Sashe 16
So Makamin Cuta Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Cikin wani shu'umin dariyar mugunta zahida ta karaso gaban ta
Duk da wajen ya kaure sai dariyar suke mata ana jefar ta da maganganun banza
Bai dame ta ba sai tarin ta take yi abunta
A idon kowa zahida ta dauko wata sabuwar kwalbar giya ta bude fushhhh..ta tsiyayya a cup
Tayo kanta da shi tace gashi
'kadan ma kika gani
Da kyar tania ta dago jajyen idanun ta sakamakon tarin ,ta mata alaman bata shan giya
amma sai ta basar
Ta dunkufu kan taniar da karfi ta dura mata abaki tas ta shanye
Ihu aka kaure da shi ana dariya wasu har suna daukawa a waya
Dum tania ta tsaya a filin bata motsa ba sai rike kai datayi
Jiri ne ke debar ta
Nan zahida ta karoso daf cikin dariya tace meet in hell baby girl
Bata gama rufe baki ba tania tayi luuiiiii ta zube kasa
Da dai ihu aka sake yi ana shewa ana daukar ta awaya
Daga baya
Duk akayo kanta a duba ko suma tayi a sake dagota
Nan fa labari ta soma canzawa bayan kaiwa minti 3o ana daga tania amma shiru ta kafe bata ko motsi
Ruwa da duk abunda suk san zasu sa ta shi sunyi amma shiru
To meya same ta kowa ke fada a ransa anyi jungun jungum
Daga karshe Sannu a hankali aka soma zamewa ana barin wajen
Domin jabir ya tabbatar musu da cewa *mutuwa* tania tayi..
Mutuwa fa kace jabir? Cewar Zahida a tsorace
Na shiga uku
Ni ba kashe ta nayi niyyar yi ba
Wht me kika mata zahida?
Ya fada yana kallon ta
Batace komai ba aai ido take fitarwa
Hannu ya mika ya dauko wine din data bata ya kalla
Yace kar ki ce min kinyi poisining din yar mutane zahida
Noooooo muryn ta na rawa tafada
Believe me jabir ba abunda na bata wallhy
To me kike nufi da ba kashe ta kikayi niyya ba afterol ke kika dura mata wannan abun kowa na gani
I know tafada tana yarfe hannun ta hankali tashe
Amma ai bansa komai a ciki ba
Lier,yace a fusace
Damn it ...
Dai dai kun mutanen dake wajen ne ke maida martani ciki ciki kowa na analysing case din
Kuka zahida tafashe da shi na tashin hankali
Ga shi duk kawayen nata sun gudu abun su
Sai yan gulma da ganin kwakwaf
Ganin yadda ta daga hanali tana kuka gavan gawar tania ya sa jabir tausaya mata
" rarrashin ta ya shigayi ya dago ta sukayi gefe
Kukan me haka zahida sai kace yau irin haka tafara faruwa da mu? C'mon All is well.
meye amfanin kudi da power mu?kinsan wannnan ba komai bane
Why wasting ur tears
Yarfe hannun ta shigayi cikin jimami
Tana dada kararo hawaye
Jabir ni yanzu shikenan dreams dina ya ruguje akan ashween?
I can't lose him..
Tafada tana girgiza kai
Ohh ba ma kisan da kikayo ya dame ki ba?Hmm na lura tunda kika fara wannan soyayyar taki kika canza wallhy
For god sake Ki kwntr da hankalin ki zahida
Maza nawa kikayi da su shima bazai gagara ba
Zaro udo waje tayi tace..no
Mutuwa fa tayi
I know yanzu ni za'a ce na kashe ta 'don kawai a raba ni da shi
Wani kallo ya bita da shi
To da ma wa ya kashe ta ?
Ko bude baki batayi ba suka ga shigowr jami'an tsaro sai dai ba wanda suka saba gani ba ..
Kuuuuu cikin ta yayai kara don tagama yanke hukunci aranta zasu binne case din su rufe maganan su ya su,
Cikin bunkasa jamian suka karaso gaban ta
Rike hannun jabir tayi ko zata samu gwarin gwuiwa
Saida saura biyu masu uniform suka kammala dube dube kan gawar tania sannan suka dada tabbatar da cewa ta mutu nan babban su ya dubi su zahida yace
" sunana inspector sadik ya fada yana nuna id card
Zamu tafi dake cid ana tuhumar ki da laifin kisan kai
Cikin'karfin hali jabir yace
Kai asuwa?
No way,
Idan kana da cikaken proof zamu zo da lawyer
Ya ja hannun zahidan zasu tafi
Dakata malam
Police din yace
Yana shan gaban sa
Nan cece kuce ya kaure tsakanin har ya kaiga an kira jamal a waya da madam hidayat
Fir police yaki amincewa haka suma suka ki bada zahida a tafi da ita station
Police kuwa Sai dada tono magana yake
Har da cewa" kin sha cewa zaki kashe ta ,sannan mun sami labari wannan hidimar musamman dan ita kikayi
So what?
