Sashe 25
So Makamin Cuta Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kuka hajiya hadiza ta fashe da shi tana salati tana sallamewa
Chan da zuciyan ta yayi sanyi tace
Toh me kikayi akan hakan,nasan dai ba ZAllan wannan ba ne tarihin ashween
Kinko san suwaye iyayen san?
Kuma a wani gari suke?
Ammy tace Tabbas na sani mana,
Nadai yi kokari na sauya sa ta hanyar jinya
Saboda na samu daman bashi kariya
Kafin na bincika al' amarin sa da kyuw
Ganin yadda mood din hjya hadizan ya sauya ya sa tace
Yanzu dai muci abiinci anjima zaki ji komai"
nasan duk yadda akayi jasmine ta kammala kar ta shigo ta fahimci wani abu
Ha ka ne cewar hjiya hadiza da tuni jikin ta yayi lukwi yayi sanyi ...
Falour suka fita suka ci abincin cikin raha da dariya kamar ba abunda ke damun su
Kiran ashween din ne ma ya dan katse su
Nan ya sanar mata bazaii samu dawowa da wuri yau ba ,
A Haka sukayi sallama da kyar don yana mugun jin ammyn san nan aransa
Jasmine da ke murnan dawowar salma tuni ta nufi gidan su hankali kwance "
Nan suka tattara suka suka ka daki don cigaban lAbarin ashween.
🙌🏾👀
*surriem*
[23/08, 03:02] +234 806 071 2446: *⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*
💔
*SO MAKAMIN CUTA*
_'the sword of evil love'_
_Story and written by_
*SURAYYAHMS*🔥
*DEDICATED TO-*@UMMERHERNY NERSALLAH.
I just published "part1page16" of my story "SO MAKAMIN CUTA". https://my.w.tt/oQgZpZyw6N
*Page▶15*
Zaman su ke da Wuya
Hajiya hadiza tace ena sauraron ki ,
Wani dogon numfashi ta ja sannan tace
A Shekaru 18 da suka wuce, anyi wani hamshakiyar mata da mijin ta ....nan labari ya soma...
"Daga nesa ake hango bishiyoyi a jere tsaf cikin layi gwanin sha'awa Waje yayi luf luf,ga sanyi mai niima na ratsa ko ena,
Akasarin mutane 40 ke faman aikin su bisa tsari a wani makeken gonan yayan tufah na zamani wato hydbrid plantation
Duk da komin wajen dai dai yake amma hakan bai hana ma'aikatan nan cigaba da kimtse kimtse da gyare gyare ba
Wayyo Allah na"asabe daya daga cikin ma'aikatan tafada tana rike kugun ta dayan hannun ta durkushe akan gwiwar ta
Gashi Sai diga take da zufa..
Subhanallhi" as..a..be
Meya faru kuma ?
Dan Allah ki mike kinji asabe saura kiris madam rod ta karaso..cewar wani dattijo daya zo kanta mai suna mlm habu
Malm habu cikin yanayin damuwa yatallafo ta yana cewa
Sannu asabe .ki daure
Haka ma Yawancin sauran maikatan ke fada
Asabe Nishi take fitarwa kadan kadam
Sannan ta tsaya ta cize bakin ta don radadi azabar data keji a cikin ta amma sai ta cigaba da aikin
Faruwar haka da mintuna 5 motocin alfarma kirar prado formated na suka soma tururuwar shigowa wajen
Kuuuuuuu cikin kowa ya soma wasu a bayyane wasu a asirce
"" Gata nan...Sun iso fa ku gyara
Babbban cikin su yake rada musu a hankali yayinda kowa yayi tsuru tsuru bisa layi na kallon yadda ake jera parking ana saukowa
Turawa ne guda uku tare da hajiya hidayat rodriquez mai dauke da juna biyu kimanin wata takwas
Sai karamr yar mijin ta ZAHIDAH wato yar marigayiya first wife na alhji abdul fatah rodriquez
Gefe kuma Sai jamal da jabir da wata baturiya wacce uniform din jikin ta ya bayyana matsayin ta na nanny mai kula da su ..
