Sashe 66
So Makamin Cuta Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Baice komai ba Ya danyi shiru sannan sai ya juya zai fita
anan suka ci karo da salma wacce tuni ta hango ranshi a bace ne don idanun sa sn riga nuna hakan
Sai tayi saurin wazkewa ta masa murmushi tace ena kwana yaya,
Shima murmushin ya kwawulo Yace lpya lau salma ya kuke..( don sosai taga alaman yafi abokinsa zumudin babyn dake cikin nata)
Bata amsa ba sai tayi dariya mai dauke da kunya ta shige ciki
Shima nan ya karasa dakin sa
Zaune ta same ta ta hade kai da gwiwa ta rasa me yasa ta masa hakan alhali cikin ranta ba hakan bane
Zaman shiru salma tayi tana kallon bata tanka ba sai chan ta dafo ta a hankali tace jasmine ki sassauta ma kanki mana.
Wai ke bazaki facing reality kibar feelings dinki a gefe ba ko?
Cikin wani kukan da bata san daga ena yafito ba tace salma na kasa cire abun araina ne ,i think
I cant ,
Wallhy haushin sa nakeji har yanzu.
Salma ta soma rarrashin ta tana dan tapping bayan ta ahankali,
Chan data samu ta nutsu
Tace " jasmine nasan ba lallai bane abunda zan fada ya miki amfani
Amma da zan baki shawara ki zauna kiyi dogon tunani akan lamarin nan.
Nan jasmine ta dago ta kalli salma tace nayi tunanin nan salma, duk da ma na fada miki Na lura akwai munafurci acikin lamarin
Amma har yanzu nakasa fahimtar yanayin dana gansa
i think abunda yake aikatawa ne agidan nan yake boye min ,nan kuka ya sake subuce mata ta ce"" don an raina ni sai akawo min wata mata har gida sannan a maida ita matan gida?..to ni wallhy bazan dauka ba im tired.
Salma tace to laifin waye ne,? Kinga laifin sa ne in ma yayi din.
Ta galla mata harara tace kamar ya fa..ohh laifi na ne ko salma?
Salma tayi ajiyan zuciya tace"
To Kiji abunda kike fada mana jasmine
Kince munafurci suke shirya wa tunda kika zo gidan nan,taya akayi kika sani?
Tace ai nafada miki, jin su nayi suna magana times witot number a haka na dinga bibiyan hirar su har na fahimci me take nema dani,
Salma tace good,
Toh meyesa kika zauna baki binciki halayen mijin ki kin sani ko daman asali hakan yake ba? Ko dama kin taba kama shi dumu dumu ne
Tayi shiru sannan tace a'ah ni ban taba ganin sa ba, sai ta kamo hannun salman tace but how?., ban gane Ya zanyi na gane halinsan
Salma tace , ai shi ya fi sauki jasmine,
To ta ya akayi kika gano munafurci zahida take miki ?ai kema sai ki lura sosai da shi,
Kinga anan zaki fi sanin ko yana aikata wa ko baya aikawa..amma yanzu kam ai zargin sa kike yi kike wahalar da kanki kuma kinsan ba kyau zargi ko?.
Ta dan turo baki tace,nasani uhmm to shikenan, indai hakane zan ko bincika komai da kowa da kyau a gidan nan
Salma tace, yaewa yar gari, yau ma zamu fara ba ita wawiyar tana bin su offfice ba kinga kenan takan ta zamu fara kafin tadawo ai bata isa ba mune da gidan,
Nan suka yi dariya tare harda tafa wa
Salman tace ko ke fa?
To Ki tashi to mu shirya kafin su fito.
Nan suka kimtsa tsaf
Anan ma salma itake sata abubuwa dayawa
Duk da ma ba son ranta ba.
Ko da su ashween suka sauko su jasmine sun riga sun kammala shirya break fast cook nana da karime na taya su
Tuni salma ta bude ma karime ido suka karbe keys din da zahida ta bata ajiya na stores fin gidan dama chan jasmine ba sake mata take yi ba sai taji gidan ya mata dumi tsoro tam ya cika mata ciki.
A shirye suke kan dinning harda zahidan tasha gyaran gashi bata sa ko dangwali ba,duk dama tayi kyau kam
Amma sai taji ranta ya cunkushe ganin yadda jasmine ta haska
Yau ma stil kusa da shi ta zauna sai dai kowa ya kasa gane masa don iya magana awajen ashween baice uffan ba ,
Bayan sun kammala Kamal ya ma salma sallama
Suka fice office su biyun da shike zahidan ta riga su tafiya abun ta,don tun jiya take jin gidan a atakure bata iya tsula tsiyar ta ma jasmine yadda take so.
A gefen su jasmine kuwa Suna zaune a daki salma tana kan scolding din ta akan rashin kammala amfani da wasu abubuwan da mamyn ta bata
Tayi tsuru tsuru sai kukkuni take ,tana cewa ita ta gaji ne,
Salman tace..uhm uhm kice dai kin zabe wanda kike so kikayi
To wallhy baki isa ba jasmine ena gidan nan sai kin yi amfani da kowanne
Ahaka suka kammala musun su
Ganin ko ena shiru ya sa suka setin hanyar mission din su ,
Tafe suke Har kofar dakin zahida suna hira jifa jifa suna dariyan su
Suna kaiwa setin wajen ta ji sautin tv na kanyi shikadai Nan mood din jasmine ya sauya tayi kamar jikim ta ya mutu
Salma tace meye hakan,? Ya ena magana kin wani saki jiki ko
Nan ne dakin na ta ,?
