← Book details So Makamin Cuta Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 70 OF 132

Sashe 70

So Makamin Cuta Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Zahida dake turnuke da haushin sabon salon iskancin da jasmine ta tsiro da shi a gidan ya sa tace za tayi maganin ta..cewar ta ai yanzu kam salman ta tafi su kadai ne a gidan
ita Yanzun tana bukatar su dawo magana da ashween sosai ne don ta karbe wajen ta da jasmine ta cike a gidan sai ta cigaba ba da sharholiyan ta .

Jasmine kuwa Hatta abincin cin su ita take yi dakanta wanda bazai ci na gida ba sai ya ci a waje ,
Haka bayan wannan kuma komai na gidan hannun ta ya dawo.

Yau kusan sati guda kenan Zahida Abun duk ya bi ya ishe ta ya kaita makura
musamman in ta tuno ranar da tace zata fita da sabon motar ashween sai jasmine tayi kutun kutun ta hana mai kula da cars din gidan bada key ma zahidan abun ya mata zafii sosai ya ci mata rai.

Gashi ba halin tayi iko yanxun anfi tsoron a bata ma jasmine rai da ita
don kowa cikin ma'aikata na tsoron bacin rana wajen oga

Wata rana Da safe zahida na kwance a dakin ta sai juyi take a gado tana jimamin halin da jasmine ke nema tayi amfani dashi ta kange rayuwar ta a gidan ,

Ganin fa wasa wasa abun na dada zurfafa nan ta kira Karime ta ce" kina jina ko?
Tace eh madam

nan ta mata nuni tace dauki vibraton nan kije ki tabbata kin ajiye dakin ta ,ni na san me zanyi

Ba musu karime ta tashi ta dauka tana cewa angama madam

Zahida tayi mata warning kar ta sake a kamata
Tace toh zata kula

Nan ta saci hanya tayi site din jasmine tanayi tana dube dube
sai kuwa taci sa'a ba kuwa a arean wajen lokacin

Daga dan karamin bulin kofar ta sa ido tana ganin jasmine har ta shiga wanka
Nan ta dan jira taga eh bata fito ba

Sai ta shigo a hankali tayi saurin ajiye wannan sex vibrator a kan gadon jasmine din ta fice

ganin ba kowa waje haryan zu sai ta balbala da gudu ta bar arean wajen kwata kwata.

Ita ko jasmine koda ta fito bata kula ba sai tsantsame jikin Ta take yi ,
Tana zama kan gadon sukayi ido hudu da abun..
Cikin mamaki ta dago tana kallo.. Farko dai tasoma wondering nawa ye ne abun ? Kuma gashi yayi kama da gaban namiji sak ba sauyi

Tashi tayi ta danyi tana dube dube,don har kofa saida ta bude amma sai taga ba kowa wajen shiru.

Nan ta dawo da abun a hannun ta sai kuma ta shiga duniyan tunanin yadda itama zata bari abu mai kama da hakan ya shiga jikin ta.

A chan gefen kuwa a haukace zahida ke bori gaban ashween wai an dauke mata abunta,

Nan Ta narke ta ce ai wulakanta ta ake so anayi agidan nan
tace masa wato kai ka hanani naka sannan an kama andauke min nawa

Kuka take masa tsakani da Allah tana fade fade ba kunya har da cewa ai ba yau aka soma daukewa ba..

Shikuwa daman ya fito ne zaije office da safen
Ganin inyabi na zuciyan sa zai iya mata badai dai ba

Sai yace suje ya tayata dubawa in ba asamu ba zai bata kudi ta siya wani

Tace sam ita nata take so kawai a duba ko ena a gidan in dai bashi ne ya dauke ba.ai dama yasha cewa baya so.
Bai amsata ba yayi gaba tana biye dashi
Nan aka kira masu aiki,
Karime da nana duk tace su biyota kamar karimen bata san komai ba

Nan tace masu aikin su duba kasa ita da ashween sai su duba dakin ta
Bincike iya bincike basu gaji ba sai dada bori take yi,shi tsoron sa ma kar arasa abun nan tana takura masa da maganan suyi aure kafin akawo wani.

Yace zahida pls, in ma kudin ki ne baki so kicire ki saya wani nace zan siya miki ko?
Anan ma ta turje tace sam bata yarda ba
Sai ma ta balbale sa da masifa tace hala shi ya boye mata abun ta dama kwana biyu wulaknta ta kawai yake yi

Daurewa kawai yake yi agaban ta don tuni Ranshi ya soma baci,don gani yake kamar fitina kawai take nema da shi ba wani abunbta da ya mata.

Tace nifa wallhy ban yarda da kai ba don haka kaima sai anduba dakin ka
Baice uffan ba ya fice ya fara gaba
Don Tsaban baison fitina yace suje din

Takaici da Mamaki yake ta sha don zahida tayi kuka har idon ta ya kumbura ..

