← Book details So Makamin Cuta Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 48 OF 132

Sashe 48

So Makamin Cuta Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Jasmine tunda ta lura da abun ko juyi bata sake yi ba

itakam enda son ranta ne wallhy bazata bari ma ya fita ba bare ya bi bayan ta.

🤣🤣wayyoh hmmm🤫

Coments for next..wai shin ya za akaya our beauty is angry🙆🏽‍♀😂

*surriem*
[23/08, 05:42] ‪+234 806 071 2446‬: *⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*

💔

*SO MAKAMIN CUTA*
_'the sword of evil love'_

_Story and written by_
*SURAYYAHMS*🔥

*DEDICATED TO-*@UMMERHERNY NERSALLAH.

👏🏻my people.💯🙌🏾

*Page▶35*

Zahida Dakin ta ta nufa da gudu tayi banging kofar da karfi ta zube kasa ta kife kanta tana numfashi sama sama

Abunda bata son ji a rayuwan ta kwata kwata ranar shi takeji aranta

Kuka ne ya kufce mata sosai, don kuwa bakin cikin dan uwanta jamal, da na maganan da sukayi da mrs hidayat din suka taru duka suna mata zafi

Sai kuma ace ta dawo ta tarar ga wannan al'amrin su ashween din??

Buga kanta tayi da hannun ta kamar wacce ke neman seta notin brain din ta da suka doma kwancewa

Tayi lakwas zuciyan ta ya cunkushe Gaba daya ta rude ta rasa me zata dauka guda daya, wai meye ashween ya keyi da wannan yarinyar,?
Ta tambayi kanta

Sai dai Kafin zuciyan ta ya bata amsa,nan taji ya zura key ta waje ya bude kofar ya shigo
Maimakon taga alamar saukar da kai ko ya lallaba ta sai ma ya daure fuska tam ya harde hannu yana hucin karya,

Duk da abun da ke mata zafi a lokacin Mamaki ne ya sata mikewa tsaye tayi galala tana kallon yanayin sa,

Ko ajikin sa 'kallo ma ya bita da shi ba kunya yace wai meye hakan kikeyi ne zahida? Lpyar ki kuwa

Ai bata bari ma ya kara budan baki ba tace, i shud be asking you dat ash,

Lpyar ka kuwa? Kace min yarinyar nan causin dinka ce but u almost kissed her.

ni sam bana fahimtar relationship din ka da ita, and i hate it.. tafada cikin ihu da bacin rai,

Ido kawai ya zuba mata har ta gama, ya dake kamar abun bai taba zuciyan sa ba ,don harga Allah ya san zahida tana cikin tashin hankali don kusan kalar kishin su daya yake da jasmine din sa in sunayi idon su a rufe take.

Maganganu take tana cewa ' Dama Allah Allah kakeyi kaji bana nan a gidan nan ka manne mata, baka ganni ba baka neme ni ba,sannan na kira waya kaki ka dauka..wai wannan din wace irin cousin ce haka are you two in love?

Bai amsa ba, itama
Bata gaji ba, sai uban bori take tana ruwan kuka ta ma ki zama waje daya, tace in dama hado ka akayi da ita don tazo ta kwace min kai wallhy ba ta isa ba,karya take yi.. ure mine.
Duk wanda yace zai raba ni da kai kuma sai na...

Ya datakar da ita a tsawace yace, Zahida!!!!!duk wanda yace zai raba mu zaki kashe shi ko?ohhh i see.dama dagan gan kenan kika kashe min tania,huh? Ya karashe a tsawace

Ai Tsit tayi kamar an kashe generator,ta na zare ido tana kallon sa

yadda taga ya kunno kai yana tahowa kanta fuska ba alaman rahma 'ya dada tsorata ta sai bari take,
Ai ba shiri ya jawo ta ya hada ta da bango yana kallon rinannun idanunta da har sun soma kumbura tsaban fitinan kuka,

Yace' Zahida, ta dago sukayi ido hudu"
Nace ba zaki taba jasmine ba, are we clear.?
Dan dolen ta ta gyada kai cikin sauri,tace eh,
don muryan da yasa yayi maganan tasan ba wasa a cikin ta.

Nan ya dan sassauto ya sake ta yace sai ki cigaba da haukar da kikeyi, na lura duk maganan da nake fada miki a banza kike daukar sa ,kinsa jaraban kishi a ran ki kina zubar da girman ki gaban karamar yarinya wacce akalla kin bata almost 10 to 11 yrs.whts is wrong with u zahida?
Har kina cewa kin tafi ban neme ki ba,ai da kin damu dani zaki gaya min kin fice agidan nan ba dai da kikaje kika dawo ba and now
U wanna know why kullum nake manne da ita?
Nan ma tsit tayi ta dukar da kai kasa
Yace Saboda ke kinki kula min da ita ne kin nuna min baki son ta,kin tsane ta, and Wht do u expect?
Na zuba ido na barta ta mutu don ke ko me.

Bai fasa ba ,Wani uban harara yabi ya watsa mata yace look woman,in fa bazaki iya zama anan ba ki tattara ki tafi gidan ku am tired, haba da Allah .bai jira tayi wani motsi kwakwarra ba
Kaiwa nan ya fice a fusace ya barta

nan tayi tsuru tsuru ta ma rasa gane mai guda daya ke mata zafi,
'"Hmm lallai hausawa sunce ciwon da baka iya gani ko tabawa ya fi ciwon da kake gani kiri kiri zafi.

Ranar gaba daya zahida ba ta je ko ena ba anan ta kwanta abun duniya ya bi ya dame ta

'
Shi kam tuni ya shirya ko dakin jasmine din baiyi ba ya tafi office abunsa.

