Sashe 26
So Makamin Cuta Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Nan aka soma karkatuwa wajen kafin kace kobo kowa yana neman ya kufta wani abu
Makan sa ko dan ya rage asara
Sosai abun yake basu dariya yarda suka ga ana damawa ana ture ture kamr dabbobi akan kudin da zahida ke watsa su kasa
Ba laifi jabir da hajiya hidayat suma suka shiga layi
Nan suka watsa bandir na dari biyar biyar a kasa a wulakan ce.sannan suka juya zasu tafi
Da sauri asabe dake dingishi ta riko hannun zahida da niyyar mika mata wani abu
' wani irin ihu ta tsala ta fizge hannun ta cikin hatsala tace
Are you crazy? Wayace ki taba ni u dirty ugly creature ..oh my god
Mumy.. Tabfashe da kuka tace ki sa a kama ta"dagangan take so ta shafa min muni
Cikin bacin rai asabe tayo jifa da bracelate din zahidar itama
don koda batajin turanci yadda zahidan ta nuna mata kyama sai ya bata mata rai sosai
Asabe?, Cewar hjiy hidyat,,==
Ashe baki da kunya asabe?
Security ..security
Sec..
yes mamm.suka nufo, tace
Ku tafi da asabe a kulle min ita,zaki gane kuskuren ki
Nonsense.
Princess ku shiga mota
Ta karashe a hatsale
Basu fi minti biyar ba suka bar wajen
Kowa sai tsine musu yake..
A wulaknce security suka kai asabe gurd room na gonar suka jefa ta ciki suka rufe abun su.basu sake dawowa sun duba ta ga wajen ba iska don ko window babu.
Bayan sati biyu"
Rodriquez family kowa jungum jungum yana kallon hajiya hidayat da aka daura ta kan wani gado a sashen da suka ware a mansion dinsu dan duba marar lpya kamar mini check up room
Mrs julia Family doct tana faman aikin ta
Na dube dube a cikin hajiya hidyat
Can ta kammala rubuce rubucen ta Ta juyo ta kalli
Alhj abdl fatah tace
Har yanzu dai ban gano abun da ke cikin madam ba
Amma ku kwantar da hankalin ku
Akwai motsin babyn komai na tafiya normal hotunan ne kawai basu fita ba har yanzu
Bakomai likita " nagode
Cewar alhj abdl fatah a takaice yana rike da hannun hajiya hidayat dake famar nishi a hankali.magani ya mika mata tasha su zahida da jabir suna makale kowa fuskan sa dauke da alaman jajan tawa ma mumyn su
Daga Tafiyar doc Ba a dau wani lokaci ba komai ya koma nrmal suka cigaba da sha'anin su
Washe gari da safe bayan su zahida sun tafi makaran ta
Ko ena shiru sai dai-dai ku daga cijin hamshakan business women da suke famar hamayya a home office din hajiya hidayat
Da shike cikin ta ya girma sosai sam bata iya fita asalin offishin su
don haka saita zabi clients din da suka mata sannan aturo su gida su gana
Hjya hidayat tanada karfin iko sosai da dukiya wanda mafi akasarin sa ta gina sa ne ta hanyar durqushe hakkin al'umma ita da mijin ta rodriquez
Bayan sallama da sukayi da wani hamshakin lawyer ne taji hayaniya yaki ci yaki karewa daga waje
Ba bata lokaci suka dunguma zuwa bakin gate
Enda sukayi kicibis da mutane sun kai 25 suna jefa duwatsu a faffadan katafaren gate din gidan ta
'seCurity ne ratata ko ena aka kare su hjy hidayat tun kafin ta karaso
Tace "Umar meke faruwa ne tafada hankalin ta adan tashe
Shiru yayi alaman yana bukatar su kebe da ita
Ba musu ta ja gefe "ya ena tambya kamin shiru suwaye
" madam akan gawar asabe ne a gidan gona
Asabe?
Waye asabe? Ohhhhhh wannan mai shegen rashin kunyar ko? Omg, ta mutu ne ko dama baku cire ta bane?
Yes madam ta mutu har wari take ..kince ai kar acire ta sai da umarnin princess
Ta tane baki""Ohh my gudness gashi zahidan bata nan ta tafi schl' amma
U know what?.kasan yadda zakayi ka clearing mun wayyan mutanen kofar gida na bana son hayaniya
Ita kuma a fid da gawan ta a ba famiyln ta wani abu
Umar,, bana son maganan nan ya fita waje ka fahimta?
Da sauri ya gyada kai yace yes maam
Karki damu ba yau aka fara ba ai
Wannan bazai zama matsala ba
Good jeka.barin yi magana da lawyer nan bako ne,
Nan ya juya ita kuma ta juyo ta kalli lawyer da fuskan sa ya gama nuna alamr daurewan kai
What happen mrs rod? Ya tambaya
Ohhhh gudness bari kawai baristr, mutanen garin nan sun sa karfi da karfe suna su su ketare min mutunci na
Wai ka duba mutanen da na sallame su sati biyu da suka wuce na biya su hakkin su yanzu suke cewa an tsinci gawar wata a gurd room na gona ta ..for god sake ni na kashe ta kenan ko me?
A Cikin yanayin muryan tsaninin damuwa da maraici take maganan nata
Dan shiru lawyer yayi sannan yace
To ya ake ciki kenan yanzu?
Kema kinsan a matsayin ki dana familyn ki agarin nan irin wannan matsala sai ya zubar miki da kima
'"Of cous ,fada kan ka tsaye
Im so worried ga lawyer ta cases ya mata yawa
An samin ido..why ....?
