Sashe 73
So Makamin Cuta Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Hankalinsa a tashe Yayi saurin cewa im soryyy kiyi shiru zan cire , yanzu zamu je asibiti .ki daure ki kara hutawa kadan ana bari na hada mana ruwan wanka muyi sallah ko?
A hankali ta gyada kai tana cigaba da hawayen ta
Nan ya sauka ya kimtsa kansa already 6 na shirin yayi,
Sai da Ya gama tsaf sannan ya tallafo ta itama ta kimtsa tsaban zafi da ke damun ta ma a daddafe ta idar da sallah..
Lokacin Yana faman sa kayan sa sai ya juyo Ganin ta zube wajen tana wani sabon kuka
Nan ya bar duk abunda yakeyi ya sa hannu yayi saurin tarkata su ,
Ya shirya ta suka fito zuwa asibiti.
Ranar Bacci mai nauyi zahida keyi gashi ta riga ta bada dokan kar asake ana tashin ta in tana bacci, karime kuwa da ta ci karo da su tsakar gida da sadsafen ya dauko abarsa a hannu yana faman lallashin ta kamar zai shige jikin ta sai abun ya dada damunta sosai har suka bar gidan sai zirga zirga take bakin kofar zahrod zata kai mata news.
Suna asibiti Har Karfe 9 saura jasmine na ciki na hutawa bayan an kammala duba ta
a hakan ma wani sabon drama a kasha don sai da ya zo wajen ya tsaya a kanta rai a bace kafin ta bari aka kimtsa ta da kyau.
Yana zaune a gefen ta ta riko hannun sa dam dam tana shagwabewa
Shiko tuntuni yake kallon ta kaunar ta ya gama masa tabaibaiyi azuciyan sa, da murmushi ya tare numfashin ta yace
Zafin ya ragu ko mu zauna anan ana duba ki..?
Murya ciki ciki tace eh" alaman su zauna anan din kawai kar su tafi gida.
Sai Ya manna mata kiss a goshi, da harshen yaren turkiya yayi magana da shike nan ya soma tashi da ammy yana karami sai yana cewa "i adore u baby na.ure my life."
Tayi murmushi duk da bata san me yace ba
Nan ma ya tashi tsaye Yace bari na kawo miki tea yakamata kici wani abu a cikin ki.
Ta girgiza kai alaman ah'a
Ya dan harare ta zai sake magana tace ni gida nake so muje kawai nafasa nan din
Ya dawo da dan sauri ya ce ah'a bakin ce yana kan miki zafi har yanzu ba?
Kan ta amsa shi saiga nurse ta shigo
Tayi murmushi tace zata duba jasmine din alaman ya fita ya basu waje
Jasmine dake ji da shagwaba haka taki fir ta damko sa sai da akayi komai a gaban sa.
Sai uban shagwaba take zubawa tana dada daga masa hankali da kananan kukan ta.
Ko nurse din sai da ta jinjina da soyyayar sun,
Nan ba bata lokaci ta sallame su sannan ta masa bayani a sarara ma jasmine tayi atleast 3 -4 days sai a dawo ta gani tare da basu magani..
Tun a mota take zautar da shi da uban shagwaba sai horn ake masa tsaban yadda yake
Bin odas din ta don ahankali yake tafiya ,har dai suka iso gidan.
Kafin nan karime ta gaya mata ai yau a hannu ogah ya fita da madam jasmine " tana hasashen hala jasmine fabta ci nasaran seducing dinsa ne zasu bar gidan suje hotel suyi iskancin su
tam zahida ta cika da hauka da fushi
kafin su dawo ma Lokacin zahidan ta riga ta dauki mota fuuuuuhhh tana zaga gari wai taje nemo su
Haka ya sake dakon ta suka shigo Ta na zaune kan sofa tana kallon sa har ya gama kimtsa dakin da kansa,
Duk ya bi ya rikice yana faman rawar jikin itako sai waina sa take tana marairaicewa cikin salon shgwaba
Komai tsaf ya gama sai ya dauko ta kamar baby ya ajiye ta kan gadon kamar ya rufe ta half da blanket
Na ma Yana zaune gefen ta sai yanzu ya ke sauke ajiyan numfashi alaman akwai gajiya sosai ajikin sa shima
Ya juya yace saura tea din ko?
Murmushi ne kan fuskan ta mai dauke da tsantsar son sa da tausayin sa lokaci guda,
Ta riko hannun sa a hankalin cikin nata tana binsa da kasallaen kallo , shiko bai fasa ba cikin sanyi murya yace na kawo? Jasmine Ya kamata kisha tea fa ko bashi kike so bane? Pls say sumting
Ta girgiza kai ta dada matse hannun sa tace n8 bana son komai kawai kazauna anan yaya bana son katafi,
Dan murmushin yayi Kallon ta yake har ya karaso daf da fuskn ta yace ,but i want u to take sumting kinga baki da lpya ,im guilty and is all my fault..
Tace uhm uhm...pls do wat i want ta langwame masa wuya tana kashe murya, sai yace toh shikenan angama madam nan ma yayi kissing hannun ta yace gani nan anan yadda kike so
Tayi murmushi batce komai ba,
Dan Shiru ne ya dan ratsa wajen da shi kowa na kallon kowa sai yaji bazai iya barin maganganun da zuciyan sa ke fada ba
A hankali ya shafo gefen fuskan ta, yace jasmine im so proud of u, u make me happy,nagode.
