Sashe 18
My Enemy Takun Karshe Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Roshan da hanzarinsa ya haura domin shi kwata-kwata ya manta da ya ɗaura mata jini, kuma jinin ba lallai ne ya kai haka bai ƙare ba...
Su Abbah ne suka bi bayansa,
Roshan yana shiga ya tarar ledar jinin ya ƙare sai da ƙirjinsa ya buga da gudu ya ƙarasa wurin, yana zuwa ya samu an cire mata da jinin ya ƙare....
Aunty Yolash tana tsaye ta ce "ai yau kusan kwana nayi ina zirga-zirga zuwa ɗakin nan, dana ga jinin ya kusan ƙarewa sai kawai na zauna sai da ya ƙare tukun na zare mata, sai a lokacin naje na samu yin bacci..."
Dogon numfashi Roshan ya ja yana faÉ—in "Allah na gode maka, wallahi na manta sai yanzu danayi alwala zan tafi masallaci na tuno da ita...."
Ummy ta ce "Abbah wannan É—in wace ce?..."
Abbah ya ce "baƙuwa muka yi, kuma bata da lafiya..."
Pinky fuska a haɗe ta ce "ikon Allah, daga wannan sai wancan mudai a haka zamu ƙare, gidan nan kawai a mayar shi gidan marayu...."
Abbah ya kalli Pinky ya ce "fita ki bar ɗakin nan tin kafin na saɓa miki dan ubanki, wawuyar banza mai baƙin hali..."
Pinky fita tayi tana tura baki itama Rikky bin bayanta tayi duk suka fice...
Abbah ya kuma cewa "yanzu dai tinda bacci take kowa yaje yayi sallah, Roshan kaima kazo mu tafi masallacin tare kafin mu makara...."
Duk suka bita sai Ummy wacce idonta akan Ƴar Amana sai yanzu hankalin ta ya kwanta, ta shige toilet tayo alwala...
★★★
Baiwar ALLAH da Mommyn ta a lokacin da suke jin É—an hayaniya suna sallah ne,
Duk yanda Baiwar ALLAH tayi haka itama Madam Parveen take yi, a nutse suka kammala sallar su tare da yin Addu'o'i....
Baiwar ALLAH ta canza wa mahaifiyar ta suna daga Parveen zuwa Zainab....
★★★★★
Bayan kwana biyu Ƴar Amana ta fara samun sauƙi sosai, tinda aka kawo ta ɗakin Ummy bata samu fitowa ba, sai dai aje ɗakin a dubo ta, Ummy da Ƴar Amana jininsu ba ƙaramin haɗuwa yayi ba, hatta su Pinky da basa son mutane suma suna shiri da Ƴar Amana kullum a ɗakin Ummy suke wuni a wurin ta, ba ƙaramin nishaɗi suke sanya ta ba duk da bata magana sai dai tai ta jinsu kawai, idan sunyi abun dariya tayi murmushi amma hankalin ta har yanzu yana kan Razhdeen, damuwar ta shine taga Razhdeen, kuma bugu da ƙari abinda zai ƙara sa hankalin ta ya kwanta shine ganin Roshan da take kullum, kuma ba ƙaramin kulawa yake bata, hatta abinci shi da kansa yake bata saboda ta samu ta ci ta ƙoshi, idan lokacin cin abincin ta yayi duk abunda yake zai zo ya bata sannan ya bata magani ta sha domin ta fi yadda da shi.
Itama Aunty A'isha daga lokacin da tayi ido huɗu da Ƴar Amana kullum sai tazo yanda take, domin yarinyar ba ƙaramin shiga ranta tayi ba a cewar ta, haka zata zo ta sakata a gaba tai ta kallonta kamar madubi,
Sunan da Aunty A'isha take ƙiran Ƴar Amana da shi shine Ƴar ƙasar mu, domin taga tayi kama da ƴan ƙasar tasun, kuma Kowa yaga Ƴar Amana sai ya haɗa ta da Aunty A'isha, kowa cewa yake suna kama musamman wurin sumar gashin iri ɗaya sak dake duk murɗaɗɗen gashi gare su, hasken fata ne Aunty A'isha tafi Ƴar Amana amma idan ka zuba ido sosai ka lura suna mungun kama da juna...
