Sashe 67
So Makamin Cuta Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Salma ta daure fuska ta daga mata hannu tace "hey ..Dont just lie to me jasmine nasani baki bada auren ki wannan hakkin..ai naji duk kwane kwane da kikeyi acikin labarin naki.in dai haka zaki nayi jasmine
Toh Ashe kuwa kina fama da ganin bala'i kala kala agidan nan,
Tunda kinga dokar Allah kike takawa akan wata banza jaka wanda kika fita daraja nesa ba kusa ba.
Ta dan juyo da ita tace Haba jasmine ? Baki ma kanki adalci ba. Isnt dat wat u want a rayuwa ki kasance tare da yaya Ash dinki? dream dinki ne fa
Jasmine tayi shiru na dan lokaci alamn jikin ta yayi lakwas,sai ta sunkuyar da kai a sanyaye kafin tace ,
Salma kenan to shikenan
I admit nayi laifi ta wannan Wajen.
Amma bazaki fahimci me nake ji araina ba hala shiyasa
Nan ta goge hawayen dake so ya fito,
Ta cigaba, kinfi kowa sanin ena son sa sosai,and i love him even more da mukayi auren nan
shyasa ma kika ga har na bari ake min duk abunda akeyi agidan nan ban ce komai ba na biye masa.
Salma,I want to make him happy. Amma sai kuma na kaasa sanin yadda zan kare zuciya ta i love him soo much amma
Yay ash bani yake so ba
kinsa kuwa
Har yau yaki fada ma ita zahidan ni matar sa ce?
I think he dosnt want to hurt her feelings amma nawa is nothing to him...duk da hakan ena zama dashi wai duk a hakan banyi kokari ba ne?
Tausayin ta ya ratsa zuciyan salma nan ta riko hannun ta tace kinyi kokari jasmine
Ai ba iya nan ba, kinyi kokari fiye da yadda kike tunanin kinyi, but ki duba dai hakurin ki ai ya biya it has a price.
ko baKi san duk wannan haukar data keyi don ta cusa miki bakin ciki tanayi ne don duk taga hankalin sa na kanki ne yanzu, ure his wife ke kadai ce.kin fita kuma har awajen sa kinfita.
Jin haka yasa Tayi saurin dago kai ta kalli salman
ita kuma tace mata 'yes, haka ne jasmine
Kinga Ashe kuwa kina da chance din kwace soyayyar ta kwata kwata a zuciyan sa in ma hakan kike gani yafi sonta.
Nan jasmine ta dan gige tears din ta
salman ta cigaba tace kina wani fushi don yace mata ke sistr sa ne ko
To ai ma dolen sa yace ke matar sa bane ,have u proven dat to him?
Nidai Dana zo gidan nan naga alama kin ma bar mata ragamar komai ne a hannun ta wai ke uwar fushi ko?
To sai ki cigaba har sai tun ana na miki munafurci sai anzo an miki wancan din ma da gaske kina kan haukan fushi
Jasmine Ta daure fuska don sosai ta tsani jin hakan,amma ba yadda ta iya zuciyanta ya riga ya karaya da maganan salman nan a sanyaye tace to yaya zanyi salma pls help me ?
Ta riga ta hada ni da shi..kuma duk laifi na ne.
Salma tace ai wannan ba matsala bane babe,kawai
Yadda take nuna ta iya barikanci kema sai kiyi wanda yaci uban nata,
Ki saukar da kai ki bashi hakuri ko da shike nasan bawai kin sauko bane ko? Tafada cikin zolaya
Jasmine Tayi shiru abun ta,salma tace to nidai bazance miki komai ba.amma kiji tsoron Allah kisan zaki mutu ki same shi kuma zai tambaye ki akan zaman ki da yaya Ashween don kece matar sa ba zahida ba.
Nan Ta sa fuskan kuka zatayi magana salma tace shhhhhh, karki ce komai jasmine make a choice to meye ma aciki don kin bada mijin ki halak din sa? Aure ne fa ibadan ubangijin mu"
ki dai yi tunani and i promise u daga nan zaki shah mamakin bond din da zai sake ninkuwa tsaknin ki da shi.
Wai zahida ko wata ke? Wallyhy daga nan zata san bambacin ruwa da tsaki ,
dakan ta zata bar miki gidan nan kina kallo.
Cikin kukan jasmine tayi murmushi ta ce ,shikenan salma love doc,
Naji komai i will definatly take corrections
Salman ma tayi murmushi ta dan rungumo ta tace as soon as possible my jasmine don't waste time kinji..?
Yaya ash is meant for you alone tunda ki kaga bai auri wata ba ya aure ki.just act like a woman and take his hrt away daga wajen wasu tsoffin jagorns
and then kisa a ranki
Ba don kin basa kanki ba sai don kinbi dokan uban gijin ki na aure
nan kuma kinsani har abada baki da faduwa am i right?.
Ta gyada kai tace hakane
Salma...ure such an angel
Na gode sosai..
Nan salman ta basar ta shiga tsokanan ta dan dole har suka sauya yanayin su baki daya suka sa fara'a kan fuskan su
Wanka suka sake yi sukayi shirin girki don tarban mazajen su.
Anan ma bata barta ba ta cigaba da bata shawarwari yadda zata ruling gidan ta yadda ya kamata ..
