Sashe 80
So Makamin Cuta Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
And mind u she's d only one dat knows evrything ke baki da power da zaki mata na karfi am i right
,
Ta dan yi shiru tana kai maganan brain din ta cikin nazari nan ta sake ajiyan numfashi
Tayi saurin tahowa zata rungumeshi ya dan ja da baya yana murmushi yace c'mon stop it ,,meya kawo runguma kuma,hey ni banci komai ba zaki karya ni ai..
Ta danyi murmushi tace to na hakura, huhhh im so happy baby ure such an angel naji dadin shawaran kan nan kuma yau din zan tafi abuja,
Zan soma bincikar will din mu a hankali har sai na san komai da komai next time kawai saidai taga na yi closing deal
Yayi kayataccen murmushi yace good.
I trust my baby.
oya to tashi kije gida ki shirya
Ni zan yi magana airpot sai ki tafi ko
Nan ta mike hankali kwance tace im gonna miss u baby
Yace mee too oya ,quick quick bana son kiyi latti a hanya tace thom sannan ta fice
Wani shu'umin dariya yayi yace wow, i like dis game
Kuje chan ku karata ni ba ruwa na.
dama i need space i wanna be with my princess, yau ko aikin ma na fasa gida kawai zan koma ya fada yana murmushi shi kadai
Jirgin 1"ock ya daga zahida zuwa Abuja
Shikuma daga nan ya zauna ya kalmashe sauran ayyukan sa tsaf, sannan ya rufe office ya nufi gida abun sa.
*Hmm maza mutanen mu ,su ashween cikin zumudin amarya jasmine😸😸*
Good mrning peeps💋
*surriem*
*⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*
💔
*SO MAKAMIN CUTA*
_'the sword of evil love'_
_Story and written by_
*SURAYYAHMS*🔥
*DEDICATED TO-*@UMMERHERNY NERSALLAH.
*Page▶58*
Washe gari da safe Mrs hidayat hankali kwance take aikin ta akan takaddun har saida ta kammala..
Nan ma ta fito tace ma maikacin dake kula da office din ya hana kowa zuwa arean da zata je yanzu haka har sai ta fito
Yace yes ma'am.
Nan ta kama hanya wani sashi a gidan enda ba mai zuwa bare su san me yake wajen.
Su dai sun san anan save din mahaifin su yake bayan nan basu san komai game da shashin ba kuma..
A tunanin su ko dan muhimman kaddarorin gidan yana ajiye a wajen shiyasa tun farko ba asake musu suna shiga ba.
Daga sama zahida ke tsaye tayi lamo tana kallon madam hidayat din har ta shige site din
Cikin dabara ta sauko kasa itama kamar ba komai a ranta,...a ladabce ma'aikacin nan ya gaishe ta
Ko amsa shi batayi ba tace masa ena mumy?
Yayi saurin Cewa ta shiga sama sannan tace kar......
Ta daga masa hannu tace hang it ...bana son surutun banza ni bude min office din ta na shiga na mance waya ta a ciki
Ba musu ya bude mata cikin bun kasa da takama ta shiga
Yana jan kofar tayi wuf ta soma duba files din dake kan tebur wanda ta tabbata yanzu aka barsu anan
Files ne na plantation din ne guda biyu ,da wasu papers na fake legal preceedings data ke shiryawa
Ba bata lokaci zahida tayi sauri sauri ta karanta ta bi ta ajiye ta rufe ta nufo waje
Bata ji dadi ba don da ma ta so ta karanta komai a nitse ko zata fahimci wani abu amma tsoro take ji sanin yanzun nan mrs rod zata sauko shyasa sai ta fice kawai.
Abun ya dame ta sosai a ranta" tace legal precceding ga kuma file din plantation din mu?
Me hakan yake nufi kenan? Siyarwa zatayi ko dama ta sayar ma wani ne? Ta tabs baki tace hmmm
Toh lallai maganan baby zai iya dawowa gaskiya dole na san me ake ciki da will din mu.
Haka rayuwan ta ya kasance a gidan kullum cikin labe da bibiyan takaddu dik da ma bata samun wani kwararren bayani
Sai dai tsakanin ta da mum din ta Yau har tana neman kwana hudu a gidan amma sam taki nuna wani changes a behaviurs dinta
gashi iya bincike tayi ko zata ga "takardun will "amma bata ga komai ba
Su dai wannan files din na farko data gani har yanzu akai taga mum dinsu na aiki cikin sirri da su.
Zahida ta gama lura da komai kaf
Har lawyer da suke kus kus din dashi sai da ta gano shi
Amma da shike tantirin kwarraren dan iska ne sai ta ji aranta bazata iya hada kai da shi ba
Don sun sha samun sabani da shi waje daban daban.
Ranar tana daga jikin flower ta labe nan taga mum ta mika wadannan files din ma lawyer wanda ke amsa suna brster saminu
Nan ta yi room dinta tana tunanin wa ye zata samu ya tayata warware wannan matsala don ta zaqu ta ji meya kawo legal precceding ya hada da plantation din su wanda tun da tasan gadon su ne ,
Chan sai tayi wani tunani ai a hujajan ta rarumo wayar ta ta dialing number ,
Cikin rashin sa'a sai number bai shiga ba ,ba shiri ta suntumi jakarta ta fice a gidan
Tafiyar minti 15 yakaita wani flat mai shegen kyau dan dai dai.
