Sashe 86
So Makamin Cuta Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Zahida ta gyada kai in absolute salute ma makirci irin na mum din ta,tace Naji shawarwarin ki mum
Amma yanzu kaina ya dan daure i need to think abt it zuwa gobe
Mrs rod tace ba komai zahida just take ur time beauty na, ki sani mama wil neva deceive u cos she loves you.
Zahida tayi smiles ta rungomo ta tace i know mumy ,bye.mrs rod ta juya ta fice
toh fah🙆🏽♀🙆🏽♀🤒
Hmmmmm duniya tabaryan sigari.
*Coments for more pages👯🏻♀👯🏻♀*
*surriem*
[23/08, 05:43] +234 806 071 2446: *⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*
💔
*SO MAKAMIN CUTA*
_'the sword of evil love'_
_Story and written by_
*SURAYYAHMS*🔥
*DEDICATED TO-*@UMMERHERNY NERSALLAH.
*Page▶61*
'Ashween sai kusan karfe 3 saura ya shigo lagos yana sauka daga aiport kirar princess dinsa ya sake shigowa ,ya sani sarai ta damu rashin samun layin sa
don dagan gan yayi disconnecting kar ta sa shi ya juyo ya dawo yola ba zata.
Da murmushi akan fuskan sa ya manna wayar a kunne a kasale cikin kashe murya yace wify na,"
Sai da tayi shirun goge guntun tears dinta kafin ta amsa murya a sanyaye tace hey hubby, fatan ka isa lpya ko?nayi ta neman ka bai shiga ba.
Yayi murmushi yace,yh im sorry yanzun nan na sauka shiyasa , en na karasa zamuyi magana is that ok?
Ta gyada kai kamar tana gabn sa tace ok?
Sai Yayi blowing mata kiss sannan ya katse wayar,
Wani makeken agro- chemicals company ya nufa nan cikin conference room din su sukayi meeting na kimanin 2hrs.
By then kamal suna asibiti ana duba salma dake cikin wata na hudu da cikin ta.
Yana kammalawa ya kira sa nan ya sanar da shi enda suke ,sallah kawai yayi bai jira ya ci wani abu ma cikin sa ba ya nufi asibitin..
Don sosai yake ji da abun cikin salman har gani yake randa aka ce jasmine nada ciki bazai iya barci ba don murna, Ashween yana son yara sosai a rayuwan sa.
Ko kafin ya isa ya riga ya siya mata tsaraba ,ya je dap an kammala mata komai har zasu fito kenan.
Da fara'ar ta ta tarbe sa tana tambayar sa ya jasmine don
Ko amsawa bai gama yi ba kiran ta ya sake shiga
Yace to kin kira sunan ta ta kira ko?
Kamal yayi dariya yace kaga frndship bonding,
Suna tafiya yana amsa wayar sa duk suna shan mamakin yadda ya saukar da kai yana rarrashi
ko ba ace musu komai ba sun san ana zabga masa uwar shagwaba a call din .
Har suka shiga mota kamal ya soma jansu yana kan wayar da shike ya bar driver sa da nasa motar ya jona su,
Da kyar sai da yace mata ga salma su gaisa sannan ya samu sarari.
Tuni ta ware suka shiga tsokanan juna enda salman ke cewa ai sai ki barshi ya gan mu tunda kin hanashi motsawa,tace ya na iya salma ni dai a kula mim da kaya na..
Salma tace lalaaa kaji marar kunya tohm nikam sai anjima nan sukayi sallama Ash ya mata alaman ta kashe kawai zai kira in suka sauka.
Dariya kawai kamal yake don dama ya gama dagowa mutumin nasa hankalin sa akwance yake.
Ash Yace' dady ya dai baka sauri fa wallhy yunwa nake ji
Kamal ya danyi dariya yace tabbb gwara da ka fada don gidan namu ba'a shiga kitchen 'ya kamo hannum salam yayi kissimg yace
Yau doc yace Babyn naka ya soma chinese a cikin mu.
Dukan su suka fashe da dariya Ash ya dan dubi salma yace " mumy, jet li ne ko chakie chan,ai sai ki fada mana mu san yanda zamu fara .
Ita kam dariya sosai take yi bata iya amsa su ba
Haka suka cigaba da tafka shirmen nasu har suka isa gida..
sosai Ash ke jin dadin abun a ransa
Don haka bayan sun kammala cin abinci yayi ma salman kyautar beautiful gold necklace da ya siyo domin ta.
Abun yayi ma kamal dadi sosai, haka itama salman cikin annushwa da farin ciki har suka kyale ta suka fice don suyi abunda ke gaban su.
Can dare karfe 9 suka dawo nan sukayi zaman su a kan balcony ta baya enda daga su sai Allah...
Nan ne Kamal ya dago ya kalle sa yace ,hmm.. Ash wallhy naso ace tare dakai muka gano abubuwan da ido na ya gani
Amma yanzu kasan me?
Ash ya ce sai ka fada
Ya dafa shi yace ,zamu bar maganan nan sai da safe,
thank god ma ka riga kayi meeting dinka tun yau.
I need to be there for mine nasan bata yi bacci ba.
Ash yace ba matsala nima yanzun nan zamu fara don da rikici na bar gidan dama.
Amma Kasan hankali na kwance ya ke zahida bata dawo ba ko ena iska mai dadi ke busawa a gidan i know my girl is safe.
Kamal ya dan ja kunnen sa suka yi dariya,yace baka da dama Ashween
Nan suka mike ciki kowa yayi hanyar sa.
