Sashe 35
My Enemy Takun Karshe Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kai tsaye ɗakin ta ya nufa da ita, yana shiga ya kwantar da ita akan katafaren gadonta a yayin da ita kuma take ta faman rirriƙe cikin tana hawaye, cikin tausayawa ya kalle ta sannan ya ce "wait am coming..."
yana kaiwa nan yayi ficewar sa,
ba jumawa sai gashi ya dawo hannunsa riƙe da abun gwaji, yazo ya yi mata gwaje-gwaje yanda ya kamata sannan ya bata wasu magungunan da zata rinƙa sha, a lokacin ya ɓare wasu ya bata ya zauna a gefen ta yana shafa sumar kanta tare da rarrashin ta yana faɗin "sorry yanzu ciwon zai daina, ki kwantar da hankalin ki..."
Itama idonta akan sa tana zubda hawaye, tsananin tausayin Roshan ne ya kamata, duk da cikin ba nashi bane kuma ba ta hanyar da ya dace aka samu ba amma bai hanashi bada kulawar sa akan cikin ba, hannunta ta ɗora akan nashi wanda yake riƙe da kanta itama ta riƙe hannun sosai a hankali ta furta "Yaya Roshan..."
Idonsa akan ta ya ce "kina buƙatar cin wani abu ne ?..."
Girgiza masa kai tayi alamar "a'ah..."
Cikin lallami ya ce "ina so ki ɗan taɓa ko kayan fruits ne, zaki ji dama-dama a jikin ki, kuma shima Baby zai samu isasshen lafiya sosai..."
Kawar da kanta tayi gefe tana mai jin takaicin halin da ta tsinci kanta.
shi kuwa tashi ya yi ya fice bayan wasu Æ´an mintuna sai ga shi da parantin kayan fruits har da kular ferfesun kaji da aka ajiye ya É—auko mata, ajiye parantin yayi akan gado sannan ya jawo table É—in É—akin gaban gadon ya ajiye kayan akai,
kallon ta ya yi sannan ya ce "zaki iya tashi?..."
idonta akansa yanda ta ƙafe shi da su bata ma ji abin da ya gaya mata ba, ganin haka ya kai hannun sa ya riƙo nata sannan ya tallafo bayanta da ɗayan hannun ya ɗagota, sannan ya sa pillow ta bayanta tare da jin gina ta a jikin gadon,
cikin kulawa yake ɓare mata ayaba da lemo yake bata a baki, sannan ya yayyanka Apple da pineapple sai da ya gama feeding ɗin ta da kayan fruits sannan ya tsiyaya madara a cup daƙer ta yadda ta sha domin ji tayi ta ƙoshi, ferfesun kajin kam sam ta ƙi ci haka ya haƙura, ya kalle ta sannan ya ce "sauran magani ko dai allura kike so?..."
Da sauri ta girgiza kai tare da faÉ—in "ko É—aya bana so..."
Murmushi ya yi tare da faÉ—in "wannan zance ne Ammata..."
Sanin halin ta bata son shan magani yasa ya je gefen ta sosai tare da janyo ta jikinsa ya matse mata hannayen duk biyun a matsematsin cinyarsa already ya bare duk maganin da zata sha, buÉ—e bakin yayi tana kakkauce wa amma da haka ya jefa mata su sannan ya kora mata ruwa tare da matse mata hanci, ai ba shiri ta haÉ—iye su ganin numfashi ya É—age,
ganin tana shirin shiÉ—ewa yasa ya rungume ta sosai a jikinsa yana faÉ—in "it's okay, shikenam yanzu ya wuce..."
