Sashe 28
So Makamin Cuta Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sosai wayon su da ilimin su ya wuce shekarun su
Don kuwa duk abunda take yi akan su bisa tsarin jarin arzikin su take yi a nan gaba..
Duk da yanzu ba kamar da ba zahida da lailah basu zama inuwa daya tsaban yadda zahida take dada jin kishin kyawun fuskar lailah..ita shiru shiru ne, tunda taji labarin lateef ta karyata abun aranta ,sai shaukin son ganin sa ma daya addabe virgin pure hrt din ta
Mugun ta kala kala zahida ta mata amma sam bata cewa komai
Har suka kai shekara 8 gashi bata taba ganin lateeef din ta ba
Shima yana chan tsaban baiwa da basira, hankali da nutsiwar sa, a sace nannny mai kula da shi take koya masa abubuwa kala kala boko da arabi don a gidan mrs rod sai kanada certain qualifications na karatu kayi mata aiki ko da gadi ne kuwa..
Lateef ma Dai dai da yan uwan sa take koyar masa batare da kowa ya sani ba har yakai shekara 8 din
Sun shaku da nanny zarah Kullum idan ya soma tambayar mahaifin sa sai ya sata kuka
Don tuni mrs rod ta gama bayyana masa matsayin sa a wajen ta duk lokacin data leko duba sa
Sosai abun ya masa zafi amma sai ya nuna bai ma san me ake nufi ba
Haka yake rayuwar sa zuciyar sa fal da tsanar kan sa
Kullum sai ya roki Allah ya Yaye masa ya saukake masa da halitta mafi alkhairi da rayuwar sa batare da kowa yasani ba
Bayan wasu lokuta ,Ranar kowa ya taho hutu ana zaune ana raha ana ta dariya komai na tafiya dai dai a familyn rodriquez rana ne dayayi dai dai da ranar zagowar haihuwar su lailah da lateef
Kowa na nishadi In banda lailah datake zaune shiru bata ma jinsu
Don wajen kaf ya kaure da surutu kowa na gwada kansa suna nuna ma juna achievement din su
Daga gefe Sai washe baki mrs rod take don kuwa hankaln ta kwance yake tunda tasan yanzu kam
Ta daura yaran ta akan career saura su zama jajayen wuya a kasa kamar yadda take hange..
Sun lume cikn sha'anin su basu lura da lokacin da lailah ta haura sama ba
Ko da ta haura zuciyan ta ne ke dada bugawa tanajin wani irin shaukin son ganin dan uwan ta sosai...
Zaman durus tayi kan step wanda ya hada link din wani side da side din su amma basu taba bin nan ba..akan step ta zauna
Hawaye ne suka soma zuba mata a tiny cheeks dinta
Cikin ranta ta raya " ena ma naga dan uwana muyi wasa ? Koda bangan sa ba I missed him so much
nasan bazai cutar dani ba'
Har tayi niyyar tashi zata tafi taji wani abu ya fadi gum a qasa saida ta razana ta mike tana waige waige
Kan..kan..kan take ji alaman ana buga wani abu da sauri ta haura sama kusan hawa step uku kafin ta kai layin karar abun
Hankali take takawa tabi layin karar abun zuciyar ta na bugawa
Kofofi guda uku ta gani
Ga wajen shiru kamar ba a gidan nan yake ba tace
Helo?
Helo..hello ta fada da baby voice din ta mai rawa don tsoro
Kamar daga sama yaji muryan ta amma sai dai bai gane ba" bai taba ji ba amman kuma sai ya tsinci kansa da jin daban aran sa game da mai muryan
Hakan ya sashi mikewa ya na tangal tangal har ya buga kafar sa mai ciwon take ya buga ihu dan radadin dayaji
Wayyo Allah nah, ya rike yana jimantawa
Hakan yasa ta karasowa da gudu ta tura kofa na tsakiya
A gurfane ta gansa fuskan sa ba mask din sa sai kakarin kuka da yake don zafi
Chak ta tsaya kallon sa cikin mamaki da nazari chan daga bisani
Cikin shaukin tausayi ta tallabo sa tace latte...efff
Are you d one?
Shima Tsit yayi nadan lokaci kafin shima yace' yes, wa cece ke? Lailah ce?..a sanyaye ya karashe yana mika hannu zai lalube nata hannun
Hawaye mai zafi ne ya kufce mata tuni ta rungume sa tana rarrashin sa ..cikinnkuka tace
" lateef are you ok ?
Meyasa baka fitowa muyi wasa?
Ko dan mamy tace baka da lpya ne? Ni Ai bazan kuje ka ba im your sister rememmber?
Shi dai muryan kukan kawai ke fita baice uffan ba tukun ya riko ta dam dam ,kamr an bashi abun da ya dade yana nema
Da kyar ya dube ta da ido dayan sa yace 'im fine
Lpyata kalau..dama ni ba abunda ya same ni
Mumy bata so na saboda ni mummuna ne kuma bana kallo ido na daya a rufe yake u see? Ya soma kokarin nuna mata dayan idon sa daya manne
A take tace"Nooo ...ba haka bane
Shhhhh'' ta karashe tana girgiza mas kai alaman yayi shiru ba hakan bane
Bai sake cewa komai ba kuwa sai shishikar kuka da ya ke fitarwa a zuciye gwanin tausayi
Zo muje waje ..zan kaika daki na
Tace tana kokarin jan sa waje
Dan fincike hannun sa yayi ya ja baya kadan
"ah a ke ki tafi
ni nan ne daki nah anan zan rayu'
Alhmdullhi tunda yau mun hadu da ke ..ko da bansan ki ba sosai na san ke ba kamr mummy bane ko?
