← Book details So Makamin Cuta Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 43 OF 132

Sashe 43

So Makamin Cuta Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Rufe bakin sa yayi kamar wanda yake gaban ta don kuwa saura kadan ya fadi wani abun ya dauka ko ashween din ne akan layi,
Yayi murmushi mai sauti yace ,amaryan ba kya laifi,
Ba zAki barshi ya fito ba ko?

Tayi karamin murmushi cike da kunya tace
Uhmm yaya ...ya mance wayar sa ne bari kawai na kai masa,

Yace yawwa amarya da kin kyauta kuwa..ta katse wayar ta fice
Ba bata lokaci ta fita tanayi tana dube dube damuwar ta kare kar ya bullo mata sai sauri take kamar zata tashi sama

Tana kaiwa kofar dakin sa, nan ne ta lura da ashe bata ko rufe jikin nata ba ko dankwali bata dauko ba
taso ta koma amma da shike tsoro yaci karfin ta ya sata turo kofar kawai ta shiga
Har ya cire jumfar Ya sa dogon wando baki jikin sa ba riga ya tsugana yana kokarin sa stockings da takalmi

Nan Yaji mutum ta sama tayi tsaye a gaban sa sai ya mike tsaye
Itama Wani irin zaro ido waje tayi tuni taji ta birkice ganin yadda ya dakatar da ita da ido ga kirjin nasa fresh cike da kwarjini ya daga mata gira alaman tambaya

Cikin e'e e na ta mika mai wayar tace kamance da shi
Ya cigaba da kallon ta Kamar bazai karba ba sai da ya kara matsowa kusa yana kan kallon face dinta ya sa hannu ya hada harda nata hannun ya nade su acikin nashi sannan ya matso da ita daf da daf

Wani gumi take ji ya kwaryo mata cikin ta na kwalala kamr mai shirin tsurewa
Yace waye ya kira ni ?baki na bari ta ce ..mmm..m yay kama...l ne
taji lumui ya zura harshen sa acikin bakin nata ya mata long kiss.

Hannun ta Dake rike da wayar ya damko ya cigaba da aika mata sakon hot kisses
Tun tana kicin kicin har ta sake ta kyale shi ya gama jawgwala lios fin ta
Bai hakura ba tuni ya kaita kan gado saboda ya samu damar murda ta yadda yake so don ya gano mutumiyar nashi sosai abun na shigan ta ba karya, kusan 30 minutes a haka kafin ya kyaleta
Nan ne ya kula da wayar kamal da ya ci ringing har ya gaji yana kanyi sai yayi saurin daukawa yace gani nan zuwa boss...kamal ya ja tsaki
Wanda yasa shi dariya ya katse wayar

...ya kalle ta tayi luff cikin bargo tana maida numfashi a hankali yace nazo ne? Ta yi saurin kauda fuska kamar mai shirin kuka ,,cikin tsokana ya soma yunkurin jawo ta jikin sa murya na bari tace yaya kayi latti fa
Yace ai duk laifin ki ne dakika xo min daki ba kaya kuma kwanta min a kan gado, to tashi ki taya ni na shirya tunda kinga nayi latti
Ya mike tsaye ya wurga mata towel

gudun kar a koma baya ya sa tayi sauri ta
Zare bargo ta ja towel din ta daura don bata ma san ena ya wullar da rigan nata ba,

Haka ya nace suka shiga bath tare nan ma da kyar ya barta da kuka da komai ,suka fito ta soma taya shi ya sa wasu kayan yayi tsaf,
Lokacin tana sa masa agogo ya daura mata kiss a goshi yana cewa ki kula bazan dade ba and in akwai matsala
Call me.

Har Ta budi baki zatayi korafi ya katseta da cewa"
' uhm uhm .ba ke kadai bane a gidan nan akwai mutane u zasu miki komai,.
kuma kika kuskura kika fito kare ya kamaki ba ruwa na,
Just stay indoors ya dauki wayar sa ya jawo hannun ta suka fice..

Bai bari ya sauko da ita chan waje ba sai ya kaita dakin ta kawai ya mata sallama "

Yana fita tayi jikin windown Tana labe tana leko shi daga glass cikin compaund har ya yi nisa zuwa bakin gate,

murmushi tayi tana jin sauki a ranta tana tuno yadda touches dinsan ke birkita ta,
Nan ta shiga taba jikin ta cikin shaukin missing dinsa a zuciyan ta ' tace ohh my GOd
Meye na ke ma kaina ne?

☺☺

*surriem*
[23/08, 05:42] ‪+234 806 071 2446‬: *⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*

💔

*SO MAKAMIN CUTA*
_'the sword of evil love'_

_Story and written by_
*SURAYYAHMS*🔥

*DEDICATED TO-*@UMMERHERNY NERSALLAH.

*Page▶30*

A gurguje ya ke tuki har yakai office din sa '
Ga shi Duk uban dadewa da sukayi da jasmine isar sa office da minti 10 kacal zahida ta riga sa.

Ashe tsayuwa tayi bata tafi ba tana cikin gida wajen motar ta a parking space da yar aikin su karime tana zuba mata dokoki akan yadda zata na mata aikin sa ido sosai akan jasmine din'

' zama yayi yaba da hankalin sa sosai yana cumunicating akan harkokin aikin su da kamal a computar da ke gaban sa,
Bayan sun kammala aikin.
Kamal ya kira sa suka cigaba ta waya
' nan kamal ya tabbatar masa da yiyuwar aikin tono asirin yayan sa jabir
Don kuwa ya binciko sosai ya fahimce kashi 70 daga matan Daya ke lalata da su wayannan yan matan ne da ya ajiye su a foundation dinsa da sunan yana tallafa musu

'yace wasu sunyi ciki sun mutu,wasu kuma sai ya zare musu ido ya musu cikin fin karfi ya sa Su zubar ko su haifa akai ophanage home amma kuma sam ba da sunan sa ba
sai dai ma ya biris ya nuna afili shine agaba wajen taimakon su..