Itama rirriƙe shi tayi tana kife da kanta akan ƙirjinsa tana sauƙe numfashi, da haka har ta sauƙo amma bata motsa ba, Roshan ganin shiru sun ɗau mintuna a haka yasa ya ɗago ta yaga ashe har tayi bacci,
a hankali ya kwantar da ita tare da ɗora kanta akan pillow sannan ya rufa mata mayafi zuwa saman ƙirjinta sai iya fuska a waje, ido a lumshe sai zararan gashin idon da su ma suka kwanto,
shima kwanciya yayi a gefenta ta bakin gado ya zuba mata ido sai kallon kyakkyawar fuskar ta yake ba ƙaƙƙautawa,
hannu yasa yana kwantar da girar fuskar ta waɗanda suka kusan haɗewa biyu tsabar yawansa ga a kwance yake gwanin burgewa, hancin ta kuwa a miƙe ziyat kamar ƴar asalin larabawa,
hannunsa yakai kan lips ɗinta waɗanda suka ci maroon light ga bakin ɗan ƙarami, haka yake shafawa a hankali, tsananin ƙaunar ta ne a cikin zuciyar sa wanda bazai iya misaltuwa ba, ya kai hannunsa yana shafar lallausar sumar kanta, fuskar ta ya yi fari sol kamar jikin ƴar dedi, a hankali ya kai lips ɗinsa kan nata ya sunbace ta yana lumshe sexual eyes ɗinsa daga bisani ya tashi ya bar ɗakin gaba ɗaya domin baya iya juran zama kusa da Baiwar ALLAH saboda yanzu zata jefa shi cikin matsalar da ba iya magance ta zai yi a halin yanzu ba....
A wannan ranar Roshan yayi zirga-zirga ɗakin Baiwar ALLAH ya kai sau nawa kasancewa babu kowa a gidan balle a samu mai kula da ita, saboda ita ya kasa fita ko ina saboda zata buƙaci wani abu kuma baya so tayi zaman kaɗaici ita kaɗai a gida..
Da daddare misalin ƙarfe 11 Baiwar ALLAH tana zaune ita kaɗai akan sallaya yanda ta idar da sallar lafular ta kafin ta kwanta, tana riƙe da carbi lips na motsi a hankali tana tasbihi, tana cikin wannan halin sai taji an turo ƙofar ɗakin tare da yin sallama,
murya ciki-ciki ta amsa ta waiwayo tana kallon sa, shima zama yayi a bakin gado idonsa akan ta can daga bisani ya ce "baki yi bacci ba ne?..."
Murmushi tasau kanta a ƙasi ta ce "banyi ba amma yanzu nake shirin kwanciya..."
Jinjina kai ya yi sannan ya ce "dare yayi kam, ki kwanta ki huta amma ina zaki iya kwana ke kaÉ—ai anan?..."
ÆŠago wa tayi tana kallonsa ta ce "kai É—in ina zaka je?..."
In short answer ya bata da cewa "part É—ina..."
Kawar da kai tayi ba tare da ta furta komai ba..
Miƙe wa tsaye ya yi tare da faɗin "ni zan tafi, ki kula da kan ki..."
Ɗaga masa kai kawai tayi ba tare da ta komai ba sannan kan ta a ƙasi ta kasa ɗogo wa.
Fita yayi daga É—akin bayan ya yi mata sallama, a falo ya tsaya yana tunanin barin ta ita kaÉ—ai, ko cikin dare wata matsala zata iya faruwa, girgiza kai yayi tare da faÉ—in "i can't leave..."
zama yayi akan doguwar kujera ya kwanta tare da yin sakaya kan sa akan pillow kujerar yana kallon ceiling,
Twins ɗinsa ne ya faɗo masa a rai lokaci guda ya sau murmushi, ɗaukar wayansa ya yi tare da danna wata number bugu ɗaya aka ɗauki ƙiran Roshan ne ya kara wayar a kunne tare da faɗin "Hello good day my man..."
Other side "well Done my twin hw far..."
Roshan ya ce "My man ya jikin nakan naji yanzu maganar ka is normal..."
Razhdeen ya ce "jiki normal ina son dawowa but Dad ya hana i don't know why..."
