← Book details So Makamin Cuta Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 39 OF 132

Sashe 39

So Makamin Cuta Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ga karen dan naci daga nan tanajin hargowan sa alaman yana jiran ta awajen.
Takai minti 10 ahaka kafin ya fito
Mamaki ne ya hana sa magana ganin yadda ta rike masa bakin Kofa tana kyarma tana kiran sunayen su cikin kuka wanda yafi kama da shgwaba,

Mintu biyu yana kallon ta daga bisani ya fahimci meye ne matsalar don har yanzu karen na dan bubbuga kofar da kafar sa yana wani kara

Murya kasa kasa ya kira ta"" jasmine,

Jin muryan san ya mata kamar an tsoma ta ne a aljanna don haka Wani irin juyi tayi cikin sauri ta zubo a guje ta fada kan jikakken kirjin sa

Tuni daurin towel din kirjin ta ya karkace suman kanta sukayi lif suka sauko masa a hannu

Ita kam tsoro ya hana ta fahimtar wani yanayi take bare ta dube shi shima
Kankame sa ta dada yi ta marairaice tace " yaya ka koreshi dan Allah ,cizo na zai yi fa, shiru yayi baice komai ba
Ta ke maganganu makamncin haka cikin wani irin murya dayake rikita masa lissafi
Tuni jikin sa ya amsa komai nashi ya soma sauyawa
Don jinta ajikin san kawai azaba ne bare kuma yanayin shagwabr datake masa

A hankali ya dukar da kai daura da face dinta yace""Shhhh To kiyi shiru mana ,bagani nan ba....?
Ai nace Zan kora miki shi .
ya fada yana shafo gadon bayan ta cikin salo mai tada hankali

Sun dade a haka tana calming kanta ,Jin yadda yake yawo da hannun sa a jikin ta a hankali ya sa ta soma dawowa hankalin ta sosai

Chan data duba taga yadda gaba daya tsikar jikin sa ya tashi,
Don gajeren wando ne jikin sa komai na nunawa sannan ya yarfa hand towel a wuyan sa..amma bai hana ta jin bugun hrt dinsa ba

Kicin kicin ta somayi zata kufce don kunyar ganin sa ahaka
Tana yunkurin juyi kowa nan fa gaba daya towel din ya sace ya xube kasa ya barta tsindir a gaban sa..

Tsaban bata yarda da hakan ya faru ba yasa tayi sauri ta rufe ido zuciyan ta na gaf gaf har cikakku tsayyyun Succulent boobs din ta suna motsawa tsavan bugun kirjin nata

Gaba daya Ta daburce Kuka ne,kunya ne,komai ma ya rufe ta awajen ji take kamar a bude mata kasa ta shige kirif ta huta.

Yana kallon ta Wani numfashi ya sauke
A bayyane don ba mahalukin da zaigan ta ahakan baiji wani abu ya ziyarce shi ba

Ganin baida niyyar taimaka mata ya sata dole Cikin dauriya ta sa hannu daya zata dau towel din ta
Nan ma taci karo da nashi gashi dama daf da daf suka tsaya boobs dinta sun tsaya chur kamar zasu gogi kirjin sa

Jin hannun sa ya sa ta kasa takuba komai ita bata dauka ba kuma bata mike tsaye da kyuw ba,

hankalin sa ya tashi sosai
Maimakon yayi saurin killace mata tsaraicin ta sai ya dago ta ...nan ma ta sa hannu bibbiyu ta dada rufe ido
Sai kyarma take yi jikin ta na rawa ba wanda yayi magana cikin su

Shidai anbarsa Yana kallon ta kamr zai cinye ta daga nan yayi kamar daura mata zaiyi har ta sake jiki ta dada matsowa a dabarance..
Charaf taji ya kamo hannun nata ya sauke su kasa, bakin su ya hade waje guda ya soma tsosar lipa dinta
Nan jikin ta ya dada tsorata ko ena ya tsananta karkarwa

Shikuwa cikin kwarewa yake tsose bakin kamar bazai bari ba,
Ba shiri ta sake jin saukar towl din nata kasa wanda daya riko da dayan hannun sa zai daura mata
hannun sa taji duka biyu ya chakumo boobs din ta yana shafa su a hankali yana lailya mata su ...numfashi ta sake
Ji tayi kamar ana kunce mata notin kanta don bata taba ko a mafarki jin ya akeji da namiji ba,

Numfashi suke saukewa a tare, amma tsoro ne fal zuciyan ta
bai bari ba ya cigaba..

nan ma Ta sake sauke wani zazzafan numfashi mai sauti daya kai bakin sa ya soma tsotsar na fulanin ta
Da kyar bakin ta ya iya buduwa tace yay...yy..yyyya ka kyale ni ni ba ...na.. soooo
Ko ajikin sa don shikam kamAr aljanna aka bashi don ko ena inya taba jikin nata yake samun relief . haka ma ya mance da kukan da tuni ta fashe masa da shi sai romancin dinta yake ba kakkautawa
yakai minti 15 a tsaye yana lugwiguwi ta jikin ta

Dan dukan kirjinsa ta shigayi don Har wani zugi kan nonuwar ta ke mata ta soma bori amma ba abun da take cewa illa kabarni, nikam bana so...
Jin muryan ta na neman dishewa ya sa ya dago ya sassauta tare da hade bakin su waje daya ya shiga bata wasu irin zafafan kisses slow and steady .....tsit tayi tana sakar masa jiki da wayo don abun ya shige ta itama sosai duk da yau ne karon ta na farko

