Sashe 30
So Makamin Cuta Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"chab,,waye ashraf? wani yaya ashraf
Ni Yaya ashween na nake nufi..bikin kyakkywa da kyyawiyAr auntyn mu
Kinsan Allah jasmine tun kan na ganta nasan ta hadu,.amma naji haushi daya rabu da aunt tania ko ena Take ma oho" nida ma dukan su zai hada ya aura Allah kuwa""tayi tafi cikin dariyan ko in kula ta karashhe
Shiru jasmine tayi, ta kura mata ido take ta soma jin wanii cunkusashhen bacin rai na baibaye ta,har duhu duhu take gani
Itako salma sai bayanin ta take koruwa bata fasa ba
Jasmine Say sumtng naw ..kin min shiru nace ba?
Ya tsayinta yake da deepika padiqoune?
Walhy har jiki na ya bani
Zasu haske wajen
I cant waitttttt....
" bata kammala rufe baki ba ji tayi fasssss a kasa ,karar jefa da glass cup,....a razane ta mike tsaye jikin computer tace subhanallhi jasmine,lpyar ki kuwa?me ye haka?
I dont know,, tafada a zafafe idonta cike da kwalla, ai dagangan kike fada min magana dan raina ya baci.nan muryan tabya canza Sai zir hawaye ya soma saukowa
Dafe kai salma tayi ""Ohhh my god ,dan Allah me haka jasmine?
Ni Yau naga ikon Allah kaji min fitina yo meye naki aciki don nayi maganan auren yaya ashween
Ke da kike shirin sabon rayuWarbki da wani meye na jin haushin naKi ynzu?
Ban sani ba ta fada ranta a bace ""sai kije kiyi ta shirin auren sabuwar auntyn naki mswww ..ba jira ta kashe wayar ta ta fada kan gado
Kuka ta fashe da shi haka kawai bata san ma meya sata ba"
Sai chan daga baya bayan tayi bacci ta tashi sannan take jin kunyaR abun data aikata gaban salman
Dan mika tayi tace " ohh Allah,.duk bakin da na cika akan na rabi da son yaya ashween
Yanzu da wani baki
Zance ma salma wani abun...
Mikewa tayi ta shige bathrum tayi wanka ta shirya tsaf ta nufi site din ammyn don ta duba ta
Sai dai mamakin ta shol taga dakin bakowa
' takai kimanin minti talatin tana zaune amma shiru,gashi ta gama yanke hukuncin wannan karon bazata soma soyyayar gaskiya da wani awaje ba sai da izinin ammyn ta,
Ashraf kuwa Tunda ta sanar da shi yaune ranar bashi amsar tunanin ta yake kaikawo wajen kira,
Dan karamin tsuka taja
Ta mike" yanzu hala tana chan dakin wannan mayen ,duk yabi ya janye hankalin ammy da maganan wata banza, jakar budurwan sa"nan ta fice a dakin ammyn
tafiya takeyi tana leke don tun da sukayo fada bata bin hanyar dayayi dakin sa bare su hadu
Jin shiru arean wajen ya sa ta isa daf,don ta leka a hankali sai kiiiiiii kofar ya budu da kansa alaman ba a kulle yake ba'
Bata ko lura da mutum akan gadon ba sai dada bude hancin ta take tana shakar sassanyar qamshin atmospher dakin na sa,
Uhmm manya kenan"ji yadda ya sake sauya kayan dakin sa kamar wata mace' eveything so beautiful
Tace a zuciyan ta,
Dada shigowa take harta kai gaban mirror ,ba tan tama ta kare ma kanta kallo
' cikin ranta ta sake cewa
Na ma fi wannan budurwan san fa kyuw. Chan tace....no no..dai dai muke ,,
ta sake rausaya wa tana yarfa hannu tace ....noooo na fita ta karashhe a bayyane tare dayin wani irin kayataccen juyi ..
Charaf suka hada ido da sauri ta kau da kai kirjin ta na dukan uku uku,
Wani kunya ne ya lullubeta jita yi kamar ta nitse kasa a wajen
' shiko baice uffan Ba don zazzabi ne mai karfi ya dawo da shi gida,kwana biyu haka yake fama jikin sa yana yawan sacewa sai yanajin bugun zuciwa haka kawai'
Hannu ya mata alaman tazo
Ba musu ta karaso sum sum gaban sa tana mutsu mutsun da ido don kunya
Murya a sanyaye yace kira min ammy pls,
Ammy fa Ba ta nan cewar ta tana kallon yanayin sa da kyawu,
Baice komai ba ya sata juyawa zata fice amma zuciyan ta sam ya hanata barin sa a hakan
Daf bakin kofa ta tsaya tace" ko kana bukatar wani abun ne?
Magani na ,..yace a takaice batare da ya kalle ta ba
Cikin sauri ta sauka zuwa dakin ammyn da gudun ta har tana tuntube ta dauko spare na maganin nasa a hannun ta da ruwa
Isowarta ke da wuya ta turo kofa" tsaye tayi chak tana kallon su hannun ta na karkarwa
Ji tayi kanta yayi ras ,wani dishi dishi take ganin zahida data zauna daf da shi kamar zata shige jikin sa sai lallashin sa take tana zuba masa shgwaba
Baby.... Ko muje asibiti ne ?
Ah a ,,am fine yace yana basarwa don tuni yaga shigowar jasmine din
Basu hankara ba ji sukayi an dangwala ruwar maganin ma watsa shi tayi ta juya abunta zata fice
Da gaggawa zahida ta juya tace
Waye wannan baby? Ke.. dont u have respect? Ji yadda ta ajiye abun nan kamar mahaukaciya
Ya dube ta yace Enough! ....ya isa haka zahida banson surutu ,,kyaleta kawai
Jasmine da tuni zuciya na zugata ta juya tayi mata tas da cemata mahaukaciya datayi
Tayi tsaye ta basu baya sai kyarma take ita kadai ta kasa gaba ta kasa baya
Wani dogon tsaki zahida taja ,tanabshafa gefen fuskn sa
Toh baby taya zaka warke da irin wayyan a gefen ka ?
