Sashe 3
My Enemy Takun Karshe Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Razhdeen yana zaune a bakin gadonsa sai juya sarƙar Baiwar ALLAH yake tayi domin kallo ɗaya yayi wa sarƙar ya gane domin a birthday ɗin Amreesh aka ƙero mata,
A lokacin yayi tunanin lokacin da aka kawo Amreesh gidan su tin suna Nigeria ana washe gari birthday ɗinta a Razhdeen ta fara nuna sarƙar tana faɗin "Habeey Mommy ta kawo mun sarƙar birthday, bazan nuna wa kowa ba sai kai, saboda kai ɗin jarumi nane kuma na musamman..."
Razhdeen jingina bayansa yayi a jikin gadon sa ido a lumshe sai murmushi yake ta zuba wa, domin yana tuno da surutun Amreesh, a lokacin tana da baki sosai, duk abinda taji an faɗa shikenam ta ɗauke shi a ƙwaƙwalwarta, hatta kalar soyayyar da Mommyn ta da Daddynta suke yi tas take kwashe wa tazo tana faɗan su a Razhdeen bata manta wa ko ɗaya,
Razhdeen yana kwance sai kuma ya ƙara tuno lokacin da yake wasa da ita a cikin swimming pool take faɗin "Habeey kai fa rayuwata ce, haka Mommy na take gaya wa Daddy shiyasa nima nake faɗa maka kai ɗin rayuwa ta ce, bazan rayu in babu kai ba, zuciyata taka ce..."
Idan ya tambaye ta aina take jin irin wannan kalaman sai ta ce a gurin su Mommy da Daddy.
Akwai lokacin da ta taɓa cewa "Habeey ina dai nima idan na girma tare zamu na wanka a baho ɗaya ko da kuma swimming pool, haka Mommy da Daddy tare suke wanka fa, kuma kuma haka a swimming pool ma..."
Razhdeen haka hawaye yake gangaro masa tare da sakin murmushi idan ya tuno irin yarintar Amreesh, kallon sarƙar ya ƙara yi yana dudduba wa ne kwatsam ya tarar da zobe a jikin sarƙar, a ruɗe ya tashi zaune idonsa akan zoben, wani irin haɗiyar yawu yayi zuciyarsa na bugawa da ƙarfi-ƙarfi...
Tashi yayi ya jawo wata jakarsa wanda komai da komai yake ciki na sha'anin Amreesh, su photuna da abubuwan wasa da kuma ɗan ƙaramin laptop ɗinta wasu shirguna dai gasu nan,
wani ƙaton photon Amreesh ya ɗauko mai jikin glass yasa a gaba yana ta kallo, sannan yana tunanin Amreesh tana nan kuma duk yanda akayi Baiwar ALLAH tasan a yanda Amreesh ɗinsa take a yanda yake ta tunani...
A cikin ransa ya ce "dole yarinyar nan zata nemo mun a yanda Amreesh take, dole tasan a yanda take tinda ga abubuwan ta na yarinta a hannunta, sannan yana tunanin shin aina Baiwar ALLAH ta samo wannan sarƙar Amreesh da kuma zoben alƙawarin su....
Yana cikin wannan tunanin kwatsam sai ga Ƴar Amana ta turo ƙofa ta shigo, har ta shugo Razhdeen bai sani ba idonsa akan ƙaton glass picture ɗin Amreesh...
Cikin ɓacin rai Ƴar Amana ta tsaya tana kallonsa ita bama photon ne a gaban ta ba, ga ɓacin ran tin jiya da safe da ya buga ƙofar ta yaji tasa sakata bai ƙara wai wayan ta ba har kwanan yau, kuma sai da Madam Blessing taje ta rarrashe ta tukun, yanzun ma ganin bazata iya juran rashin ganinsa ba yasa ta zo har room ɗinsa,
Ganin hankalinsa duk yana kan photon hannunsa yasa ta zuciyo ga kishi ta É—auki glass picture ta kwaÉ—a a jikin bangon É—akin, glass kam ya dagargaje...
A firgice ya miƙe tsaye tare da faɗin "whattttt?..."
a ruɗe ya ɗago hannu ya yi mata wani irin kyakkyawan mari har sai da ta dungura zuwa bakin ƙofa,
ran sa ba ƙaramin ɓaci yayi ba domin tinda yake da Ƴar Amana bai taɓa jin haushin ta kamar na yau ba, domin ta ɓangare masa wani sashi na zuciyar sa...
A gigice ta ɗago tsabar ta shiɗe bata san ina ta nufa ba miƙewar da tayi ta fice tana riƙe da fuskar ta domin wani irin hajijiya ne yake ɗaukar ta, asan sauƙa daga beni ne tayi tuntuɓe ta kifu akan benin nan ta fara gangarowa tin daga saman beni har ƙasa, goshin ta yayi wani irin buguwa a ƙasin tiles nan danan goshin ya fashe...
Kasa tashi tayi sai wani irin shiɗewar da take tayi numfashi yana sama da ƙasa daƙer...
Madam Blessing da ta fito daga kitchen ganin halin da Ƴar Amana take cikin ne yasa tayo kanta da gudun gaske ta kawo mata agajin gaggawa,
ÆŠaukar ta tayi ta nufi part É—in da room É—inta yake, kafin su isa har ta sume akan kafaÉ—ar Madam Blessing...
Madam Blessing tana kwantar da ita ta fito da gudu ta haura saman ɗakin Razhdeen ta shiga ta tarar da shi a zaune a bakin gado yasa photo a gaba wanda ya dagargaje a ƙasi idonsa akai..
