Sashe 9
My Enemy Takun Karshe Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Baiwar ALLAH tsabar ja da baya da take ne yasa ta faɗo daga kan gado, abinda ya ƙara jefata cikin tashin hankali shine ganin kanta da tayi tsirara babu kaya yasa tayi saurin rufe jikinta da mayafin gadon ta tashi tana ja da baya ta ɗauko farin towel babba ta ɗaura daga kan ƙirjinta, haka jikinta yake ta kakkarwa zuciyarta na bugun uku-uku,
A ruÉ—e take faÉ—in "Uncle Deen mene? me yake faruwa dani? meya same ni ne? shin mutuwa nayi za'a mun wankan gawa ne ko kuma meye? dan Allah ka sanar mun abinda yake faruwa dani...." nan ta fashe da matsanancin kuka.
Shima Razhdeen ɗin kuka yake daƙer ya iya buɗe baki ya ce "ban sani ba nima, ban san meya faru dani ba, taya zan ganni akan gadon matar twins hakan ma tsirara? taya hakan zata faru?...."
Girgiza kai Baiwar Allah ta fara yi tana shirin shiɗewa tayi hanyar fita da gudu taji ƙafarta ta riƙe, wani irin zafi take ji a farjinta da zogi, daƙer take iya taka ƙafar, zaro manya-manyan idanuwanta tayi waɗanda suka yi jawur lokaci guda, hannu tasa ta dafe wurin da take jin zafin ta waiwaya yanda gadonta yake, ihu tasau tare da rufe bakinta idonta akan tsakiyar gado yanda yake jiƙe da jini da ruwa gaba ɗaya, ta kuma kallon Razhdeen daga nan ta fahimci komai, fashewa tayi da kuka tana faɗin "Uncle Deen ka cuce ni wallahi, ka gama da rayuwata, ka zubar mun da mutunci na da kimata, kaci amanar ɗan uwanka, nifa matar Aure ce ...."
Razhdeen bai san mai zai ce a wannan al'amarin ba domin ya rasa gane ta yanda hakan ta faru, murya na kakkarwa ya ce "Reesh...."
A rikice Baiwar Allah take faɗin "a'a! a'a!! Bani bace Reesh dan ALLAH kada ka sanar mun cewa Zina na aikata, dan Allah kar kace nayi Zina, wallahi ban taɓa aikata zina ba, no no noooo....."
Tana cikin wannan haukar ta ruga da gudu ta fice tana ɗingishi ta nufi falo tana ɗaure da towel a ƙirjinta ga yanda sumar kanta ya tartarwatse...
Roshan kuwa yana zaune yana riƙe da hannun Ummy ya hanata tashi taje ta dubo me yake faruwa a ɗakin Baiwar ALLAH, suna cikin wannan halin sai ga Baiwar Allah ta shigo falon tana kuka, ganin Roshan yasa kai a gaba ko kallon yanda take baiyi ba sai kallo wuri guda yake kamar mai tunanin wani abu, tsananin tashin hankalin da yake ciki yanzu ya wuce misali...
Baiwar ALLAH da sauri ta zo ta durƙusa ata gaban Roshan tana facing ɗinsa, kuka yaƙi tsayuwa lips ɗinta ne kawai yake kakkarwa ta kasa cewa komai...
Ummy ganin a halin da take ciki ne yasa itama zuciyarta bugawa, tana kallonta tin daga kan sumar kanta da yake a tawarwatse har zuwa ɗaurin ƙirjin da tayi da towel hakan ma da ɗingishi ta fito sai abun yayi matuƙar ɗaure mata kai,
Can sai ga Razhdeen ya fito shima daga É—akin yana sanye da kayansa domin sai da ya tsaya ya saka su tukun ya fito fuska yayi jawur tsabar tashin hankali da yake ciki....
Roshan ɗago kansa yayi tare da sauƙe nannauyar numfashi ya maida idonsa kan Baiwar ALLAH da take gabansa a durƙushe sannan ya maida kallonsa kan Razhdeen dake tsaye, sannan ya jinjina kai tare da sakin murmushin baƙin ciki da takaici ya ce "hakan na nufin tin ba yau ba kuke cin amana ta, kuna aikata alfasha a tsakanin ku...."
