← Book details So Makamin Cuta Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 125 OF 132

Sashe 125

So Makamin Cuta Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ashraf dan dolen sa ya rike hannun ta dake karkarwa don kar ta fasa masa waya don anan kawai yake da videon au jasmine din

sai ya dan sa kansa akan kafadar ta ya mata garkuwa yana ganin yadda take boiling hawayen ta ne akan screen din jiikin ta har ya dau dumi..

Acikin video bayan sun kammala ashe ashween ya jawo jasmine jikin sa yana kan Zuga tsaban dadin jikin ta yana sa mata albarka daganan video sai ya yanke
wani kukan kura zahida tayi ta yi wani wawaan juyi ta ture ashraf ta buga wayar a kasa da iya karfin ta sai dai tarwatse

Ta haukace tana ihu ranar muryan ta gaba daya sai da ya sauya salo tana tuna yadda ashween yayi wasa da hankalin ta ashe ma jasmine matar sa ce?

Tace kuma yace min shi ba namiji bane a yanzu ashe ya turo ni nan ne don ya cigaba da hidimar sa?

Tsaban ihun da take yi Ashraf sai da ya tsorata ya ja gefe wajen kujeran da yake aiki da systen din ya buya don kar buge buge da fashe fashen da ta keyi ya same shi ya ji masa ciwo.

Gaba daya zahida kukan fitan rai takeyi tana wailing cikin bakin ciki kamar wacce aka ce uwar ta ne ta mutu.

A zuciye tace jasmine ko?ena dai duk akanta ne
To yau sai na kona masa rai yarda ya kona min nawa,dan dolen sa sai ya aure ni, ba matar ka koma waye ita
Dole na kashe ta

jasmine dole zaki bar duniya yau din nan he's mine ta fada cikin kuka mai razani kamar zata balla jijiyoyin kanta.

😸😸😸😸😸🙆🏽‍♀🙆🏽‍♀🙆🏽‍♀
*Ashraf and zahida*

*Surriem*
[23/08, 05:43] ‪+234 806 071 2446‬: *⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*

💔

*SO MAKAMIN CUTA*
_'the sword of evil love'_

_Story and written by_
*SURAYYAHMS*🔥

*DEDICATED TO-*@UMMERHERNY NERSALLAH.

*Page▶88*

Jikin zahida gaba daya rawa yake bata masan meta keyi ba burin ta kawai yanzu tagan a nigeria tana chackaka gawar jasmine

Tana sa hannu zata rarumo jakar ta ashraf ya mike a hujajan yamata wani irin wawan riko

Ta soma yunkurin fada da shi tana daka masa tsawa tana cewa ni ka kyale ni .
Leave me alone sai naje na kashe ta..
ta dan ture sa da karfi amma sai ya sake kamo ta ya wanka mata wani lafiyyyen mari kafin ta dago a gigice ya kuma hada ta da bango ya makure wuyan ta yana huci.

Numfashi sama sama zahida keyi kamar wanda zata sheka lahira yanzu yanzu.
Cikin mugun muryan sa wanda bayi kama da na masu imani ba yace kika ce zaki kashe min jasmine?

Zahida ta soma hawaye ya daka mata tsawa yace answer me?

Bata da bakin maganan ya sani sarai amma sai ya cigaba da razana ta da ita tambayar,

Zahida da ta tabbatar ashraf zai iya kaita lahira nan bada dadewa ba Sai ta soma tapping hannun sa a hankali don ya sassauta mata rikon

Kamar ya fahimce ta kuwa sai ya sake mata wuyan tana kan wahalallen tari bai hakura ba ya sake jawo ta da gashin ganta ya dangwala ta akan kujera..

Tsoro in yana da karshe zahida ta kai wajen tsorata a lokacin

Nan ashraf ya zauna gaban ta kamar wani zaki mai shirin cinye mutum yace kimin shiru mahaukaciya kawai,

Wai ke kishi kike yi a hakan? To haramun ne in ya auri jasmine din ,ke wata irin jahila ce,bakisan yana dama ya aure ta ya aure ki ya auro biyu bayan ku ba?
Sai Ya bita da kallon mugun ta.

Kuka zahida take yi tace ashween yaci amana na ai baice min yana da mata ba tun farko
Ashraf ya fashe da dariya yace yaci amanar ki ta yaya?
Ke ce dai kika ci amanar sa yanzun nan ba ma wani namijin kika bada kanki ba duk da yace zai aure ki?ko abun da mukayi yau ba cin amana bane.?

Sai tayi tsit tana bin ashraf da jajayen idanun ta
Ya sake mata murmushin mugunta ya jawo dayan wayar sa ya kunna mata video a hannun sa ya ce kalla nan dai yan mata .

Tin Kafin kice zaki je ki daga masa hankali ki bata min plan yanzun nan zan aika masa wannan sakon video ya sha kallon yadda kika haukace min.
kinga in hankalin sa ya tashi sai ya sake lalumo jasmine ta kashe masa wutar gabar sa ya karashe maganan san da wani annoying smiles yana mata kallon mugun ta.

Zahida ta tsaya shiruuu ta rasa yau wani irin bakin ciki ne yayi gamo da ita.

Yau ne rana na farko da ta soma tunanin ena ma ace tun da chan bata san soyayya ba.

murya a dishe tace me kake so dani kuma yanzu ,dama kaima kayi videon abunda mukayi anan ne don ka bata ni a wajen sa
So kake ka buge ka hanani kuka ko me?