Dont tell mai aikice ta samu waje haka
Uhm 'uhmm ,ba mai aiki bace
I just told u ki bar maganan nan haka she's just my cousin..
Ohhh amma tana da rashin kunya unlike yhu
Yeah ,,yarinya ce ai cewar sa ko ya kula
Da yanayin data fice a dakin ..fuuuuuu take tafiya rai a bace Nice yaya zaice min Cousin?chab,
Suna zaune Kallo yabi zahidan da shi yace "
Beauty na ya kamata kije haka kar ammy na ta dawo ta sameki anan
Yhu know how principled she is
Inta ganki anan din zata na miki kallo wani iri kin fahimta?
Ba musu ta gyada kai
Sannan ta soma gyara bra din ta don ta qahu ya taba ta ko dan kiss din nan ma ya mata amma sai taga ya kau da kansa gefe
Lumshe ido tayi cikin dissapoitnment ta ja jakanta tace
Call me,
Yace ah will,
sannan ta fice
Gefen jasmine kuwa sai kai kawo take da maganan sa aranta
'"Hmm dama Matsayi na kenan wajen yaya ash?
and i tot we are
family, hmm
cize bakin ta tayi cikin zafin rai tace toh wllhy zaiga zallan relshiop din cousins kuwa' tunda ni yake basar wa gaban wata jaka..tsohuwa kawai..mswww
Tayi juyi ta kwanta abunta...
😹😹🤒
*Surriem*
[23/08, 03:02] +234 806 071 2446: *⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*
💔
*SO MAKAMIN CUTA*
_'the sword of evil love'_
_Story and written by_
*SURAYYAHMS*🔥
*DEDICATED TO-*@UMMERHERNY NERSALLAH.
*This page is for yhu besty..asmeenat zeeyan*
```My people`😜``
😪😪😪
*Page▶19*
Kusan minti 10 da rasuwar ammy awajen basu sani ba don Jasmine da hjiya hadiza Shiruuuu sukayi ba wanda yace uffan sai abunda zuciyar su ke rayawa
Sannan Allah bai basu ikon duba ammyn ba duk sun dauka hutawa take yi.. Dadin karawa ma da shike ko kadan fuskan ta bai yi kama dana mutacciya ba
A gefen ashween kuwa Zama yayi bayan ya idda nafila ta karshe raka'ah biyu bayan azahar..nan ya soma kawo maganganun ammyn a ransa yana juyawa
Aciki Wanda yafi daure masa kai ma auren nan data ce yayi kuma da jasmine .hmm kaiwa nan ya dakata
Da sauri yayi kokarin kauce tunanin aransa ya cigaba da neman yardan ubangijin sa akan al'amarin rayuwar su baki daya,
Bayan kamar minti 10 ya mike ya nifi hanyar asibiti, tun kafin ya isa ward din sai ya kasance
Haka kawai ya tsinci kansa da maimaita kalmar ""La hawla wa la kuwwata illah -billahi,,hasbiyanallh wa neemal wakeel........
don kanshi tuni yake Hargowa ciwo kamar zai fashe idonsa har yanzu basu dawo normal ba
A yanayin daya ke ciki Shikan sa baisan sau nawa ya fade su ba har yayi sallama cikin Dakin da suke
Sosai zuciyan sa ke harbawa kamar zai fita ganin ta a kwance hakan wani sanyi take gabobin jikin sa sukayi lokaci guda yana maida dukkan hankalin sa kan ta yana tahowa a hankali
Jasmine kuwa Kallo daya tak ta masa ta dauke kanta zuciyan ta cike da dawainiyar tunanin yadda zai kasance mijin ta nan da sati guda
Mamy, bacci take yi ne? Ya tambayi hjy hadiza dake gefen jasmine din tana dan lazimi a asirce ita ma
Eh ena ganin hutuwa takeyi'' amma yanzu likita yace zasu zo duba ta suka progress din ta,
Ai kuwa suna cikin magana ya ke hango likitan ta glass adayan sashin dakin tana zare igiyoyin computer da,, wani irin remorseful look kan fuskan ta,
Wani irin sara kansa ya sake yi take ya ji jijiyon jikinsa suna kyarma ya soma tafiya a sanyaye gaban ammy kamr wanda baijin komai awajen
Suma tsaye sukayi suna binsa da ido ba wanda ya motsa. ...sai yanzu abun ya zo musu
Gam ya rife idon sa bayan kallon tsawon mintuna 5 daya ma gawar ammy..nan take wasu zafafar hawaye suka sauko masa " ya rusuna daf ya mata addu'oi irin na mamata ,a dabaran ce yadda ba wanda ya ke ganin halin da yake ciki awajen
Sam ya danne zuciyar sa ya ki bari kuka ta kufce masa akan gawar ta
Amma muryansa na matukar karkrwa har ya kammala adduar sa..
Yana gamawa ya juya ya dubi gabar ya tada kabbara yayi sallah raka'ah biyu,
Ya gode ma Allah ,zuciyansa cike da tawakkali da neman hakuri daga ubangijin sa
Jasmine bari take yi a tsaye idon tabya fiifito magana ya kafe ..haka ma hjya hadiza takasa control sai innalillhi wa enna ilaihi rajiun take maimaitawa
Kafin ya idar likita ce ta shigo a sanyaye don itama ta san wacece ammy run bayau ba .
Hakuri doc ta basu sosai sannan ta dada sanar da su ammy ta cika,