← Book details So Makamin Cuta Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 12 OF 132

Sashe 12

So Makamin Cuta Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Cikin tashin hankali salma ke dube dube tana dan bubbuga mata baya cikin rarrashi
Sai chan ta lura da cinkoson mutane sannan ga tania chan ta na kokarin fizGewa daga hannun kamal yana rirrike ta
Itama bada hankali tayi tana kallon dramar
Bata dai ji mai yaya ash din ya fada ba gani kawai tayi
Tania ta watsa masa sauran wine din a jiki ta fice awajen a fusace "

Baki bude take ganin yadda ya ke rarrashin zahida sai wani yauki take tana kakaucewa

Kamal kuma ya fice yabi bayan tania
Kau da kai tayi itama da sauri taja Jasmine din da kyar suka wuce wani empty room
Da shike kaf arean wajen ankama domin hidiman ne
" takai kusan rabin awa tana kuka wanda daga jin sa kansan ranta ya sosu sosai '
Jiki ba kwari salma ke bata baki tana llabata
Har ta soma sassautaWa sai sheshheka take
'komai yayi zafi maganin sa Allah jasmine
Ki yi hakuri ki fada min meya sameki,,walhy banajin dadin kukan nan naki
Problem said is a problem half solved ko?
Ko naje na kira yaya ash ne ?
Da sauri ta gyda kanta alaman ah 'ah

Toh kifada min
Whts wrong waya taba ki? Ko kinga ruhin naki da wata ne anan din
...

A sanyaye ta mike ta hada kai da gwiwarta murya ciki ciki tace
Ba ni da wani ruhi salma"
I hate myself for loving him.
Sai ta sake fashewa da wani sabon kuka kuma

Hm?
Waye wannan shi din
Tell me mana jasmine im getting curiuos wani abun ya miki?

No ..ba abun da yamin salma baima san inayi ba
Ni ce..ni ce ..ni c..nake son shi
Sai kuma tayi shiru tana goge hawayen dake dada bulbula a face din ta

' lumshe ido salma tayi tace
To Im sorry,kiyi hakuri to kidena kuka
Tunda yace bai son ki Allah zai kawo miki wanda ya dace dake
'
Dama wajen sa kikaje?yaushe ya zo? shine kika sabule kika barni ko

Kallon salman ma kawai take cikin mamaki ' wai me kike fada ne salma?
Ce miki nayi yace bai so na
Kawai naga kamar baya so na din ne

What?
Shine kika daga min hankali na jasmine
Buuhhh "

TOh ya kike so nayi bayan har mata biyu ke fada akan sa
Salma i wish zAki san ya nake ji araina game dashi
I love him to dearth "i so much love him
Zan iya shiga mummunan hali en na rasa shi
Ya zanyi?

Tsaye salma ta mike cikin mamaki tana kallon ta da alaman maganan kawai take bata san ma tana furta su ba

' who is he ?
Salman tace tana kure ta da ido
Fuska ba alaman wasa

Wani zazzafAN hawaye ne ya sauko mata murya na rawa tace it donst matter salma
Sanin shi bazaii amfanar da ke komai ba
abunda ya faru ya riga ya faru..

Ohhhh haka ne?
Wow kinyi kokari fa..and thanks dor letting me know how useless i am in your life
Tafada a fusace ta juya da niyyar fita

Cikin hanzari ta damko hannun ta ta
Fuska a marairaice tace
' ena za kije salma ?
.fincike hannun ta tayi tace
Wajen da nafi amfani mana
Hawaye ne ya cigaba da sauko mata ' yanzu akwai wacce ta fiye miki ni salma ?

Ba Tare da ta kalle ta ba tace Babu Jasmine
but Is better to be alone dan to be with someone dat dont trust you
Ai kinki ki fada min waye ne kike cutar da kanki akansa don kina ganin bani da halin taimaka miki ne
But its ok..Allah ya zAba miki mafi alkahiri

Stop ..tafada da karfi cikin kukan daya gama cin karfin ta
Ki dena cewa haka salma da me zanji ne wai
Ko sai zuciyata ta fashe kafun kusan enayi ?
Duk duniya ba wanda na aminta daita kamr ke kinfi kowa sanin
haka
Kuma nasan ban aikata daidai ba dana boye miki but
But Please understand me
Na rokeki
'.kukan ta cigaba da yi sannu a hankali ta sulale kasa kan gwiurta can cikin makoshi tace
' i love him salma...shine ruhi na
Kaunar sa a jini na take

Jiki a sanyaye salman ta dafa ta tace
Waye wanannan din jasmine dont hide it pls kina cutar da kanki dayawa

A hankali ta dago kai ta riko hannun salman tana kallon ta da rinanun idanun ta
' yaya ne...yay ashweenn nake so
Ena matukar kaunar sa.
Amma kinga kamar baisan ma enayi ba ko? Muryn ta na krkarwa fuskan gwanin tausayi ta tambayi salma da tuni
Ta san da haka
Amma sai ta waske tayi kamr abun ya mugun bata mamaki

Yaya ash kike so jasmine?
Toh meye abun boyewa

Batace uffan ba sai ma sunkuyar da kai datayi tana sheshhekar kuka

Cikin kula ta soma share mata hawayen ta
Ya isa haka jasmine
C'mon
Muje gida gobe akwai abunda zan fada miki
But promise me bazaki a
Sake wanin
kukan ba

A hankali ta gyda kai ...nan salma ta tallafa mata ta wanke fuskan ta
Sannan suka shige mota driver ya kaisu gida tare.



