Sashe 123
So Makamin Cuta Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ash ya ce ,jasmine hakan bazai yuwu ba
I can't..innna sace ki a gidan nan kenan me nayi? Kinga mamy zata dada jin haushi na ne kinga komai ya sake baci kena ko
Jasmine sai ta fashe da kuka tace wallhy nikam bazan zauna ba kuma ka tafi anan nima guduwa zanyi
Ya kamo hannun ta looking tensed yace meyasa? Wai wani abun aka miki ne.. kifada min mana.
Wani kasallen kallon love ta bishi da shi sai Ta kamo hannun sa ta kai kan cikin ta ,muryan ta mai dauke da kuka ta kafe sa da ido tace yaya,Allah ya sake bamu baby
I am 2month old pregnant and i want to be with you ta karashe cikin kuka.
Lokacin Ya kasa motsi ya bita da kallo ya rasa a mafarki yake ko a zahiri yaji wannan maganan.
Wani irin kamo ta yayi cikin tsananin farin ciki yace,jasmine kika ce kina da ciki?
Ta dan tauro bakin a sakalce tace ehhh, ya daga ta sama yana juyi da ita sam hausan ko turancin ya dauke a bakin nasa sai ya shiga yaba ubangijin sa yana mika masa godiya da kyawawan kalamai da harshen yaren turkiya inda suka zauna da ammyn nasa tun yana karami ita jasmine kuma bata ji don lokacin jaririya take bata ma san komai ba..
Tsaban farin cikin data ga ya durmuye sa saida ta yanke kukan ta soma masa dariya yana sauke ta ya jawo ta cikin shaukin jin dadi ya rungema ta tsam tsam a jikin sa yace Nagode jasmine this is one of the happiest day of my life
I love you ,i love you sooo much....
Cikin murmushi ita ma ta dada kankame sa ta mayar masa da i love you more
Duk mamy na tsaye kallon su daga sama kan step don dama ta shirya zata dan zo tayi ma jasmine nasiha ne kafin gobe sai ta tarar ba kowa a dakin shine ta leko don jin noise din su ta baya.
Ash lokacin ya birkice da murna da farin ciki yace tagaya masa duk abunda take so a duniya shi zai bata
Ita ko Sai langwamewa take jikin sa tace,ni kai kawai nake so
Yaya dan Allah ka tafi dani kaji? Bana so a raba mu ne.. ai da auren ka akaina gaka ko Allah bazai kama ka da laifin komai ba..
Ash ya dan yi shiru yana dada gyara mata jacket din nitie daya dan since yana dada bayyana boobs dinta a waje yace"jasmine kiyi hakuri wallhy bazan iya ba ne..
Is kind of disrespectful in nayi hakan ma mamy,
Ai bazata ji dadi nazo har gida na dauke ki haka kawai ba,
Mamyn fa ai kamar mahaifiyar mu ne kin manta ammy tace muyi mata biyayya ko?
Please ki kara hakuri zanzo da kai na dada bata hakuri nasan zata saurare ni ai duk laifi na ne abunda ya faru da chan ma kuma nasan na bata mata rai ne.
Jin hakan ya sa Jasmine kuka don gani take kawai bazata iya rayuwa babu shi ba,,yace
Pls pls wify kiyi hakuri ki bani uzuri let me do the right thing,
Jasmine kam ta rufe ido tace sam bata iya ji ba.
Mamy na tsaye lokacin ta share tears din ta don maganan san ya mugun sosa mata zuciya,
bata san har a yanayin farin cikin daya ke ciki haka zai iya bata uziri ba..
a ranta tace
Lallai shahida bata so ka a banza ba,kanada hankali da biyayya matuka kuma nasan kai kadai zaka iya rike amanan da tabar maka duka a duniya.
Nan ma wani sabon soyayya da girmamawa ta soma bashi a zuciyan ta.
Ganin jasmine na neman sake daga masa hankali sosai a wajen ya sa ta waske ta dan daure fuska sai ta fito sarari cikin muryan masifa
Tace suwaye anan wajen suke cika mana kunne?
A tsorace jasmine din ta koma bayan sa da gudu ta boye ta kankame sa sosai.
Sai Ya dan rusuna kai yace ena wuni mamy, ganin san kawai yasa taji
Kamar ta fashe da kuka don zuciyan ta yariga ya sanyaye
amma sai ta ce ayyo dama kai ne ka sake kawo min shashancin naku har gida kenan ko'
Sai Ta daka ma jasmine tsawa tace ,ke kuma kin wuce ne ko sai nazo wajen
Sam taki ta sake sa sai ma ta dada kankame sa tana hawaye da kyar ya bambaro ta ya dan tura ta kan hanya sannan ta haura sama tana bori tana bubbuga kafa
mamy kuwa tuni ta gama ji mata kunyar yadda taga ta fito almost half naked kafar ba ko takalmi Gaban su
Tana juyowa suka hada ido da shi alaman shima matar nasa yake kallo
Sai yayi saurin Sunkuyar da kai yace mamy dan Allah kiyi hakuri nasan nayi miki laifi, amma wallhy ena son jasmine
Ta dada turjewa tace yi min shiru marar kunya kawai
To dama ena neman ka gobe da safe a gidan nan kar ka bari na sake maimaitawa kuma.