Masha Allah"tubarkallah
Daga hajiya hidayat har yayan cikin ta wato jamal da jabir kyawawa ne farare tas kamar an zana su da hannu
kyawun su irin na bugawa a jarida
sai dai duk da hakan zahida ta so da tsere musu 'karama ce kimanin shekara 10 amma sosai body structurn ta yake dauke hankali
yar das das ce kamar model ga suma kamar balarabiya,
tana makale a hannun alhj abdl fatah cikin customised gown dinta sai rigima take tana yauki
Don a duniya bata jin ita ba sarauniyar kyawu bane
Sosai take mugun ji da halittar ta bugu da kari da matsayin ta wajen mahaifin ta na yar sa ta fari.
Atakaice yaran rodeiquez Dukan su abun kallo ne gwanin sha'awa suna tahowa cikin shigar su na Qasaita da kwarjini
Jamal? Hjy hidayat Tace cikin muryan ta daya yi kama da na turawa
'Kuje wajen dad dinku let me show dem around' bata jira ya amsa ba ta juya tabi bayan turawan nan
Nan ta soma bin lungu da sako na gonar tana musu bayani cikin harshen turanci
Sai dai zuwan su wajen ko amsa gaisuwar ma'iakatan ta batayi ba bare ta musu kallon arziki
Daga chn gefe su zahida da kannen ta suke hira " oh my' ta yamutsa fuska sosai tana cewa
Jamal,dubi waccan mummunar matar wai ahaka suke aiki anan din? Cewar zahida
'hhhh c'mon sis meya hada muni da aikin gona kuma yace yana bin asabe da kallo da bata ma san sunayi ba
Cikin yatsine ta dubi jamal din tace
Kalan ta sa fruits din ma suki fitowa da kywu suyi muni ka duba dai kagani shes so ugly ..tafada a wulaknce tana tuf da yawu
Kasan me?
In nice eta bazan taba nuna wannan fuskatan awaje ba ..kai munin yayi yawa.
Dariya jabir yayi sannan ya dago don ya kalli wacece su zahida da jamal suke kare mata tanadi sannan shima yace
Wow' gaskiyar ki ne fa big sis.akwai muni kam
But U know what 'ya murmusa idon sa cikin sigar yabo yana kallon ta'" i think ba wacce zata iya hada kanta da kywun ki a fadin garin nan "
Wani rangwadi tayi tana juya kai cikin jin dadin kalmar nasa
Ta dan dafa sa tace " of cous brother" shiyasa kake burgeni ka iya fadan gaskiya'tana yi tana kallon kanta tana rausaya sannan tace"
I am so beautiful ko ba haka bane jamal?
Dan daga gyiran
sa yayi cikin jan aji yana dan murmusawa kadan kadan baice komai ba
A haka suka cigaba da hirar su .
Alhji abdl fatah Rodrequez na gefe na zaune a fannin enginers dinsa suna kai kawo da bayanai bai san me ake ciki ba
don yanzu komai hajiya hidayat ke lura da shi akan arzkin shi
A gefen hjiya hidayat kuwa ya dauke ta kusan awa uku suna abu daya har ta kammala ciniki komai da komai na amfanin gonar
Duk wannan lokacin mutanen nan a tsaye suke kamar bayi
Sannan bata yarda kowa ya motsa ba koda zai yi fitsari a jikin sa ne
Tana kammlawa kuwa ta juyo fuskan ta dauke da annuri suka sallame turawan nan
Nan ta nifi enda mijin ta mr rod yake
muryan ta a kasale tace Durling" tare da dan jingina jikin alhj wanda tuni tsufa ta soma kamasa sosai.yace
Yes my queen kun gama ko? Ta gyada kai,
Im so proud of you'nasan bazaki taba bani kunya ba hidayat
Faffadan murmushi ta sauke kan fuskn ta sannan tace bakada matsala.shima murmushi kawai yayi
Bai jira ba ya shige motar sa suka sakai da driver
Tace Princess c'mon kuzo nan da kannen ki mu tafi gida
Nan wajen ya hargitse da kananun murmuring da cece kuce
Wasu suna dan yi da karfi wasu tsoro ya hanasu fitar da abunda ke ransu
" wani huci zahida takeyi tana watsa musu kallo kamar da ita sukeyi tacw
Mumy meye wayannan suke fada ne ?