Ido kawai take fitarwa Sai kuma tayi shiru
chan da taga salman na kan kallon ta tace ehhh enaga nan ne
Salma taja tsaki tace kaji min iskanci wai ke da gidan ki baki ma san ko ena ba? Bata kula ba tayi shiru
Nan salma ta dan tura kofar amma sai taji gum a kulle
Jasmine dake tsaye kamar ruwa ya kwaso ta tace tunda a kulle yake salma
Kawai mu tafi ni bana son tsayawa anan wajen.
Salma tace bazamu tafi ba
Ai ba dan ita kadai mukazo ba
Nace ko ena sai kin duba agidan nan tunda gidan naki ne.
Ai Itama a Karkshin ki take
Jasmine tayi shiru ,bata ce komai ba
Nan salma ta hakura da masifar ta dawo tace wannan kofar fa?
Ko dakin oga ne na biyu?
Nan Jasmine ta dada daure fuska ta kauda kai
Salman dake lura da ita tace ,
To ai dole na tambaya naga dai kema akwai room dinsa a site dinki
Hala itama hakan ne ko?
A fusace jasmine taja tsaki tare da bangaje ta gefe ta ture kofar da karfi cikin fushi,
O.m.g Wow salma tace tana karasowa cikin dakin
Uhmm Gaskiya ne wannan shi ake kira haduwa versus wargajewa
Jasmine kinsan me gaskiya ban taba ganin tsararren gym kamar wannan ba? Kai gaskiya u missed tunda baki zuwa nan
Jasmine da tuni ta daskare bata ko jin ta shiru tayi don tuni brain din ta ya riga yayi hitting dinta ashe fa dakin data ji kukan zahida da ban dakin da yaya ash ya fito daban
Nan ta soma kawo tunanin da kyau tana
Warware yadda ta gansa ai tuni zuciyan ta ya karaya ta sulale kasa tayi tsuguno ta dafa kai
Da sauri salma ta dawo ta riko ta tace lpyar ki kuwa jasmine?
Me ya faru?
Ai kamar an kunna ta,nan ta shiga ruwan hawaye'cikin ranta tace menayi?
Nan Ta tashi ta ja wo hannun salma zuwa bakin Kofa don ta tabbatar da kyau
Tace salma nayi laifi ma yaya
Salma tace bangane ba jasmine? Me kike nufi kin masa laifi
Tayi nuni da dakin zahida dake kulle tace inhar nan ne dakin ta to tabbas ba tare da shi take wannan karan ba she just used me.
I saw him here,tayi nuni da kofar gym din
Tace , ko da yake min magana ranar hannun sa na jikin wannan kofar ne ba wannan ba..
Salma tayi shiru tana kallon ta duk hawaye sun wanke fuskanta,nan tace zo muje daki jasmine kukan ya isah haka
Ai ba laifin ki bane to kiyi shiru
Ai ena sai kukan ta take ci har suka isa dakin bata dena ba
' iya kokari salma tayi don tayi shirun amma a duk lokacin da jasmine ta tuno wasa da hankalin ta akayi sai taji haushin abun ya gulle ta.
Har Salma ta gaji tace, to ai kin Gani yanzun ma kin kara bata wani dama ne don gashi kina mata kuka,
Why wont u just stop mu nema mafita,
Ta juyo cikin kukan tace how? bayan na bata komai yanzu ni me zance masa?
Salma tace ki nitsu ,
Yay ash ai ba fushi yake dake ba,don wallhy bansan ma haka na faruwa ba sai da nazo gidan nan ,kinga achan abuja ma kullum maganan su da kamal yana missing din matar sa,shifa yasa muka taho da wuri ai da sai cikin weekdays zamu zo.
Ta girgiza kai tace a'ah wallhy yanzun kam yanayi tunda yaki kula ni,ai da in nace ya kyale ni baya bari har sai na sauko daga nace masa ya fita min a daki sai ya fita?.
Abun sai ya ba salman dariya Tace ai yanzun ma laifin kine ,komai da komai laifin ki ne jasmine
Ni dama da gaske ne hakan tafaru tsakaninsa da ita naga ya zakiyi?
chab lallai Naga kokarin yaya ash ,to lallai kamili ne salihin bawa.
Dube ku fa dallaa dallan mata kuna yawo agaban sa amma hmmmmm
To Gaskiya banji dadi ba inko da yayi abun nan da na masa uxuri rai da jini ta kifta ido ta karashe maganan tana duban jasmine da tuni ta yanke kukan ta kumbura fuska sosai kamar zata fashe
Nan Tayi saurin watsa ma salman harara cikin jin haushin maganan tace salma bana son iskan ci fa ai yanzun ba wai nace na yafe masa bane.
Tayi dariya tace iyeeee to Karma ki yafe mana ai iskan cin kike so ,
Shi kike kuma tura mijin ki ya nemo a wajen wata
Ashe kina kishin kar ya taba jikin wata kike hana sa taba na ki?
Jasmine Tayi saurin dago kai irin wtf? Tace Baki ma da kunya salma ni bance miki ba abunda ya faru tsakani da shi ba..kawai dai