ta takune fuska tana kallon sa cikin mamaki tace hmmm baby kenan, tabb ashe baka san qaccw hidayat ba "ena nuna maka hanya kai kana chan wai tausayi to ta haukace din mana.
O ni dai nagaya mata ta taba min kai zata sami duk abunda take nema na bala'i a duniya
Yace hey calm down zahida..ke ma sai ki nisantar da kanki daga ita kawai bana sin hayaniya
Kuma kinsan Nidai bana bukatar nace ki yarda dani akan wani abu
Saboda kinfi kowa sanin yadda muka hadu dake ena da yan uwa na and you saw my mum right?
Tace of cous itace dama take shirmen ta,nikam har na soma yarda da maganan ka kamar hidayat ba lpya ne,if not ai kaikam ma ba kasar nan ka girma ba kuma nagaya mata,
ga yar uwan ka jasmine ma ai tagan ta, in fa aka barta halaa ma da zata iya cewa jasmine lailah ce yar ta ce tunda itama kyakkawa ce
Ash Yayi dariya yace hmmm Allah dai ya kyauta, just take off this nonsense kiyi abunda ya dame ki kawai kar ki damu da wani.
Tace toh baby kwanan nan ma zata ko sha kunya in taga weding iv na zaga duniya
Nan ma yayi murmushi kawai baice komqi b
Sai tace uhmm,baby zaka jira na gama aiki na zuwa jibi kafin ka koma lagos ko?
Yace anything for you..
kinga nima sai na dan duba mum dina.
Tace ok ,tayi murmushi(dom dama bata san da mutuwar ammy ba ita)
Hakan dai sukan yi waya sama sama da zahida a kwana biyun sai da ya tabbata ya cire mata abun kwata kwata a ranta
Ash ya riga ya sanar da kamal halin da ake ciki dan kansa ya dan kulle kadan
Shawarwari kamal ya bashi sosai akan yadda zai shawo kan matsalan cikin dabara sannan ya dada sanar da shi date din haihuwar salma next month 26th don ko zaiji dama dama ya cire komai aran sa.
Take kuwa mood dinsa ya sauya ya dawo farin ciki don dama yafi kowa zumudin abun gani yake kamae mashi za'a haifo
Sai ya sanar da kamal cewa insha Allah suna dawowa daga ukraine da jasmine za su zo su duba su tare.
Washe gari Ranar da zahida zata tafi da safe hakan ma jasmine ta sake neman izini wajen mamy cewa zata je tayi updating bank cards dinta da sauran su don ta tsaya wajen sa.
Mamy ba tayi musu ba as usual sabida dama ita kam bata san ma jasmine na zagawa tana fita bada izinin kowa ba.
Ashraf ya kalle ta ya dada binta da kallo a ransa yace lallai kam kwana biyu baizo ba xa aje neman sa kenan? Amma wani tsinanane ne wannan
Nifa Naga alama yarinyar nan sai ta karar da zuman jikin ta kaf a wajen maza sannan ni zan samu
Ita ko tayi shirin ta tsaf ta sanya hijabi ta kama hanya dama sun yi dashi akan zata same sa wani wajen ne na daban ba gida ba sai su kara so tare
Don haka bata da fargaba sai ta fita kai tsaye ta hau a dai daita ya sauke ta a bakin titi,
Ashraf na biye da ita a boye yana kallo the same car ya zo ya sake daukar ta suka bar wajen
Sai ya shiga bibiyan su a a hankali yana so lallai yaga waye jasmine ke fita da shi din nan.
Hankalin sa ne ya dada tashi sosai don wani mummunan kishin hakan ke damun sa
Ya daure yan biye dai kansa sai ya dada kullewa ganin hanyar da ake bi da su har yaga suna shiga gidan ammmy
Cikin mamaki Yace kan facalin bala'i?
Dama nasan za'ari na
Wato baza ta ma hakura a sassaita su ba sai ta biyo shi da sanwar jikin ta ?wannan wacce irin mayyar yarinya ne tabi ta nanike ma namiji daya kamar ance mata shi kadai ya iya yi da mace?
