Sashe 26
My Enemy Takun Karshe Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bayan kwana biyu anyi wani babban baƙo a gidan Abbah wanda koda yaushe yake busy yanzu ne ya samu lokacin kawo musu ziyara duk da wani ɗan lokaci yakan zo amma baya kwana, yanzu ne ya samu lokaci sosai har zai kwana,
kowa ya hallaru a falo ana murnar zuwansa, wannan baƙon ba kowa bane illa Barrister ARASH yaron Ammy Amaryar Abbah wanda yake gudanar da aikinsa a ƙasar Saudiyya,
Arash ba laifi asalin Balarabe ne dake mahaifinsa da kuma mahaifiyarsa duk larabawa ne, kyau kamar shi ya halicci kansa,
yau kwana biyu kenam da zuwansa ya samu wadataccen lokacin ganawa da mahaifiyar sa Ammy,
kuma dama sati guda yayi niyar yi kafin ya koma...
A yau ne kowa da kowa yake zazzaune a falo bayan Abbah ya sanar cewa yana buƙatar ganin kowa, har da su Minal da mijinta dake can gidan su suma an gayyato su, ga Rakesh wanda yake nam da Mahaifiyar sa bai koma ƙasar U.S ba, sannan ga Mai martaba da iyalansa biyu Aunty A'isha da Aunty Maimuna da yaransu Yarima Ashmar da Reemah, sannan Madam Parveen da Baiwar ALLAH suma suna nan a zaune,
Hajiya Kilishi da Ammy suma suna zaune a kujera ɗaya da Aunty Yolash dake gefen kujerar su, ga kuma yaran gidan a zaune a ƙasin carpet duk sun sha makeup duk Aunty Yolash ce ta tsaya ta shirya musu makeup ta gyara su sosai kamar wasu Amare dake yau an sanar cewa duk yau za'a zaɓar musu mazajen Aure a cikin samarin gidan, domin a cikin samarin kowa ya nuna yana son ɗaya daga cikin ƴar matan gidan shine duk aka tara su akan kowa ya zaɓi gwanar sa,
Pinky da Rukky da Ummy duk suna zaune kowa yana son ganin mijinsa a cikin su...
Ga Roshan shi da Ramlat suma a zaune...
Abbah ne ya fara magana tare da faɗin "Ma sha ALLAH kowa da kowa ya hallaru, ba komai ne ya tara mu anan ba sai don gudanar da wani alkhairi, lokaci yayi wanda yanzu ne dai-dai lokacin da kowacce zata tafi ɗakin mijinta, duk da ku acikin matan babu wacce tasan da wanda za'a haɗa ta amma su mazan tin ba yau ba sun zaɓi wacce zasu yi rayuwar Aure da ita yanzu ne kuma za'a bayyanar,
haƙiƙa nayi farin cikin zuwan Arash domin zuwan sa yasa duk zan haɗa ƴan matan gidana na Aurar, duk da akwai guda ɗaya wacce ta rage wato Reemah ita ba yanzu zamu yi maganar Auren ta ba saboda wani dalili,
yanzu dai a gurguje zamuyi abinda ya tara mu sannan a yau za'ayi baiko wato a yanke ranar Auren...."
Abbah ya ƙarasa maganar yana sakin murmushi tare da bin yaran da kallo yana farin cikin kowacce zata kama ɗakin mijinta,
kowa yayi matuƙar farin ciki sosai,
Abbah ya cigaba da faɗin "a cikin samari uku akwai Arash da Yarima Ashmar sai kuma Rakesh wanda ya juma da musulunta shima, sai kuma a cikin ƴan matan muna da Balkisu da Ruƙayyat da Ummy wato uwar masu gida...."
Abbah ya kalli Arash sannan ya ce "kai zamu fara daga kan ka ne domin kaine babba a cikin su, shin a cikin yara matan nan wacece ka zaɓa wacce zata zamo uwar ƴaƴanka?..."
Arash murmushi ya yi sannan yakai idonsa kan Ammy, haÉ—a ido suka yi itama tasau masa murmushi tare da jinjina masa kai,
sannan ya kai idonsa kan Pinky lips ɗinsa na motsi a hankali ya furta "Ni a cikin su ba kowa bace illa Balkisu, ita na zaɓa ta zamo matata ta sunnah..."
