Sashe 16
My Enemy Takun Karshe Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Madam Parveen ce ta fito tana dafe da kanta tana ambatar sunan Amreesh,
Ganinsu yasa ta fashe da kuka tana faÉ—in "dan Allah kada wanda ya sanar mun cewa mafarki nayi Amreesh bata dawo gare ni ba, dan Allah ku ce mun tana nan, Daughter na tana ina? ku gaya mun..."
Mohandas da Rakesh ne suka taso duk suka nufi wurin Mommy su suna rarrashin ta, Mohandas ne ya rungume ta tare da faÉ—in "ba mafarki kika yi ba, a wannan lokacin mafarkin ki ya zamto gaskiya...."
Madam Parveen kwalar rigar sa ta riƙe tana jijjiga shi tareda ku kaini na ganta mana, meyasa kuke mun haka..."
Rakesh ya ce "Ok muje to yanda take..."
Haka suka nufi room ɗin da Baiwar ALLAH take a kwance wanda har zuwa yanzu bata farfaɗo ba, shima Chief bin bayan su yayi yana son ƙara ganin Daughter ɗinsa...
A kwance suka tarar da ita, da gudu Madam Parveen tayo kan Baiwar ALLAH tana faÉ—in "wallahi ita ce, ita ce Daughter na Amreesh..."
Haka ta rungumi Baiwar ALLAH sosai a jikinta tana kuka, ta É—ago Baiwar ALLAH tare da É—orata akan cinya tana shafa sumar kanta, ita kuwa Baiwar ALLAH kamar mai yin bacci....
Chief shima zama yayi a bakin gadon yana riƙe da hannun Baiwar ALLAH, su kuwa Mohandas da Rakesh kamar wanda akayi musu bushara da gidan Aljanna, baki ya gagara rufuwa tsabar farin ciki.....
★★★★★
Ƴar Amana kuwa tana nan ba lafiya daga lokacin da ta kwanta jinya ta suma yafi sau a ƙirga duk saboda rashin ganin Razhdeen tsawon watanni uku, tayi kukan har ta gaji, gaba ɗaya ta rarrame ta fita hayyacin ta, Madam Blessing ce take ta ɗawainiya da ita, taji labarin hatsarin Razhdeen taje asibiti amma sojoji sun hanata shiga, kuma ta kasa sanar wa Ƴar Amana halin da Razhdeen yake ciki, sannan ta ɗauki Ƴar Amana sunce gidan su Razhdeen nan ma Sojojin gidan sun hana shiga, gaba ɗaya Madam Blessing ta rasa yanda zata yi, tsoronta kar Ƴar Amana ta mutu domin yanda take rashin lafiyan nan anyi magani taƙi warke wa, ko abinci ta kasa ci..
Madam Blessing tsabar tsananin damuwar da take ciki har ta yanke shawaran guduwa ta bar ta a gidan ita kaɗai amma zuciyar ta taƙi barinta tayi hakan, sai kuma take jin tausayin yarinyar, ga idan ta ƙira wayan Roshan baya picking,
tana zaune tasa Ƴar Amana a gaba sai kallonta take, ita kuwa tana kwance akan gado yanzu farfaɗowar ta daga suma ta wuce da yin bacci,
Madam Blessing ɗaukar wayanta tayi akan ta sake ƙiran Roshan ko zai taimaka ya ɗauka, domin tasha tura masa message akan Sarah ba lafiya amma ko sau ɗaya bai ƙira ba sannan baiyi reply ba,
Shi kuwa Roshan duk yana gani, ya yanke cewar bazai ƙara shiga hidimar Razhdeen ba shiyasa bai saurare su ba,
Madam Blessing bugu É—aya zuwa biyu tayi masa ya É—auka anyi dace, karawa tayi a kunne tare da faÉ—in "Hello Roshan..."
Ramlat ce ta É—auka tana faÉ—in "wace ce?..."
Madam Blessing ta ce "Roshan nake nema ki taimaka mun dan Allah ki bashi wayan...."
Ramlat ta ce "yana bacci tukun..."
Har zata katse ƙiran taji Madam Blessing ta fashe da kuka, Ramlat dakata wa tayi tana faɗin "lafiya kuwa?..."
