← Book details So Makamin Cuta Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 4 OF 132

Sashe 4

So Makamin Cuta Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

A gaban sa ta ajiye sannan ta juya zata bar wajen batare da tace uffan ba
Kauda kansa shima yayi
Ya cigaba da latsa waya
Sai da takai kusan rabi da tafiyar ta
Taji yace " daki zaki kaimin Ba nan ba
Dum taji a ranta don kuwa tuni yanayin ta ya canza musamman intaji yayi maganar mace a waya
Dan tsayuwar minti 2 tayi ta nitsar da kanta sannan ta juyo tana dawo wa
" a dabaran ce yake kallon duk wani motsin ta wanda ke matukar burgesa amma sam bata sani ba
Shi ya fara gaba
Tana biyo sa ..enda wayar sa ta sake kara har sau biyu sannan ya dauka
" bae,yace cikin sanyin murya
Yana turo kofar dakin sa
Da dayan hannun
' cikin harzhen turanci suka gaisa
Sannan yace
Gidan mu zaki zo kuma?
Ahh nooo
Mudai hadu a enda na fada miki kinji
Dan shiru yayi kafin yace toh shikenan gudnite ya katse
Wayar
Hannun ta dake bari ya sata saurin dangwala abincin kan table
Tana kokarin boye hawayen dake sauka mata a hankali
Sai mutsi mutzi take bata so ta daga kanta don bata dauka zai kammala wayr da wuri haka ba
kuma tasan tabbas ta mike tsaye zai gane kuka take shirin yi
Shiru yayai yana lura da ita ya kuma kure ta da ido abunsa
Ji tayi an kargamu hannayen ta bazata zuwa gaban sa
A nitse ya kalleta har yanzu taki dagowa sai ma bugun da zuciyar ta ke yi
Jasmine? Meke damunki
Akwai matsala ne?

Gyda kai tayi da sauri batace uffan ba
Chak ya sake ta abunsa yace toh shikenan
U can go'
Da sauri ta juya da dan gudu xata fice
Ta fada kasa tayi wani tumbul tana murkususu tace wash
Inna lillhi tana rike da kafarta
Da sauri ya karaso ya dago ta
Yayi mata sannu
Sai jimamin kafar take don kuwa ta buga kan yatsr ta sosai bakin kofar
Saurin me kikeyi ne haka
Ya fada shima yana kai lallausan hannun sa kan yatsar
Ko da ya daura hannun sa yana duba mata hawayen ta datake boyewa ne suka tona mata asiri suka sauko akan hannun nasa
Tears?
Cewar sa cikn hanzari ya dago ya kalle ta da alamn tambaya a fuskn sa
' jasmine yanzu abun nan har yakai na kimasa kuka?
Ita dai shiru tayi sai ma dada bulbulo su take
Dan tabe baki yayi yace toh
Sannu ,Allah ya sawwke
Zaki iya tafiya?
A marairace ta dago murya ciki ciki tace ah' ah .
Bai jira wani karin bayani ba ba ya daga ta
Ya zaunar da ita a gefe nan kusa da shi
' bari na duba miki to"
Sorry, yafada a takaice.ya bar ta anan a dakin, koda ya fice
Mikewa tayi garau ta sauke ajiyan zuciya tana kalle kalle dan tuni wajen ya sassauta zafin
Wani haddaden diary ta hango daf da inda ta ajiye abinci
Cikin azama ta miko hannu zata dauka charaf taji an bude kofar'
Da sauri ya kau da kansa
Itama haka don kunya ne ya soma damun ta tunanin ta karya dauka kwadayin abincin shi take
Bai nuna alamn komai ba,
Gaban ta ya tsuguna daf tana shakar daddar turaren sa wanda ke sata taji kamr ta lume a jikin sa har washe gari
Nan ya kamo kafar yana duddubawa
A hankali yake matsawa sai matse ido take
Don kuwa ciwon Baikai yadda ta tsawwala sa ba

Cikin kula ya mata first aid' tayi nasha nasha kan gadon sa sai ruwan hawayen karya take
' koda baiso ya nuna tsananin damuwar sa ba sosai fuskan sa tadan bayyana cewa ya damu
" musamman ma kukan data keyi sosai yake hanasa sukuni a zuciyar sa
'ruwa ya tsiyaya daga mini freezer mai sanyi
Yace gashi
Ba musu ta mike da kyr tanayi kammr bazata karba va
Karshe haka ya tallafa mata ya bata ruwan abaki ta sha
Parace tamol ya bare ya mika mata
Tuni ta soma ya mutsa fuska cikin shgwabar da ita kanta bata san tana aiyyanawa ba
" sosai abun ya mata kywu
Sai dai ya kauda kansa cikiin dabara yace oya take kinsan
Bana son sakarci ..tare da dan daure fuskan sa

Ko ajikin ta ,sai da yayi da gaske sannan
Da kyr ta sa abakin ta ta kara shan ruwa

Kafin ya hankara ji yayi ta hankade sa tayi bayi da gudu sai kakarin amai take
Don kuwa ko hadiye maganin batayi ba da sauri ta kunna kan tap akai tayi flushin dinsa da ruwa sai yarfe hannu take tana nishin karya,
" wani tashin hankali ya shiga
Yayin da ya karaso ya same ta tana kokarin sake kunna ruwa akan amai data kwawklu

Murya ba yabo ba fallasa yace Sorry" jeki kwanta zan karasa
Wani dadi ne ke ratsa ta yadda taga na kula ta don haka tayi kane kane kan gadon sa tana maida numfashin karya

