← Book details So Makamin Cuta Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 57 OF 132

Sashe 57

So Makamin Cuta Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Agogo na buga 7.05 am alaman har sun kammla ibadun su sun koma bed "suna jone Kissing in minti 15 yake mata Yaki ya sake mata lips bare tayi numfashi

Sai da ya kammala ya ji dai dai sannan yace,to nagama nima ki rama min, ta gwalo ido cikin ranta tace kaji fitina, ni dai na gaji wallhy a
Shikenan ayi ta abu daya tun jiya,?
Kamar wanda yake karantar taYace bazaki min ba ko,

Ta marairaice tace yaya bakace gida zamu tafi ba naga ranar da sassafe muka zo nan garin ai sai muje gidan mu ma da sassafen ko?

Yace um.. um..ba zamu je ba don bacci nake ji jiya kin hanani bacci

yau anan zamu zauna
Har Sai na rama baccin, that is in kin iya sani , in kuma baki iya ba kissing dina kawai zaki nayi har sai na koshi nace stop.

Ta dago tana kallon sa ta takune fuska, yace yes
Me kike ce,?wanne zakiyi daya

Nan ma ta dada tashi da niyyar langwame mai wuya ko zata samu ta lallabasa ya hakura ta huta
Sai akayi rashin sa'a,garin tashi bargon ya yaye rabin gefen kirjin nata awaje wanda ya dada dauke hankalin sa,

Bata fasa ba Ta takune fuska shima nan ya bita ya takune nashi fuskar kamr baby
Yace ok toh wannan nake so,nafasa sauran.. ya nuna mata boobs dinta da hannun sa,

Anan suka soma hayaniya amma sai dai Duk kaucewar ta saida ta hakura ta sakar masa yana wasa da su yadda yake so har baccin ya dauke sa da gaske

kansa ya lafe kan kirjin nata wanda sai zugi suke mata sama sama,gashi ya dau lokaci yana bacci har kusan rabin awa bai tashi ba

Itako tana nan bata runtsa ba hankali kwance take kallon kyakkwan fuskan sa tana jin kwanciyar hankali da nishadi a zuciyan ta.

Sosai ta kara jin son sa na yawo a cikin jinin ta
Nan ta Dan dukar da kai ta manna masa kiss a bakin sa dayake daf da kan nipples dinta

Ji tayi ya sake damke hannun ta acikin baccin,
Ta dawo tana kallon sa a hankali ya bude ido shima
Kallon kallo Kawai suka aika ma juna na sakon so, chan tayi murmushi tace
Yanzu kam zamu iya komawa gidan ko ai ka rama bacci

Yace of cous, amma badan kinyi kokari ba dai don kawai na hakura ne.
Nan duka suka danyi dariya
Ba bata lokaci suka kimtsa tsaf
Amma duk da haka sai bayan azahar jirgin su ya tashi zuwa yola.

🤒

*surriem*
[23/08, 05:42] ‪+234 806 071 2446‬: *⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*

💔

*SO MAKAMIN CUTA*
_'the sword of evil love'_

_Story and written by_
*SURAYYAHMS*🔥

*DEDICATED TO-*@UMMERHERNY NERSALLAH.

👏🏻👏🏻👏🏻👏🏻👏🏻

*Page▶44*

Tun da suka kama hanya Wani sabon nishadi jasmine take ji Tun da har suka isa yola
Sabida gaba daya sai ya sauya mata tun ajirgi yake ta sata nishadi har suka iso bai dena ba.

Komai tsaf gidan tamkar basu je ko ena ba
komai ma'aikata sun gama hatta abincin ya zama ready,

Nan ma tana kan kammala ajiye tsarabn ta da mamyn ya leko ,
Yace mata tafito su ci abinci,
Toh ta amsa masa da shi sannan tayi saurin kimtsa kanta, ta fito.
Suna ci yau kowa da nashi har aka watse ba wani hayaniya.

Ashween Gaba daya ranar baije ko ena ba,ko ya fita ma bai kaiwa minti kadan sai ya dawo
Abum na mata dadi don bata saba ganin sa arha a gida har haka ba.

Wajen bayan isha nan tasha make up din ta
ta sa fitted gowm rigar atmpa pitch wanda yaji style din zamani mai kyau tana zaune gaban mirror tana admiring beautyn ta.

ganin gidan yana neman yi mata boring bai dawo daga masallaci ba, ya sa ta dauko wayar ta ta soma scrolling tana kallon hotunan data masa ranar a abuja,.

Sosai murmushi ya bayyana kan fuskan ta sai zuba zance take a zuciyan ta ita kadai,tayi zurfi ta shagala wajen kallon bata hankara ba taji kyat an kashe wutar dakin

A firgice ta dago zatayi magana sai kyat ya kunna ,
Ganin yadda tayi tsuru tsuru tayi setin kuka ya sa shi yin dan dariya yace mutum sai shegen tsoro kawai, kika sake kika min kuka anan ko tam.

Bata fasa ba don gaba daya zuciyan ta bai daina bugun ba... , nan ma ta marairaice fuska sai ganin hasken flash tayi ya mata pics bazata.

Tayi saurin rufe ido,alamn jin kunya .
...yace u look great da normal face dinsa still yana tsaye daga bakin kofa,

Murya kasa kasa tace thanks,you too
A kunyace tace Kaima kawo na maka toh

Yace ni? Noo.sai dai in zaki biya ni, haka kawai ki dauka min fuska kyauta.?