Murmushi Roshan ya sau tare da faÉ—in "No Abbah baya so ka dawo yanzu sai ka gama warkewa gaba É—aya..."
Razhdeen ya ce "na gama warkewa fa, just ya barni na dawo am tired, ya haÉ—ani da wasu security ko fita outside basa barina na fita..."
Roshan ya ce "ok let me ask you shin kana iya tafiya sosai ba tare da É—ingishi ba sannan ka gudu?..."
Razhdeen ya ce "in har sai na gama warkewa har haka akwai lokaci a gaba na kenam, domin tsayuwar ma yaushe nake iya yin sa sosai balle normal tafiya har kuma da gudu..."
Roshan ya ce "da sauran ka to, kai da Nigeria sai ka shirya da gaske..."
Razhdeen Hmmm! kawai ya ce...
Roshan ya kuma cewa "Meyasa baka tambaya ta Amreesh?..."
Daga ɓangaren Razhdeen zuciyarsa ce tayi wani irin bugawa, haka zuciyar sa take harbawa da ƙarfi-ƙarfi Muryar sa ce ta fara kakkarwa a hankali yake furta "please Twins she's your wife bai kamata kana mun maganar ta ba, ni na sallamar maka ita..."
Girgiza kai Roshan yayi sannan ya ce "My Man! ni fa na haƙura da ita because of you, nafi kowa sanin irin wahalar da ka sha akan Amreesh da halin da ka shiga da kuma jinyar da kayi duk akan rashin ta, kuma sannan ita ta hanaka kula ko wace mace balle kayi tunanin Auren ta, My man adalcin da zanyi maka a rayuwa shine na mallaka maka Amreesh, ina so na cika maka burin ka da kuma mafarkin ka, inaso yanzu ka ɗauki Amreesh tamkar taka ce sannan idan muka yi waya kana mun maganar ta, ni kuwa nayi maka alƙawari Insha Allahu duk wata shawarwari da taimaka wa zan yi ƙoƙarin baka da kuma yi maka, kuma itama zata so na tamkar yadda kake son ta..."
Razhdeen daga ɓangaren sa idanunsa ne suka yi jawur tsabar kukan da yake, gaba ɗaya ya rasa mai zai furta wa twins ɗinsa Roshan, cikin cije lips ya ce "My Twins a rayuwa duk wani rashin adalci banyi maka shi ba, na cutar da zuciyar ka tare da ƙuntata maka, babu abu mai muni da tozarci kamar ace mutum ya kwanta gado ɗaya da matar wani, wannan al'amarin yana damu na a raina, ban san ya akayi na aikata haka ba sannan ban san da wani ido zan kalle ka ba, na ci amanarka sannan na zubar da mutunci da kimar family mu, idan na tuno da wannan al'amarin sai in ji gaba ɗaya na tsani kaina, na tsani gida gaba ɗaya, wani sa'in gwara na zaɓi zama ni kaɗai ba tare da family ba, shin idan na dawo aka mun wannan tambayar akan dalilin da ya haɗani da matar ka mai zance? ...."
Roshan shima hawaye yake zubda wa idonsa a lumshe ya ce "kaga My Man ka kwantar da hankalin ka mutuncin family da kuma kimar su da darajar su na nam babu abinda ya sauya, sannan maganar wannan al'amari da ya faru mun riga da mun wuce layin nan, bana so muna dawo da magana baya, tinda na ce maka komai ya wuce shikenam ya wuce har abada, Please my man ka daina ɗauko mun wannan zancen, tinda ba laifin ku bane ko a wurin Allah baku da laifi, kuma ƙaddara ce babu wanda yake tsallake ta shi, saboda haka ka fuskanci gaba ka ɗauka komai ba faru ba, shima Abbah da ya san ba yin kan ku bane ai bai yi wata magana akai ba sannan kai ma bai nuna maka wata damuwa ba...."