Sashe 114
So Makamin Cuta Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Lokacin har tayi zuciya ta na kukkuni cikin shagwaba
Bai kula ta ba sai da ya ture plate din gefe ,sannan ya kai hannun sa yace ,oyah come here,nace im sorry, ta make kafada cikin masifa tace, o,o..
Yayi dan karamjn dariyar tsokana ya shagwabe fuska yace haba my jasminash my lady,my wify, my princess,my babycrush, my one and only, my heaven and earth,my sugar ,my zuma,..sai ta soma fari da ido tana dan murmurshi cikin rigima tana jin dadi sai ya dada saita face dinsa kan fuskan nata yace my cry cry, my wayyo yaya ash,my shagwaba,.my rigima,,my fitina,my hawan jini,my ciwon zuciya,my magani..,
lokacin sosai dariyar ta ya tsananan ta har ta kasa control,
shima danne nashi yayi ya cize yana jin dadin a ransa ya karashe da cewa,my wife my life, a take ya sanyaya muryan sa so emotional ya dan dafa ta yace u know i cant live witou u..
Sai Ta tsaya da dariyan chak tana kallon sa zuciyan ta cike da farin ciki matuka ,a hankali ta kamo hannun sa idon ta take suke kuma kawo ruwa tace, yaya bani da farin ciiki sai kai,bani da kowa a duniya sai kai, pls dont eva leave me, no one can love me as perfectly as u do..
Nan ya shiga rudani a zuciyan sa yana ganin this is the right time ya sanar da ita waye mahaifin ta.
Sai ya danyi shiru, sannan ya waske tare shafo fuskan ta cikin sigar wasa yace ,lie lie, waya fada miki ni kadai ke son ki a duniya, ? Ta dan gwalo ido cikin mamaki, yace " look baby, akwai wanda ya ke matukar kaunar ki,yake kula da ke sosai ..and he misses u alots every day
Maganan dosnt really make sense to her, sai ta dan ja karan hancin sa tace who else ?,ni kai kadai na sani, sai kuma ammy na.
Baice komai ba ya tashi da smiles kan fuskan sa ya dauko komai da baban ta ya bashi a drawer ya dawo ya ajiye su agefen sa,sai ya cire letter a hannun sa ya rike
sannan ya juyo da ita cikin tsakanin kafar sa ta dan jin gine kanta akan kirjin sa ,murya ba yabo ba fallasa ya mika mata letter ta yace, c 'mon ki nitsu ki karanta im here..
Ba musu ta karba ta bude idon ne ta ya soma sauna akan dear my little princess jasmine.
Daganan ta soma yi da dan sauti yana jin ta,duk da baiso ma ace yaga meye aciki ba amma yana so lallai ya samu karfin gwiwar sanin yadda zai lallabata ne bayan ta gama karanta abunda ke cikin..
Chan da ta fahimci komai sai tayi shiru, tana karatun azuxiya,shidai aka barsa yana dan shafa gashin kanta yana calming din ta a hankali while idon ta nakan letter,
is all about confession,mummunan nadama da neman gafara shi kan sa sai da yaji mata hawaye amma yasan bazai iya ba ,because he needs to be there for her pain,
Ta nayi tana hawaye mai zafi,can ta juyo ta kalle sa gaba daya ta kasa magana sai tana masa nuni da letter alaman ta kawo masa kara,..
Cikin tausayi da rarrrashi ya dada jawo ta jikin sa yana dada koro mata bayanin yadda sukayi da mahaifin ta komai da komai, tare da nasiha da wazantarwa mai ratsa zuciya.
Ba yadda ta iya don ash ya riga ya kalallame zuciyan ta da tsarin sa,
A haka ta amince ta yafe ma mr faudhul ta kuma accepting din gadon da yabar mata...
Ash ya cigaba da sa mata albarka ..daga baya suka saci jiki suka fita shoprite ko awa 2 basuyi ba cikakke aka soma kiran sallahr magrib,
Daga nan ma akayi rabuwar da kyar ta koma gida.
Haka suka cigaba da rayuwar su cikin kwanakin kullum a cikin karyan zata je wani abun daga nan bata dawowa sai sun kammala shagalin su da Ash,
haka ma karshen watan nayi achan ukraine ya jira ta ta zo ta same sa suka daura daga enda suka tsaya.
Kwance tashi aka sake mrs rod ta fito daga cout detention din ta,gaba daya ta tsomare ta dada bushewa zuciyan ta ba komai illah kishin ruwan gano munafukan da suka sa ta a wannan halin kuncin rayuwa.
Ko hutawa bata nema ma ranta ba ,ta shiga bibiyan manyan mutanen da ta sani wanda zasu taimaka mata tayi bincike amma ena babu ma wanda ya saurare ta ,in banda kazamin wulakan ci da tozarci da ta yi fama da shi wajen mutane.
Hakan ya dada tsananta mata bakin bacin ran da ke zuciyan ta,
Gashi ba isasshen kudi wanda akwai kuma tana tsoron tabawa kar a karbe,
Sai tayi tunanin me zai hana taje wajen tsohowar kawar ta magajiya domin a kaita wajen malaman tsubbu da duba shi ya duba mata?kawai Sai Tayi concluding hakan zatayi ta samo amsar ta da wuri,
Shin wanene munafikin ta, ko suwaye ne?
Ba bata lokaci ta dauki jakar ta ta fice.
