Sashe 110
So Makamin Cuta Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
kai kana ganin Ena zan sa kaina in na bari jasmine ta salwanta, ta wulakanta akan kishiya?
Na san yana sonta amma ni halin maza nake gudu, .
Bana so in bashi a sauki ne na fiso in bashi yanajin a ransa ko sarauniya zai aura jasmine dole ta zamo ciwon ido musu.
Nasan hakan bazai hana komai ba amma nayi iya kan kokari na ne tsoratar da shi yasan ba da wasa muke so ya rike amanan jasmine ba,
Zan bashi matar sa ma na ,amma dan Allah ku saurara min na sama mata yancin ta Pls abban ashraf ka fahimce ni
Jikin sa yayi sanyi musamman akan labarin iyayen nata da yaji sai tausayin ta ya dada balbale shi,
Yace Allah sarki yarinyar arziki rayuwa bai mata adalci..amma Allah shi ya san dai dai.
Jasmine da ta riga ta sulale kasa bakin kofar tana silent tears mai dauke sa tsumayin tashin hankali sai ta tashi da kyar ta bar wajen ta wuce dakin ta
Abban ashraf yace toh Ni dai tunda suna son juna zan so a gaggauta wannan lamari komai ya zo karshe a maida ta dakin ta..
Mamy tace insha Allahu kwanan nan zan maida ta ku bani lokaci kadan,
Kaima sai ka taya ni atleast na samu na gyarata kadan don akwai damuwa a ranta.
Abban ashraf yace ba komai,Allah ya shige mana gaba
Hakan ya kasance a gidan kullum jasmine na kukan abun a boye amma sai ta ki nunawa kowa ta bari a ranta,
Har aka fara Ana zuwa ana gyara ta
mamy da abban ashraf gaba daya suka taru suna nuna mata kula da tausayi na musamman acikin kwanaki
Ko nawa ne kudi sukan kashe akan ta duk da ma har yau ashween na sa mata kudi a acct din ta after 2weekS ko fiye,
Bayan sati guda sai ta dawo very cold and silent
Cikin ranta tace dole tayi yunkurin gyara abubuwan dake mata ciwo ko zata samu sauki ta wani bangaren.
Ba bata lokaci ta shiga tura ma salma tex amma ta kasa kiran ta saboda kunya da nadaman da take ji akan yadda suka rabu..
Ta san itace da laifi gashi ta na ganin muddin tace wa mamy zata je gidan su salma za taga kamar hidiman ashween ne ,sai ta cigaba kullum tana mata sakon tex mesage
Salma na gani amma bata taba amsawa ba
Duk da ma tariga tasan zuciyar kawar nata ya sauko tana cikin bukatar ta,amma sai ta fiske itama ta sa aranta zata neme ta amma bayan zu
Ranar juma'ah da yamma lis ashween Ya shigo mansion din rodriguez
Ko ena ya duba ba zahida
Sai da ya fito mai aiki tayi masa nuni da ita achan bayan gidan wani bangare da aka yi kabarin mahaifin su
Zahida zuciyan ta yayi tsanani wajen rashin samun sukuni ta tsaya kamar statue gaban tomb din baban su tana silent tears tana kan maganan zuci..lallai duk wanda ya rasa familyn sa ya rasa wani fannin farin cikin rayuwa komin yaya bakin halin su yake.
Sanye da bakin kaya riga ne sharara mai shegen kyau iya sawon kafar ta breeze da rairayin iskan shuke shuken wajen na blowing suman kanta
Sai hawayen dake bin idon ta..
Har ya zo wajen bata sani ba
Sai da ya tsaya gefen daman ta shima hannun sa cikin aljihu,
Yace i gues ure happy now,
Sai da tayi wani hadiyan yawon kunci don tanbaya ne wanda ya kamata ace ta amsa da yes tunda ta same Ashween, ta samu dukiya ta kuma sa hidayat a wani hali,amma kuma sam sai ta kasa
Ya jawo hannun ta ya dan rungume ta ya rarrashe ta, nan sukayi zaman su wajen gaban kabarin
Ash yace mata kiyi hakuri zaki saba kwanan nan.
U just need a break yaci ace kije wani guri daban ki huta kafin ki dawo nan zaki ji sauki sosai
Tana gefen sa ta ce haka ne, ure right baby.
Sai ya tambaye ta kabarin waye wannan kuma a gefe, don dai shi an gaya masa zahida tana wajen tomb din baban ta amma da yazo kabari biyu ya gani.
Sai ta dan goge tears dinta ,tace she s lailah my sister
Su ne wayannan twins din da tun da suka shigo rayuwar mu ake samun matsala.
I hate them soo much sune cursed din da hidayat ta haifa mana .
Maganan yayi masa zafi sosai ,yayi mamakin irin bakin zuciya da tabewan imani irin na zahida.
Cikin dauriya yayi murmushi yace, hmmm zahida kenan,kiji tsoron Allah mana..kinsan mutum bai zama maka wani fitina sai dai in Allah yayi ikon sa don ya zame maka darasi ko gyara .
Kuma a gani na ba su bane cursed din ku,arnt justice served to you?
Enaga sanadiyar files din su fa aka soma tono naki matsalar har kika san gaskiyar rayuwar ki,haba zahida.
Ta dan tabe baki, tayi shiru tace ,haka ne
Amma kawai bana son su ne
En ma lateef din na raye na san yana chan ya zama almajiri ko barawo.