Dauke da murmushi fuskn ta Tyi kissing hannun sa itama a zuciyanta tace u desrv it my ruhi,im urs har abada
Jim bata amsa shi ba
Yasa ya dada shafo kanta yana maganan sa ,nan taga ya dan ja bedside drwer sa ta jikin bango
amma sai wajen yadan l banbanta da asalin kalar wajen
Duka hannun sa biyar ya manna sai wani wuta blue ya kawo wata nan wata karamar kofar glass ta budu da kanta .
Ido ta saTana kallon ikon Allah
Taga ya zaro wani karamin box dan karami sannan bai kuma taba abun ba sai ya danna wasu abun daga wayar sa tuni gurin ya koma ya dawo bango da kansa kamar ba'ayi ba ,sai ya tura drwersa da kyau ya juyo
Abun ya burgeta har Ta so tayi xclaiming amma sai ta ja aji, ta bishi da ido bata tanka ba
Fuska ba yabo ba fallasa Hannun ta ya riko ya tallafa ta zauna suna fuskan tan juna
Sai Ya manna mata kiss sannan ya bude box din ya ciro wata ring.
Waje manyan manyan idonta suka fito in xtreeme suprise a yayin da taga ya na sa ma dan yatsan ta wata shakikiyar diamond ring wanda daga gani kasan special ne akayi sa.
Tuni taji wani shaukin dadi ya lullube ta har ta budi baki zatayi murna ya rufe mata shi da hot kissses saida suka kusan dauke numfashin junan su
Nan Yabi ya mayar da ita kan pillow ya bita da smiles mai kayatarwa
Ita dai idon ta nakan ring din Murya kasa kasa tace i like it. Na gode sosai
Sai ya da yi kunya kadan, ya kasa cewa komai.
Daga nan Ko magana basu samu damar yi ba aka turo kofar dakin
A nitse ashween ya juyo..
Zahida ko ganin su hakan ya sosa mata rai sosai Har ta fizgo zata soma tada bayanai
Amma saita tuno yanzun nan madam hidayat ta surfa ta awaya akan tabi jasmine sannu a hankali
Nan Sai ta wayen ce, ta karaso wajen su tana cewa baby lpya kuwa naga jasmine haka a kan gadon ka?
Fuska ba yabo ba fallasa yace uhmm, bata da lpya ne ,and im due ya fada yana kallon jasmine din da ko taji da mutum ya shigo wajen
Zahida Badon ranta ya so ba tace
Ohhh, im sorry
Toh Ai sai aje asibiti ko. come i will take her tayi yunkuri tare da saurin miko hannu kan jasmine nan ya dan ture hannun tan gefe yace ah 'a yanzun muka dawo daga nan.
Ranta ne ya sosu sosai sai tayi saurin cewa to bari na tayaka mukaita room dinta ai zaifi mata nan din ko ?
ba tare da ya kalle ta ba yace ,no thanks. a gaba na zata zauna im here,
If u want to help pls go and her make break fast naga ko zata iya ci.
Maganan shin har shake ta yake yi tsaban takaicin abun a ranta
don aganin ta bata ga dalilin ma da wata mace zata kwanta nasha nasha haka agaban sa ba da sunan ita causin,
Abun na cinta sai ta kasa daurewa ta ce baby ciwon yayi tsanani haka ne whts d problem pls?
Ya daga mata hannu yace zahida pls, enough of this questions in baza kiyi abunda nace miki ba just ba lemme be ,bana son hayaniya fa, someone is sick here ya karashe tare da maida kallon sa kan jasmine da tuni ta narke ta shagwabe fuska kamar baby mai shirin yin fitina.
Nan Zahida Tayi saurin dauke kai tace o.o..k..shikenan
I wil get d break fast nan ta fice a fusace zuciyanta na kururuwan haushi,
amma kash !! burikanta dana mumyn ta akan sa sun hanata tada boma bomai da yau da ba makawa sai ta daga su.
Ficewar ta keda wuya ya riko hannun matar sa Murmushi suka sakar ma juna kamar munafukai sai ya kara kissing fore head dinta suka cigaba da kallon love din su.
😍kikiki love is blind my people
😍zahida taci sunan drama "a fool for u"🤣😂👯🏻♀i lov her tho😛
*Mrngs💋 so whts ur review akan wannan ena jiran amsa*🤒
*surriem teamSMC🤝🏼**⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*
💔
*SO MAKAMIN CUTA*
_'the sword of evil love'_
_Story and written by_
*SURAYYAHMS*🔥
*DEDICATED TO-*@UMMERHERNY NERSALLAH.
*THIS PAGE is speacially for my people masu kaunar SMC da masu bada COMMENTS daga groups daban daban gaskiya i cant count d loverain bt just know dat im very gratful*
*Musamman yan cikin SURAYYAHMS FANS pages and GROUPs i love u guys ba karya.*
*nace JAZAKH ALLAHU KHAIRAN*
*Masoyi na da bansan shi baisanni duk enda yake ena kaunar sa,enayin sa Allah kuma ya baku ladar zumunci da kauna*
*Teamsmc#Asmeebest*
*Teamsmc#myMeemah*
*Teamsmc#Sweetyherny💯im in love with yadda kuke son smc.❤*
*Page▶54*
Ashween da suka kamo hanyar tahowa zuwa cikin gidan yana rike da ita a hannun sa
Haka kawai jikin sa ya mutu don baiyi tunanin jasmine zata tsammace ta wannan hanya ba