← Book details So Makamin Cuta Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 69 OF 132

Sashe 69

So Makamin Cuta Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Kara wanke fuska tayi
Ta dawo ta sake maida make up din ta
Haka ta shiga zame rigar data sa don ya dada zama dam dam ajikin ta sannan ta kare ma kanta kallo da kyau, farar nitie ne wanda ya dame ta sosai ya fitar da dik wani shatin shape din Jikin ta

gashi short iya rabin cinyar ta ne wanda ko tsuguno tayi sai anga pants din ta awaje

sharaa shara ne complete kamar rariya Ba dai marabar ta da tsirara

Ganin fita zatayi Hakan ya sa take daura karamar jacket akai shima iya kan cinya ta sannan ta sake fitowa,

Da har tayi niyyar kaiwa dakin sa ne kawai tunda dai duk yadda akayi anan zata same sa,sai kuma wani abun yace taje ta sake duba wajen for d last time in bata ganshi ba sai taje dakin

Tana kaiwa kuwa ta hango sa ,sanye da buton shirt mai strips red, ya dauke kai yana jin karan ruwa dake sauka awani katoton aquarium awajen..
Bai kula da zuwantan ba
Da alamun Hankalin sa na kwanciya inya zo wajen don karar ruwar na tafiya da shi away from tuna wani abun.

A hankali ta taho kirjin ta sai bugawa yake tana salati aranta,
Tsoro da fargaba ne ya balbale zuciyan ta sai kokarin danne wa take ,

Ta na kaiwa daf ya soma jin wani kayataccen qamshin turaren da shi kansa ya kasa banbancewa wani iri ne.
Ba bata lokaci ya juya ya kalli wajen charaf suka hada ido da ita
Kallo daya ya bita dashi ya kau da kai ya hade rai,

Nan na Hanjin cikin ta ne ya dada zirrrrrr don tsoro sai taji kamar ta tsala ihu ace mata komai angama ya wuce..

Bata fasa ba ta iso daf,
Tayi tsayuwan minti 10 bai motsa ba ita ma bata motsa ba hakan kuma shiru ne ya ratsa wajen

Chan sai yayi yunkuri zai tashi
Cikin azama ta dan rike shi tace yaya,..ya..h

Yana shiru sai ma dada daure fuska da yayi, ya koma ya zauna alamn enajin ki ...
Numfashi ta sauke tace
Dam..dama sai ta birkice bakin ta yakasa fitar da wani magana sai inda inda

Abun ya ishe sa Sai ya dago kai ya kalle ta batare daya daga ido ba
Nan ta marairace fuska murya kalar kuka tace im sorry,yaya dan Allah kayi hakuri.
Jim haka yasa Tuni ya sauke idon sa,
Ya mata shiru chan yace its ok.
Tunanin sa ko dan sex vibrator ne tazo bashi hakuri.
Kan ya hankara gani yay ta tsunguna kan gwuwrta kusa da shi ,
Ta ce ,nasan na maka laifi dayawa yaya,but pls find it in ur hrt to forgive me ..wallhy rashin sani ne and i promise bazan kara ba.pls forgive me ta karashe murya a sanyaye har na karkarwa

Kanshi ne ya soma daurewa ya kasa gane ena ta dosa da magan nata
Sai ya mata shiru,ya cigaba ma da danne dannen wayar sa ,
Aransa yace to ni kuma nawa a wanne ?
I just made a mistake of making u feel ure mine har kike ce min en ba tsoro ba na dena taba jikin ki mana.hmmmmm
Anyways na dena, thank god ma yau naga komai da ido na.hakurin me kuma za'a bani?

surutun sa kawai yake
Cikin ransa baijin duk maganan data keyi,
Ta gama wanke fuskan ta da hawaye sosai tsugune agaban sa tana roko

Kamar kiftawae ido ta mike tsaye ,
Sai yana jin maganan kamar a sama sama

' cikin kukan ta fizge tayi zuciya tace itama zata mutu kawai hankalin sa ya kwanta tunda bazai yafe mata ba, nan ta nufi wannan katoton aquarium din bata ko juyawa

A haukace ya juyo, yaga eh da gaske fa ta kama hanya, gashi ta nayi tana kuka tana maganganu ko takalmin ta ma awajen ta bar masa

Jasmine, ya kira ta a fusace yana mikewa tsaye

Ko ajikin ta Sai da ma ta juya ta kalle sa da kyawu sannan tayi super ta fada cikin katon ruwan abun ta

Wani kara ya sake ya na kiran sunan ta Kan kace kobo ta lume kanta ba a ganin komai..

A razane ya karaso wajen yana kan kiran sunan ta a firgice
Don iya sanin sa bai san ko ta iya swimming ko bata iya ba

Lokacin Zuciyan sa tayi mummunan bugawa duk gabobin jikin sa take suka mutu suka soma karkarwa duk ya bi ya rude.

