Sashe 2
My Enemy Takun Karshe Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Cire harshensa yayi daga cikin bakinta yana mata wani irin kallo ya ce "Ammata ki gaya mun gaskiya shin kina son Auren nan ko kuma bakya so? idan bakya so a yau zan sanar cewa na fasa, ai daman ni nace ina so yanzu kuma zan iya janye wa..."
Girgiza kai Baiwar Allah tayi sannan ta ce "kayi haƙuri Yaya Roshan ka Aure ta koda bana so ɗin, ko dan saboda Abbah da Uncle, kuma itama idan taji an fasa bazata ji daɗi ba, dan Allah Yaya Roshan tinda har Abbah yace kaje gobe to ka tafi Insha Allahu zaka samu abinda kake so..."
Kiss ya manna mata akan kunci tare da miƙe wa tsaye yana faɗin "tashi muje ki shirya mu tafi shopping..."
Ɗan turo ƙaramin bakin ta tayi cikin shagwaɓa take faɗin "duk kayan da nake da su sai naje shopping, Ni gaskiya a'a..."
Bata ankara ba taji yayi mata ɗaukar luɗa ya nufi part ɗinsa da ita cikin wasa da ƙaunar juna,
bai sauƙe ta a ko ina ba sai akan katafaren gadonsa yana kwantar da ita ya rufu kanta,
bugan ƙirjinsa take tana faɗin "D ka sauƙa kar fa ka wuce gona..."
Ƙibta mata ido ɗaya yayi tare da ɗage girar sa ya ce "to daman gonan na waye?..."
Cikin shagwaɓa ta ce "naka ne amma ba'a halin yanzu ba..."
Murya ciki-ciki ya ce "ai ba cewa nayi zan shiga gonar ba kawai dai nazo kewaye ne, ko laifi ne?..."
Dariya tayi tare da rufe fuskarta domin ba ƙaramin bata kunya yayi ba...
cire hannayenta yayi ya danne su duk biyun yakai fuskar sa sai tin nata yana hura mata iskar bakinsa, a hankali ta lumshe idanunta sakamakon yanayin da ta shiga bazata iya misalta shi ba, cikin yanayin shauƙi yake romance ɗinta, kissing na musamman yake bata, a cikin tana jin kunya har ta fara biye masa, a wannan lokacin Roshan ya gama fita hayyacin sa bai san lokacin da ya cire mata rigar jikinta ba, a cikin mayen feeling ya jawo drower jikin gado ya ɗauko wani bottle na zuma,
ita kuwa tana kwance kamar ba rai a jikinta, idanuwanta a ƙanƙame domin ta shiga halin da tunda take bata taɓa shiga ba, haka Roshan yake zuba mata zuma a jikinta tin daga wuyanta har zuwa cibiyar ta haka yayi mata wanka da wannan zumar har da fuskar ta gaba ɗaya,
A wahalce Roshan ya kafa bakinsa a saitin wuyanta ya fara lasa da harshensa cikin salo da ƙwarewa haka yake bin duk ilahirin jikinta yana lashewa..
Baiwar ALLAH gaba ɗaya ta fita hayyacinta sai yunƙurawa take tana jure-jure tare da surutai, jin ya kafa bakinsa akan breast ɗinta ne yasa ta ɗan yi ƙara wanda bata san lokacin da ta yi shi ba 🙈🙈🙈
A wannan ranar haka suka wuni suna bawa junan su hakki, duk da akwai abinda yayi musu cikass basu samu damar raya sunnah ba.