Shikuma ya tausaya mata yace "Ohhh 'oh kar ki damu .if u don mind nasan yadda zan kashe maganar
Just give me d details din abunda ya faru rananr
Wani sanyibtaji dan daman shaharrare nenkuma goggagen a harkan ,shyasa har take burin jamal ya zama kamar sa inya girma
Ba yabo ba fallasa tace Wow im so grateful da wahala haka?..muje toh
Murmushi yayi suka koma ciki
Nan ta yada masa karya da gaskiya sannan suka wuce can gidan gona don ya gane ma idon su mai ya faru
Sai dai wannan karon Sosai mutanen gari suka daura dammara wajen kwatar ma marigayiya asabe yancin ta daga rodriquez family
Haka case take gudana inda kowa ya tara shaidu
Amma Mafi akasari talakwan suna da kwakwaran bayanai da ya nuna asalin me ya faru ranar
Wanda yayi sanadiyar sako zahida a case din at long last.
Ranar karshe da za'a shiga kotu hjya hidayat bata samu zuwa ba sanadiyar ciwon nakuda daya gallabe ta har aka ci taro aka watse bata san meke faruwa ba.
Waya ta shiga dannawa tana kiran lawyer amma layin sa bai shiga..hankalin ta ya tashi
Chan taji an bude kofa
Ta duba Tace 'Alhmdullhi rod? Sannu da dawowa
Ya ake ciki ena su zahida where are my children?
Fuska ba yabo ba fallasa "ya zauna baice uffan ba ya zuba tagumi'
Sannan chan ya tashi ya tsiyaya giya a glass cup ya kwankwada alaman tashin hankalibna tattare da shi
' mr rod?ena maka magana ka share ni ,,=im being serious here 'ta karashe tare da sauke numfashi
Answeer me mr ro..d ta sake cewa cikin zaguwa
Enough..ya fada cikin kara mai dauke da dacin rai ,,nan ya mike tsaye yace
Ya isah haka hidayat nagaji da kashe kashen da kukeyi keda yayan ki
What is wrong with you?
Gala la ta sake baki tana kallon sa cikin mamaki
Kace me? Tsaya ma tukun
Hahaah ikon Allah ,kace yaya na? Point of correction,Zahida ai yarka ce ita zaka fada ma wannan
ko ance maka jamal ko jabir ne sukayi kisan?
Look rod wai naga kwana biyun nan kana wani nuna kin yatsa kamr ba da sannun ka muke aikata duk abunda mukeyi ba
Wani siriirin hawaye ne ya gangaro masa hannun sa na karkarwa cikin nadama
' hidayat.there is too much blood on our hands..baki gani ne? munci mutuncin mutane ba adadin su..for how long?
Gashi yanzu har su zahida sune ake sharia da su akan kisa? wannan wani irin rayuwa ce'
Tayi shiru ta kauda kanta
Ya cigaba..
yace toh hidayat kun yi nasarar lashe shariar suma sun goyi bayan karyan ku'..kuma duk kece kika daura su akai ya karashe maganan sanyaye yana maida kansa pillown cushion idon sa a lumshe
Abun ya mata zafi sosai ta juyo a raunane tace " ohhh
I seee..nice na daura su ko? To ni uban waye ya daura ni inba kai ba ?abdul fatah har nine zaka tsaya kana fada min haka bayan ni din nan nake rike da gidan ka ..business din ka da duk hakkiin yaran ka komai a kaina yake'butulu ....and
I just saved your dougher'ni din nan ni nayi shige da fice aka rufe case din nan "kasan da ita zahida za'a hukun ta ko?
Wato sakamakon da zan samu kenan daga wajen ka ?.
Mssw I dont blame you.. ta karshe a hatsale sannan ta wuce daki abun ta
Shiru yayi baiyi motsi ba kuma bataji ya biyo ta har bacci mai nauyi yayi awon gaba da ita a daki.
Takai awa 3 ..Ko da ta tashi ta sauko kasa gani tYi tuni har ya kife da kansa hannun sa na reto
" rod ?tafada tana gwalo ido tare da yo kansa
Durgushe tayi agaban sa ta soma jijjiga shi amma ena sam baiya motsi ..data ga abun fa ba ci
Wani ihu ta tsala
Ta danna security alart
Minti biyar cikakke baiyi ba sai ga su nan akan su
" rod please wake up take fada tana hubbuga sa cikin kuka amma shiru
Nan aka kira ambulance aka wuce da shi asibiti
Tana gefen sa tana kuka har aka isa emergency....
Kusan awa biyu aka shafa tayi zugum rungume da zahida da su jabir da suka dirki kuka suka gode ma Allah su ma.
"
Nan itama Ciwon ciki mai tsanani ya tashe ta zumbut ta soma murde murde
Personal assistant dinta da sauran security nan ma aka sake shigewa da ita labour room a asiBitin
Zahida, jabir da jamal hankali tashe sukayi manne da juna.
Koda aka kammala da fannin alhj abdul fata ba ayi saurin fadan sakamakon nasa ba sabida yanayin da hajiya hidayat din itama ke ciki
Kusan awa 6 ta dauka kafin ta sumbudo santala santala yara yan biyu mace da na miji
Tuni ta soma murmusawa da kyar cikin wahallalen nishi cikin zuciyar ta tana cewa ' alhamdullhi nasan koda ganin yaran nan alhaji zai yafe min rashin mutuncin dana masa dazu"
ganin yadda aka goge baby girl din ya sake sata nishadi da sauri ta mike a daddafe tace su bata princess din ta ta gani