Duk manyan gidan sun fahimci hakan wato Abbah da Aunty Yolash da matan gidan har yaran gidan ma, sai dai ana fargaban furta hakan ne saboda kar Aunty A'isha ta tayar da hankalin ta akan É—iyar ta wacce ta rasa, dole sai an bincika tukun,
Shima Mai martaba ganin Ƴar Amana jikinsa ba ƙaramin sanyi yayi ba, indai zai haɗa ido da ita to sai zuciyar sa ta buga, ya rasa gane mai hakan yake nufi,
Aunty A'isha tin safe take zuwa wurin Ƴar Amana bata barin yanda take sai dare, daren ma daƙer ake korata part ɗin su, kullum dai Ƴar Amana bata rabuwa da mutane a wurin ta sai dare idan zata yi bacci, su kwanta ita da Ummy a gado ɗaya...
Baiwar ALLAH da Maamie ne kawai basu je sun ga baƙuwar da aka kawo ba,
Ita Maamie abinda yasa bata je ba saboda bata son shiga cikin family su ne, domin ba ƙaunar su take ba, a tunanin ta sun fi son mu'amala da Aunty A'isha akan ita shiyasa itama take jan jiki da su, gwara tayi rayuwar ta ita kaɗai....
Ita kuma Baiwar ALLAH abinda yasa bata je saboda a room É—in Ummy take kuma yanzu basa shiri da Ummy,
Ummy bata zuwa yanda take haka itama ba wanda yake yiwa wani magana a cikin su shiyasa itama Baiwar take zaune a yanda take, sai Mahaifiyar ta da take tare da ita,
Mahaifinta da ɗan uwanta sai dai su zo su duba su amma basa kwana a gidan, Mahaifiyar ce take zaune da ita su kwana gado ɗaya, hakan yasa Baiwar ALLAH take samun damar koya mata abubuwan da ya shafi addini sosai, a karatun su na Alkur'ani har sun ɗanyi nisa domin Madam Parveen tana da ƙwaƙwalwa sosai, koman yawan karatu lokaci guda take riƙe shi a ƙwaƙwalwarta haka itama Baiwar ALLAH...
Domin ita Baiwar ALLAH tin tana gidan marayu ta haddace Alkur'ani mai girma sannan ta haddace litattafai da dama na musulunci...
Har ila yau babu wanda yasan Madam Parveen ta musulunta....
Su Minal kuwa suma gidan su daban duk bayan kwana É—aya ko biyu sukan zo ziyara gidan Abbah da yaron su, wani sa'in kuma iya yaron ake kawo wa yazo ya wuni kafin a kai shi wurin Maman sa....
*BAYAN WATA BIYU....*
A yau ne kowa da kowa ya hallaru a babban falo, su Minal da mijin ta Mohandas suma sun zo, ga kuma Chief Suraj da Rakesh su ma suna zaune dake yau ne komawar su ƙasar U.S sun gama hutun su, Madam Parveen da Baiwar ALLAH su ma suna zaune a kujerar da su Chief Suraj suke a zaune dake doguwar kujera ne...