Suna kaiwa kan step na site din ya soma jin karar abun
Amma sai bai kawo ba don tunanin sa baije nan ba kwata kwata

Jasmine ko na nan da abun a hannun ta na zauna ne tana kan xploring ta kunna ta kashe wai ahakan tana ma kanta training ko da zata yi na ainihi karta tsorata

Cikin hakan Bata hankara ba taji an bude kofar dakin ta bazata
Da sauri ta sake abun akasa ta mike tsaye tana kallon su
enda zahida ta rugo a guje ta dauke abunta ta rike a hannu cikin muryan kukan da munafurci tace ai ga
Barauniyan,munafuka kawai, ai se kice ya saya miki badai kina daukan min nawa ba.ta watsa mata harara cikin masifa tace kar ki sake taba min abu na
Kalar aje asa min cuta tayi tsaki ta fice ta barsu wajen.

Durus jasmine ta tsaya tana kallon sa kirjinta na bugawa saboda gaba daya ta rasa wani haukan ne ya sa ta ta ma taba abun har yakaita ga dubawa..
Zuciyan ta yace Ko dan na sa arai zan sadaukar ma kaina wa yaya ash ne.?

Shikuma a lokacin Kamar zuciyan sa zai fita haka ya tsaya daga bakin kofar yana huci yana binta da zazzafan kallon fushi baice uffan ba

Bari jikin ta ya somayi ta soma dukar da kai kasa ganin ya na karasowa wajen ta ne

Bai dauke idon sa ba
Sai da yazo daf nan ma ya kare mata kallon takaici kafin sai
"Yace kema hakan kike so ko jasmine?
Ta yi saurin dagowa zata kalle sa ya tare numfashin ta da wani murmushin takaicin, don
Sai yanzu ya ke bada kansa amsar maganan ta da tace kar ya sske taba jikin ta ,ai zata iya sama makanta kwanciyar hankali batare da shi ba.

Ganin zai iya zautar da kansa da bacin rai kawai sai yace uhmm, to good for you Allah ya bada sa'a...sai ya juya ya bar mata dakin..

Tsaban yanayin data shiga ciki na firgici
Har ya fice bata dago kanta ba bare tayi magana,silent tears ke saukowa akan kuncin ta.Cikin ranta tace , bakomai
Kinyi na biyu kenan zahida..amma na rantse miki kinyi na karshe don bazan sake bari ki raba ni dashi ba har abada

A Hakan ma bata fasa kukan nata ba sai da tayi sosai taji sauki kafin ta shirya ta cigaba da hidimomin ta normal kamar ba abunda ke mata zafi..

Zahida na gefe tagama dariyan ta tana xpecting ta ji sun haura amma sai taji shiru
Sai bata so hakan ba.
Hakan ya sa ta fice a gidan bata dawo ba sai chan dare
haka ma bata kula kowa ba ta lume dakin ta ta kwanta

Jasmine ko tun da data lura da enda ya kanje ya zauna ya rage dare kafin ya shigo dakin sa. Sai ta qudiri niyyar itama zata cire duk wani hijabin kunya ta je wajen don ta bashi hakuri har sai ya fahimce ta sun shirya,

Tun bayan faruwar abun takejin takaici,hakan yasa Ta dauki lokaci tana hade haden plan din ta itama.

Ranar kuwa sai akayi sa'a sanyi ne ya sauko sosai ga haddari sai gidan yayi tsit alaman kowa ya nadu a dakin sa.

Har wajen Karfe 9.30 tana tsaye a waje ta bayan gidan kusa da wajen dayake yawan zaman sa yanzun.

Gashi yau tazo da wuri tun bayan isha'i take jira amma gashi yanzu har 9 ya wuce bata bashi ba labarin sa
Haka ta zauna wajen bata hakura ba ta cigaba da duba

Hankalin ta a dan tashe sai lekawa take dada yi don Ta jira ta jira har yanzu ta soma jin wani iri a ranta

Ganin waje na dada yin shiru, gaba daya ta lura ta ga alaman kamar bazai fito ba ne ,nan sai taji ranta ya baci sosai, da gudu ta koma dakin ta ta fada gado tana rusa kukan fitan rai, cikin ranta tace kullum fa anan yake zama meyasa yau yaki fitowa?
Chan sai da ta saita kanta kafin ta sake ta shi tsaye.

Kara wanke fuska tayi
Ta dawo ta sake maida make up din ta
Haka ta shiga zame rigar data sa don ya dada zama dam dam ajikin ta sannan ta kare ma kanta kallo da kyau, farar nitie ne wanda ya dame ta sosai ya fitar da dik wani shatin shape din Jikin ta

gashi short ne iya rabin cinyar ta wanda ko tsuguno tayi sai anga pants din ta awaje

shara shara ne complete kamar rariya Ba dai marabar ta da tsirara

Ganin fita zatayi Hakan ya sa take daura karamar jacket akai shima iya kan cinya ta sannan ta sake fitowa,

Da har tayi niyyar kaiwa dakin sa ne kawai tunda dai duk yadda akayi anan zata same sa,sai kuma wani abun yace taje ta sake duba wajen for d last time in bata ganshi ba sai taje dakin

Tana kaiwa kuwa ta hango sa ,sanye da buton shirt mai strips red, ya dauke kai yana jin karan ruwa dake sauka awani katoton aquarium awajen..
Bai kula da zuwantan ba
Da alamun Hankalin sa na kwanciya inya zo wajen don karar ruwar na tafiya da shi away from tuna wani abun.

A hankali ta taho kirjin ta sai bugawa yake tana salati aranta,
Tsoro da fargaba ne ya balbale zuciyan ta sai kokarin danne wa take ,
Chapter 70 · 0% Book details