Pinky sunkuyar da kanta tayi ƙasi sai zabga murmushi take tayi domin itama har cikin ranta tana sonsa sosai tin ba yau ba...
Abbah ya ce "Ma sha ALLAH abu yayi kyau Allah ya tabbatar mana da alkhairi...."
duk suka amsa da Amiin...
Sannan Abbah ya maida idonsa kan Rakesh ya ce "to kai kuma fa mai sunan kakana wacece taka a cikin su?..."
Abbah ya ƙarasa maganar yana masa dariya domin ba ƙaramin burge shi Rakesh yake yi ba domin yaron yana da hankali da son yin biyayya.
Rakesh idonsa akan Ƴar Amana yana murmushi ya ce "ni wancan nake so..."
ya nuna Ƴar Amana, a fusace Ƴar Amana takai dararan idanuwanta waɗanda take zazzare su cikin fushi ta ce "ko da wasa kar kayi tunanin nuna ni domin idan mafarki kake gwara kai ta marin kan ka, kada kowa ya sako ni a lissafi domin na rigada na kama gwani na...."
ta ƙarasa maganar tana turo baki tare da wurga masa harara...
Aunty A'isha da sauri ta bugi cinyarta tana mata magana a hankali cewa "ke bakida hankali ne? a gaban iyayen sa kike fa ko kunya baki ji ba?...."
kowa girgiza kai yayi domin Ƴar Amana ba ƙaramar masifaffiya bace kuma dalilin da yasa take cikin fushi koda yaushe saboda cikin Razhdeen da yake jikin Baiwar ALLAH, gaba ɗaya cikin ya tsole mata ido....
Baiwar ALLAH jin yanda take gaya wa ɗan uwanta maganganu yasa ta ƙafe ta da ido tana mamakin abubuwan da Ƴar Amana taka yi...
Mai martaba ne ya ce "meyasa haka ne Shalele? daga magana sai cibi ya zamo ƙari? ki rage wannan shiriritan na gaya miki, shi ɗin abokin ki ne?..."
Ƴar Amana kawar da kai tayi gefe gira a haɗe kamar zata yi kuka.
Abbah ya ce "ka ga Rakesh kayi haƙuri ka ji, acikin waɗannan biyun zaka zaɓa tsakanin Rukayya da Ummy..."
Rakesh girgiza kai yayi tare da faɗin "ba komai Insha Allahu zan zaɓa a cikin su..."
ya kalli Mommynsa haɗa ido sukayi sannan ta jinjina masa kai akan ya zaɓa sannan ya maida idonsa kan Babban yayansa wato Mohandas, nan ma Mohandas alama yayi masa da ya zaɓi wacce tayi masa,
Rakesh gaba ɗaya ya rasa wacce zai zaɓa bayan Ƴar Amana domin daman ita ya saka a ran sa...
Babu yanda ya iya haka ya ɗago da yatsar sa yana nuna Ruƙayyat lips ɗinsa na motsi ya ce "wancan..."
Abbah hamdala yayi sannan ya ce "to an baka ita..." cikin zolaya yake masa wasa...
Sannan Abbah ya ce "Ashmar sauran kai, muna so ka zaɓi ta ƙarshen idan kuma bata burge ka ba sai mu baka damar ka nemi wacce kake so..."
Ashmar idonsa akan Ummy daman kafin azo wannan lokacin har sun fara soyayya, a cikin zuciyar sa addu'a yake kar kafin azo kansa a zaɓe ta sai kuma gashi daman rabonsa ce ita,
Itama Ummy ɗagowa tayi suka haɗa ido tasau murmushi, duk akan idon kowa, anan Aunty Yolash ta ce "wannan ai basai an bashi zaɓi ba domin tintinin sun rigada sun fahimci junan su..."
Mai martaba ya kalli Ummy sannan ya ce "Uwar masu gida shin kin amince zaki zamo surkuwa ta?..."
Da sauri Ummy ta rufe fuskar ta da tafin hannunta biyu waÉ—anda suka ja zanen lalle,
kowa farin ciki yayi sannan Abbah ya sanar cewa next week É—aurin Auren su ba wani jinkiri...