Ash yayi wani munafukin dariya yace what if Allah ya sa yana rayen kuma yayi kudi ya wanku sosai
Sannan ya dawo rayuwar ki
Zaki nemi gafarar sa?
Ta juya tare da dan ja da baya ta masa kallon ai hakan ma bazai taba yiwuwa ba
Yace answer me pls
Sai tace baby, i think zan saurara masa amma not realy don nasan wallhy wannan mummunan hallita bazai kai wannan matsayi ba, is impossible
Ash ya dada kwashewa da dariya mai ban mamaki sai da ta tsaya kallon sa
Yace ure funny zahrod,
Amma ba komai,
Muje ki huta ni zan sha iska anan daga nan zan koma gida.
Idan kika yanke hukunci zaki tafi hutun pls tell me.
Ta dan shagwabe ta ce wannan ai ba sai nayi tunani ba next tomorow kawai zan tafi hutu na kaima sai ka huta ena dawo wa by then ka warke sai muyi aure ko?
Yayi smiles yace good idea baby na,
Oya jeki ciki .. I will c u tomrrow
Ba musu ta tafi nan ta barshi gaban tomb din
Tsawon lokaci yana tsaye shiru yana kallon kabarin lailan sa
Har ya tsuguna nan yayi mata addu'a, hawaye taf taf a idanun sa daga nan ya juya ya tafi.
Yau dai abun son kai ne😛
Surayyahms fans page and grop gudnite ppl ilsm awajen🌹❤
*Maman khyr i think yanzu ena partyn ki fa zahida bata da imani ashe,?dama my meems kullum tana mata baki jeki zaki gani😅hmm ena saffah one""....mom khad yau naji ki shiru ko dan baba ne😪,Allah sarki rashida abubukar zuban cikin jas din ne ko dai bata nan ne?*
🙆🏽♀🙆🏽♀🙆🏽♀
🤝🏼💯.
*Surriem*
[23/08, 05:43] +234 806 071 2446: *⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*
💔
*SO MAKAMIN CUTA*
_'the sword of evil love'_
_Story and written by_
*SURAYYAHMS*🔥
*DEDICATED TO-*@UMMERHERNY NERSALLAH.
*Page▶79*
Bayan kwana biyun ashween har airpot ya raka zahida..
daga nan shima ya bar garin abuja ya shigaba da harkokin sa har kusan 2 months bai leko ba Har Sai dai ya tabbata ya dan sassauta makan sa yawan tashin hankalin da yake shiga akan tunanin jasmine, kafin sai ya sa ranar zuwa abujan.
Kafin nan rayuwa yanzu ta kasance ma jasmine kullum tana kullawa tana warwarewa ita kadai
Don Cikin watannin sosai ta kuma haskawa ,tayi kyau ta yi fresh tasha gyara kam barakallh,sai ramar da ta dan yi ya dada fidda shape din hips da boobs dinta suka bada shape mai mugun kyau ma jikin ta bisa kan tsari.
Ko ashraf ma saida maitan sa yayi mummann tashi amma jasmine ta sauya hali na kamar da chan ba,
Dan Yanzu da kyar abu ke bata mata rai bare tayi hawaye.
Ashraf Tun yana ganin zata biye masa har dizgin da ta ke masa ya sa ya hakura Ya shareta shima
Cikin kwanakin Da tunanin ash ya ishe ta sai ta soma fita da kanta tana neman sa a gurare daban daban ko zasu hadu wata rana amma babu shi ba mai kaman sa,
Tasha zuwa gidan ammy amma ko ena a kulle ne gashi in banda spare key din dakin ta babu wani abu kuma a hannun ta.
Gashi salma ma ba ta kulata ba,
Ta samu dai sun yi magana ta tex a cikin watanni biyun don sau biyu ta amsa mata sakon ta daganan har yau kuma basuyi waya ba.
Duk ta damu musamman da tayi ta duban hanya ko zata ga ashween din ya sake zuwa amma shiru.
Taje ukraine ma har sau biyu makaranta nan ma tayi tsammanin ko zai biyo ta amma shiru
Tun tana danne abun har ya soma bata haushi,ga shi kullum ta tuno zahida kishi sai yayi kamar zai kashe ta ,sosai tayi fushi da shi duk dama bata san takamammen me zatace ya mata na laifi ba.
A cikin detention office kuwa mrs rod ta gama hayagagan haukar ta..
Tace sam makiyan ta ne suka hada ta da yaran ta.
Mrs rod Ta shiga wani mummunan hali a zuciyan ta na musamman ba don ma kudin ba kadai
,rasa yayan cikin ta ma yayi mugun taba zuciyan ta,
Tace tasan dai zahida bata da wayo ba zata taba iya tona mata asiiri haka kawai ba sai dai in zuga ta akayi.
To waye? Kullum sai tayi ma kanta wannan tambaya
Gashi cikin wata biyun gaba daya media sunyi facali da ragowar mutuncin ta a waje,
Dama bata da komai cikin kaso don haka wani karamin flat din ta ne ke jiran ta da motar guda daya tall ,
Bata damu da wannan ba saboda akwai kudin rodriquez wanda ta sace a bank achan switzland.
Amma tasan inta kuskura ta taba za a iya sake karbewa a danka ma yayan ta.
Yanzun dai ta qudiri niyyar muddin ta fito sai ta nemi munafikin daya hada ta da familyn ta ya tarwatsa mata rayuwa.
tace kisa Kawai ta yanke a ranta zata yi ma duk wanda yake da hannu a cikin tonawar asirin ta