*surriem*
[23/08, 03:02] ‪+234 806 071 2446‬: *⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*

💔

*SO MAKAMIN CUTA*
_'the sword of evil love'_

_Story and written by_
*SURAYYAHMS*🔥

*DEDICATED TO-*@UMMERHERNY NERSALLAH.

Sory for zha late post..kind of busy😊😉

*Page▶8*

Wajen karfe 2 saura aka watse wajen hidima
wanda ya kawo cece kuce sosai akan abun da ya faru
tsakanin zahida da tania kuwa kowa na fadin albarkacin bakin sa
Wasu ma har dauka su kayi a waya
Mafi aka sarin yan mata da samari sun fi goyan bayan tania a ganin su itace mai saurayi
kuma
Ashweeen ya juya mata baya ne saboda kyuw irin na zahida da kuma yadda take baza ikon ta cikin mulki da isa a garin .

Gefen jasmine kuwa ranar da kyr ta runtsa musamman ma da yanzu taga zahida '
Duk sai jikin ta ya dau zafi zazzabi ne ya rufe ta sosai har tayi bacci

Har gida ashween ya kai zahida wacce gaba daya ta marairaice masa akan sai ya kwana a gidan nasu
'no, ba yau ba
Ya fada cikin sigar rarrashi
'itama dan marairaicwa tayi tace to sai yaushe?ko Sai randa wannan gf dinkan ta kashe ni
Kaifa kaji abunda tace
She's going to kill me muddin ena tare da kai
' shiru yayi yana dan kallon ta kafin yace
' no baby kar kisa wannan a ranki
Tania tafada hakan ne cikin fushi saboda ke kika fara ce mata hakan right?
ya tambaye ta.
Dan sauke ajiyan zuciya tayi batace uffan ba
Jitayi ya dan riko hannun ta
Please go to bed ..zan kira ki gobe
Wani dadi ne ya lullube ta tunanin ta yau ta soma samun Kan ashween..
Har su kayi sallama ta shige ciki tana kai kawon tantace dalilin daya sa ya fifita ta lokaci daya akan asalin budurwan sa tania
' wani dariyar jin dadi ta yi ta kure ma kanta kallo a gaban mirror' tace,
"Na hadu ' na sha gaban ko wace mace.
Sannan ta fada a kan gado tana dariya ''hmmm yarinya kenan,
Yanzu muka fara ai kwanan nan zaki ji ana bikin zahida wato mrs ashween"nan ma murmushi ya kufce mata
A hakan har bacci ya sace ta zuciyan ta fall da farin ciki

Haka rayuwa ta kasance tsakanin zahida da tania kullum tania sai ta jawo abunda zai sa mutane suga laifin zahida
Shi kuma ashween kullum acikin nuna wa zahida yana tare da ita yake
Abu daya ne kawai ke damun ta rashin fitowar sa fili ya furta mata kalmar so kamar yadda take furta masa take kuma bayyana masa ..

Gefen jasmine kuwa Zugum tayi fuskan ta ba alaman annuri ga wani dan rama daya soma nunawa a jikin ta

Can ta sauke ajiyan zuciya cikin ranta tace"Meyasa kullum son shi kadai ke karuwa a raina
Na kasa danne zuciyata akan sa' but why
Ta karashe Idon ta dauke da tashin hankali
Daukar wayar ta tayi cikin minti biyu salma ta amsa tare da cewa yan mata
Shiru ne ya biyo baya wanda ya sa ta fahimtar yanayi Kawar tata a lokacin
Jasmine lpya kuwa? Wht happen

' lpya lau salma ba komai..im just feeling bored ko zaki zo ne?
Oh kash,gashi bana gari wallhy
Jiya muka wuce lagos amma gobe zan dawo zan zo
Me kikeyi yanzun?
Dan sauke Numfashi tayi cikin Rashin jin dadi tace
Salma yaya nake tunawa'
Wallhy bazan iya jure irin zaman da mukeyi ba
Musamman Ma da naga kamr ya damu sosai kwana biyu da bana sakewa da shi'

Hmm jasmine kenan
Lallai zaki ko sha wahala in baki iya danne so idan yana matakin sa na cutar wa
Ai ganin kin fara ja mai aji ya sa ya damu
Da da kike sake masa abu kadan kin sa a zUciyar ki ya damu dake ne?

Shiru ta danyi...kafin tace haka ne
Kawai enaga zan cigaba da bin shawaran ki
Amma yaushe kike ganin zaki samu min mafitar da kika min alkwari

Dan dariya kadan salma tayi sannan tace
Sai kinci wannan jarabawar ' randa kika iya controlling soyyayr yaya ash a zuciyan ki ranar zamu daura da next plan

Dan tabe baki tayi ..hmm toh naji aunty salma love doc
Pls come bak soon ..

ah will tace sannan suka tsaya da hirar ta su
Kwarin gwuiwr da ta samu ya sata mikewa zuwa cikin Gida
Bata kula ba ji tayi an riko ta gefe
' ido ta zaro waje tace ammy?
Fuska ba yabo ba fAllasa
Ammyn take kallon ta
Princess zo nan ki fada min
Ta zaunar da ita gefe kusa da ita kafin ta maida kallo kanta cikin nitsuwa tace
Meke daMun ki ne .naga kamr jikin ki ba kwari lpy?
" shiru ne ya biyo baya kafin tayi saurin cewa
Ammy ni ba bazaN cigaba da karatu na bane?
Murmushi kawai ammy tayi
Ta dada kure disturbed face enta dacewa
Na isa?
Zaki cigaba mana jasmine
Kwanan nan ma kuwa ..

Wani sanyi taji aran ta take tace Allah ammy na?
I just cant wait
Chapter 12 · 0% Book details