Sashe 29
My Enemy Takun Karshe Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Acan sama kuwa kujerun Amare ne da Angwayen su duk suna zazzaune kowacce tana gefen mijinta, suma ga kalolin lemuka da aka jejjera musu, ba ƙaramin kyau suka sha ba, video na musamman ake musu, duk ƴan uwan Amare da Angwaye sai da kowa ya fito tare da gabatar da kansa da kuma yiwa Amare fatan alkhairi da zaman lafiya...
Ta gefe guda kuwa an tanadar wa manya-manyan baƙi wurin zama na musamman, duk sun halarci wurin party irin su Ali nuhu, da Adam A zango, sani danja, yakubu muhammad, ibrahim mai shunku, hamisu breaker, Lilin baba, mai shadda, umar m sharif, Abdul m sharif, Adamu nagudu, Ali jita, Nura m inuwa, nazifi asnanic, naziru sarkin waƙa, da dai sauransu duk mawaƙan Hausa da masu drama kowa da kowa indai mutum ya shahara to yazo wurin party, ga su Rema da duk mawaƙan turanci suma sun hallara, matan kannywood duk babu wacce bata zo ba,
ga kuma babbar baƙuwar da akayi a yanzu wanda yanzu shugowar ta kowa ya saka tafi da shewa wato ba kowa bace illa "Elisa..." wacce bata juma da sauƙa daga jirgi ba, itama ta halarci wurin, ga manya-manyan masu kuɗi da ƴaƴan masu kuɗi, duk wanda ba'a gayyace shi ba ba'a barinsa ya shiga domin kowa sai ya nuna pass ɗinsa kafin security su bari ya shiga,
bikin ƴan gata kenam, anan kowa a cikin baƙi aka gabatar da shi, mawaƙa kuwa duk babu wanda bai rera nashi waƙar ba, kuma duk wanda zai yi waƙa sai ya zaɓo zankaɗeɗiyar budurwa kafin suyi rawa da waƙa da ita,
A lokacin da akazo kan Hamisu breaker sai da ya fito tukun ya ƙyalla idonsa akan Reemah wacce take ta faman danna ƙatuwar wayanta ga tsinken lemo a bakinta yanda take ta zuƙa cikin salo,
Sai da Breaker yaje har side ɗinta tukun ya fara rera waƙar Jaruma...
Reemah ganin mutum a tsaye a kanta sai faman rera waƙa yake yasa tayi saurin ɗagowa tana masa kallon up and down gira a haɗe, alama yayi mata da hannu akan ta fito filin rawar, Reemah ɗan tsuka taja ta cigaba da pressing phone ɗinta,
Roshan ganin ba daɗi ta bonsa shi a cikin jama'a yasa ya miƙe tare da riƙo hannun ta ya ɗago da ita tare da kanne mata ido ɗaya da wayo da dabara ya fitar da ita filin rawar, kowa ya ganta a wurin yasan ɗiyar sarki ce wato princess,
Sai da Roshan ya fitar da ita tukun ya koma ya zauna, ita kuwa bin breaker take da kallo ita har cikin zuciyar ta wannan bai burgeta ba, sai wani haÉ—e rai take tana kallon kowa da kowa, tana tsaye ko motsawa bata yi ba, shi kuwa sai zagaye ta yake yana rera Baitukan sa, haka ake zuwa ana watsa musu kuÉ—aÉ—e...
Ali nuhu a ransa cewa yake "anya wannan bazamu É—auke ta a film É—in kannywood ba kuwa, nasan zata yi action yanda ya kamata kuma sannan zata yi farin jini, ta É—aukaka mana kamfani..."
Duk mawaƙannan babu wanda bai so yayi waƙa da ita ba, haka shima M sharif da sauran su, gaba ɗaya Ƴar Amana tabi ta gaji da tsayuwa, duk wanda ya fito sai ta kushe shi a cikin ranta,
An gama da masu waƙoƙin Hausa sai kuma na turanci,
Rema ne ya fito shima yana son yin waƙa da Ƴar Amana, Ƴar Amana kallo ɗaya tayi mishi gaba ɗaya zuciyar ta ya soma hargutsa sai wani tashin zuciya da take yi especially kansa da ta gani duk wani ƙulli-ƙulli ba daɗin gani, ga kuma yana waƙar yana rirriƙe mata hannu tare da rungumar ta,
cikin ɓacin rai Ƴar Amana takai hannu ta zabga masa mari tare da hankaɗa shi...