Daga nesa yake hangota yayi murmushi yana lasar baki har ta karaso
Yace kyau ne da kansa a gida na
tace ehm..just hang it dere kar ma kafara ba abunda ya kawo ni ba kenan
Yayi murmushi yace tohm mu shiga daga ciki mana
Nasan dai ba haka kawai kika zo ba
Tayi tsuka ta ce no, thanks nan ma ya isa,ta daurw fuska tace
Baristr Saminu ..
Yace yes,zahrod
Ta dada shakewa tace nazo ne akan maganan files din plantation mum tace kabani akwai abunda ba a gama ba..
Yayi shiru chan ya dago yana mata wani irin shu'umin kallo, sai ya fashe da dariya
Hahahaha yace yarinya kenan no way, ke,in kinga na baki wannan files din to mum dinki ne dakanta ta kira ta fadamin
Ta daka masa tsawa tace kai din wa kare da gudun lahiya?pls give me jor.. ai files din ba na uban ka bane
Sai ya tuntsire da dariya mai ban haushi yace" zahida rod kenan..the most beautiful among rodriquez.
To Kiji kuma ki saurare ni da kyau
Mrs rod ta riga tagaya min komai mun riga munyi yarjejeniya babu third party acikin maganan mu.
kinzo kina min wani burga da karya kina bude min ido na karya ance miki ena tsoron ki ne?, wani dum taji a ranta don tsoro batace komai ba
Nan ya kalallame murya yana bin surar jikin ta da wani shu'umin kallo,yace
Look ki fada min meya kawo ki zan taimaka miki kin sani ai ba sai na gaya miki ba ya karashe da wani irin dariya mai kularwa..
Nan ta danyi ajiyan zuciya tace ohhh"dama wani secret abun kuke kullawa ko?i will sue you both, joke with me.tayi tsaki
Ya tabe baki cikin halin ko in kula Yace not at ol zahrod.infact duk abun da mrs hidayat take yi yanzu duk don ku ne
Tace uhumm is that so,? to ai sai ka bani files din nima naga alherin da ke ciki tunda haka ne
Bai kula ta ba Ya dauki gwalban giyan sa ya bude ya kwankada yaji dai dai
sannan ya dawo daf da ita yana shafa gashin kanta a hankali yace and what did i get in return zrod ,?
Tayi saurin ture sa cikin fushi tace" a slap' in ka sake matsowa kusa dani
U disgust me saminu..tafada cikin tsana ta kyama ta kama hanya zata bar wajen
A haukace ya damko ta saida ta tsorata yace
Na san abubuwa dayawa zahida, kuma nasan kina so ne kikaga me ake ciki ko ba haka bane?
Ta galla masa harara ta kau da kai gefe sai ya dan sake ta yace toh kije ni dai
Na baki zabi,ko ki amince mu huta na baki abunda kike so ko na sanar da mahaifiyar ki yarta tana bincike akan ta..
Cikin hatsala ta wanka maSa mari ta ce" hold ur empty threath saminu kuma god forbid na baka jiki na,.. ka rike abun ka na fasa har abada tobhell with u bastard, nan ta juya ta tafi a zafafe..
Baice komai ba yayi murmushin keta ya kada kai ya juya abunsa
Tana isa gida tayi kokarin saukowa da fushin dake fuskan ta kar mrs rod ta fahimci wani abu
Ai kuwa tana kaiwa sitting room ta hango ta zaune tana shan coffe hankali kwance
Gefe da ita ta zauna ,.mrs rod bat are da ta dago ba tace
Daga ena haka zahida,naga tunda kikazo gidan nan baki da lokaci na beauty whts poping
Nan zahida tace aiki nake yi mum,
Kinsan har yanzu ena hada abubuwan da suka ruguje don na nema mana wasu contarctors su maye gurbin na farko da muka rasa yanzun.
Mrs rod ta ce im impressed,lallai ashween son yayi miki training da kyau, amma kar ki damu ai ba laifin mu bane,and im assuring you kwanan nan zasu nemo mu dakan su
Itakam shiru tayi Sai da mum din ma ta kira sunan sai ta tuna ashe yau kwata kwata bai neme ta ba.
Ta kwakulo murmushi tace ba laifi mum ..baby yana kokari sosai
Anan suka cigaba da hira enda zahida ke zubo karya da gaskiya akan tana kan aikin Kokari akan plantation din
Duk dama mrs rod ta dan sha mamakin rashin sa hankalin zahida akan rugujewar plan din su da first contarctors din su kamar yadda ta so tayi da farko kafin tazo Abujan
Dan tuni ta gama shirya karyan da zata mata koda ya kai ga zata tambayi will din ne.
Sosai cikin hiran nasu zahida ta soma fahimtar
akwai abunda ke boye,
Sai dai sam bata san ya za tayi ta sani ba.
Karshe yanke hukunci tayi akan kawai zata sake tafiya wajen brstr saminu su sake yarjejeniya don shine kadai yasan asalin meke tafiya akan plantation din bayan mrs rod
ranar gaba daya da wannan tunanin ta haura sama sai juya wa take ita kadai.
Gefen su jasmine kuwa cikin 4 days din gaba daya ta sakalce ta dawo uwa ba kwaba awajen sa..