Sai da kowa ya gamsu tukun suka haƙura haka, Roshan ne ya fara tashi ya shige bathroom, ya yo wanka sannan ya fito ɗaure da towel,
Haurawa saman gado yayi ya ɗago da Baiwar ALLAH wacce jikinta ya mutu babu wani sauran ƙarfi a tattare da ita, ƙara narke wa tayi ta kifar da kanta akan cinyarsa tana daɗa ƙanƙame shi, jikinta haka yake empty ba ko breziyya suna wulle a gefe guda sai sket ɗin da yake jikinta ba'a zo nan wurin ba tukun,
Roshan a hankali yake mata magana a kunne cikin lallami akan ta tashi taje tayi wanka, yana shafa gadon bayanta, ɗagowar da zai yi idonsa ya sauƙa akan drawing ɗin cartoon ɗin bindigar dake gadon bayan ta, cikin rashin fahimta yake bin zanen bayanta da kallo a yayin da ita kuma take kife akan cinyarsa,
hannu yakai yana shashshafa zanen tare da mamakin daga ina ta samo wannan zanen, lokaci guda kuma sai ya fara tuna a yanda yaga irin wannan zanen, searching ya fara yi idonsa akan zanen, lokaci guda ya zabura tare da zaro ido waje a cikin ransa yake faÉ—in "irin wannan cartoon É—in bindigar a jikin Rakesh da Mohandas na gansu, alamar tambarin family C.D.S Mohandra Marka (Chief Of Defence Staff) Australian Country.
Roshan tunani ya zurfafa yana faÉ—in "to amma Ammata meya haÉ—a ta da tambarin nan?..." duk a cikin ransa yake wannan maganar...
Shawara ɗaya ya yanke na cewa zai tambaye ta a ina ta samo wannan tambarin da aka zana mata ko dai tana da alaƙa da familyn domin iya sune suke da wannan.
Shafa sumar kanta yayi sannan ya ce "Ammata..."
Amsa masa tayi kamar wacce tayi maye da bugu...
Ya ce "wannan tambarin bindigar da yake bayan ki shin meye dalilin da yasa aka yi miki zanen sa kuma hakan ma na bindiga, ki rasa zanen mai za'a miki sai na bindiga?..."
Baiwar ALLAH jin irin tambayar da yayi mata ne yasa ta yunƙura ta tashi tana rurrufe jikinta da bedsheet, ta zauna tana fuskantar sa domin an taɓo mata tabon dake cikin zuciyar ta, nan danan sai ga hawaye har ya wanke mata fuska,
Roshan ganin haka yasa ya fara goge mata hawayen fuskar ta yana faɗin "Ammata kiyi haƙuri dole wannan lokacin nayi miki tambayar nan, ta hanyar nan ne zan iya taimaka miki duk da nasan daga inda kika fito, nasan kin tashi a gidan marayu har kika kai wannan lokacin, amma dan Allah kiyi haƙuri ki sanar mun wannan tambarin na miye ne?...."
Baiwar ALLAH goge hawayen fuskar ta tayi sannan ta ce "Yaya Roshan wallahi tallahi Nima kaina ban san komai dan gane da rayuwata ba kuma har yanzu ba'a gano komai ba, Abbah ya yi iya ƙoƙarinsa akan ganin na samu iyayena amma har yanzu babu labari, hakan yasa na saddaƙar cewa basa raye,
wannan tambarin bindiga tin ina yarinya na tashi na ganni da shi, ban san dalilin wannan zanen ba, haka na nufin iyayena masu sayar da bindiga ne ko kuma sojoji ne ko kuma Æ´an boko haram ne inason sanin hakan..."
tana kaiwa nan ta fashe da kuka, daƙer ya samu ya rarrasheta ta cigaba da faɗin "wannan sarƙar ma tin ina yarinya nake tare da shi..." ta ƙarasa maganar tana kaiwa hannunta sai tin wuyan ta, ganin wuyan empty babu sarƙa yasa ta fara shashshafa wuyan a ruɗe tana zaro ido waje,
A zabure ta tashi tana faɗin "na shiga uku sarƙa ta..."
Haka ta tashi ba tare da ɗaukar bedsheet ɗin ba, haka ta zauna babu riga a jikin ta, tana kuka cikin ɗaga murya tare da faɗin "sarƙa ta, ka cire mun sarƙa ne? tin ina ƴar ƙaramar yarinya nake tattalin sarƙar nan yanzu kuma tashin farko na rasa shi bazaiyu ba wallahi..."
haka ta rikice lokaci guda...
Roshan ne shima ya miƙe yana rirriƙe ta tare da faɗin "look Ammata ki kwantar da hankalin ki zaki samu sarƙar indai yana cikin gidan nan, yanzu dai je kiyi wankan zan duba miki sarƙar kinji ko?..."