Cikin daren zahida ta shigo dakin mrs rod ta zauna tayi zugum ta rafka tagumi..
Mrs rod ta dago tace lpya kuwa beauty, i tot munyi sai da safe dake
Tace noo mum, Gaskiya enada matsala and i cant hide it anymore.
Zanso na koma kusa da Ash hankali na bai kwanta ba.
Mrs rod ta danyi tsuka tace ' zahida c'mon stop being silly mana dama waya ce ma bazaki koma ba,
ai dole me ma zaki koma , ki dai ki fahimce ni ena so ne ayi once an for all komai ya kare ki huta nima na huta
Ko Kin taba ganin yadda akaje yaki ba makami ne?
A sanyaye zahida ta girgiza kai tace a'ah mumy
Mrs rod tace toh yanzu me kikace akan plan din
Tayi shiru can tace im in mumy na yarda zanyi abunda kika ce, but i need courage wallhy tsoro nake ji
Mrs rod Ta dawo daf da ita ta tallafo ta tace zahrod, nothing good comes easy.ko so kike gaba daya jikin ki ya sace kidaina perfoming a gado,
to ena mace ba kan gado" wani namiji zaki mulka a hakan?
Ai Gwara tunda sauran gwabin ki ayi auren kinga komai zai zo mana da sauki.
Zahida tace ure right mum,maganan ki gaskiya ne
And im going to do everything naga munci nasara,
Mrs rod tayi murmushi tace thats my girl.yanzu naji magana ena,kisa a ranki ina nan tare dake, ki kwantar da hankalin ki
Yanzu na sayi kayan tsumi zan jika ki da su sosai ,kinga kafin ya dawo kin gama haduwa chip chip mace..
Tayi murmushi ta rungumi mrs rod tayi mata godiya
don harga Allah in abu ya zo na kan Ashween ne komai ma mancewa take yi.
an enemy can become a friend and vice versa bata damu ba.
Jasmine dake Gida tana fama da kewar mijin tan duk da ma yanzun yagama video call da ita sosai ta lume kan pillow tana hawaye , duk sai ta kasa dauke hoton fuskan sa a ranta, da kyar bacci ya sace ta a hakan.
Da safe sai wajen 10 su kamal suka fito lokacin ya ajiye salma a makaranta zatayi lectures.
Ya sami ashween lokacin yana famar aikin waya ,ganin kamal din ne ma yasa ya lallaba ta yace zasu fita aiki sannan sukayi sallama ya taho ya same sa.
Simple Break fast sukayi ma kansu kowa ya taho da cup din coffe a hannun sa suka kuma zaunawa akan balcony sanyin iskan anguwar na busawa.
Ash yace ' ena jinka kamal what happend over there.
Sai ya ajiye cup yace labari ne mai tsayi amma bari na fara daga farko kawai.
Ash ya dada gyara zama ya kure sa da kallo in full attention.:
Kamal ya soma da cewa, naje wajen mrs jamila ita ta fada min tarihin ki a takaice
ta fara da cewa l kakan ka wato rodriquez wani attajiri ne cikakken dan yankin xalapa a kasar mexico.
Mahaifiyar baban ka kuma yar nigeria ce ana kiran ta da suna alhaja kafayat balogun.
Ita yoruba ce amma harkan kasuwanci ya kaita mexico cikin wannan babban birnin garin wato xalapa,a nan suka hadu har ta auri kakan ku rodriguez
Sunyi zama sosai da Dan su kwalli daya a duniya shine kuma Mahaifin ka wato Abdul fatah rodriguez.
Abdl fatah Yana da shekaru 20 a duniya duka iyayen nasa suka rasu.
Baban ka Shi ya gaji Arzikin rodriguez baki daya har ya dawo jan wuya a harkan gona a wani hamshakin state cikin garin mexico mai suna vera cruz
still bai tsaya nan ba ya hada tattalin arxikin sa da business na siya da siyarwa a kasashe daban daban ..
sai dai kuma rayuwar kadaici yayi baya kula kowa
duk da ma daga baya akwai yan uwan mahifiyar sa daga nigeria wanda suke bashi kulawa ,itace step younger sis din kakan ka alhaja kafayat mai suna aunty madinah da yarta kwalli daya hidayat wato mum dinka kenan
A lokacin Su suka fi kowa zumunci da baban ka ,duk da ma baida lokaci a rayuwar sa
sosai sai auty madinah take kokarin cusa masa ra'ayin auren yarta hidayat a ganin ta duk abun na gida ne.
Ashween ya danyi shiru sannan yace " wait kamal,tsaya tukun wai kana nufin auren dangi ma kenan sukayo ?
To ena aka samo zahida ?
U dint tell me abt it ai maman namu ba daya bane kuma ance maman zahida ya soma aura ,who is she?
Kamal yayi ajiyan numfashi yace " yh, haka ne, dad dinka a lokacin gaskiya bai bada muhimmaci akan auren dangi ba shiyasa ma yaki maganan auran hidayat
Sai ya auro wata model mai suna hanan hernandez.
Itace Mai tamabrin Hrod.
Hanan Hamshakiya ce, kyakkwar mace maiji da kudi da mulki a duk enda take business dinta,
Shima wani business ya hada su sai kuma akayi dace ya aure ta batare da ya sanar da uban kowa ba
Ash ya dan jinjina kai yace ,hmm lallai fa, ok to ita kuma daga ena aka samo ta? Whats her history like