Ganin ta sake tana enjoying mood din yasa ya danyi control ya kalle ta
Da sauyayyan idanun sa
Cikin wani murya mai kashe sassan jiki yace "jasmine, na bari ko? Baki so? Ya marairaice fuska kamr ba shi ba
Duk jikin ta yyi lukwui Saida ta bishi da wani irin susutaccen kallon kauna kafin ta sunkuyar dakai batace uffan ba ta saka Hannun ta duka biyu ta kare kirjin ta agaban sa tana hawayen tsoro

Murmushi ne kan fuskan sa amma dai sai ya Kasa control din kansa don harga Allah hawayen nata nadada hura masa wutan sha'awar ta ne.
Ganin bazai iya bari ba haka yayi sama da ita zuwa gado
Ba abunda bai luguiwta ajikin ta va tun tana duka ,yakushi har tagaji tayi lumui ta kyale sa ya cigaba da juya ta
A Ranar sex ne kawai bai yi da ita ba ,don taki fir...sai bori take masa
amma sai da dukkanin sassan jikin ta suka amsa da touches din sa da lips dinsa

Da kyar ya barta sai Shagwaba take zabga masa don ya gama kure mata tunanin ta

"Muje kiyi wanka yace yana kallon ta, ko ta kula sai kiriniya take yi agefen sa , karshen ta sai da ya sata agaba ya daure fuska. ,,,

,Sai yi take wai ita a dole ya kyale tA, bai sake kula ta ba sai da ya kammala ya fito da ita a hannun sa kamar jinjira gashi sam yaki daura mata towel dn Nata
Yana saukar da ita a tsakar dakin tayi gefe ta ja blanket ta rufe jikin ta

Nan ya zaro wani abu a leda ya mika mata"
Figaggun kayan bacci ne iya rabin cinya daga gidan nono har cibiyanta kuma wani igiya ne kawai suka jona su gashi shara shaara
Wanda yasa Takai minti 5 tana duban ta yaya xata sa su ""wannan din? ai gwara na zauna tsirara na zaifi min kawai tafada tana dangwala masa kayan sa akan gado....

Gani tayi ya kimtsa kansa tsaf ya sanya wani boxer alaman wancan sun riga sun bata shi

Sai da ya haura gado Ya dube ta yace ' bazAki sa kayan bako? To zo nan ki kwanta kiyi bacci
Ya mata nuni kusa dashi,

Make kafada tayi ta marairaice fuska hannun ta stil kan boobs dinta tana kare su don gani take kamar bazu rufu ba har yanzu zaman ta a dakin ma gaba daya daurewa takeyi don kuna ne fal cikin ta.

Shikuma Kallon ta hakan na dada tada masa hankali amma ya qudira aransa bazai taba kusantar ta ba sai da cikakken amincewar ta..
Ba shiri ya cillo mata towel din yace to jeki dakin ki gudnite...

Wuf tayi ta dauka ta daura amma Still tsoro ya hanata ficewa
gashi nan ma TAna fargaban kwana a gefen sa kamar yadda ya bukata
Tunanin ta kar ya mata abunda yafi wancan
Don har yanzu tanajin radadin abun a sassan jikin ta..

Su jasmine🙈🙈🙈🤭😹

*surriem*
[23/08, 05:42] ‪+234 806 071 2446‬: *⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*

💔

*SO MAKAMIN CUTA*
_'the sword of evil love'_

_Story and written by_
*SURAYYAHMS*🔥

*DEDICATED TO-*@UMMERHERNY NERSALLAH.

*Bestyy💋*

*👏🏻👏🏻👏🏻👏🏻fans(friends)😘*
*For ur understanding and wishes*

*Page▶27*

Tana tsaye ita batayi gaba ba batayi baya ba,amma tuni ta daura towel dinta tayi kak a gefe tayi shiru.

Juya mata baya yayi shima yyi shiru abun sa kamar baya dakin,.
Ganin taci tsayuwar har ta gaji ba Mafita ya sa ta yanke hukuncin kwana anan din kawai don lokacin ana neman 1.30 na dare.

Da kyar ta rarumi rigar baccin daga enda ta dangwala masa nan ta dada juya sa tana kallon ta yadda abun zai zauna ajikin ta
a haka hakura ta sauya zuwa nityn sai sauri sauri take kamar munafuka tanayi tana saton kallon sa..shiko ya kau da kai gefe kamar baya dakin haka ma yayi shiru.
kammalawa tayi sauri sauri ta hauro gadon gefen sa..tsaban jin kunyar rigar bata sani ba ma ta janye bargon daga jikin sa ta rufu kirif har kai, tana zare ido tana maida numfashi a hankali.

Kansa na gefe ,don Murmushi kawai ya keyi abun nata na bashi dariya,
Chan bayan kamar mintina 10 ya sa hannu ya rage musu wutar dakin,
Sannan ya sa hannu zai gyara makan sa bargon yaji gam gam ta nannade a jikinta

Shikam ya san ba bacci take yi ba
Don haka ya tamke fuskan sa tare da zare bargon da karfi ajikin ta tuni ta juya masa baya tayi saurin rufe idon ta da hannu,
Nan ya shagala Saura kadan ya mance da kanshi wajen kallon very sexy bodyn ta cikin nite gown din,gashi dama ba pants a jikin ta kusan komai a bayyane yake..

Karamin ajiyan zuciya yayi ya daure ya gyara bargon ya jawo ya rufe su tare,
Ita kam mutsu mutsu take aciki tunani dayawa cikin ranta cikin a wannan yanayin wani gajiyyayen bacci ya sace ta....

Saida ya bari baccin yayi nisa ya juyo gefen ta suna fuskantar juna ,kallon ta yake
Kaunar ta na ratsa shi yana kawo abubuwa kala kala aransa yana dan shafo gefen fuskan ta
Sai da ya gaji ya kare da Murmushi tare da daura mata kiss a goshi,sannan ya rufe idon sa shima
Chapter 39 · 0% Book details