Jinjina kai tayi tare da faɗin "dan Allah ka taimaka ka samo mun sarƙar nan kaji ko Yaya Roshan..."
Murmushi yayi tare da shafan gefen fuskar ta ya ce "je kiyi wanka zan duba yanzu, amma ki daina kukan nan..."
Ta ce "toh na daina..." ta shiga bathroom da sauri domin so take taga sarƙa a hannunta...
Roshan zama yayi a bakin gado yana sauƙe nannauyar numfashi wanda ya tokare masa maƙoshi, zuciyar sa ce ta fara bugu da ƙarfin gaske domin hasashensa ya bashi cewa da Amreesh yake tare, ba tare da kowa ya sani ba, a hankali ya furta "Amreesh, Reesh Deen? Anya ba mafarki nake ba? kai Kai kai inaaa mafarki nake, Reesh Deen kuma, kenan ina tare da matar da akayi alƙawarin ta a Razhdeen?..."
Gaba ɗaya yayi zuru-zuru kamar zai fashe da kuka haka ya miƙe tsaye yana ta zarya a cikin ɗakin lokaci guda damuwa ta bayyana akan fuskar sa, domin tsabar shaƙuwar da Razhdeen da Amreesh suka yi ne yasa ake ƙiranta da Reesh+Deen shi kuma Reesh Man hakan yasa aka sanya musu zoben alƙawari, shi Razhdeen har yanzu akwai wannan zoben a hannunsa ita ce babu wannan zoben a yatsar ta sai dai zoben bai ɓata ba yana jikin sarƙar yanda ta haɗe ta ɗaure da jikin sarƙar,
yana cikin wannan zaryar sai gata ta fito tana ɗaure da towel a ƙirjinta, abun da ta fara furtawa shine "Yaya Roshan ka samu sarƙar ne? akwai wani zobe a jikin sarƙar idan suka ɓata na shiga uku domin sune rayuwa ta..."
Roshan ƙare ta yake da kallo yana hasasho fuskar Amreesh da take yarinya, kallonta yake sosai ba ƙibtawa, Baiwar ALLAH ganin irin kallon da yake mata ne yasa ta cewa "Yaya Roshan kallon meye kake mun ne haka, Ni damuwa ta sarƙa da zobe..."
Roshan ya ce "shikenam kisa kayan ki tukun..."
Ta ce "shikenam..."
Shima buɗe wardrobe yayi ya ciro ƙananun kayansa ya saka, zuciyarsa tana saƙe-saƙen abubuwa da yawa, lokaci guda kuma ya tuno ahalin su da kuma ahalin Abbah basa shiri sai kuma zuciyarsa ta ƙara bugawa, da yayi niyar zuwa ya sanar wa Abbah amma yanzu ya fasa domin Abbah zai iya cewa ya haƙura da ita, shi kuma yanzu ta zamo masa ginshiƙin rayuwa bazai iya rabuwa da ita ba...
A washe gari tafiya ƙasar Jidder ta fasaya domin a daren jiya Baiwar ALLAH kwana tayi bata rintsa ba sai kuka, saboda sarƙar ta da zobe, shima Roshan bai yi bacci ba haka yake ta faman rarrashin ta kuma already yasan ita ce Amreesh domin ya duba photunan ƴan uwan natan zanen dake jikinsu iri ɗaya da nata, photunan swimming pool ne kowa babu riga a jikinsa ga zane raɗau-raɗau sak..
Akwai photon Amreesh lokacin da take ƙarama a wurin Roshan shi da Razhdeen sai kuma Amreesh a tsakiya haka ya ɗauko ya ƙare wa photon kallo akwai wani abu da ya lura a jikin photon Amreesh, wani baƙin tawada ne wanda aka haife ta da shi a saitin wuyan ta wurin kunne, Roshan ya duba na Baiwar ALLAH yaga akwai wannan tawadar domin babu halin goguwa, anan ya ƙara tabbatar wa da cewa Amreesh ce...
★★★★★