Sashe 120
So Makamin Cuta Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Suna tafiya sai ta langwame kai akan kafadar sa ta zagaye hannun ta ajikin sa yana tukin hannun sa daya nakan stiriing a hankali ba wanda ya tanka har suka iso
Sai Ya kashe motar ua dan motsa ta yace princess lpya dai ko?
Sai ta saurin goge Tears tace babu komai.
Yayi ajiyan zuciya don ya san duk ganin babyn ne ya daga mata hankali take tuna nasu sai ya dago ta suna fuskan tar Juna cikin sanyin murya yace ,dan Allah ki bari mana bana son taurin kai fa yanzun kukan me kike yi kike boye min? Ko Baki so na tafi ne
But jasmine we spend the day together meye kuma matsalar talk to me mana..ya dan girgiza ta
Nan ta shiga sab9n bulbulan hawayen ta na dan girgiza kai can kasan makoshi tace,yaya dan Allah kayi hakuri ka yafe min im soo sorry.
Sai ya dan bata rai yace, wtf! toh tashi ki fice min tun da bakiji..
Nan ta soma share hawayen a hankali gwanin tausayi tace toh nayi shiru yaya na daina taurin kai..sounding serious but funy
Yay danne dariyar sa Yace ko ke fa? Ni Bana son naji wani magana just rest sai ki Shirya da kyau ranan suna nakai ki ko?
Ta gyada kai tace ok...bazamu hadu bane kenan sai ranar suna?
Yace yes baby na ki daure kinji kinga muna dadewa awaje yanzu and i cant keep risking it ,ki huta kinji
Tace toh sai yayi kissing lips dinta ta sauka
Ta tsaya tana waving din sa har ya lume tana juyi suka hada ido da ashraf
Kallon kallon suka maida ma juna
Don ba tantama ta gane ya gan su ne ya tsaya.
Batace uffan ba taja tsaki Ta wuce ciki abun ta.
Sai Yayi murmushi a ransa yace yarinya kina dap da shiga hannu thank god yau kinsan na gano ki.
Ita kuma achan zuciyan ta na cewa...wayyo Allah na in ashraf ya fada ma mamy ya zanyi za'a sake raba ni da yaya na kenan?
Wani zuciyan kuma yace to ya fada mana nidai ma nagaji wallhy miji na zanbi sai dai ace nayi rashin kunya.
*☺☺☺☺uhm uhm to fah jasmine anya hmm mekai shut my mouth kar ace amebo😸🤐🤐🤐🤐🤐*
*Dedicated to all members of SURAYYAHMs fan group and page,*
*Allah sarki rashida abubakr moh'd sai yau na ganki toh nagode,nagode muku baki daya duka Allah ya biya ku da aljanna?*
*surriem*
[23/08, 05:43] +234 806 071 2446: *⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*
💔
*SO MAKAMIN CUTA*
_'the sword of evil love'_
_Story and written by_
*SURAYYAHMS*🔥
*DEDICATED TO-*@UMMERHERNY NERSALLAH.
*Page▶85*
Haka jasmine tayi zaman ta kwana kin ba abunda take tunawa sai babyn ta.
Duk ta sa abun a ranta amma sam ta kasa nuna masa in suna waya.
A ranta She can only imagine wani irin zafi yaji a zuciyan sa da aka fada masa tayi hakan a lokacin..
Tadan yi murmushi ta goge hawayen ta a ranta tana cewa lallai yaya yana so na sosai.
Ranar sunan salma haka ta sake fita suka tafi da Ash dama ashraf shima abunda yake jira kenan ta sake fita ya tabbatar mata cewa ya ganta ba sau daya ba.
Anan ma gaba daya sai tana jin wani iri aranta duk ta rikice musamman data ga uban gata da Ash suka ma babyn
Sunan was grand anci an sha anyi shagali one in town.
Wani sabon jerin set din akwati aka sake ma wa salma ga kyautukka masu tsada data samu
Daga wajen mutane har mota sai da aka siya mata.
Duk wannan bai dame jasmine ba damuwar ta ace itama yanzun tana da ciki ne ko zata sanyaya ma mijin ta rai shima ya ga nasa a duniya.
Daf zasu tafi ummah tayi musu nasiha dukan su
Ta kuma yi ma jasmine addu'a Allah ya basu rabon su suma .
haka kawai ta kasa daurewa kuka take yi a hankali amma sai tana boyewa ba wanda yasan halin da take ciki.
Around 7pm na dare Ya dauko ta suka kama hanya
Sai dai duk yadda take danne damuwar tan sosai ya fahimce ta
sai ya dauke kai kamar bai san me take ciki ba ya cigaba da satan kallon ta.
Tana shiru sai Ya dan riko hannun ta daya yana kan driving yace baby tell u what?
A kasale tace what,
Ya dube ta yace uhmm dama ena so na fada miki zan yi tafiya ne zanje mexico.
Sai tayi saurin kau da kai wani hawaye mai daci ya soma saukowa batace komai ba
Yace jasmine daga magana sai kuka wai meya haka ne kam?
Tace babu komai yaya
Yace toh kiyi hakuri ai nafada miki mum tasan nine dan ta (not in details) ya fada
So, na yanke hukunci zanje na sanar da brothers dina gaskiya kawai mu fahimci juna don ban san me zata iya yi ba kar asake tafka wani mistakes din.