Gashi Ya sani sarai security suna Nan don haka yayi zaman diris awajen yana monitoring yana hada plan din da wani lokaci ne zai samu ya shiga gidan free ya gansu da idon sa ya dada tabbatarwa shi din ne?
Cikin wannan nazarin saiga Motar zahida wacce ta kira iya kira ashween bai daga ba.
Ga kofar gate din a kulle kamar ba kowa hakan ya sata sauka tana dan bubbugawa A hankali
Tsaban kallon da Ashraf ke bin ta da shi sai da yafito don ganin tsaban kyau irin nata a fili
Sai ya shagala sosa
Cikin haka har mai gadi ya fito
A ladabce ya gaishe ta ashraf na jin ta tace baby na fa?
Mai gadi yace ai ya dan fita kai maman sa airpot yace anjima zai dawo
Tayo ajiyan zuciya tace ohk ,ba komai in yazo kace nazo,kaiwa nan ta juya
Ashraf ya girgiza kai cikin wani sabon salon yanayi yace 'tabb amma Ashween cikakken dan iska ne ,wata tana ciki wata na waje.
Hhhh wato An share ma mai gadi karya ya zo ya fada ana shagali bara a iya fitowa ba
Im sure wannan itace budurwan nasa da yake cewa zai aura kuma nima sai na bita na latsa banza na koshi yadda yake latsa mim jasmine..
Nan bai jira ba ya kama hanyar bin zahida a baya a baya don yaga enda zata je
Haka ya bata lokacin sa ranar kaf bakin mansion yana tsaye da motar sa har ta fito masu aiki ana biye da ita tana waya
cikin motar sa ya sake shiga ya bi bayan ta har ta iske airpot
Ba laifi yake sanda yana mata shisshigi batare da ya bari tagan sa ba
A Waiting area ta zauna lokacin anci kusan wani 30 minut da isowar su chan sai yaga Ashween ya shigo
Ya dada labewa ya dauki jarida yanq zaune shima daf bayan su kamar shima jira yake anan yake jin
Tana cewa baby ai da baka zo ba, dama na damu ne kar ace na koma paris baka sani ba
Ash yace yau kuma ta paris zaki fara ,
tayi murmushi tace of cous hutu fa nake yi ka manta ne?
Ai Yanzu kam en na tafi bazan dawo ba sai finally in lokacim auren mu ya gabato
Duk a kunnen ashraf wanda ya dada gyara zaman jarida akan fuskan sa
Ash yayi smiling yayi mata sallama suka rabu daf ana lokacin tashin jirgin su.
Wani dariya ashraf yayi mai ban mamaki yace wow naji da dadin wannan wasan
Anan wajen in har na gane wani abu
Mata biyu ne ake zagayawa da su amma ana yaudarar daya?
Cikin sigar nazari yace ,hmm i dont care ni dai all i know is sai na lalata yarinyar nan yadda ya lalata jasmine dina.
Ba paris ba,nima kwanan nan zan biyo ki
Nan Ya gama haukar maganan sa sannan ya kama hanya ya tafi..
Bayan sati guda Ashraf na kan shiga da fita neman infomation akan zahida komai nashi ya ajiye gefe akan lallai sai ya yi lalata da budurwan ash ko don ya huce haushin abunda suke yi da jasmine kafin yazo kanta
Da kyar ya samu digits din zahida a haka a haka har ya samu shiga layin media acct dinta sai dai bata fara kula shi ba tukunna.
Bayan sati biyu da hakan lokacin jasmine na shirin shiga zango na karshe a first year din ta a makaranta
As usual sun gama hada plan dinsu don zaman su achan ukraine din yafi musu dadi ba wanda yake sanin me suke ciki kullum kuma suma tare.
Wannan karon da shike sun san intaje hutu za'a basu ba halin sake komawa sai suka shirya jasmine ta yanko ma mamy karya akan exams ne kuma yana daukar lokaci saboda haka zata iya dadewa kadan in taje so,tun kafin date din suka bar nigeria tare da shi.
Anan ukraine saida suka ci 3weeks fiye da normal .6-7 days din da takeyi don hasali ma 4 days aka dauka ana exams din sauran duk holewar su sukeyi tare..