Ya kalli Baiwar Allah sannan ya ce "da Auren ki kika aikata zina shin kin san hukuncin haka?..."
"tin kafin na gani da idona naga shaidar hakan a cikin wayata...?
Baiwar ALLAH ƙara fashewa tayi da kuka tana faɗin "wallahi ban taɓa aikata zina ba, kada ka danganta ni da mazinata wallahi bansan zina baa...."
Kafin ta rufe baki Roshan ya zuciyo a fusace ya zabga mata mari har sai da ta kife da kanta,
A ruɗe Razhdeen ya miƙa hannu tare da faɗin "Reesh..." dunƙule hannunsa yayi cike da takaicin wannan ranar haka hawaye yake ta zuba masa...
Roshan jin Razhdeen ya ambaci Reesh yasa ya juya da sauri yana kallonsa, daga baya ya jinjina kai tare da faɗin "bazan yi mamaki ba dan ka gano ko ita wacece, shine dalilin da yasa kaci amanata? meyasa bazaka ce in rabu da ita na baka matarka ba? duk da alƙawari ne ba ɗaura Aure ba, don haka babu abinda zai hana a ɗauki mataki akan ku...."
Razhdeen cike da mamaki shima ya ce "daman kasan da cewa Reesh ce?..."
Roshan ya ce "Yes nasan cewa Amreesh ce, na gano hakan ne ta yanda kaima ka gado...."
Roshan ya ƙarasa maganar tare da wurga masa wani irin kallon tsana lokaci guda...
Baiwar ALLAH ce ta ɗago idonta akan Roshan ga yanda take zubda hawayen jini akan fuskar ta, gaba ɗaya kukan ta ya koma na jini, ruwan hawaye duk ya sauya zuwa ruwan jini tsabar tashin hankali da damuwa da ruɗanin ƙwaƙwalwa,
Ta ce "Yaya Roshan ko kashe ni za'ayi bazan taɓa yadda cewa ni baiwar Allah na aikata zina ba...."
Tsawa Roshan ya darara mata tare da faɗin "enough please, shin kin mayarni mahaukaci ne? ko duk jikina kunne ne bazan taɓa yadda da kalaman ki ba sai dai ki cigaba da wannan kukan jinin nakin, wallahi kin fita mun a raina, bana sonki yanzu, bana ƙaunar ki haka bana ƙaunar mai ƙaunar ki, na tsane ki sannan na kawo ƙarshen alaƙar mu daga yau...."
Yana kammalawa ya tashi ya nufi hanyar fita ya fice gaba É—aya, itama Ummy kuka take duk ta fahimci halin da suke ciki haka itama ta tashi tabar falon ta fice....
Baiwar ALLAH hannu ta ɗora akanta ta fara rausa ihu ga hawayen jini yaƙi tsayuwa duk ruwan jinin ya ɓata mata fuska kuka kawai take tayi...
Razhdeen ganin yanda take kukan jini ne yasa ya nufo wurin ta da sauri yana ƙiran sunanta da "Reesh! Reesh!! please stop dis cry I don't wanted...."
Cikin zafin nama kamar mai aljanu haka taci kwalar rigar Razhdeen da hannu biyu tana ihu tana jijjiga shi da ƙarfin gaske, maganar ma ta kasa yinsa sai jijjiga da take tayi ta kasa daina ihun da take tayi ga kukan jinin da take ta zubar wa....
Tana cikin wannan halin numfashinta ya ɗage sai kawai tayi baya zata faɗi tayi saurin rungumota saman ƙirjinsa yana kuka sosai kamar ransa zai fita, ita kuwa ta rigada ta suma a wurin....
