Sashe 71
So Makamin Cuta Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ta na kaiwa daf ya soma jin wani kayataccen qamshin turaren da shi kansa ya kasa banbancewa wani iri ne.
Ba bata lokaci ya juya ya kalli wajen charaf suka hada ido da ita
Kallo daya ya bita dashi ya kau da kai ya hade rai,
Nan na Hanjin cikin ta ne ya dada zirrrrrr don tsoro sai taji kamar ta tsala ihu ace mata komai angama ya wuce..
Bata fasa ba ta iso daf,
Tayi tsayuwan minti 10 bai motsa ba ita ma bata motsa ba hakan kuma shiru ne ya ratsa wajen
Chan sai yayi yunkuri zai tashi
Cikin azama ta dan rike shi tace yaya,..ya..h
Yana shiru sai ma dada daure fuska da yayi, ya koma ya zauna alamn enajin ki ...
Numfashi ta sauke tace
Dam..dama sai ta birkice bakin ta yakasa fitar da wani magana sai inda inda
Abun ya ishe sa Sai ya dago kai ya kalle ta batare daya daga ido ba
Nan ta marairace fuska murya kalar kuka tace im sorry,yaya dan Allah kayi hakuri.
Jim haka yasa Tuni ya sauke idon sa,
Ya mata shiru chan yace its ok.
Tunanin sa ko dan sex vibrator ne tazo bashi hakuri.
Kan ya hankara gani yay ta tsunguna kan gwuwrta kusa da shi ,
Ta ce ,nasan na maka laifi dayawa yaya,but pls find it in ur hrt to forgive me ..wallhy rashin sani ne and i promise bazan kara ba.pls forgive me ta karashe murya a sanyaye har na karkarwa
Kanshi ne ya soma daurewa ya kasa gane ena ta dosa da magan nata
Sai ya mata shiru,ya cigaba ma da danne dannen wayar sa ,
Aransa yace to ni kuma nawa a wanne ?
I just made a mistake of making u feel ure mine har kike ce min en ba tsoro ba na dena taba jikin ki mana.hmmmmm
Anyways na dena, thank god ma yau naga komai da ido na.hakurin me kuma za'a bani?
surutun sa kawai yake
Cikin ransa baijin duk maganan data keyi,
Ta gama wanke fuskan ta da hawaye sosai tsugune agaban sa tana roko
Kamar kiftawae ido ta mike tsaye ,
Sai yana jin maganan kamar a sama sama
' cikin kukan ta fizge tayi zuciya tace itama zata mutu kawai hankalin sa ya kwanta tunda bazai yafe mata ba, nan ta nufi wannan katoton aquarium din bata ko juyawa
A haukace ya juyo, yaga eh da gaske fa ta kama hanya, gashi ta nayi tana kuka tana maganganu ko takalmin ta ma awajen ta bar masa
Jasmine, ya kira ta a fusace yana mikewa tsaye
Ko ajikin ta Sai da ma ta juya ta kalle sa da kyawu sannan tayi super ta fada cikin katon ruwan abun ta
Wani kara ya sake ya na kiran sunan ta Kan kace kobo ta lume kanta ba a ganin komai..
A razane ya karaso wajen yana kan kiran sunan ta a firgice
Don iya sanin sa bai san ko ta iya swimming ko bata iya ba
Lokacin Zuciyan sa tayi mummunan bugawa duk gabobin jikin sa take suka mutu suka soma karkarwa duk ya bi ya rude.
Ai Ba shiri shima ya fada cikin ruwan nan ya hango
Suman kanta da ke yawo beautifully a cikin ruwan tare da yayan hallitan aquaruim din sai tayi kamar mermaid a cikin su
Dagangan jasmine din ke dada motsawa don sosai ta san kan Wasa a cikin ruwa har swimming competition tayi a secndry schl dinta
kuma hakan na daya daga cikin plans dinta shyasa ta nace sai ta same sa anan enda yake yawan zama yanzun
Diving yake ta ciki Yana kawo hannu zai jawo ta sai ta ja jikin ta kamar ruwan ne ke janta ,
Gashi Ta dauke numfashi ta sake jikin ta
Hankalin sa na dada tashi sai binta yake dada yi cikin sauri da azama
Ganin abun zai mata illah
Ya sa ta hakura ta barshi ya kamo ta ya rungumota suka fito baki baki
Murya na rawa cikin firgici ya chincibo ta a hannu yana cewa jasmine...jasmine im sorry ,hey wake up
Pls wake up jasmine ni baki min komai ba ..pls wake up.
Tayi kus tana jinsa don Jin hakan ma ya sa ta dada jin nishadi
nan sai ta dada langwame hannu kamar ba sauran numfashi jikin ta ,
Shikuwa ya gama rudewa a kanta sai rokon ta yake ta tashi har suka fito asalin waje gefen ruwa
Nan ya zube da ita kasa ya daura ta kan cinyar sa yana so ya mata blow out ko zata numfasa
Koda ya kai bakin nasa cikin nata jitake kamar ta cafke kawai su kama daga wajen.
Amma sai ta tsime ta barsa,.ya hura ya hura mata iska A baki tana kus.
Sai da ya soma yunkurin cire dan jacket din zai dan danna mata kirji sai ta soma tarin karya alamn ta farfado
Cikin firgiji da tashin hankali yayai saurin tallafo ta ya rungume ta tsam ajikin sa yana mata sannu sannu ita kuma tayi luf ta kwntar da kai kan kafadar sa batace komai ba.