Madam Blessing ta ce "Sarah zata mutu ya taimaka yazo ya duba lafiyar jikinta dan Allah...."
Ramlat ta ce "to ki kaita hospital mana..."
Roshan ne ya fito daga wanka yana É—aure da towel ya ce "waye?..."
Madam Blessing jin muryar Roshan ne yasa taji sanyi a ranta,
Roshan karɓan wayan yayi tare da faɗin "hello..."
Madam Blessing tana kuka ta ce "Roshan ka taimaka ganan Sarah zata mutu, babu magani dan Allah...."
Roshan tunawa yayi da cewa Razhdeen yana kwance ba lafiya ya ce "ok ki jirani yanzu gani nan zuwa..."
Shap-shap Roshan ya shirya tsab sannan ya fice da hanzarinsa, Ramlat tana masa maganar ya tsaya ya ci abinci amma sam ya ƙi, nan da nan sai tashin motarsa taji......
Madam Blessing farin ciki ne ya gama mamaye ta...
Bayan wasu mintuna sai ga Roshan ya iso da motarsa, Madam Blessing jin tsayuwar mota yasa ta tashi da gudu ta nufi hanyar waje, a tare suka shugo suka ƙarasa cikin room ɗin Ƴar Amana, Roshan yana ganinta hankalinsa ba ƙaramin tashi yayi ba, ganin yanda Sarah ta rarrame tayi fatt alamar babu jini a jikin ta, sakamakon haka yasa ko iya tashi da kanta bata yi, kwata-kwata babu jini a jikin ta shiyasa tana farfaɗowa sai ta ƙara sumewa kullum a cikin haka take, ga babu kuɗin kaita hospital duk sun cinye kuɗin da Razhdeen ya bari, babu komai a gidan ya ƙare, security gidan suma ganin babu Razhdeen yasa duk suka watse hatta mai gadi babu, sai iya su biyu kawai.....
Madam Blessing duk ta kwashe irin matsalar da suke ciki ta gayawa Roshan, ta sanar yanzu babu komai, babu kowa a gidan, ta sanar masa cewa itama ta gaji tana son tafiya...
Roshan ya ce "kinyi ƙoƙari Madam Blessing zaki iya tafiya, amma ki tura mun account ɗinki zan zuba miki wasu kuɗaɗen da zakiyi amfani da su...."
Madam Blessing tayi godiya matuƙa sannan ta bashi account tayi tafiyar ta...
Shi kuma Roshan ɗaukan Ƴar Amana yayi a saman kafaɗarsa shima yayi hanyar fita da ita, a cikin mota ya kwantar da ita back seat shima ya shiga motar suka fita waje, bayan ya fita ne ya sake fitowa ya rufe gidan gaba ɗaya, kai tsaye can gidan su ya nufa da ƴar Amana, acan za'ayi mata magani sannan zata fi samun kulawa sosai, duk da ba'a san alaƙar dake tsakanin ta da Razhdeen ba......
Typing âœï¸
*MY ENEMY*
*TAKUN ƘARSHE*
*BOOK 3*
26 to 30
Tana zaune a bakin gadon ɗakin da take sai sharar kuka take, Aunty Yolash dake gefen ta tana riƙe da hannunta tare da faɗin "haba Aunty A'isha kiyi haƙuri mana, duk abinda ya wuce ya rigada ya wuce idan Allah yasa kema da rabon ƴarki Reemah zata bayyana lokaci guda zaki ganta, idan ma ba ta raye labarin ta zai fito domin duk abinda akayi shi cikin sirri to wata rana sirrin nan zai bayyana, tinda har sace ta akayi to wallahi nasan wata rana sai asiri ya tonu ki kwantar da hankalin ki...."
Aunty A'isha tana kuka ta ce "nasan yanzu haka ta mutu, ko nono na bata sha ba, inaji a jikina nima Æ´ata Reemah zata bayyana..."
Aunty Yolash ta ce "kiyi ta addu'a Allah ya bayyano da ita..."
suna cikin wannan halin sai ga mai martaba ya shigo da sallama a bakinsa, ganin yanda INDO take kuka ya ce "me yake faruwa ne?..."