Ashraf yace to waya jawo ? Wai mani zakiyi wa haukan kishi ?
nida na hakura na barshi yana abunda yake so da jikin jasmine din ance miki Bani da kishi ne ?ko ce miki akayi bazan iya kashe ashween din naki bane

Tace don't u dare touch him, wallhy duniya zata tashi maka in ka taba shi
Ta karashe har bakin ta na bari

Ashraf ya wani ja shaukin maganan nata cikin dariyar mugun ta"yace fine in kin amince ba hannun ki akan jasmine har abada
Nayi miki alkwarin bazan sa hannu akan ashween ba

Ai nace miki taimakon juna zamuyi tun farko me kike ce ?ya nayi yana dan marin fuskan ta in a stupid way gwanin ban haushi

Dam ta rike hannun sa cikin bacin rai tace ya ishe ka haka malam ni na gaji
Yace bai ishe ni ba don bana barin wanda ya taba jasmine ya sake numfashi a duniya ko shi waye
Sai Ya bita da wani irin kallon banza yana cewa not even some cheap sluts wanda basu da taste akan gado
Ta gwalo ido cikin wani sabon bacin rai, yace yes?akara kokari dai zahrod don mutumin kin mugun dan iska ne
Kinga yaji zuman da bai taba ji ba a jikin jasmine shiyasa yake miki yankan banya baya so ya bata lokacin sa a empty pot din ki.

Ta wanka masa mari nan ma idonta ya ciko da wasu zafafan hawayen kunci da takaici

Ko ajikin sa sai yayi murmushi ya sake ta ya mike tsaye yace look,
Joke apart zahrod...nasan yaudara da zafi amma ki tuna shima yaudarar sa kikayi anan..so, banga wani abun da zai sa ki daga ma kanki hankali har haka ba,

Acikin wannan harkan babu wasa ena so ki je nigeria ki tarwatsa cikin dake jikin jasmine ki jawo duk abunda zaisa iyayen ta su sake kwace ta a hannun sa kin fahimta?
Ai ke macece kunsan makirci da sharri ba sai na gaya miki plan din da zaki yi ba

In ki kayi mai kyau kinga daga nan ma aka ji haushin abun a muku auren ku ki huta.
Ni kuma sai na samu jasmine.

kinga na raba ki da wani fitina a rayuwan ki nima kin raba ni da fitina a rayuwa ta.

Zahida tayi shiruuuuu kamar wanda bata da jini ajikin ta
Gaba daya duniyan ta sai ta ji ya rushe komai ya fita mata arai

Ga tsoron yau ace sex videon ta da ashraf yaje gaban ashweeen ko ba ace mata komai ba tasan ashween zai iya wanke kansa ya barta da laifi tunda shi aure yayi ba zina ba.

Na haukace wajen daukar fansa akan jasmine na rasa shi kenan har abada?

A ranta Tace in har ma na taba jasmine nasan bazan tsira ba wajen wannan azzalumin mugun dake gaba na yanzu.

Karshen ta zai kashe ni ne sannan nayi asaran rayuwa ta da na dade ena gina mana da ash.

Kai bazai yuwa ba ,dole na yarda nabi akalar sa ni na san yadda zan tada fitina dole en raba auren nan haduwa gobe.

Jin tayi shiruuuu ya sa ashraf yace ke bani da lokaci
Sai ta tari numfashin sa da cewa ok deal, na yadda zanyi.
Gobe zan koma nigeria nima sai kabani details inda suke.

Ashraf yayi wani hazikin murmushi yace thats my bbyhot

A haka suka rabu ashraf yayi mata gargadin tana yin wani kuskure sai ya tura ma ash videon ta komai ya lalace mata shi baruwan sa.

Haka zahida tayi dakon kunci daga ranar ta soma koya ma kanta shan cocaine don giya kamar ruwa ya dawo mata

inta zauna ba abunda take ji akunnen ta in banda moarning da groaning dinsu sannan ba abunda take gano a idon ta in banda yadda suke sarrafa junan su a videon sa.

Ashraf yaji haushin tarwatsa masa wayar da tayi amma da shike abunda yake so ya samu sai bai damu ba.

Washe gari tun safe mamy ta ke wajen jasmine ta gama sake sanyaya mata jiki da nasihohi masu ratsa zuciya da shawarwari

Ita ma mamyn ranar zasuyi tafiya da abban ashraf dan haka da wuri ta shiga shirya komai da komai na tafiyar jasmine din a ranar.

Ashween ba abunda yake sai godiya ma Allah gashi jabir yace yana tahowa gobe shida matar sa jummai don ya zo yaga jasmine su gaisa tun kafin su koma gidan su chan yola.

Ashraf anan paris ya zauna hankalin sa kwance tunda zahida ta fada masa ta tafi nigeria tun safiyar farko.

Shi dai jira yake yaji mamy ta kira sa ance masa wani tarzoma ya sake tashi sai ya dawo ya daura daga inda ya tsaya.

Da karfe 11 na safe mamy ta kawo jasmine da kanta ita da abban ashraf
Duk dama tana cikin farin cikin dawowa hannun mijin ta amma saida tayi kukan rabuwar ta da su mamy

Musamman abban da ya nuna mata kauna irin wacce ko wata ya zata nema wajen mahaifin ta su mamy suna komawa suka harba suma kasan waje a lokacin

ashraf na chan ya ma manta da sun fadi hakan agaban sa ranar.

A gefen su ashween kuwa Cikin farin ciki suka rungume juna da jasmine
Wani sabon salon soyayya mai tsafta suka bude sabon shafin sa ranar kamar zasu hadiye juna.
Chapter 125 · 0% Book details