*Hhhh hege ashween😂*

*Need ur pryers friends ciki na na ciwo😪😪 sai dare zamu hadu insha Allah*

*surriem*
*⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*

💔

*SO MAKAMIN CUTA*
_'the sword of evil love'_

_Story and written by_
*SURAYYAHMS*🔥

*DEDICATED TO-*@UMMERHERNY NERSALLAH.

*ALHAMDULLIH Laifin dadi karewa KUYANGAR QUNCI,ya wa'azantar ya ilimantar,Allahu ya baki cikakken ladan ki BESTY ASMEENAT*

*Readers,followers commentators mutane na muje zuwa*🤝🏼🙌🏾

*Page▶36*

Zahida Duniya yayi mata zafi Kwana biyu gaba daya ashween ya dauke mata wuta sosai, shi da laifi amma sai ya juya maganan ya dawo gaba daya yanzu laifin kanta kawai take gani

Tun washe garin ranar take kokarin binsa ta bashi hakuri amma yaki sam ya kulata,wani bin ma sai ta kwana ta wuni bata gansa a gidan ba haka ma ko da chan office taje,har ta hakura yanxun karime ta sa take mata jigilan gulma.

Jasmine kuwa tunda ta lura da hakan sai ta soma neman tsokanan ta ,abu kadan sai ta narke masa tana shagwaba enda karimen zata gani da kyau takai gulma,

Shima Yana hankalce da komai,amma sai ya kyale ta.
Don so yake zahida ta sa aranta cewa jasmine ba kamar tania ba ne da zata ce zata mata wani abun.

Jasmine da zahida ko ba sauki kullum wutar fitinan su dada hurawa sukeyi a hankali suka dan su,..

Yau Ana saura kwana biyu a soma progrme din jabir a abuja
Ashween Ya ma dena dawo wa gidan kwata kwata sai dare, ko ita jasmine din ba ganin sa take ba don fitinan su ya ishe sa

cikin dan kwanakin dukan su ya hada ya dena kulawa ya cigaba da sha'anin sa.

Kowa da abunda ke damun sa ,musamman ma jasmine da take mugun missing din touches dinsa
Abincin ma bata wani iya ci ba don ta soma sabawa da presence dinsa agaban ta kowani lokaci tafi so ace suci tare ..

Haka itama zahida ,tana mugun son ko da ya saurare ta ma yaji abunda ke damunta,
Tana matukar bukatar wanda zata gaya masa problms dinta ko dan ta samu relieve amma sam ashween yaki.

Washe gari da safe ana gobe zasu bar yola jasmine tayi masa sammako ta sha light make up sama sama ta sanya riga mai kama da material fari mai siririn hannu

amma kash a banza, don koda ta isa kofar dakin ya riga ya fice abunsa,
Sosai ranta ya dagule ji tayi kamar ta kurma ihu don bata taba tunanin zata na jin shaukin son suka kasance tare so soon har haka ba,

Tayi kyau kam na daukar hankali gadon bayan ta kaf rabi a bude, net din sai ya kwanta ya manne da fatan ta gwanin sha'awa, gashi rigar har yana wani nuna shatin nonowan ta ta ciki alaman ko bra bata saba

A hankali take saukowa cikin rashin jin dadin samun sa, bata hankara ba kawai ta ji mutane a gaban ta,
Dauke kai tayi saurin Yi sannan ta dawo ta watsa musu harara mai zafi da niyyar bi ta gaban suta wuce abunta,

Tsaki zahida tayi tana mata kallon sama da kasa tace ke! Come back here"

Yanayin yadda tayi maganan Sai da jasmine ta razana, amma sai ta dake taki ta juyo saima canza salon takun ta tayi ta cigaba da tafiyan ta kamar bada ita suke ba

Karime na gefe sai zuga zahida takeyi murya kasa kasa tana cewa
Madam kinga ni ko? maganan ki fa zai iya dawo wa gaskiya halan ma kwace miki shi tazo yi gidan nan, ai zai iya yiyuwa akwai yin aure tsakanin su ma an an sani tun agida..hmmmm karfa a miki yar dangi kina zaune madam.

Jin hakan ma yasa zahida ta juya ta mata wani mugun kallo tace,just shut up karime
Wannan ba matsala ta bane don nasan ashween nika dai kawai yake so a duniya,
Damuwa ta kawai nasan meye nufin yarinyar nan dani ne, don tunda ta zo gidan nan take wargaza min al'amari,son shi take yi ne?

Karime ta tsaya itama kamar mai nazari chan tace ,' kwarai kuwa madam, akwai gamshin haka.ni na gama lura
Ita ce ma mai bibiyansa ..ki kalli kayan da tasa yanzun.hmmm

Dukan su Ido suka mayar kan jasmine dake kan takawar ta a hankali har takai kusa da kofar dakin ta

Taf taf taf zahida ta buga jikin karime tace yi gudu kije ki taro min ita kar ta shiga daki

Ai ba jira karime ta zura a guje wanda ya sa jasmine din dakatawa ma tun kafin ta iso ta
Tace ke lpya?

Tana haki tace madame ne ta ce na tare ki,
Tsaki jasmine ta ja mai sauti ta watsa mata harara
Zaki bani waje na wuce ko sai na wanka miki mari?

Cikin hakan zAhida ta karaso wajen itama
Tana cewa .. wanka mata mari na gani marar kunya,

Nan karime ta yi gefe ta basu waje suna fuskantar juna

Kallon kallo suke yi cike da tsanan kansu,
Zahida tace,ena kika fito anan?
Jasmine kamar bazata amsa ba tace'enda idon ki ya baki nan naje.

Dan takaitaccen Dariya zahrod tayi tace a hakan? dube ki yar iska kawai,mayya, dama tallen jikin naki zaki kaimasa ko me?
Chapter 48 · 0% Book details