Bata kula sa ba sai ma kokarin bada baki data keyi don ya biyota su tafi, Duk juyi tayi don ya samu ya bita amma sam haka yaki fir
Karshe itama zama tayi gefen sa nan suka cigaba da hirar su gwanin sha'awa
Gwanin tausayi
Suna nan a haka Har wajen kimanin awa biyu...
Lailah karama ce amma yawancin maganan ta cike suke da hikima da basirah don haka ya nutsu shiru yana jin ta
" Meyasa kika yarda lpyata lau kuma bakiji tsoron muni na ba kamar mumy da sauran da kika fada ?
Dan Shiru tayi kafin ta ce"i dnt know
Ni dai daga lokacin dana fara ganin ka nasan lpyar ka lau
"Kuma jini duk enda yake yafi ruwa kauri"kai jini na ne lateef
Yace "Uhmmm haka ne..amma...? toh shikenan dai
I wish ido na nada kywu da na ga kamannin ki sosai,
is alot blurry bana ganin komai da komai" nasan ki nada kyau sosai lailah
Dan karamin murmushi tayi ta kalle sa sannan tace'kaima kana da matukar kywu dan uwana don har kafini ma
Dan daure fuska yayi ya sun kuyar da kansa,yayi shiru
Hey..tace a sanyaye tana dafa sa
Im seriious bro ka fini kywu'domin kuwa
" kyakkwan zuciya itace kyakkawan fuska"
Nan ya dago yace Kyakkwar zuciya Kika ce,
Amma meyasa mumy bata gani ba?
Riko hannun sa tayi a hankali tace
Saboda taka zuciyar daban ne lateef'kullum ena so ka tuna da wani abu....
Sai kuma tayi shiru bata karashe ba ta zuba masa ido
Ehen me kike so na tuna? Yace bayan jin shirun ta yayi yawa
Kafin su ankara ji sukayi an banko kofa...
" laaaahhhh
gata nan anan mummy"
Ur every stupid lailah
Wayace kizo nan?
Zahida tafada a tsawace tare da finciko ta tayi jifa da ita sai da ta fada kasar dakin
Sosai suka razana har shi lateef din yana neman lalume lalaume don ceto lailah a hannun zahida data gauraye wajen da tsawa da zage zAge
Kuka kawai lailah ta fashe da shi
Inda shi ma ya shiga kai hari ma zahida ta ko enan duk da bai ya kallon ta da kyw
' ta rike rigar sa yana fizga rai a bace yana hargowa tace ""Just stop there u ugly monster
tare da hankade lateef kasa da karfin ta
Tana masa mugun kallo
Ke kuma yau sai na daka ki kafin na kaiki wajen mumy
A gidan nan ba mu taurin kai kaece mai kunnen kashi ko?to baki isa ba
Zungurin ta tayi ta tura keyar ta waje sai kuka lailah take
A daburce ya rarrafa yana kukan mai xAfi ""lailah.....Yar uwa ta kar ki tafi ki barni .ya fada ranshi a matukar bace yana huci kamar mai shirin zaucewa
Ko da yaga abun bazai masa ba zumbut ya mike ya soma bin sound din kofar yana kiran
sunan ta da karfi ..har yawu na bin bakin sa
Ko da zahida ta gansa yadda yake limping yana kuka yana kiran lailah dake tafiya tana kukan zuci hawaye sharbe sharbe a fuskan ta
Wani dariya ta danyi na jin nishadi sannan ta ja ta bashi hanya ya wuce... dai dai kusan kan step ya iske lailahn ya mika hannu zai riko ta
Itako Ganin ya iske tan yasa ta juya da sauri ta rungumesa cikin kuka mai tsanani tace masa
Go back"lateef
Im fine karka damu dani,kullum ka tuna buri na wata rana kullum mu kasance tare .....
Cikin sheshheka tace zanzo maka wata rana brother
Kankame da ita yana kyarma don zafin da zuciyan sa ke masa
Dan Shiru yayi kafin yace mata you promised? Ta gyada kai tace
I promised.
Zahida da ke kallon su bawai abun baidan ratsa ta bane amma sai ta dake tace"" Ok. ok, enough ta karashe cikin wani shu'umin dariya
Tare da ture shi gefe guda
Nan ta sa hannu ta hankade lailah gaba
Sannan ta juya ta kamo kunnen latteef kamar zata balle"
Kanaji na? Daga yau kasake fita daga caging ka sai na sa an kai ka bara ko gidan mahaukata koma nasa a kashe ka a gidan nan
Mummana,kazami.ure a curse to our family ..mai ciwon kwakwalwa kawai...dodo
Nasan ko baba na bazai yarda da wannan abun ba.mtswww
Fin cike kansa yayi da karfi saida zahida ta buga yatsun ta a madafan stairs din da suka tsaya...nan take
Ta yarfa hannun tace Kai ..kai. kai ... Bura uba?ni..sa ar ka ce ?ta kai hannu zata wanka mas mari na biyu lailah ta damke ta""
Aunty ki dena dukan sa baida lpya baki gani ne?
A hatsalw ta amsa ""Ehhhh bana gani..in fact ni ne ma shi
Kin bace anan ko sai na wanka miki mari kema,stupid girl
Shiru tayi tana kokarin kawo hannun ta don ta janye lattef daya kafe don taurin zuciya yana huci daga gefen zahida