Ai Ba shiri shima ya fada cikin ruwan nan ya hango
Suman kanta da ke yawo beautifully a cikin ruwan tare da yayan hallitan aquaruim din sai tayi kamar mermaid a cikin su

Dagangan jasmine din ke dada motsawa don sosai ta san kan Wasa a cikin ruwa har swimming competition tayi a secndry schl dinta

kuma hakan na daya daga cikin plans dinta shyasa ta nace sai ta same sa anan enda yake yawan zama yanzun

Diving yake ta ciki Yana kawo hannu zai jawo ta sai ta ja jikin ta kamar ruwan ne ke janta ,

Gashi Ta dauke numfashi ta sake jikin ta
Hankalin sa na dada tashi sai binta yake dada yi cikin sauri da azama

Ganin abun zai mata illah
Ya sa ta hakura ta barshi ya kamo ta ya rungumota suka fito baki baki

Murya na rawa cikin firgici ya chincibo ta a hannu yana cewa jasmine...jasmine im sorry ,hey wake up
Pls wake up jasmine ni baki min komai ba ..pls

Tayi kus tana jinsa don Jin hakan ma ya sa ta dada jin nishadi

nan sai ta dada langwame hannu kamar ba sauran numfashi jikin ta ,
Shikuwa ya gama rudewa a kanta sai rokon ta yake ta tashi har suka fito asalin waje gefen ruwa
Nan ya zube da ita kasa ya daura ta kan cinyar sa yana so ya mata blow out ko zata numfasa

Koda ya kai bakin nasa cikin nata jitake kamar ta cafke kawai su kama daga wajen.
Amma sai ta tsime ta barsa,.ya hura ya hura mata iska A baki tana kus.

Sai da ya soma yunkurin cire dan jacket din zai dan danna mata kirji sai ta soma tarin karya alamn ta farfado

Cikin firgiji da tashin hankali yayai saurin tallafo ta ya rungume ta tsam ajikin sa yana mata sannu sannu ita kuma tayi luf ta kwntar da kai kan kafadar sa batace komai ba.

Shi dai har yanzu zuciyan sa na mugun bugu yana ganin duk laifin sa ne daya ki mata magana tuntuni a wajen

Itako A hankali ta soma janye wa ajikin sa in such away that saida fuskan su ya gogi na juna....wani
Kasalallen kallo take masa cikin idon nasa daya gama gauraya da fargaba da tsoron rasa abun kaunar sa

Tana kallon sa Cikin sanyi murya tace yaya sanyi nake ji muje daki

A daburce ya gyda kai Ba tan tama yace ok.ya suntume ta a hannu
Duk ya bi ya rikice yayi hanyar cikin gidan da ita.

*uhm uhm toh fah☺☺☺☺*
fans me kuke ganin zai faru, shin ashween ya hakura kenan sun shirya ko jasmine zata iya yin wani abun ? 🤒🤔🤔🤔

Meet tmro😉

*Suriiem*
[23/08, 05:42] ‪+234 806 071 2446‬: *⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*

💔

*SO MAKAMIN CUTA*
_'the sword of evil love'_

_Story and written by_
*SURAYYAHMS*🔥

*DEDICATED TO-*@UMMERHERNY NERSALLAH.

*Nash khurullah da'eeeman*😍❤👏🏻

*Page▶53*

Sati biyu chur salma sukayi agidan su ashween kafin suka koma da kamal,

kafin nan gaba daya sai da sukayi nasaran juya gidan ashween upside down itada jasmine

Don sosai suka cunkusa ma zahida bakin ciki da bakin hali

Yanzu jasmine ta sake hira sukan yi sosai su ukun har su hana kamal samun daman kula zahidan.

Zahida Tun tana dannewa har ta soma nunawa boro boro bata jin dadi

don kafin salma ta bar gidan gaba daya ta dauke musu magana ko gaisuwa bai hada su bare zama waje daya.

Gashi Fadan kurmaye sukeyi tsakanin su,
abun yakai su jasmine a boye kuma cikin hikima suke aikin su akan zahida ,,komai nata sai sun tarwatsa ko su sa a hana ta gaba daya,

Yanzu jasmine na zaman diris akan duk wani harkan gidan ta

wajen zahida kuwa ba bakin magana don ashween ya riga ya dauke wuta ma kowa a cikin su

Farko ma da chan sai ta lura ana zaune ana tadi sai ta na zuwa jikin sa tana neman shafa sa ko tace zata xauna kan cinyar sa
Shiko data ishe sa da kinibibi sai da ya sata kuka da hawaye nan gaban su kamal da su salman don tsaban azaban wulakanci da takaici daya kunsa mata lokaci guda.

Bata da choice don haka don dolen ta tayi fushi itama tafi ta hanyar sa don ranar sosai ya kunyata ta ,dadin karawa salma ba kawaici ta dinga tsunduma mata dariya agaban su..
Tana hankalce amma sai tanayi kamar rarrashin zahidan take ta kuma maida abun kamar wasa bayan duk sun san me suke ciki,..

Zahida ta kullace abun sosai a ranta ,yanzu Burin ta idan su salma sun tafi zata dawo da shi saiti tunda gashi an kai proposalz din plantation itama kanta jira take a dawo kafin su kama aikin da kyaw.

Haka tayi ta zaman kunci ba halin tace ya koya mata wani abun bare ta samu hanyar lallabasa ta rama wani abun ,

Jasmine taci kuka sosai tafiyar salma amma saukin abun yanzu su kanyi waya sosai.

Itama Ba tare da bata lokaci ba Ta soma shirin ta , sai ya kansace yanzu ta kanje kowani safiya ta masa break fast amma kuma sai taga baya ma tabawa sai ya fice abunsa ..
Infact harkan ta ma ya dena shiga ya koma yin rayuwar sa kamar baya gidan.

Hankalin ta ya tashi sosai amma sai salman ta dada kara mata karfin gwiwa,gashi tsaban shaye shaye da abubuwan da aka hada mata na gyran jiki
jikin nata har wani sacewa yake sai taji sha'awa na damun ta wata rana har tanajin ta ajike nasha nasha.

Dan dolen ta sarara ta bari ta koma shan zallaN fruits da vegetable,dates abarba,kankana ,cocunutda su apples.
Chapter 69 · 0% Book details