Shi dai har yanzu zuciyan sa na mugun bugu yana ganin duk laifin sa ne daya ki mata magana tuntuni a wajen
Itako A hankali ta soma janye wa ajikin sa in such away that saida fuskan su ya gogi na juna....wani
Kasalallen kallo take masa cikin idon nasa daya gama gauraya da fargaba da tsoron rasa abun kaunar sa
Tana kallon sa Cikin sanyi murya tace yaya sanyi nake ji muje daki
A daburce ya gyda kai Ba tan tama yace ok.ya suntume ta a hannu
Duk ya bi ya rikice yayi hanyar cikin gidan da ita.
*uhm uhm toh fah☺☺☺☺*
fans me kuke ganin zai faru, shin ashween ya hakura kenan sun shirya ko jasmine zata iya yin wani abun ? 🤒🤔🤔🤔
Meet tmro😉
*Suriiem*
[23/08, 05:43] +234 806 071 2446: *⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*
💔
*SO MAKAMIN CUTA*
_'the sword of evil love'_
_Story and written by_
*SURAYYAHMS*🔥
*DEDICATED TO-*@UMMERHERNY NERSALLAH.
*THIS PAGE is speacially for my people masu kaunar SMC da masu bada COMMENTS daga groups daban daban gaskiya i cant count d loverain bt just know dat im very gratful*
*Musamman yan cikin SURAYYAHMS FANS pages and GROUPs i love u guys ba karya.*
*nace JAZAKH ALLAHU KHAIRAN*
*Masoyi na da bansan shi baisanni duk enda yake ena kaunar sa,enayin sa Allah kuma ya baku ladar zumunci da kauna*
*Teamsmc#Asmeebest*
*Teamsmc#myMeemah*
*Teamsmc#Sweetyherny💯im in love with yadda kuke son smc.❤*
*Page▶54*
Ashween suna tahowa zuwa cikin gidan
Haka kawai jikin sa ya mutu don baiyi tunanin jasmine zata tsammace ta wannan hanya ba
Yaji tsoro sosai Gashi ba dama yace zai mata masifa a halin yanzu
Don sosai zuciyan san ta buga ta shiga wani mawuyacin hali a lokacin da ta tsundama cikin ruwan
Gani yake kawai a lokacin Da ya rasa ta shima tabbas na shi ta kare a duniyan nan.
Tafiya suke kamar baza su isa ba tana lafe kan hannun sa sai ma ta bude idon ta tarwal tana binsa da wani irin kallo,
Abubuwa da yawa na yawo a mind dinsa gashi Gaba ki daya sanyi ya addabe su duka don ajike suke ga iska ya soma tsanantawa a wajen sai ya dada shiru kamar ba kowa sai su biyun.
Dakin sa straight ya nufa da ita don ko zuciyan sa na cike da fargaba har yanzu
Ganin taki sake shi ya ajiye ta kan sofa ya sa shi dole yayi zaman wajen da ita akan cinyar sa.
Kanshi ya kwantar kan kujeran amma tana hannun sa a damke
A dabarance take binsa da kallo sai Ji tayi kawai yana sauke numfashi a hankali kamar wanda yayi race,
Boyayayen Murmushi ta sake don yau kama ta san ta girgiza zuciyan gogan na ta
nan ta dago a hankali ta kamo kansa tana shafawa har taci nasaran sashi ya dago suka hada goshin su waje daya.
Kallon sa kawai take yi shima haka amma da alamun har yanzu bai daidaita ba
Itako sai ta langwame ido tana aika masa da wasu sakon shagwaba a fuskan ta , cikin muryan kuka tace yaya kayi hakurin ?
Ya girgiza kai alaman a'a baiyi ba. Ta dada susutar da fuska zata yi magana ya sai yayi saurin cewa meye na miki jasmine,pls tell me?
Nan tayi shiru ta sunkuyar da kai,shiko ya kafe ta da ido yana jiran amsa karshe ma sai ta lumshe idon ta nan ne ta dago tace bakomai yaya,
Ya danyi karamin scoff alaman wannan fitinan ya ishe sa" sai ya dan soma yunkurin janye kansa zai ja da baya
tuni ta dada riko sa cikin sauri tace ..abun nan banawa bane yaya, wallhy bansan me shi ba, kar kayi fushi dani kaji? Ta marairaice
Sai Ya dan kaucar da kai kamar baiji relieve a ransa ba duk dama yasan jasmine bazata yi hakan ba amma sai yaji kishi sosai dazun
Nan yace, ok naji,fine.daganan bai sake tankawa ba ya dan kauda kai gefe guda
Idon ta har sun kawo ruwa sai Ta sunkuyar da kai gwanin tausayi ajikin sa tana wasa da dan yatsun hannun ta Kamar wani abu nacin ta arai...
Shikuma ganin hakan ya dan sauko sai ya dago fuskan nata yace' hey,kar ki damu ni bazan hanaki samawa kanki kwanciyar hankali ba u have rights.
Sai yadan yi shiru daga baya yace it just hurts me jasmine ,kawai ban son kiyi irin wancan rayuwar ne..tayi saurin sauke masa rinannaun idon ta tace yaya ka yarda ena yi kenan ko?
Sai Ya mata shiru shima yana binta da ido
Nan ta soma kicin kicin zata sauka akan kafar sa
Tuni kirjin sa ya sake wani irin bugawa ,a ransa yana fargaban yanzun ma me zata ce zata aikata
Ba shiri ya ce ,wait ena zakije
Tana shiru sai ma dada kwace kanta take ajikin sa,
Yunkuri yayi Yana kokarin mikewa ya damko ta da kyau
sai tayi wuf ta sauka kan kafar sa da sauri ta ja da baya
Jasmine!! cewar sa a dan razane yana yunkurin mikewa zuwa wajen ta,
Ai bata jira ba Da sauri sauri ta wuce bathrum dinsa taja kofar ta rufe abunta