Tace ok fine. nawa ne?

Bai amsa ba Daga enda yake ya ware hannayen sa duka alaman ta taho ta rungume sa
Duk da taji kunya amma hakan ta daure ta je ta lume cikin kirjin nasa ya rungume ta,
Dukan su murmushi suke yi, itako sai dada boye face take wai tana jin kunyar sa,

Nan yace toh dago na nuna miki photon ki, tana dagowa kuwa ya dauka musu selfie mai shegen kyau dukan su suna murmushi,

Rigima ne ya tashi awajen don sam ya hanata ganin pics din, sai bori take karshe haka ya dinga jan ta har suka sauko tsakar gida tana binsa har ya fice gaban motar sa tana tafiya tana bubbuga kafa tana kiriniya.

bai kula ta ba Sai da ya bude mota ya shiga kafin yace to zan baki ki gani amma sai kin koma kin dauko mayafin ki tukunna
Tace tab, lallai yaya wayo ko... kawai kace na tafi gida zaka gudu ne kabar ni, ta cigaba da juyi kamar xatayi kuka,

Yace ni dai nafada miki
In kika bata lokaci natafi kuma shikenan sai nadawo ki gani
kuma in nadawo bana bayar wa sai an biya ni,
Choose now or later, ya kdan kashe mata ido yace your time starts now.

Ai da a gurguje ta juya ta koma cikin gida sai dariyan sa yake yi a gaban motar har ta lume ciki,
Dawo wan ta keda wuya taga baya wajen dayayi parking

A kasa tayi jefa da mayafin ta fara numfashi mai dauke da fushi zata soma aikin kuka
Bata hankara ba Hannu taji ya sa ya dauke mayafin akasa ya hada harda ita ya dauke ya cigaba da tafiyan sa yana mata murmushi

chak ta yanke kukan ganin wani uban murmushin tsokana dake fuskan na sa,
Ashe dagan gan ya juya kan motar don yaga drama,

Nan ya sata a ciki suka tafi holewar su cikin dare,ko huta gajiyar abujan basuyi ba.

Tsaban ciye ciye da zagaye zagayen da sukayi ko karfe sha biyu sauran ma da suka dawo a hannu ya shigo da ita gidan don tuni tayi bacci jikinsa tun a hanya

Washe gari sai kusan 11 suka kimtsa kansu don bayadda baiyi ta amince yayi ba haka taki fir ,cikin borin nata
Har da cewa ita bata so kuma baza tayi da shi ba.
Abun tun tuni yake damun sa jasmine me take nufi da bazatayi sex da shi ba
Amma dai sai ya bari a maganan shirme don yasan ya mata ba dadi a jiyan...

Haka yau ma tana ta jira taga ya tafi office amma sai shiru ,
Nan ya zauna yana debe mata kewa,sai uban soyyayr su suke ci da wayo kamr zasu hadiye juna...

Suna gidan sai Bayan azahar ne ya shirya su tsaf suka sake ficewa nan ne ya kaita,wuraren sa,musamman plantations din sa da ranch masu shegen kywu da girma,

Turawa ke kula masa da wajen shiyasa ma girman kayan marmarin wajen daban suke tsaban sun samu advance tech.

Awajen Kowa saida yayi admiring dinsu don kuwa sosai ashween ya soma bayyana ma zuciyan ta tafi komai muhimmanci a rayuwar sa

Itakuwa yadda yake nuna ma bainar jama'an sa yana matukar ji da ita yake dada burge ta
taji kaunar sa ya dada ninkuwa a ranta

A ranar Tsaban yadda take ji har ta mance da wani fargaban wata zahida addu'an ta kawai da ma haka zasu kasance dashi har abada,

Taji dadi sosai ,don ya nuna mata oda site na halayen sa da soft side dinsa
Haka ma da suka bi shoping mall duk da ma ba abunda yake bukata awajen hakan ya sa ta making masa choices
Yaki ya dauki komai, sai da ta musu komai base on yadda take so.

Feeling like a queen jasmine ke jin kanta har suka kashe ranar cikin tsatsar faranta ma juna rai da shakuwa,

Kafin maghrib suka dawo lokacin kowa cikin sa dam yake,

Nan ya kyaleta yaje dakin sa don ya duba sakon da mrs hidayat din tace ta aiko masa da shi,

Bayan ya gama komai ya kitmsa ya zauna gaban computer yabi komai a hankali,
Nan yayi wani irin shu'umin murmushi har yana sosai kansa alaman abun ya tsuma shi
Allah ..allah yake ya sanar da kamal abunda yake gani agaban sa boro boro,
Hmmmm yace ya fashe da dariya shika dai,

Nan ta bude kofar ta shigo suka sakar ma juna murmushi
Yace zo nan ki zauna bari na karasa did u need sumting?
Ta gyada kai alaman a'ah
Sai ta zauna gefen gadon kusa da shi
Yana ta aikin sa,

Ganin baida niyyar kammalawa yanzun ya sata jawo wayar sa dayan ta shiga dubawa a sace ,amma ba abunda yake ciki sai game da contacts,don taso tayi leken asiri ko zata ga wani abu game da soyyar su da zahida amma sai taga wayam babu komai.

Bai ma hankara ba gani yayi,ta tashi ta fita batare da tayi masa magana ba,..
Shima Bai kula yace mata ta jira shi ba don ya lura attention dinsa kawai take so gashi yana daf da kammala saving komai da komai ba dama ya bari.
Chapter 57 · 0% Book details