A ladabce yace Allah ya kaimu mamy sai da safe
Ba tace komai ba ta haura sama ta barsa wajen,tausayin sa takeji sosai
Don ita kanta tasan ta shiga hakkin sa bana wasa ba.
Shikam bai damu ba don har yanzun murnan babyn sa yake yi ya najin koma miye za'a sake masa bazai ji
Zafi ba muddin bazai sake shafar jasmine da babyn sa ba.
Gefen ashraf kuwa yana zuwa paris yayi booking ticket nawani hamshakin pool party da za'ayi a cikin daren don an tabbatar masa cewa lallai zahida ma zata ce wajen.
*toh fa ga Zahida versus ashraf wai anyi gamo inji aljanu🤣😸😸*
*Surriem*
[23/08, 05:43] +234 806 071 2446: *⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*
💔
*SO MAKAMIN CUTA*
_'the sword of evil love'_
_Story and written by_
*SURAYYAHMS*🔥
*DEDICATED TO-*@UMMERHERNY NERSALLAH.
*Page▶87*
Time na cikawa ma zuwa wajen pool party ya shirya tsaf ya fito.
Ba karya Ashraf ya iya gayu iya gayu dan dama shidin zubin irin porshy guys din nan ne masu saurin sace zuciyan yan mata musamman ma slay queens masu ji da kansu.
Shyasa kusan kullum inyaga fine babe yana so ko a ina ne baya shan wahala sai ya samo kanta
Amma kuma sai gashi ya kasa kaiwa ko ina da lamarin jasmine.
Game da hidiman jasmine A zuciyan sa kuwa tabbas yasan yana mugun kwadayin jikin ta amma wani bangaren can cikin ranshi yasan a duniya baya sha'awar auren wata mace in ba jasmine ba.
Shyasa duk abunda ke faruwa yakan je masa har brain din sa duk dama bai son nunawa.
A wajen party haka yayi harkan karya da manyan guys keyi..
He's new a wajen Gashi babu wanda yasan shi hakan ya sa kowace mace take harin ya kula ta.
Zahida na gefe tana sane da shi tun zuwar sa don tayi kamar ta san shi a chats din ta amma sai ta ja aji a ganin tana da ashween wanda yaci uban sa a komai da komai me zatayi da shi.
Sai Ya zo ya zauna daf da ita gashi yayi masifar kyau ga qamshi mai dadi na binsa kamar ango.
Amma sai ya nuna baisan ma da mace a wajen ba ya cigaba da harkan sa.
Ita ko ganin yadda hadaddun yan mata ke zagowa wajen sa yana basar da su ya sa ta soma bashi attention dinta kada kadan.
Ashraf kuwa Kamar yana jiran hakan ne sai suka fara hira
Abun mamaki zahida ta soma jin yana bata labarin kanta cikin salon hikima da zolaya
Like yana nuna mata ya san gidan su saurayin ta abubuwa dayawa dai game da ita wanda sai wanda ya santa zai iya sanin su.
Hakan ya bar ta cikin shock tana kallon sa
Tace masa a ena yasan duk wayyannan ?sai ya ce mata a media ya dauke kai
Tayi murmushi Ta sake cewa ban yarda ba toh
Kai waye ne? And how did u know me so well
Ya mayar mata da killer smiles ya fito da card din hotel din da ya sauka yace
If you care anan zaki same ni sai anjima babyhot kaiwa nan ya tashi ya barta zaune.
Zahida Ta bishi da kallo tayi mirmushi,
Chan kasan ranta ashraf ya mata sosai don ko bakomai yanzu awajen ma ya daga mata aji
Tunda ita kawai ya kula.
Haka ta je masaukin nata itama da tunanin ya zata fuskan ci ashraf
Gaskiya bata son ta sake sa kanta bin wani namiji tunda ta samu ashween
Amma kuma sai wani side na zuciyan ta yace mata ai ba haramun bane in tayi friendship da ashraf tunda ma ya san kusan komai akanta .
Da haka ta dauki wayar ta suka cigaba da chat da shi yana dada ruda ta
Anan har ta fahimci shima fa yana da kudi in kudi ne,so ba wani barazanan da zata masa
Gashi yaki nuna mata wani abun yake so a wajen ta kawai ya bari a normal get to know each other.
Da safe tun 8 kamal ya iso ya same ash a gida, suka sha murnan su na samun sabon babyn sannan yace masa ya raka shi gidan mamyn tace tana son ganin shi.
Ko breakfst ya kasa yi a nitse don fargaban shi yanzu gaba daya baisan wani hukunci mamy zata yanke musu ba...
Kamal ne ya rika kwantar masa da hankali musamman da ya sanar dashi jasmine sam taki sauraran shi ta zage lallai sai ta bi shi.
A haka suka iso gidan lokacin ana neman goma saura na safe
Jasmine gaba daya ta gama shirin ta ita kam
Tana jin an gama haduwa a falon abban gaban ta ya shiga dukan uku uku.
Ba laifi suka yi gaisuwa a ladabce mamy taje da kanta ta taho da jasmine din
Abban Ashraf shi ya soma jawabi a nitse kowa ya bashi laifin sa,sai ya musu nasiha mai ratsa zuciya musamman akan muhimmancin zaman aure .
Sannan ya ja musu kunnen kar su sake irin hakan da sukayi gudun kar a shiga rudani har zargi yana shigowa zuciyan iyayen su.