Sashe 27
So Makamin Cuta Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tubarkallah ' halitta ce nagani na fada
Wani lumshe ido tayi tana jin sanyi a ranta
Can ta bude tace abani prince dina nagan sa shima
Ba laifi suka mika mata amma suna dar dar don kuwa kukan da yake da
Wasu alamu ajikin sa sun nuna kamar ba lpya ba"
Gashi kafar sa daya a shanye sai wutsil wutsil yake da dayan
Ba yabo ba fallasa ta karbe sa tana dudubbasa wani mark din
Tawada dan karamin ta gano a cikin tafin hannnun sa na dama
Sannan tace, nurse?
Ya yake kuka haka, kuma naga kamar wani part din jikin sa is abnormal ? Ko baida lpya ne
Tsaban dar dar da suke yi basu iya tankawa wa ba
Sai da doc ya karbi zancen da cewa ki kwantar da hankalin ki madam
He's fine..sai dai dole zamu masa wasu yan gwaje gwaje
Ba musu ta mika musu baby boy din ta cigaba da sha'anin ta da baby girl din tunanin ta alhj ya riga ya farfado ita kawai ake jira
Chan ta dago tace "Uhmm doc Kasan dokar mu ko? A ladabce yace yes madam
Good 'To yau ko miji na kar kace masa na haihu sai kun duba min meke damun wannan yaron tukun
Bai mata musu ba yace angama sannan suka fuce.
🙆🏽♀😯
*Suriiem*
[23/08, 03:02] +234 806 071 2446: *⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*
💔
*SO MAKAMIN CUTA*
_'the sword of evil love'_
_Story and written by_
*SURAYYAHMS*🔥
*DEDICATED TO-*@UMMERHERNY NERSALLAH.
*Page▶16*
Hakan akayi kuwa Ba wanda ya san madam hidayat ta haifi yan biyun ta
Bayan kamar awa daya an kimtsa ta fes da baby girl dinta wanda tuni ta laka mata suna lailah,
Sunyi kywu cikin shigar su na sky blue and pink jacket da rigar sanyi mai hula tsadade
Wani zuciyar tana mata juyi akan condition din mijin koya yake ciki oho" ta wani bangaren kuma tunanin ta na nan akan dayan jaririn ta da aka je dubowa
"sallama personal assistant din ta tayi me suna mrs jamila
Yes shigo ..tace tana dan rufe fuskar laila
Mrs jamila ganin baby a hannun ta yasa tace" Wow masha Allah
Mrs rod congratulations madam.kin sauka lpy?
Ba yabo ba fallasa tace
Uhm ..toh meya kawo ki nan bayan nace kar abari kowa ya shigo?
Dan shiru jamila tayi kafin nan tace ' akwai matsala fa mrs rod
Wht? Matsalan me
Meya faru kuma?
Ena yay'a na ? Cewar ta a birkice
Noo,, calm down sua lpya sukam, dama na nemi na zo nan ne saboda matsalan tana dan girma
mrs amma in bazaki damu ba muje ki gane wa idon ki please
A hargitse ta mike ba jira kamar ba mai jego ba ta bi bayan jamila fuuuh suka fice sai wani section din asibitin da ba kowa aciki sai uban sanyi dake ratsa wajen
Ena ne nan kuma jamila whats all dis? tafada hankali a tashe
Bata ce uffan ba ta bude wani kofa mai taken room 13 enda nan take madam hidayat tayi ido hudu da gawar alhj abdul fatah rodeiquez
Innalihhh..mr rod? Cewar ta tana cukuikuye sa da tsananin
Rawar jiki
nan ta birkice akansa wanda ya sa doctr da mrs jamila suka koma gefe suma suna jimamin abun
"na shiga uku ka bude idon ka kaga abunda na haifa alhji?
Don't leave me alone pleass wake up'ta cigaba da girgiza sa
Ta ke fada a rude
Can mrs jamila ta soma bata baki tana sassaita ta da kalman hakuri
Har ta dan samu kanta
"doc me ya kashe shi?
I mean how comes miji na zai mutu.
Doc yace" Calm down madame a sanyaye yana mika mata wasu files
Tare da bayani "Wannan ya nuna alamn buguwar zuciya
Wanda muke da tabbacin cewa akwai wani abu da yayi makasudin sashi a cikin yanayin da ya shiga ciki ba normal bace
Sannan bincike ta nuna anyi ragwancin kawo sa dawuri hakan yasa jini ya haura jijiyan kwawlawar sa
Munyi iya kokarin mu amma qaddara ya riga fata ..im sorrry
Guntun hawayen ta ta share ta sa ido tana dada bin result din da kallo
Ko da mrs jamila ta lura da ita nan ta karaso gefen kunnen ta tace
Maamm akwai matsala ne?
Come with me, kawai tace mata sannan ta fice fuuuh ta bi bayan ta
a dan gefe suka tsaya tace
"yawwa jamila kina jina ?
Kinga yanzu akace ma media ga abunda ya faru da alhj duk mani za'a laka ma laifin mutuwar sa
Wanda hakan zai iya jawo min bakin jini wajen yayan sa musamman zahida dake ganin bani na haife ta ba
Hakane mrs rod kinyi gaskiya
To whats d plan ranki shi dade..
Sauke ajiyan zuciya tayi ta dube ta ""Doctor"cewar ta tare da bada jamila baya
Shi zaki fara kalmashe bakin sa a canza result din nan dana wani daban.