, next week yakamata ka zo abuja ashween,
kamal din yace
Don aNan ne zamuyi komai agama lokaci guda ka fahimta?

Ashween yyi ajiyan zuCiya yace ' tell me more ,kasan wani abu?ni na fi bukatar su jabir da jamal da kansu su gane rayuwa su rabu da mummyn sun nan
Kamal matan nan is witch,muguwa ce azzaluma bata da feelings,

Cikin rashim jin dadin magana kamal yace kai, kana da hankali kuwa ash?,she s ur mum,kadaina fadan haka mana

Ranshi a bace yace maman ka dai ,ni kam ai ka san ba uwata bace,
Im just following dis hard ways saboda na tseratar da su ne in suna da rabon fahimtar don da revenge danyi akansu da tuni na karbe dukkan arzikin su na kaskantar da su naga tafadin , yanzu na lura abunda ta mun a da chan shi take ma sauran, kuma shi zata ma duk wanda bai kai level dinta na rayuwa ba.wata irin uwa ce wannan da Allah ya karashe da dacin rai.

Kamal yace ,hey calm down man,maganan ma ya kare,just relax.
Cikin so ya kauda mood din yace toh
Yanzu dai Nasamu kwarrarun yan bincike da journalist
Da zasu bayyana na wa jama'ah komai a wuce wurin"
Ashween yyi calming kansa yace shikenan bakomai,Allah ya kaimu su kayi sallama

Ya na katse wayar kuwa kiran madam hidayat ya shigo masa

Murmushin takaici ne akan fuskan sa sannan ya dauka .yace hello,
Tace my dearest son kana lpya?
Yace lpya lau ya aiki,
Uhm zahida tace kin dawo hope eveytn went well? Ya tambaya kamar da gaske,

Tayi murmushi tace ai shiyasa na kira ka,naji ka shiru shiru baka neme ni ba ,wai ashe da na mance maman sa ne?

Data fadi hakan saida yaji idon sa sun kada sunyi ja ranshi take ya dada baci

Amma sai ya daure yace ' of cous not,da komin nisan tafiya bazai mace uwa ba, ai sai dai uwa ta mance danta.
Hope dai ba matsalan komai ko?

Tace ,uhm uhm,kana nan ai nasan ba wani matsala sai dai maganan jamal,

Ya gyara zama yace what abt him?

Cikin mamaki tace au dama baka ji abun ba ma kenan,?
Uhum,ashween son, ni kaina da nasani da bazan kai wannan lokaci a duniya na ga downfall din dana jamal ba sai ta sauya murya kalar damuwa,tace amma bayadda na iya.nan ta shiga basa kanun labarak kala kala .duk abunda ya faru da jamal bayana rasa mukamin sa da harkokin sa,

Shi dai shiru yayi,don da dai yayi tunani kyun sa da kudin sa ne yasata ta mannu masa
Daga baya kuma sai ya fahimci akwai feelings na jinin uwa da har yanzu tsakin ta da shi,
don tanajin sa sosai ajikin ta shiyasa bata shakkan gaya masa komai game da ita da familyn ta,

duk da mrs hidayat din murdadiyar mace ce amma sai gashi lokaci guda ta amince da shi sosai ya dawo mata kamar abokin sharing secrets da duk wani deepest sorrown ta,har ya kai ga a hakan ma yakan san next move dinta da wasu asirin ta.

Saukar da murya yayi ya shiga bata Hakuri ..sai da ta nutsu yace amma ma'am ai ba laifin sa bane

pls Ki fahimce shi tun da kince ya saba da daukaka da mukami bai taba samun faduwa ba ,yanzu kuma da abun yazo ai dole kiga irin wannan yanayin ko?

Cikin bacin rai tace haba ashweeen, don kawai hakan ta faru da shi sai ya dada zubar makan sa girma ga shi dai yau an kama shi yayi atempting yin fyade ma wata karamar yarinya a club,

Ashween yace subhanallh ,to me akeyi akai yanzu? Ai banji news din din ba " alhali kuma karya ne news papen ne ma agaban sa yana karantawa sarai.

'Tace Uhm uhm son No,kar ka bata dukiyar ka da time dinka ,ni dai ba abunda zanyi akan jamal ai yanzu kam baida amfani, to inya fito ma mai ze mun?ya zauna achan kawai Allah ya ma wayanda suke tare dani albarka na yafe shi a harkoki na.

' zafi zuciyan sa keyi' ya lumshe ido aransa yace
matan nan bazata raba canzawa ba,
Amma bakomai,Allah ya sa jamal ya samu nitsuwa da tsira sakamakon wannan sauyin.
Tana ta surutai baya ma jinta,sai chan ya dago yace bakomai ma'am, amma dai dole zamu dada kulawa u just lost ur son to the world,

Tace hmm i just dont care ai dama na fada musu, kai dai sai kazo abuja zAmu hadu.
Take care ok?

Yace ok,sukayi sallama ya katse wayar ya sauke numfashi kansa na kokarin yi masa ciwo.
Chapter 43 · 0% Book details