Jabir yace a fusace
Dama ba abunda kuka sani sai sharri wa mutane
Tabe baki yayi cikin zuciyar sa ya dubi zahida da gaba daya bata cikin hankalin ta
Riko ta yayi gefe
Zahida meye haka ?kin jawo mana masifa kuma kina dada tabbatar musu ke kika aikata
Why are yhu lookiNg restless
Nasan mummy da jamal na kanyi daga sama ki nitsu mana
Nan tace Ba damuwa ta bake nan jabir
Damuwa yadda news din zaije wajen ashweeen
Jabir ya zanyi ta karashe kamar zata yi kuka
Shhhhhhh kar ki damu ,komai zai zo cikin sauki
Bari mugama da wannan nikam ma bantaba ganin sa sai shegen naci
Dan karamin tsuka taja tace barni da su ta wuce ta koma suka cigaba da yi
Shiru yayi kamar mai nazari
Cahn sai ya daga wayar ta da niyyar kira
Sai ya ci karo da shigowar kiran ashween din
Shikan sa sai da yaji yarrrrrrr a jikin sa
Sannan yayi excusing din ta
Waye ne?
Ta tambaya ,
shiru yayi baice komai ba
Nan ta karbe wayar lokacin wayr amma ta kasa amsawa har saida wayar ta katse
' haka ashween ya cigaba da kira sai da yakai 10 misdcols bata daga ba
Tuni jabir ya mata alamn kar ta dauka kar allura ta tonu garma gaban su Cid police din
Daga gefe kuma suma suna lura da duk wani motsin ta
Har yakai ga babban su ya sa baki akan cewa sai ta dauki call din ashween tunda akan bincike take
A fusace ta juya hannun ta rike da wayr tace
Wai ba ance ko jira lawyer na bane
Me ye na samin ido?
Ke suspect ce Madaam" don bincike ya tabbata akanki' dole kuma na yi aikina akan tsari'
So pick ur call
Bude bakin jabir zaiyi magana
Da mamakin su police din ya daka musu tsawa
Pick dis call ko ya kara zama hujja akanki
Mamaki ne ya rufe su duka " amma dai wannan baisan da wa yake ba ko?zahida tace da fuskar mamaki
I told u ..bako ne sai an farsa masa baki jabir ya amsa rai a bace
Ko ya kula su kiran ya sake shigowa still yana ringin bata daga ba
Tsaki police din ya ja ya karaso bazata wajen zahida ya cafke hannun ta mai dauke da wyar zaiyi dialling
Ihu ta zuba tana kokarin kwace hannun ta
Take jabir ya zaburo zai kai mata dauki
police ya juya ya daka masa tsawa
Taku daya ka kara sai nasa an harbe ka
Ba yadda ya iya ya koma gefe ya tsaya sai huci yake
Ganin haka ya sa ta fashe da Kuka tana damke da wayar shima yaki sakewa
Nan aka bude kofa
Daga ido da zatayi sukayi ido hudu da ashween
Wani kuuuuuuuu cikin ta yayi lokaci guda ta sake wayr a kasa fas..jikin ta ya shiga kar kar wa
🙆🏽♀
*surriem*
[23/08, 03:02] +234 806 071 2446: *⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*
💔
*SO MAKAMIN CUTA*
_'the sword of evil love'_
_Story and written by_
*SURAYYAHMS*🔥
*DEDICATED TO-*@UMMERHERNY NERSALLAH.
*Page▶10*
Meye haka? sake ta da Allah
Ashween yace yana karasowa wajen su
Ba musu police din ya sake ta nan take tayi kasa ta fashe da kuka sosai
" a nitse ya yo gefen ta ya tsunguna ya dago ta yace
Zahida me kika aikata?me nake gani" da gaske kin kashe min tania? murya ciki ciki yake maganan alamn baya so kowa yaji
'da kyr ta dago kai ta kallesa itama murya ciki ciki ta ce im sorry ,ashween pls understand me" dan Allah kar ka rabu dani ,
Na amince kamin komai duk da nasan ban kashe ta ba,
But Pls dont leave me ta karashe cikin wani sabon kukan
Baice komai ba
Ya juya ya nufi kan gawar tania da aka rufe da investigation cloth irin farar yadin binciken nan
Fuskar sa dauke da alaman tsananin damuwa ya tallafo gawar yana bata hakuri ,,sai hawaye tsilli biyu da suka biyo baya a idanun sa
Gefe da shi ta zo ta rakube da niyyar rarrashin sa amma ko ya kula ta
Kamar wanda aka zaburo sa haka ya mike zumBut zai yo kan polisawa nan...
Dai dai lokacin jamal ya shigo
Itama zAhida Da sauri ta mike suka isa wajen sa da jabir
Ni ne lawyer zahida rodriquez Yace cikin kwarewa
Nan aka soma bayanai enda jamal ya kafe sai dai a bar zahida taje gida daga baya a cigaba da bincike
Da mamakin ta police din yace ai hakan bazai yiwu ba sai idan an sami lawyer mai kare gawar ko wani dangin ta gudun kar ayi zalunci
' bata da lawyer yanzu ,kuma ni kadai ne dangin ta ""ashween ya fada a raunane alaman mutuwar ya taba sa
Ka tabbata?
Eh yace ,ma police din
Ok toh ai kaji abunda barristr jamal yace ka amince da wannan bata da hannu akan kisan nan kenan a fadada bincike?
Kallo mai tsoratarwa ya bita da shi sannan yace
Ah'a
Ban amince ba
Don haka a kamata
Wani ihu ta buga tana jin wani zafi na hargowa a zuciyar ta shiko police dama jira yake nan ya daura mata hancufs suka fita'"cikin zuciyar sa yace inda talaka ne yaushe ma zan tsaya yarjejeniya bayan ga shaidu ya bayyana"
Ba yadda jamal baiyi ba amma haka fir ashween ya ki shima ..
A karshe Sai da aka tafi da zAhida lokacin wajen kimanin karfe 4 na asubahi