Madam Blessing ce ta buÉ—i baki zata yi magana Razhdeen yayi saurin katse ta da cewa "leave my room..."
Madam Blessing ta ce "Sarah fa tana can acikin wani hali..."
Wani irin kallo Razhdeen ya watsa mata tare da darara mata tsawa "i Said leave my room, I don't care about her..."
A tsorace Madam Blessing tabar É—akin domin al'amarin babba ne.....
Typing âœï¸
*MY ENEMY*
*TAKUN ƘARSHE*
*BOOK 3*
6 to 10
______________★★★__________
Bayan kwana biyu Roshan ne ya shirya tsab da sassafe bayan Baiwar ALLAH ta dawo hayyacinta daƙer Roshan ya rarrasheta ta haƙura da maganar sarƙa da zoben,
tare suka fito falo suna riƙe da hannun juna, ya tsaya a gabanta suna facing juna, wani irin kallon so da ƙauna yake mata da kuma tausayawa kansa domin yasan duk lokacin da aka san Baiwar Allah ɗiyar CDS maƙiyin mahaifinsa ne dole Abbah zai nemi ya raba Auren indai ya ruguje alƙawarin da aka ɗaukar wa Razhdeen, in kuma an amince da ita to za'a samu matsala sosai da Razhdeen...
Kamar zai yi kuka ya ce "Ammata..."
ta amsa masa cikin kulawa su na riƙe da hannun juna, ya ce "akwai albishir ɗin da nake son sanar miki..."
murmushi tayi sannan ta ce "wani irin albishir ne haka D?..."
Ya ce "Albishir É—in da zai sanya ki farin ciki har abada amma kuma sai dai za'a iya raba mu..."
Lokaci guda ƙirjinta ya buga gira a haɗe ta ce "wannan ba albishir bane, indai har zai shafi tarayyar mu to ba albishir bane don haka bana son jin wannan batun..."
Rungumo ta yayi yana shafar sumar kanta da murmushi akan fuskar sa ya ce "Ammata wannan albishir ne domin abun da ya shafi rayuwar ki ne kuma zaki kasance cikin farin ciki har ni kaina ma na fara taya ki farin ciki..."
Baiwar Allah ta ce "to amma kace fa zamu rabu ni kuma bana son abunda zai shafin tarayyar mu na Aure..."
Jan kuncin ta yayi tare da sumbatar ta akan goshi ya ce. "wasa nake miki..."
Ta ce "to ka sanar mun albishir É—in mana..."
Ya ce "tukwuicin mai zaki bani?..."
Gyara tsayuwar ta tayi sannan ta ce "mai kake son samu?..."
Ƙibta mata ido ɗaya yayi sannan ya ce "kin san tukwuici na abu ɗaya ne, inaso kafin na dawo kina kammala period ki mun shiri na musamman wanda ina dawowa babu wani jira zan karɓi tukwuici na..."
Bugan ƙirjinsa tayi tare da faɗin "ai daman nasan wannan ne a ranka, shikenam zan yi yanda kace amma yanzun fara gaya mun albishir ɗin..."
Ya ce "a'ah saina dawo zan sanar miki ina sanar wa zaki bani tukwuici na cikin farin ciki, domin nasan idan na sanar miki yanzu bazaki iya bacci ba saboda tsananin farin cikin da zaki shiga..."
Sauƙe nannauyar numfashi tayi sannan ta lanƙayo hannunta cikin nashi tana faɗin "to muje kar jirgin ku ya tashi, ga Abbah yana can yana jiranka a falo..."
Da haka suka fita ta raka shi har wurin parking motoci...
★★★★★
Razhdeen har wannan lokacin bai je wurin da Ƴar Amana take ba, yana nan a room ɗinsa har zuwa yanzu zuciyar sa a tafashe take, yana kwance wani tunani ya faɗo masa, nan ya yanke shawarar zuwa ya samu Baiwar ALLAH akan maganar Amreesh, domin yasan duk yanda akayi tasan a yanda Amreesh ɗonsa take, daƙer ya tashi ya shige bathroom ya yi wanka sannan ya fito ya shirya cikin janpa purple colour sannan ya gyara sumar kansa har gadon bayan sa sai sheƙi yake, ya feffeshe jikinsa da turaruka kala-kala sannan ya ɗauki wayarsa da key ɗin mota ya fice daga room ɗin sa, a hankali yake taka matakalar beni har ya sauƙa falo,
Har zai nufi hanyar fita daga falo ya ji Madam Blessing tayi masa magana ta bayansa tana faÉ—in "good evening Ogah..."
Juyo wa yayi ya jinjina mata kai ba tare da ya yi magana ba, idonsa ne ya sauƙa akan Ƴar Amana dake zaune akan dinning table tasa plate ɗin abinci a gaba ko one spoon ta kasa yi, idonta na kallon gefe ko kallon yanda yake bata yi ba, ga goshinta a zagaye da bandeji yanda Madam Blessing tayi treatment ɗinta...
Razhdeen tsaya kallon ta yayi yaga yanda taji ciwo a akan goshi sai kuma yaji tausayin ta, juya wa yayi ya nufi dinning table yanda take a zaune, tana jin motsin sa yanda ya zauna a kujerar gefenta sannan ya kalli Madam Blessing ya ce "kisa mun abinci..."
Madam Blessing ta ce "which types?..."
Ya kalli abincin Ƴar Amana ya ce "irin nata..."
Ita kuwa ko kallon yanda yake bata yi ba, haka zuciyar ta yake ta harbawa da tsananin takaicin sa.