Ƴar Amana da sauri ta bar wurin ta sauƙa daga manbarin ta koma wajen zaman ta kamar zata yi kuka domin a ranta cewa take "aikin banza kawai, waɗannan masu baƙaƙen fuskoki sun wani zo sun takura mun..."
Roshan cike da mamaki yake binta da kallo ganin irin abinda ta aikata,
kowa zaro ido yake yana jinjina lamarin.
Rema gaba ɗaya kunya ce ta kamashi ganin yanda yarinyar ta zabga masa mari a cikin mutane yana cikin rera waƙar sa,
yana riƙe da fuska ya cigaba da rera waƙar yana abu kamar irin action ne aka bata....
Yana kammalawa itama Elisa ta fito, tana fitowa kowa ya fara ihu ana watsa mata kuɗaɗe domin kowa yana son waƙoƙin ta, itama haka ta fara rera waƙa tana rawa, haka mutane suke fitowa ana tayata rawa da amshi....
Su Abbah da Mai martaba kuwa suma suna can tare da baƙin su, sunata tattaunawa...
Da haka aka sha hidima kowa ya fara wawwatse wa, waɗanda suka zo daga ƙasar waje duk an kama musu hotel, da waɗanda suke wasu garuruwa, shi kuwa Rema bayan an tashi haƙuri aka fara bashi akan abinda ya faru....
kowa ya koma gida cikin ƙoshin lafiya, ana komawa gida Aunty A'isha da Aunty Yolash ne suka dira akan Reemah abinda tayi a wurin party ana mata faɗa da cewa bai kamata ta mare shi ba,
Aunty Yolash ta ce "mai laifin kiyi tafiyar ki kije ki zauna amma saboda iskaci ki mare shi kowa yana ganin mutuncinsa ga fan's É—insa, yanzu haka kana hawa tiktok da social media maganar sa ce ta bazu kowa yana kai gurmi, waÉ—anda basu sani bama sun sani, ga video yanda kika mare shi duk an É—oÉ—É—ora, kin ja masa abun magana...."
Aunty Maimuna ce ta ce "dan ALLAH ku barta haka kar kusa mana ita kuka, abinda ya faru ya rigada ya faru..."
Aunty A'isha tana nuna ta da yatsa tare da faÉ—in "ke ba Allah ya shirya mun ke..."
Reemah cikin ɓacin rai ta shige ɗakin da suke kwana taje ta cire kayan jikinta sannan ta sanya ƙananun kaya wando zuwa gwiwa da riga mai hannun best, ta baje sumar kanta duk ta warwargaje gyaran gashin da akayi mata sai boom take ta haɗawa,
fitowa falo tayi zata fice, Aunty A'isha ta ce "ina zaki je?..."
tsayawa tayi ba tare da ta waiwayo ba ta ce "part É—in Yayana zan je..."
Aunty A'isha ta ce "me zaki yo a wannan daren yanzu misalin ƙarfe 11 kowa ya sha gajiyar hanya..."
lips É—inta na motsi a hankali ta ce "zan je ya rarrashe ni ne..."
Aunty Yolash ta ce "ai yanzu kam sun kwanta ai..."
tsayawa tayi tana zubda ƙwallah,
ta juya musu baya tana kallon bakin ƙofar falo,
Aunty A'isha ta ce "ki dawo kije ki kwanta ko kije É—akin da Amaren suke ki je kuyi hirar tare..."
Reemah tana tsaye ko waiwayowa bata yi ba,
Sai Aunty Maimuna ce ta sako baki tana faÉ—in "ku barta mana taje ta dawo yanzu, idan bata je ba yanzu haka da fushi zata kwanta sannan ta tashi da fushin..."