Tun da yanzun ta karbe duk wani gurbin da zahida ta rike tana mulkan masu aikin daga kan makullai har da tattalin ma'adanan gidan duk jasmine ta karbe yanzun zai zamo duk abunda zai wakana sai da sanin ta dan dole a tambaye ta ko anemi permission dinta.
Tunda sukayi maganan ya zamo Sosai jasmine ke jin sabon sauyi a ranta ,duk sai taji ashe ba zaman aure take yi ba da chan
Nan shaukin son ta zama kamar kowace mace agidan auren ta ya mamaye zuciyan ta ko tunanin wata zahida bata yi..
Ga shi tuntuni abubuwan da ta ma yaya ash din ke damun ta,musamman da hankalin ta ya kwanta take dada warware event din da kyau
Wani zazzafan ajiyan zuciya ta sauke tace insha Allahu zanbi duk wata hanya na baka hakuri yaya na.
I know i hurt you badly cikin kwanakin nan i can feel it.
Im so sorrry.
Nan salma ta katse tunanin nata da cewa ai sai ki fito kuma time ya yi yanzu zasu dawo.
Ba jira Nan ta bi bayan ta suka nufi daki suka soma sabon shiri.
A chan office kuwa ash gaba daya baya cikin hankalin sa alaman yana zaune ne kawai amma tunani ke yawo dashi, don ya gaji da zaman da suke yi da jasmine kawai sai take shawaran ya hakura da ita yazo masa
a tunanin sa in abun yayi tsami ai dole zai sani, ko yau din ma da je da safen ya yayi tryning ne for d last time ko da zaiji meye asalin matsalar ta da shi, ya so ace ta bashi hadin kai ko da bazai na taba jikin nata ba.
Shiru shirun da yake ya sa su kamal da zahida duk suka fita hanyar sa ,don kamal yasan dole ne akwai abunda ke damun sa.
Musamman da yaga duk yabi ya dauke wuta ma zahida tamkar ita tayi masa laifin.
Gaba daya ya hanata zuwa kusa dashi sannan magana ma bai cika amsa mata ba sai ya bi ya mayar da alhakin fushin sa gaba daya akan ta..
Sosai abun yake kona ta amma sai tana dannewa kamar normal ne awajen ta amma inta kebe ne sai tasha kukan ta tagoge hawaye,gashi ita dai tasan ba jasmine yanzu bare yace a kanta yake wulakanta ta ,don har a gaban kamal ashween baya sararawa.
Kusan 5.30 suka dawo gida ,nan ma komai a shirye yake ,wankabsukayi suka kimtsa sannan suka fito cin abinci
Tsaban yadda ya ga ta chan chada gayu da dan fara'arta sai da ya sa ya dan soma jin sanyi a ranshi.
Lpya lpya aka ci abinci, kamal sai santi yake as usual suna buga soyayyar su da salma
ash da zahida suna shiru kamr basu wajen.
Itako yanzu ne guiltiness din abun da ta masa yake tsassafo mata a ranta
Duba da yanayin sa yanzun ,sai ta dinga tuna abubuwan da masa ranakun daya ke rokonta ta na masa iskanci
Taf idon ta ya soma kwalla amma sai ta yi saurin hadiye wa kar ya fito
Nan har suka kammala aka bar wajen..
Tun ranar salma da jasmine suka hade ma zahida kai ,amma sam sai suka nuna basu ma san tana gidan ba.
Zahida tayi masifa tayi habaici amma ba wanda ya kula ta bare ta jawo musu fitina ace za'a raba case abata wani abu na gidan again
Karime ce tuni ta gaya mata ai haka kawai madam jasmine ta kwace komai na gidan ta rike a hannun ta
Kuma tayi gulma har ta gaji ba abunda ta gane game da su biyun...
Jasmine na sha'anin ta sosai ta ke jin dadin gidan don yanzu ne idonta ke dada buduwa take sanin wasu bangaren gidan
yanzu take jin ashe ma zata iya maganin zaHida ta ko wani hanya a gidan ta zauna lpya
Abu daya ne kawai ke damun ta yanzu
Don Tayi iya bakin kokari tagara samu attention dinsa yanzu amma sai taga kamar yana dada zurfafa ne ta wajen sa.
Don kuwa yanzu ashween shiru shiru ya dawo a gidan musamman inta na waje baya cewa komai har a tashi
Duk tana lura da shi ta rasa ya zatayi...
shima kuma ganin yanzu ta sake ta karbe ragamar gidan ya sa shi tunanin hala laifin da ya matan is unforgivable ne shyasa ma ta mance da shi ta cigaba da rayuwar ta.
*Hey ...aunty zahida chori maybe zaki sha kasa fa😂🤣*
To Dos that read my books just to compare or shud i call u time wasters,pls stop camparing me with oda writers am writing my stories with free mind.
A wannan harkan i know i don't need to be d best
cos i have been d best many times in many places...
rubuta novel is JUST my hobby im not doing it for money or fans, i am a graduate i got work and still @schl rigth now..do pls allow me to be simple with my busy life da mutane na na kirki masu mutunci....dan Allah👏🏻👏🏻
*Gud morning my people don't panic oo*😅😅😅
*Surriem*
[23/08, 05:42] +234 806 071 2446: *⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*
💔
*SO MAKAMIN CUTA*
_'the sword of evil love'_
_Story and written by_
*SURAYYAHMS*🔥
*DEDICATED TO-*@UMMERHERNY NERSALLAH.
*Nash khurullah da'eeeman*😍❤👏🏻
*Page▶53*