Cikin dauriya tace ok,hakan yayi Allah ya sa ku fahimci juna da su sosai atleast we have peopl we can call our family now
Ya amsa da haka ne tare da yunkurin parking a inda suka saba tsayuwa.
Sai tace to yaushe zaka dawo ince dai bazaka dade ba ko yaya na? Ta dada shagwabewa idon ta acike tace i cant miss u for soo long kar kace zaka zauna achan
Ya dan ja karan hancin ta yace ,me zanyi achan din bayan kina nan ,karki damu bazan dade ba wify kiyi hakuri kinji ?
And na miki alkwari ina dawowa zan sake zuwa na same mamy ko zata amince mukoma gida kawai.
Nan ta danyi smiles tana dada jin sonshi na balbale ta sosai.
Ana Ganin idon sa kasan yafi ta jin baya so yayi missing din nata amma da shike yaga yanayin data ke ciki sai yana daurewa don ya ga hankailn ta ya dan kwanta
don tafiyar ta zamo masa kamar dole ne
Ash na matukar so ya kawo karshen duk wani abu da zai takura rayuwan su nan gaba.
Ganin itama bazata iya daurewa tana kallon san ba ko magana bata iya yi ba ta juya zata sauka a motar tare da sake wani shakuraren kuka"
Yace ya salam jasmine sai shima
Yayi saurin fitowa ya zaga waje ya tare ta tsaye gaban door din motar tana kuka kan ta akasa.
Kaf abunda ake yi ashraf yana kallon su
Don baiya minti 10 cikakke baizo bakin gate ba muddin in yasan jasmine bata gidan.
Ash sai ya shiga rarrashin ta suka rungume juna so tight tana rokon sa dan Allah ya dawo da wuri su tafi ita kam ta gaji
Abun na taba sa sosai shima ba yadda ya iya ne da hawayen sa shima sun sauko.
Yace ,ai alkwari nayi ko? ta gyada kai a hankali yace to kukan ya kare haka kijira ni kawai zanzo mu tafi
Pls ki daina kukan kinji?
Nan ta dago ta kalle sa ta gyada kai sai ya dan matso kusa da ita suka shiga bada juna mahaukatan kisses
ba su ko hankara ba direct and clear agaban ashraf wanda ke kallon su tsaf ya harde hannu yana gefe da bakin gate
Hasken mota daga chan ya fargar dasu yayi saurin cewa shiga gida princess ena ga abban ashraf ne yake zuwa
Ni zan tafi.
Ta ce ok bye ta wuce a gaggauce.
Nan ma Ashraf ya bita da dan karamin dariya yana bin bayan ta kamar wanda tare suka dawo
Ba tace masa komai ba don gaba daya bata jin kanta dai dai..
Bai fasa bin tan ba Har saida ya ga secret hanyar da zata shiga yana kan dariyan ban haushi don ya dada tabbatar mata da ya ganta ya kuma san me take ciki.
A hanyar sa na fita daga anguwar Ashween bai iya wuce wa ba saida ya sauka ya gaida abban ashraf akan hanyar
Amma sai ya kasa fada masa asalin me ya kawo shi anguwan,
Shikam abban ya fahimta sosai shiyasa ma bai takura ba sai sukayi sallama.
Kwance tashi sai ya kasance yau kwana biyar kenan da tafiyar Ash
jasmine kuma laulayin ciki kamar dama jira yake ta shiga wani tashin hankali kadan sai ya soma bayyana sosai a jikin ta.
Yanzun takanyi zazzabin safe da yamma ga nonowan sun dada cika sun tsaya sai ciwon mara kadan kadan da ciwon baya da take wuni da shi kamar mai jin alaman period..
Mamy ta kai makura wajen tashin hankali ganin yanayin jasmine kwana biyu amma sai ta cigaba da lazimin karya ne ba ciki ne a jikin jasmine ba.
Mai aiki kam saida ta kasa hakuri ta ce madam wani lokaci sai naga kamar kina da ciki
Jasmine sai ta waske tace ita ba Ta jin komai a ena zata sami ciki? don ita kanta bawai ta yadda bane
Shiyasa ma bata damu ta gayaa masa duk abunda take ji a jikin ta ba a ganin ta yawan sex da sukeyi kafin ya tafi shine ya sauya mata hidimomin jikin ta har ake mata kallon mai ciki.
*Flashback*
Asali zahida ita ta kira ta sanar da Ash jamal yana so yayi aure amma basu da wanda zai musu jagora
Akan jabir ne kawai kuma tana ganin kamar bazai iya ba,
Anan sai kamal ya bashi shawaran cewa tunda zasu hadu awajen sai yayi amfani da wannan daman ya sanar da su gaskiya kawai.
#:
Hakan kuwa akayi A chan mexico ashween shi yayi ma jamal jagoran neman aure tare da jabir har akaci nasara.
Da shike duk yanzu sun dawo wasu mutanen da ban sun shiryu sosai na ban mamaki
Ash bai sha wahala wajen kawo maganan cewa shine lateef din su ba
Sun razana kam iya razana don jabir tunda aka fara maganan yayi tsuguno kasa yana kukan fitan rai dukan su suna neman gafarar sa
Shikam bai damu badonn dama tuni burin sa ya cika tunda ya fitar da su da ga hannun mrd hidayat
anan ma maganan fahimtan juna sukayi sosai da bro dinsa jamal da jabir
Har ya gaya musu halin da yake ciki da mrs rod da zahida..