← Book details So Makamin Cuta Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 112 OF 132

Sashe 112

So Makamin Cuta Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Sai Ya gyara position dinsa ya sa gwiwan sa akan gadon a gaban ta ya rike kunne hannu bibbiyu,tare da marairacewa yace jasmine kiyi hakuri dan Allah walhy ena kaunar ki ,ke kadai nataba so a rayuwa ta,..

i know im the bad guy now, kuma nasan kinyi hakuri sosai wify, im sooo sory dana saki a matsala kala kala saboda matsala na da sister na ..ki yafe min kinji?

Ya dan matso guntun tears gaban ta yayi zugum kamar wanda yaci kudin aika

Har yanzu ta tsaya tana binsa da kallo cikin wani yanayin shock, she just cant believe her ears,

Cikin ranta tace yanzu dama zahida is all fake a rayuwan sa,?

Sai Ta kalle sa da kyau ta da kallon sa dan karamin hawayen ta ne suka dada sauka.
sai ta daure fuska ta juya masa baya ta ja jikin ta kadan daga enda yake.

Nan kirjin sa ta buga A hargitse ya kai hannu yana binta zai juyo ta yace na shiga uku jasmine kar kiyi fushi mana im sorry,baki da lpya ne amma naso na gaya miki tun tuni "kiyi hakuri

Cikin borin da gangan ta ma koma chan gefen gado ta sauke kafafun ta a kasa ta barshi a tsakiya bata ko tanka amsa ba.

Lokacin duk ya gama rudewa ya damu sai ya gama sawa aran sa zata ce bata yarda ba

sai Ya sauko shima a hujajan ta site din fa,, tana ji har ya iso ta gaban ta ya sake sa gwiwan sa a kasa
suna hada ido ta wani sa masa fuskan bori mai dauke da shagwaba,

Shiko ya kawo hannun sa again yana cewa wify ..sai ta kama hannun ta dan mutsine shi cikin yanayin masifa tace ka sake kawo wa i will pinch u again

Looking very seriuos kalar tausayi yace,no, kar kiyi pinchinh dina nasan bazai min zafi sosai ba,u can punch mebif u want'ya dada sakankance wa yace punch me baby, kimin mai zafi ma in kina so duk na yarda ...

Har cikin ranta yadda ya marairace ya sukurkuce mata akan tayi masa komai indai zata hucen Sai abun ya bata dariya ,

dama tun yana gama bata labarin taji kamar an yaye mata wani gundumemen dutse a kirjin ta,
she just still cant believe dat ita kadai ce a rayuwar sa har yanzu don taji dadi sosai marar misaltuwa

Yau Rana ne wanda bata taba tsammanin ko a mafarki zai zo mata ba.amma don son taga drama shine take bashi attitude shina ya taba yaji

Yana kan gwiwar sa duk hankalin sa ya gama tashi ,sai rawan jiki yake

Sai ta dawo Ta daure fuska sosai, yanayi yana satan kallon ta yan dukar da kai kamar muminin almajiri ya cigaba da cewa,say sumthing pls zanyi kuka fa.

Kan ya sake fadan wani ta dauko pilow ta maka masa "ganin ta danyi murmushi ya sa ya biye mata shima nan suka balle da wasa da pillows din kan gadon kaf sai da suka hargitsa dakin da dariya tana biyo sa tana jefa masa in ya kare sai ya soma mayar mata..

Har suka gaji Chan ya kamo ta sai ya rungemeta ta baya sosai cikin yanayin shauki mai dauke da tsantsar kaunar ta cikin sanyin murya mai kashe jiki yace i misssed alot my jasmine,kinje kinyi kyau kin barni na mutu da tunanin ki ko?

Sai Ta dan lumshe ido kadan tana shakar numfashim sa a kunnen ta,tare da jin hanun sa yadda ya nannade ta sosai alaman yayi nisa cikin wani duniyar

Sai tayi juyi a jikin san tana fuskantar sa cikin wani irin kallo mai wuyan fassara ,ba tare da tace uffan ba ta shiga kissing dinsa a hankali
shikam dama kamar jira yake
Tunda ya kama lips din bai sake ba sai da akayi kusan cin 20 mints

Dukan su suna maida numfashi ,ya dada jawo ta cikin sexy voice yace hey, i love u..
pls kar ki tafi kibar ni jasmine i cant take it any more.

jin ya ambaci tafiyar ya fargar da ita
Ta soma kwace kanta a jikin sa ta kwalo ido tace husband ashe dare ya soma yi mamy zata neme ni i have to go now..

Sai ya dan sauke ajiyan zuciya cikin rashin jin dadi yace haba jasminash yaushe kika zo din da zaki tafii?

,tayi dariya tace shhhhh ta nayi tana dada kimtsa kanta cikin saurii don har an fara kiran magrib tace yaya pls bana so a sake hana ni fita ne zan zo ai.

Yana kallon ta Ba don son ransa ba amma hakan ya hakura yace toh yanzu yaushe zaki zo din?

Tace i dont know yet.
Ta kamo hannun sa tace muje mana

Sai Suka fito tare duk ransa bai masa dadi har ya kai ta bakin mota

Yace bari muje nakai ki to,

Tace a.ah yaya,ni ba naso wani ya gan mu ne,im ba haka ba
Mamy in taji na zo nan bazata sake bari na fita ba..