Shima Mai martaba yana zaune da matan sa a gefe da gefen sa su ma a yau ne zasu koma ƙasar Jidder,
Sai Roshan shima yana zaune da Ramlat a gefensa, har ta ɗan rame saboda kishi da tasa a ranta, mutane biyu ne a cikin ranta waɗanda take kishi akan su daga Baiwar ALLAH ce sai kuma Ƴar Amana, ita Ƴar Amana kulawar da Roshan yake bata ne yasa abun yake damun Ramlat, taga har abinci yake zuwa bata da magani alhalin ga matan gidan, sai abun yake cin ranta sosai, gwara ita Baiwar ALLAH yanzu Roshan ya ɗan ja mata baya, baya sauraron ta yanzu, sannan baya zuwa yanda take,
Itama Baiwar ALLAH yanzu bata damuwa da hakan saboda kulawar da take samu a wurin mahaifiyar ta, ganin Mahaifiyar ta a kusa da ita duk ya wanke mata wani ƙunci da damuwa, kuma most especially yanzu bata da wani lokaci sai koya wa mahaifiyar ta karatu hakan yasa bata damuwa da rashin ganin Roshan....
Abbah shima yana zaune da matansu a kujerar da yake wato Hajiya Kilishi da Ammy, sai kuma É—ayan kujerar Aunty Yolash ce da Razhdeen suke zaune,
yau kwana biyu da farfaÉ—owar Razhdeen wanda tsawon watanni huÉ—u yake kwance a sume, amma sai dai ya farfaÉ—o ne baya iya yin komai da kansa, baya iya yin magana balle ya iya aikata wani abu, hatta abinci bashi ake a baki, abinda ya iya sai dai kawai yabi kowa da ido amma kuma yana iya jin duk abinda ake fa É—a,
duk wanda yaga Razhdeen sai ya bashi tausayi gaba É—aya ya rarrame yayi fari tass kamar ba jini a jikinsa, domin sai da akayi aiki sosai akan sa kafin ya farfaÉ—o,
Sumar kansa kuwa har ya fara dawowa yanda yake, domin a lokacin da za'ayi masa aiki a ƙwaƙwalwarsa tas aka Aske, yanzu kuma a cikin wata biyu sumar ta ƙara tofowa sai dai bai kai na baya tsayi ba, amma yanzun ma yayi kusan zuwa kafaɗarsa,
an kwantar da shi a jikin kujerar domin bazai iya normal zama yanda kowa yayi ba, sai Aunty Yolash dake gefen sa...
Sauran yaran gidan kuma Ummy da Pinky da kuma Rukky da Ƴar tinny duk suna zazzaune a ƙasin carpet....
Abbah ne ya tambayi Ƴar Amana yana faɗin "ina Sarah take yau kam inason ganin ta a cikin mutane, zaman ɗakin ya isa haka domin muna so mu tattauna akan maganar ta da yadda za'ayi, ga kuma Razhdeen ya dawo gida amma babu yanda zai yi mana bayani akan ta ko ya gano asalin ta...."
Mai martaba ya ce "hakane kam yanzu wata taje ta ƙira mana ita..."
Uwar masu gida ta ce "idan akaje bazata fito ba, kusan kullum ina janta akan ta fito koda falo ne amma ta ƙi...."
Aunty Yolash ce ta miƙe tana faɗin "bari naje na tafo da ita..."
tana kaiwa nan ta wuce kai tsaye upstairs ta haura,
Razhdeen idonsa ya tsayar akan Baiwar ALLAH tin zamansa ko ƙibtawa bai yi ba, ita kuwa duk ɗagowar da zata yi sai ta haɗa ido da shi, sai ta ƙara sunkuyar da kanta ƙasi tana wasa da ƴan yatsun ta gira a haɗe...
Roshan kuwa duk yana lura da kallon da Razhdeen yake mata, sai dai kawai ya kalle shi sannan ya kalli Baiwar ALLAH sai kawai ya kawar da kai gefe, idan ya tuno da abinda suka aikata gani yake kamar yau ya kamasu a ɗaki domin abun ya gagara wankuwa a ransa, kullum abun yake haskowa a idonsa hakan yasa har zuwa yanzu yake ƙara jin haushin su....
Aunty Yolash a ɗaki ta tarar da Ƴar Amana tana ƙoƙarin saka belt a wandon jikinta,
Murmushi Aunty Yolash tayi tare da nufan yanda take tana faɗin "wando ya kasa riƙe kunkumi ga ba'a iya ɗaura belt ba..."