' "tanajin murda kofaa ruf ta rufe idanun ta
Kamr wacce ke jin bacci
Shiru ne ya ratsa wajen
Daga bisani ya zauna gefen ta ya jawo abincin
" jasmine""ya kira ta amma sai tayi
Shiru abun ta saida
Ya sake cewa "jasmine
Kafin tadan motsa
C'mon Taso ki zauna
Yafada yana kure ta da ido
Cikin wani irin yanayin kasala da yauki ta tashi
Ta zauna
' ci abuncin sai kisha magani yace a takaice
' ah ' a
Na koshhhi..
Ko kula ta bai sake ba ya shiga debar abincin a spoon fuskan sa a daure ya kai bakin ta batare da yace uffan ba
" dadi daya gama lullube ta yasa nan take ta bude bakin sama sama ta soma amsa fuskan ta
Kamr zatayi kuka amma cikin zuciyar ta fall yake

Shiko baima san me takeyi ba inbanda tausayin ta daya kamasa sosai

Ahakan har ya kammla bata kusan rabin abinci sannan ya sake balla mata paracetamol ta sha

Ko da ta kammala ya sata gaba har zuwa dakin ta
Sai yauki take tana riirrike shi a dole wai bazata iya tafiya da kyu ba..
Kallo daya ya ma dakin nata sannan ya tallafa mata zuwa kan gado ta kwnta
Nan ma Ya ja mata blanket ya kashe wutar dakin abunsa ya juya zai fita
Siriyar muryan ta ne ya dakatar da shi
In da tace " nagode yaya
Gudnite,
Murmushi kawai yayi bai juyo ba ya sa kai ya fuce kuma bai tanka ba
Tanajin motsin saukar sa kasa ta tayi wulli da bargon ta mike tsaye
Sai murna take tana dariya"

I love you besty *asmeenatzeeyan*❤❤

*surriem*
[23/08, 03:02] ‪+234 806 071 2446‬: *⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*

💔

*SO MAKAMIN CUTA*
_'the sword of evil love'_

_Story and written by_
*SURAYYAHMS*🔥

```UP👯🏻‍♀
NIJA🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬💃🏻
Even if u dint make it to end, we apeciate how yhu paint the hrts of fellow nijerians with smiles today🇳🇬🇳🇬``` 🇳🇬💯

*DEDICATED TO-*@UMMERHERNY NERSALLAH.

*Page▶3⃣*

Da farin ciki jasmine tayi bacci ranar,
tun daga lokacin kuwa kaunar sa yake ninkuwa a zuciyar ta ,,,sai dai sam bata samun lokacin sa
Don ko ya dawo gida yafi zama a dakin sa yanzu

Daga gefe guda wata mace wacce akalla take early 30s din ta a shekaru
Cikin shigar ta na qasaita wanda ya riga ya boye shekarun ta ta fito tsaf kamar kullum
Da mammun ripped jeans ne hade da riga red silk satin longsleeve mai budadden buttons ta gaba
Ta dan yi rolling kanta da karamar veil wanda da shi da babu duka daya ce..ma'aikatan ta sai binta ake abaya tana zuba yauki da mulki

Duk da shirgegen spec din dake manne kan fuskan ta kywun ta baya boyuwa don kuwa ko makaho ne ya ratsa gefen ta yasan ita mai kyau ce
Zahida rodriques aka rubuta gaban offishin data shige ciki
Nan security suka dakatar da dunbin Client da suke so su gana da ita
Waya take yi'
Ohh .'Jamal please help me
I promise ,wannan shine na karshe
Cewar ta cikin wayar fuskan ta dauke da alaman tashin hankali

Ah' ah zahida
Ni dai nace ki mance da wannan harkan kawae
Is too dirty " zai iya fin karfi na fa ko a sharia ce
Saboda mutanen nan suna dealing da drugs ne and is dangerous u know?

Juyi tayi cikin bacin rai "So what? tafada a hatsale tana buga desk
Ohhh mine ,Arent yhu d best lawyer?yaci ace baka shayin kowa
Haba jamal karka bani kunya mana
I need dis business just do sumfin abt it please
Bata jira amsar sa ba
Ta katse wayar ta
ta zauna tana huci

Cikin dar dar sectaryar ta wacce take rakube a gefe ta ce "madame clients sunyi yawa yakamata ki duba su yau koda kadan ne

"nan ma ba tare da ta kalle ta ba tace
Just get out"
Jiki na bari sectarayin ta yi waje ba musu
..yuu mutane suka yo kanta
Ta rasa ma me xata soma fada musu don yawancin su sama da wata shida suna jiran su gana da ita amma shiru
'
Tana zaune ta dafe kanta tana tunanin yadda zata fuskanci mrs rod(mahaifiyar su) inta rasa wannan case din gashi ta barnatr da kudi sosai ba na wasa ba
Cikin wannan tunanin nata private wayar ta ya buga ringing
Ko da taga kamal ne ba bata lokaci ta sa a kunnen ta "
Hello darling
Tafada cikin wata shu'umar murya
Hey...yace yana kashe mata jiki da daddar sexy voice dinsa shima
Ena ta jiran ka i was expecting to see yhu at my office today ko anfasa deal din dani ne?

Dan kasalallen murmushi yayi mai sauti yace
No .
In ba ayi dake ba who else ?
Kece fa kankat a qasar" dont forget that , miss world beauty queen .

Wani zazzaafan murmushn jiji da kai ne ya kufce mata tana wani rolling eyes
Dinta a lokaci guda
Murya kasa kasa tace i wont
Mr
Sweet talker.
"
So how far lets talk abt business baby yace

Oh yes am at your aervice kai nake jira ai

Ok and, i hope kinsan bani bane asalin mai abun right

Yeah ..tace cikin rigima

Ok toh yayi " lets hit it yace tare da katse wayar.
Chapter 4 · 0% Book details