To fah🤒hmm
*sorry oo jiya i was so busy wallhy,masu coments kar ku manta ena gani kuma ena yabawa sakallahu khairan Allah ya taimake ku*
*surriem*
[23/08, 05:43] +234 806 071 2446: *⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*
💔
*SO MAKAMIN CUTA*
_'the sword of evil love'_
_Story and written by_
*SURAYYAHMS*🔥
*DEDICATED TO-*@UMMERHERNY NERSALLAH.
*Page▶81*
Ranar da suka dawo daga ukraine kamar zai mata kuka dan zaman su acan tare kullum yana jin duminta ya ke ganin kamar kar ta koma gidan mamy kuma...
Ko itama bata ji dadi ba amma haka take yin dauriya ta lallashe shi don farin cikin daya ke sata in suna tare kullum abune wanda take jin tana mugun bukata kamar yadda rai yake bukatan numfashi .
a ranta tace, im not ready for any trouble ne kawai da wallhy en nazo wajen miji na bazan koma ko ena ba sai dai ayi min duk abunda za'ayi..
Yanzun bata kaunar abunda zai sa yayi nisa da ita ne shiyasa take bin komai a sannu sannu da mamy.
Ita ma zahida wani aikin ne ya sata dole ta bugo waya ta sanar da shi zata l dawo nigeria urgent cikin garin abuja washe gari sai tayi 2days kafin ta koma.
akan lallai yazo ya same ta anan din,don duk a tunanin ta har yanzu yana chan lagos ne.
Mrs hidayat,ena fatan kinzo da cikakken shirin ki kinsan wannan malamin ya gabata wajen aikin so, bana son sanya ta wajen ki..cewar kawar ta magajiya
Mrs rod tace,tabbas na shirya mana,jiya fa gwalagwai na na siyar ma sake hada wasu kudi,ta cije baki cikin dacin rai ta kuma cewa ke me kawai baki san yadda nake bukatar aikin nan ba ma ashe.
Magajiya tace,hmmm shikenan ta shi muje nikam ai mai sauki ne
Ba bata lokaci suka kama hanya tafiyar minti 50 kafin suka iso wajen.
Gida ne na almajirai da gardawa manya bakake kirin kirar maguzawa sai dai kowa na harkan gaban sa
Daga gaban gidan zaka gani kamar wani abun arxiki ake yi aciki
Amma kana zaga wa baya nan zaka soma ganin safaran manyan motoci da jifajifai ana zuwa ana tafiya.
Suma mra rod sai suka zauna akan layi cikin wani zaure har aka iso kansu.
Suna shiga ciki
Mrz rod jiki na bari ta tsuguna gaban malam dake zaune akan buzo idon sa yayi baki kirin,ta zuba gaisuwan ban girma
Ya dube ta closely kamar mai karanta wani abu a disturbed face dinta sai ya tuntsire da dariya marrar dadin ji
Nan Suka kalli juna da magajiya
Baki na rawa tace malam lpya dai ko?
Yace kunsan doka na ai ba sai an mun bayani ba na gane matsalar ki...
Tayi lamo cikin yanayin jimami tace toh malam ka taimaka min mana,
Sai yayi dariya ya nuna mata wani bakin kasko alaman ta zuba masa kudin aikin sa.
Ba laifi mrs rod ta zaro bunch 500k ta ajiye su..
Sai ya cigaba da zane zanen sa akan kasa yana buge buge..
Kusan minti 15 yanayi yana dagowa yana kallon ta da wani irin fuska mai tsoratar wa..
Hankalin ta ya dada tashi sai suka kasa magana tsaban fargaba ita da magajiya
Malam ya dago ya cire nadin kansa tare da dauko wani bakin ruwa a kwarya ya ce zo ki wanke hannu da fuska..
Ba musu tayi hakan ,sai ya mika mata dan karamin madubi yace dubi nan" tana kai idon ta maimakon taga fuskan ta sai ta ga na barister saminu
Wani irin shock ta shiga tace kan uban nan..bura uba saminu?
Malam ya danyi dariya ...yace shine karamin alhakin da ya shiga rayuwar yarinyar ki kwanan nan don ya tono asirin ki..
Cikin tsananin mamaki da tashin hankali tace ohh, dama gangami ma akayi min bashi kadai ba ma kenan?
Yace habawa ai Dama nasan an hade min baki ne mana.to karyan su ta fada a zafafe
Malam ya sake bushewa da dariya, ...ya ce...uhmmm an yanka ta tashi,to kisani na biyun ya dade yana tare dake ,kuma jinin ki ne.
sai yayi shiru ya cigaba da buge bugen sa yana cewa babban al'amari ne,
Don kuwa ganin sa bazai yiwu ba, Allah ne a gaban sa kuma yana cikin kariya mai karfi don ko Shedanin jikin sa ma baida sukuni bare mu anan..
Hankalin ta ya tashi sosai Cikin zakuwa mrs rod tace to meyasa haka malam? Malam waye ne pls ka fada min jini na fa kace,? acikin yaya na kenan? Jamal ne ko jabir..zahida ce?
Ya mata wani irin kallo mai wuyan fassara baice komai ba ya dukar da kai yana shakar hayakin da ya soma fita daga ruwan dake gaban sa
Ba tare da ya dago ba yace ku tashi ku tafi, wannan aikin bazai yuwa ba.
Ta sa hannu akai tace malam kayi ceto ,kasani a rudani bazan iya tafiya anan ba batare da naji na biyun ba, domin shi ya fi muhimmanci a waje na yanzu malam a taimaka
Ya dago fuska adan tamke yace so kike muyo asaran aljanu akan kudin ki da bai taka kara ya karya ba?
Sai Magajiya ta dukar da kai cikin fadanci tace tuba muke malam amma dai ataimaka ko kari ne ai zamu bayar..