Sannan ni zan gudanar da sauran harkokin gadon yayana da will din Sa akan su yanzu
An gama hajiya ..tace a ladabce da niyyar komawa wajen doc
Tsaya jamila..madam hidyat ta dakatr da ita
Ena so ki yi duk yadda zakiyi komai ya tafi mana dai dai
Sanin kanki ne 70.% na will din alhj bana ciki ko?
ta gyada kai
Toh Bana bukatar abunda zai rabani da yaran nan kuma bana bukatar su san komai har abadaa
Cikin ladabi da gamsuwa mrs jamila tace bakida matsala ..u can count on me mrs
Kada kai tayi alamn gamsuwa itama ta je jeki toh
Sannan ta koma dakin ta na haihuwa
Sannu a hankali akayi sati hudu
Duk an gama taro da rububin mutuwar alhj abdl fatah
Sai media da ke kan juya labarai kala kala san ransu
Sosai su jamal da jabir suka jimanta lamarin
Musamman zahida da abun duniya ta dame ta tunda ta kyallara taga an haifi lailah
Sosai kishi ke damun ta a ranta .tunanin ta an haifi wacce zata karbe matsayin ta na mai kywu a gidan
Don haka ko taba ta batayi bare ya dame ta.tafi kula dayan baby boy marar lpya wanda ka laka masa suna lateef
Wanda har yanzu an kasa sanin me ke damun sa"
Su lailah da lateef sun kai shekara 2 lokacin ne
A ka tabbatar ma hajiya hidayat lateef yana da abnormal neonatalophalmic issure wanda yafi tsanini a ido daya (wato baya gani sosai kusan dai makaho)
ne sannan gefen kafar sa abnormal ce a juye take kuma ankasa samo dalilin faruwan hakan
Mrs jamila ce tsaye kan ta bayan sun dawo daga wani meeting
'mrs rod yakamata muyi resolving issures din gidan nan fa tun kafin yafi karfin mu
Tace ,Ke jamila ..yanzu ba ta wannan nake ba kinga
Tunda lateef bawan da yasan na haifeshi sai ku agidan nan
Just keep ur mouth shuts ....
Na riga na bada oder face marks wanda zaina rufe fuskan sa da shi yanzu don kar ya shafa ma sauran yara na nakasa da munin hallitatr sa
God forbid na haife wannan abun ..hes not my blood
Shiru mrs jamila tayi tana jin jina ma tunani irin na mrs rod da ba alaman jin Wani remorse ko tan tama a yanayin fuskan ta
Shikenan ..tace tare da sauke ajiyar numfashi
Tana kallon mrs rod din
T<oya kenan zamuyi da shi ? Kashe shi kenan za'ayi ko zai cigaba da zama ne a gidan nan a boye?
Ajiye biro tayi tadan dafa kai tace
Zauna jamila.....
Look nima bansan ya zanyi ba amma dai bana son ya mutu ,kinsan fa
Akan maganan kisan nan ne zuciyar alhj ya buga
Lets just find another way.
But mrs boye shi agidan nan is equally imporsible saboda watarana fa dole zamu fuskanci barazana.
Ok ..ok.. just stop it haka jamila ...ni kaina yayi zafi mubar maganan nan haka
Kiyi abunda nace miki kawai
Ki rabasa da yayana musamman lailah
Akaisa chan side din dana shirya ana kula dashi shi kadai..kin fahimta ?
Yes maaam
Ok u can leave ...batace uffan ba ta juya ta fice
Fitar jamila keda wuya "Wani zazzAfan sauke numfashi tace ohh Allah
Me na maka da zaka bani wannan mummunan halitta? makaho mai juyayyen kafa a matsayin da na ?(wa'eyazubillahi)
Ka manta ya ya na sune jari na? I invested so much akan su
Wannan kyawun nasu shi zanyi amfani dashi a future na daga rayuwar su da darajar gidan nan
God Im sorry
Gaskiya bazan iya lissaafa lateef a jerin jini na ba..its so embrassing ..i can't
Ta mike ta wuce dakin ta ..
Luff luff suman kansa yayi a nitse kamar yadda ya saba yanaji aka rufe masa gefe daya da mask din sannan akA tallafa Sa zuwa wani daki aka jiye sa haka aka cigaba da rainon sa awajen sai tayi wata daya wata biyu bata leko ta gansa ba don tuni ta nema masa mai shayrwa da kula da duk wani dawainiyan sa
Ko da zahida da su jamal da jabir suka tambaya ena lattef din ce musu tayi likita ya tabbatar musu da cewa yanada matsalar kwawalwa wanda zai iya cutar da su ciwon kisa ne ke damunsa mrs jamila ta dada musu kashedi ,shiyasa aka kebe sa kar ya dame su
Zahida dama ba har cikin ranta take taba sa ba Basu damu ba,
kowa ya cigaba da harkan sa don kuwa zahida sam bata jin zata iya hada jini da nakasasshe ko mummuna yanzu matsalar ta daya ce 'lailah
Haka rayuwa ta cigaba mrs rod harkan vusiness din ta take yi
Tana dada zurma zahida jamal da jabir akan turban mummunan rayuwar ta na kaskantar da mutane
Sunyi suna sosai a duke enda suke karatu ko programes
tun suna cika shekara 14 zahida ta fara operating fashion na teenagers a film industry na italy chan kasar waje
Haka jabir shima tuni ya soma shiga harkan mobilization programe akan mata da abunda ya shafi rights din su
Shi kuma jamal law yake so ya karanta don haka karatun sa kawai ya sa kai da wasu special training da mrs rod ta sa ake musu