basu da respect nw zahida cawar mrs rod din cikin halin ko en kula suka cigaba da tafiyar su
Dube su so ugly, zahida 'tafada tana yarfa hannun ta cikin fushi
Uhm barni da su princess just calm down.
Dai dai nan ta juya baya tace toh Kuzo muje
Nan suka dunguma suka bi bayan mahaifiyar su har gaban maikatan
Da tuni ganin dawowar ta ya sa suka gurfana kasa wajen yayi tsit kamar ba mai rai cikin su
Wani irin sauya fuska hj hidayat tayi cikin muryn bacin rai tace " ehen? Ena shi shugaban ku"
Sum sum mal bello ya fito yace
Ranki shi dade gani
Sama da kasa ta watsa mai kallo sannan tace dago nan ka kalle ni
Ba musu ya dago sai ji yayi tassssss....ta wanka masa mari
A tsawace taci gaba
Ni sa'ar kuce?ko kunyata ni zakuyi kusa mutunci na ya zube a gaban jama'a?kai kasan matsayi na a garin nan..wani iskanci ne bazaku iya barina na huta ba marasa godiyan Allah?
Shiru yayi ya dafe kuncin sa kansa a sun kuye yana kukan zuci..
Yayin da ta maida kallon ta kan sauran ma'aikatan tace
'daga yanzu bana so na sake ganin wani shege ko shegiya anan wajen na sallame ku.
Nan asabe tace Amma "haj..i.ya .ba a biya mu hakkin mu ba tsawon lokaci ..
Just shut up"zahida tace da karamin muryan ta cikin zafin nama
Ba za a biya ba ..dogs' pigs ..kawai
Dariya jabir ya kwashe da shi abunsa
Hjya hidaya ta juya tace ma xAhidan good job princess'
Kunji ai tace baza a biya ba and dats final
Security ka tabbata kunyi clearing kowa anan wajen .na baku awa 1 tal
And bance abari su fita min da ko tsinke anan ba din na riga nayi
Cinikin komai da komai is dat clear ?
Yes maam suka amsa a ladabce
Kaiwa nan suka juya sukayi kan mutanen
Kuka ne da rurin Allah ya isa ya gauraye wajen
Wasu harda suma
' malm bello dake gefe ya rasa me zaice wa jamaar sa
Wani zuciyar ta sa ya mike da sauri yabi bayan hajiya hidayat da yaran ta yana mai kaskantar dankai yana dada kokawa
' hajiya ..hajiya
Hj .."
Security ne suka taro sa suka rike sa dam kamar dan akuya
Sai kicin kicin yake yana rokon ta ta taimaka a biya su hakkin su koda kadan ne yce"
'hjiy ki duba girman Allah ki taimaka mana
Wallhy bamu da wani madafa in ba keba
Ki mana rai hajiya..ki duba al amarin..
Mummy ?
Jamal yace cikin kulawa yana kallon ta
Kallon enajin ka data bisa da shi ya sa shi cigaba da cewa
kinsan wayannan mutane basu da mutunci"
Just do sumting abt it kafin su kai mu gaba kamar yadda suKa saba bata muku suna a gari
Ba tntama tace Ure right son,yatsine zahida tayi
Ta debo wasu makudan kudi cikin motar ta watsa su waje a kasa a wulance
Tace ga hakkin naku...