Typing âœï¸
*MY ENEMY*
*TAKUN ƘARSHE*
*BOOK 3*
16 to 20
Razhdeen ɗaukan Baiwar ALLAH yayi ya nufi room ɗinta da ita, yana zuwa ya kwantar da ita akan doguwar kujerar ɗakin sannan ya tsaya yana kallon kan gadon yanda ya ɓaci da jini, zuciyarsa sai yanke wa take tana masa suka domin wannan ranar itace ranar mummunan ƙaddarar sa wanda bazai taɓa manta wannan ranar ba har ƙarshen rayuwar sa, sai yanzu ya gama yadda da cewa akwai abinda suka aikata shi da Baiwar ALLAH, amma ya kasa gane ta yanda akayi har hakan ta faru, wasu zafafan hawaye ne suka fara zarya akan fuskar sa,
hannu ya kai ya ciro bedsheet ɗin sannan ya ajiye a gefe, yaje ya ɗauko wani sabo ya shimfiɗa mata, zuwa yayi ya ƙara ɗago ta ya kwantar da ita akan gadon tare da ɗora kanta akan pillow, ya rufe ta da blanket domin iya towel ne a jikinta,
Bazai iya tafiya ya barta a cikin wannan halin ba tare da ya tallafa mata ba, yana gamawa ya ɗauki bedsheet ɗin da suka ɓata yana riƙe da shi ya fice a ɗakin tare da rufe mata ƙofar ɗakin, zuwa yayi ya ɗauko ashana da petur ya fice kai tsaye bayan gidan ya nufa yanda ba kowa ne yake zuwa wurin ba, ya barbaɗa bedsheet ɗin da petur sannan yasa ashana, sai da ya ƙona bedsheet ɗin nan gaba ɗaya sannan ya tafi jiki ba ƙwari...
Shi kuwa Roshan yana fito wa ya shiga motar sa yabar gidan, shi kansa bai san ina ya nufa ba, sai da ya shiga daji sosai da motar sa sannan yayi parking, yana kuka ya fito acikin dajin nan ya durƙusa da gwiwowinsa nan ya fara rausa ihu yana bugan ƙasi da ƙarfin gaske ga yanda hadari ya gangamo gari yayi baƙi ƙirin lokaci guda aka fara zabga ruwan sama, yana durƙushe ko motsa wa bai yi ba, haka yake ihu ruwan sama na jibgarsa, ji yake kamar ya hallaka kansa a dajin, yana cikin wannan halin jini ya fara burtsowa daga bakinsa, haka zuciyar sa take ƙuna kamar wanda ake caka masa mashi, kifar da kansa yayi a ƙasin wurin jini yana fita daga bakin sa, ruwan sama kuwa kamar ana zubo shi da bakin ƙwarya tsabar yawansa.....
Shima Razhdeen cikin fitar hayyaci haka yake jan motarsa gaba ɗaya tunaninsa yana wani wuri, hawaye kuwa haka yake ta gangarowa ba ƙaƙƙautawa, yana cikin dogon tunani ba tareda ya duba hanya ba yaji wata ƙatuwar trailer tayi sama da motar sa, haka motar ta faɗo ƙasi tare da ƙara ɗaguwa sama anan murfin motar ya buɗu daga sama tayi wulli da shi, motar itama ta wulli cikin jeji, ɗan ratan ba nisa a tsakanin motar da Razhdeen, kafin mutane su taru nan take motar tayi boom ta kama da wuta, shima kansa Razhdeen sai da ya ƙara tashi sama ya ƙara dokuwa a ƙasi tsabar ƙarfin tashin wutar, tintinin har ya daina motsi, kowa ya saddaƙar da cewa Razhdeen ya mutu domin ba ƙaramin hatsari yayi ba, haka motar take ci da wuta ta gagara kasuwa sai da Allah ya koro ruwan sama tukun, acikin ruwan nan motar ambulance tazo ɗaukan Razhdeen babu yanda yake, ko gane shi ba'a iya yi sakamakon jinin da ya wanke masa duk ilahirin jikinsa da fuska gaba ɗaya, kai tsaye hospital aka nufa da shi....
A lokacin da hatsarin ya abku har an sanar wa Abbah dake can ƙasar waje, suna kan gudanar da Meeting ɗin ƙarshe kenam aka tura masa saƙon hatsarin Razhdeen, kuma bugu da ƙari abinda ya ƙara ɗagawa Abbah hankali shine da aka ce ya mutu...
Abbah a ruÉ—e ya shirya komawa Nigeria ba tare da ya kammala aikin da yake ba...