Aunty Yolash ta ce "ta ga iyayen Baiwar ALLAH sun bayyana ne shiyasa itama Æ´arta ta faÉ—o mata a rai..."
Mai martaba girgiza kai kawai yayi ba tare da ya furta komai ba,
Ita kuwa Aunty Yolash fita tayi daga É—akin ta basu wuri...
Aunty Yolash a falo ta tarar da Maamie tana zaune, ganin ta fito daga room É—in Aunty A'isha ne yasa Maamie yin murmushi tare da faÉ—in "an gama munafurci kenam, Ni dai duk wanda yayi gulma ta ban yafe masa ba ehen..."
Aunty Yolash tsayawa tayi tana hararar ta sannan ta ce "wanda yakai ake gulmansa amma ke meye a jikinki da har za'ayi gulmar ki, kina nan talaka futuk da ke..."
A firgice Maamie ta miƙe tsaye tana faɗin "ai kuwa uban kowa yaci tsinin uwar wanda ya ce mun ni talaka ce, domin nafi ƙarfin wannan layi, ki dube ni dakyau nafi ƙarfin uwar mutum..."
Aunty Yolash tana mata kallon up and down ta ce "eh na ganki dakyau kalar zaren bai yo kalar yadin ba, in da ba'a san asalin ƙarago ba sai yace shi ɗan kamfani ne, kuma kar kin manta ke fa haɗaki akayi da mai martaba, ba wai shi ya ganki yace yana so ba, ya Aure ki saboda rashin kwanciyar hankalin da kike ciki na mungun talauci, ba bu abunda zaku ci yau bare gobe, saboda mai martaba ya azurta ki shine zaki nuna butulci a mutane? aikin banza kawai, bugu da ƙari amanar ƙawar ki kika ci kika aure mata miji, banza marar aji..."
Maamie rasa abun cewa tayi sai kawai ido da tabi Aunty Yolash da shi..
Ita kuwa tinin ta fice, part É—insu gaba É—aya ta bari ta nufi part É—in Abbah anan take daman...
★★★★★
A babban falo Aunty Yolash ta tarar da Roshan zaune akan kujera sai Abbah dake ɗayan kujera ga kuma Ƴar Amana kwance a doguwar kujera bata farka ba,
Ƙarasa shugowa tayi tare da faɗin "to pah wannan yarinyar daga ina?..."
ta ƙarasa maganar tare da zama a 1 seater idonta akan Ƴar Amana...
Abbah ya ce "Nima yanzu naga ya shigo da ita..."
Abbah ya maida idonsa kan Roshan sannan ya ce "wannan yarinyar aina ka samo ta?..."
Roshan ya ce "Yarinyar Razhdeen ce, tsawon shekaru biyu yana tare da ita a gidan sa..."
A ruÉ—e Abbah ya ce "whattt?..."
Roshan ya cigaba da cewa "Yarinyar bata da kowa haka take yawo a titi Sannan akwai waÉ—anda suke farautar rayuwar ta, hakan yasa Razhdeen É—auko ta zuwa gidansa, kafin Allah yasa a gano ina ne asalin ta...."
Abbah ya ce "shi Razhdeen É—in meyasa bazai kawo ta nan gidan ba? ga nan Æ´an uwanta mata amma sai ya fake da ita? wannan wani irin shirme ne?..."
Roshan ya ce "ita ɗin kurmiya ce bata iya maida magana, zaman ta a cikin mutane zai iya takura mata, domin a yanda take bata juran zama a cikin mutane, i means tana da rauni sosai, still ba wai ita su biyu suke zaune a gidan ba, ya ɗauko mata wacce zata na kula da ita wato Madam Blessing, ita take kula da duk wani al'amuran ta, sannan ya sanya ta a school tin safe har zuwa yamma ƙarfe shida..."
Jinjina kai Abbah ya yi sannan ya ce "to yanzun ya ake so ayi mata?..."
Aunty Yolash ta ce "zata zauna da mu anan, Insha Allahu za'a binciko mata yanda iyayen ta suke, amma kamar asalin ta ba Æ´ar nan Nigeria ba ce domin daga sumar kanta zaka gane cewa ba Æ´ar nan ba ce..."