Aunty A'isha ta ce "haba dan ALLAH Aunty Maimuna Sam bai dace taje musu a wannan lokacin ba, suna ma'aurata wannan lokacin lokacinsu ne..."
Aunty Maimuna ta ce "yanzu fa aka dawo daga wurin party nasan basu yi bacci ba..."
Ta kalli yanda Ƴar Amana take a tsaye ta ce "je ki ma za Shalele, ki ce ina gaishe su da gajiyar hidima...."
Ƴar Amana ana bata wannan damar tayi ficewar ta da sauri saboda kar a tsayar da ita, zuwa tayi security ya kaita har part ɗin da mota...
Baiwar ALLAH wacce take zaune itama a falon duk tana jin tattaunawar da suke yi, ganin Ƴar Amana ta fice ne yasa ta sau murmushi domin tasan dole Ramlat bazata ji daɗi ba..."
Su Abbah kuwa suma suna can babban falo su uku suke tattaunawa akan sha'anin rayuwa ga yanda har aka É—ora video party a kannywood, ganin yanda Reemah ta zabga wa Rema mari yasa mai martaba faÉ—in "subhanallahi mai wannan yarinyar ta aikata haka? a cikin bainar jama'a ta mari mutum wani irin rashin tarbiyya ne wannan?..."
Abbah ya ce "ba rashin tarbiyya bane, shine yaso ya nuna mata rashin tarbiyyar sa shine tayi masa hukuncin daidai da abinda ya aikata, don haka ban ga laifinta ba sai ma ƙara burgeni da tayi..."
Shima Chief yana zaune da shi duk ake hirar...
Mai martaba ya ce "hakane amma ni tsakani Roshan da Reemah anya babu wani abu?..."
Abbah ya ce "sanin cikin su sai Allah..."
A falon cikin gida kuwa matan gidan ne suke zazzaune suna shan hirar su,
Matan mai martaba su biyu da kuma Matan Abbah suma su biyu sai Aunty Yolash da Madam Parveen (Zainab),
Baiwar ALLAH ce ta tashi zata koma É—aki domin hirar na iyayenta mata ne,
Aunty Yolash ce tayi saurin dakatar da ita tana faÉ—in "Daughter ba dai ciki zaki koma ba ko?..."
Baiwar Allah murmushi tasau tare da faÉ—in "bacci nake ji ne..."
Aunty Yolash ta ce "a'ah kam yanda kika wuni kina shan bacci nasan yanzu ba bacci zakiyi ba, kuma wallahi da nasan bazaki je wurin hidimar nan ba da ni da kaina zan shiryaki na sakaki a gaba mu tafi, amma banda iskaci sai ki zauna ke kaɗai a gida kamar wata mayya, kina wani cire kanki a cikin ƴan uwa, yanzu kije can room ɗina su Minal suna can kije ki zauna kuyi hirar tare, bana son baƙin da suka zo su fahimci halin da kike ciki...."
Baiwar ALLAH kai a sunkuye ta ce "tam shikenam Aunty..."
haka ta nufi room É—in Aunty Yolash anan Amaren duk suke suna shan shabta, Pinky da Rukky da kuma Ummy sai Minal da yaronta a kwance kan gado yanda yake ta shan bacci, duk sun sha gajiya ko wacce ta rage kayan jikinta, duk suna cikin farin cikin yau an É—aura musu Aure da mazajen da suke so...
Baiwar ALLAH ce ta fara knocking, Minal ta ce "Yes shigo mana..."
Baiwar ALLAH ce ta tura ƙofa tare da yin sallama ta shige, duk juyowa suka yi tare da amsa sallamar suna farin cikin ganinta especially Minal da Rukky waɗanda suka auri yayun ta,
Rukky tana sakin murmushi ta ce "zo ki zauna mana Aunty Daughter..."
Baiwar ALLAH ta zauna a bakin gado itama tana murmushi,
Pinky ta ce "yooo wai Ni kam naga itace ƙarama da Rakesh ai yanzu Rukky kin zama Antynta..."