Yace toh shikenan,sai ya mika mata dayan wayar sa wanda bakomai acikin
Yace tanan zan na kiran ki ok? Ta gyada kai ,yace
Kar kiyi amfani da wayar ki kina kira na a gidan kar wani ya gani ya dawo miki matsala.
Tace toh, ya kuma cewa baby come bak soon pls
Dama akwai maganan da nake so muyi dake sai ki fada min yaushe zaki zo din a waya kinji?

nan ma ta gyada kai sai suka rungume juna ya mata ligth kiss a fore head din ta,
sannan ta ja motar ta
koma gida...

A sabule ta shiga dakin ta don mamyn tayi ta aikawa a dubo mata ko ta dawo don bata saba dadewa a waje hakan ba..

Ita kuwa jasmine sai ta matse kawai ta ki ma fita ta sanar da mamyn yanzu ta dawo ,tana sauri sauri tan kammala isha'i ta haura gado ta nitse cikin bargo suka cigaba da kwasar wayar su..

ko da taji bude kofar sai tayi tsit kamar ba mutum a dakin

mamy tace ayyo Allah sarki, ashe ma har tayi bacci ne,yanzu hala ma ta gaji ne
Sai ta ja kofar ta kawai ta tafi..

*Toh fa🙆🏽‍♀, the luv birds are back, kar a soma zaga mamy fa*
😸😸😸😸😸

*surriem*
[23/08, 05:43] ‪+234 806 071 2446‬: *⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*

💔

*SO MAKAMIN CUTA*
_'the sword of evil love'_

_Story and written by_
*SURAYYAHMS*🔥

*DEDICATED TO-*@UMMERHERNY NERSALLAH.

*hey Fans, ku saurare taskar brilliant Writers domin jin wani sabon salon fadakarwa da zata bullo da shi mai taken GUGUWAR ZAMANI/*
*if i where u i wont miss it. together we shall make a change, remember u have the power to change the world,bcos change begins from witthin ur hrt,take control . BWAloves u*

*Page▶80*

Washe gari jasmine da kuzarin ta ta tashi taje ta gaishe da mamy tare da mata bayanin bata samu littafin bane shiyasa ta tsaya bin kasuwa kasuwa har tayi dare.

Mamy tace babu komai jasmine,nasan ai haka kawai bazaki zauna ba
Tashi kije ki huta.

Jasmine ta mike tare da cewa mamy nima ena so ena taya mai girki wasu abubuwan,pls may i?

Cikin jin dadi Mamy ta dago ta kalle ta tace why not,kiyi abun ki, ure free d
Dama Naga wai kar na takura ki ne ga karatu shiyasa bana ce miki ki dinga fitowa ai ko hira kyayi ..

Tayi murmushi tace, haka ne,
mamy tace to Allah ya miki albarka
Jasmine tayi murmushi ta fita.

Mamy a ranta tana murnan jasmine ta fara mancewa da damuwar ta tana so ta sake jikin ta cikin jama'a

A gefe kuma jasmine na kan kokarin share ma kanta hanya ne in da zata samu sakin layi tana fita wajen mijin ta cikin sauki.

Cikin satin gaba daya ta sauya ta zama very active hankalin mamy ya dada kwantawa sosai

Bangaren ash kuwa ya ta kura ta zo cikin satin amma sai ta shaida masa mamy zata je hidiman programe din USAID da aka shirya don bada taimakon gidan sauro ma mata masu ciki.
Don haka itama ranar zata samu daman fitowa ta jima.

Duk bayan dogon phone call din da sukayi bayan Sallahr asubhi sai ya bata hakuri yana cewa shine silar jefa su cikin wannan halin
Tun tana rarashin sa har ta zo ta daina ta kyale sa.

Ranar alhamis eta ta karbe girkin gidan baki daya , cikin fara'a da sakin fuska,

Gashi kwana biyun da take malangarin a tsakar gidan ya sa ashraf shiga wani mummunan hali game da abunda yake ji a ransa akanta

Bayan ta kammala tsaf sai ta ce mamy, dama ena so ne naje na sake duba littafin ne ko zan ci saa'

Mamy ba tayi wani dogon musu ba tace, ba komai kije,nima goben ba na kusa in dai akwai wani matsala sai ki kira ni..

Tace tohm zuciyan ta cike da farin ciki ta tashi ta tafi

Sosai abun ke burge mamy, sai ta soma tunanin ya kamata kwanan nan ta kawo karshen matasalan su.

Da safe ba suyi waya ba amma tun 11am ta kammala shirin ta cikin riga da skirt dark blue wanda yaji kwalliya ya mata kyau sosai,

Ita kanta saida tayi admiring kwalliyar nata ,ga qamshi dake tashi jikin ta sai murmushi take tana karanta sakon sa wanda ya shigo instantly yace yana gida yana jiran ta".

Daga windown ta hango Ashraf ne ke gaban mota da Su mamy,

Ai suna fita
Ita ma ta fito yau ko mota bata dauka ba don tsaban sauri ta kama hanya abunta.

Sanye da red longsleeve shirt yake ya dan jin gina kai shiru fuskan sa sai haskawa take lips dinsa har na wani pinkish and oily, ya zuba kasallen ruwan idon sa ma flower vase dake gefe.

Tana shigowa wajen ya soma cin karo da sassanyar qamshin turaren ta sai ya lumshe ido har ta iso daf ta rungume shi ta baya ta dafa kafadan sa ta na smiling cikin sanyin murya tace salam alaikum..
Chapter 112 · 0% Book details