Aunty Yolash zaro ido waje tayi tana faÉ—in "wonderful! da sauri haka?..."
Anan aka gama tattaunawar su aka tsayar da magana ɗaya, sannan gobe da sassafe Aunty Yolash da Hajiya Kilishi zasu fita ƙasar waje domin yowa siyayyan kayan ɗaki na mutum uku....
Bayan an gama watse wa Madam Parveen ce da yaranta a cikin ɗakin da suke Mohandas da Rakesh da Amreesh suna tattaunawa akan yanda za'a gudanar da bikin, kuma babban damuwar su shine mahaifinsu yayi fushi ya tafi, son samu yana nan za'a yi Auren nan, suna neman mafita yanda zasu je su samu mahaifin nasun, sun tsayar akan cewa gobe Mohandas da Rakesh zasu je ƙasar U.S wurin mahaifinsu...
Bayan sun gama tattaunawa Mohandas riƙo hannun Baiwar ALLAH tare da faɗin "Babyn Daddy nasan kina cikin damuwa amma ki kwantar da hankalin ki komai zai zo ƙarshe kinji ko, ina yinki over my...." ya ƙarasa tare da sumbatar ta akan goshi, shima Rakesh shafa gefen fuskar ta yayi yana sakin murmushi, daga nan suka fice a tare,
Baiwar ALLAH tana zaune da Mommynta sai murmushi take ta zabgawa domin ba ƙaramin farin ciki take tsintar kanta ba idan tana tare da Ƴan uwanta, domin ba ƙaramin kulawa suke bata ba...
Washe Gari
Mohandas da Rakesh sunyi ƙasar U.S sai kuma Aunty Yolash da Hajiya Kilishi suma sun fita ƙasar waje..
Madam Parveen da Baiwar ALLAH addu'ar su Allah yasa Mahaifinsu ya saurare su idan sun je, domin abin gori ne ace anyi bikin É—ansa babu shi a ciki...
Typing âœï¸
*MY ENEMY*
*TAKUN ƘARSHE*
*BOOK 3*
41 to 45
Yau ake shagali ranar bikin manyan mata ƴaƴan masu kuɗi wankan madara kalar Camera 📸....
A gidan General manya manyan baƙi ne suke ta sauƙa a cikin satin nan har rana ya ta yau ranar Aure.
nake ga duk ƴan uwa wanda bai zo ba shine Razhdeen amma kowa da kowa daga ɓangaren mahaifi da ɓangaren mahaifiya kowa yazo, hatta ƴan uwan Madam Parveen da ƴan uwan Chief duk christoci sun zo dake bikin har da nasu wato na Rakesh, sannan za'ayi hidimar bikin Minal da Mohandas da ba'ayi ba a wannan lokacin suma zasu yi nasu duk da yanzu har da yaronsu,
kowa murna yake domin Auren mutane uku ba wasa bane, Amare uku da Angwaye uku.
Madam Parveen ta ɗan shiga damuwa ganin kowa yazo amma banda mijinta wato Chief, tana zaune ita kaɗai a ɗaki tayi tagumi dake duk baƙin kowa yana harƙoƙin gaban sa babu mai zama wuri ɗaya,
Baiwar ALLAH ce ta shigo da sallama a bakinta cike da mamaki take kallon Mommynta, taje ta zauna a kusa da ita tare da dafa kafaÉ—arta tana faÉ—in "Mom meyasa zaki kasance a haka alhalin yau ranar farin ciki ne, meya faru?..."
Madam Parveen ta É—ago tana kallon Baiwar ALLAH sannan ta ce "Amreesh dole na shiga damuwa Mahaifinku har yanzu fushi yake da mu, bai zo ba, gashi duk Æ´an uwansa da Æ´an uwana duk sun zo dake su sun nuna cewa babu ruwansu da musuluntar da muka yi..."
Sauƙe nannauyar numfashi Baiwar ALLAH tayi sannan ta ce "Mom tashi muje..."
Madam Parveen ta ce "Ni bazan fita a cikin wannan yanayin ba..."
Baiwar ALLAH ta ce "please Mom I want to show you something..."