Sashe 28
My Enemy Takun Karshe Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Baiwar ALLAH ido ta zuba musu ganin yanda ake ta koÉ—a ta,
Idon Baiwar ALLAH ne ya sauƙa akan Reemah wacce ta bayyano tana taku cikin izzah, ashe da ita ake ta wannan kururuwa tin daga nesa ake mata ƙirari kafin ta iso,
a tunanin kowa a Ramlat ake wannan ƙirarin har wasu sun fara tsegumin cewa "aina ta ci gadon masarauta? sannan ta wani fanni take da alaƙa da masarauta?...."
Sai daga baya suka ga ashe Reemah suka hango da kuma Matan Mai martaba dake bayan Reemah, Aunty A'isha da Aunty Maimuna...
Sai yanzu maroƙan suka ambaci sunan Reemah,
"Reematu gimbiyar mata, bayanki sarauta, gabanki sarauta, duk wanda ya nuna miki yatsa ƙarshen rayuwar sa kenan, Allah ya ja da kwananki Reematu,
Ga kuma matan sarki Aishatu Æ´ar sarkin Niger, Æ´ar tushen sarauta Allah ya ja da kwananki, Amarya a wurin sarki sarauniyar mata,
Ga kuma Uwar gida ran gida, in babu ke gida ya lalace, uwar gida a wurin sarki sarauniya Maimunatu Æ´ar sarkin Fiji Hindi Allah ya ja da kwananki....."
Duk mutanen wurin sai kuma photo da video ya koma kansu duk sun haÉ—a kansu, matan sarki da Æ´ar sarki...
Baiwar ALLAH ita kaɗai sai murmushi take ta yi domin ba ƙaramin burgeta suka yi ba, especially Ƴar Amana ta fito kamar ƴar sarkin America, tayi shigar ta wanda zai nuna ita ƴar sarauta ce, ba ƙaramin kyau tayi ba, Baiwar ALLAH ce ta maida idonta kan Ramlat, dai-dai lokacin da Ramlat itama ta ɗago suka haɗa ido, Baiwar ALLAH kanne mata ido ɗaya tayi tana sakin murmushi.
Ramlat É—an tsuka ta ja a cikin harshen ta tare da wurga mata harara...
Aunty Maimuna ce ta buɗe jakarta ta ciro wasu maƙudan kuɗaɗe dami guda ta miƙa musu.
Ƴar Amana gira a haɗe takaicinta ta rasa handbag ɗinta na kayan jikinta kuma akwai abubuwan ta a ciki, ta rasa a yanda ta ajiye jakar,
tana cikin wannan nazarin idon ta ya sauƙa akan jakar ta dake hannun Ramlat wacce ta tafo mata da shi yanda ta manta a part ɗin ta...
Gudu-gudu sauri-sauri Ƴar Amana ta yo kansu zata amshi jakar, su kuma suna tafiya a hankali suka nufi motar da aka tanadar musu,
Ƴar Amana ce ta iso su tare da sa hannu ta karɓi jakar ba tare da ta furta komai ba, ta juya zata nufi motar da su ma zasu shiga sai kwatsam ƙafar ta gurmuɗe sakamakon tsinin da takalmin yayi ga ta juya da sauri,
Ƙasa tayi zata faɗi har mutane sun zazzaro ido cike da fargaba,
Itama Baiwar ALLAH ta tsorata sosai ta buɗi baki zata ambaci sunanta sai kawai taga Roshan yayi sama da ita tare da rungumar ta a jikinsa, itama Ƴar Amana cikin tsoro da fargaba ta zagaya hannunta ta bayan wuyansa ta rungume shi sosai tana sauƙe numfashi kamar wacce tayi gudu tsabar tsoro,
sun É—au tsawon mintuna a haka kafin Roshan ya É—ago da kanta suna kallon juna,
murmushi ya sau mata tare da faɗin "zaki tafka mana babban asara idan ƙafar gimbiyar mu ta karye..."
Itama bata san lokacin da tasau wani ƙayataccen murmushi ba har sai da fararen haƙwaranta suka fito,
lokaci guda zuciyar sa ta buga wanda bai san dalilin bugawar sa ba, first sight ya ji wani irin shauƙi a ransa, kallon ta yake bai san Reemah tana da wannan kyau haka ba sai yau, gaba ɗaya ta firgita tunaninsa, Ƴar Amana ƙibta masa ido ɗaya tayi tare da sa hannu ta ja lips ɗinsa na ƙasi tana dariya,
shima dariya yayi yaga kambun sarautar ta ya goce gefe guda yasa hannu ya gyara mata shi a yanda yake.
Ramlat cike da mamaki fuskarta a hargutse take binsu da kallo gira a haÉ—e, ga yanda take ta zaro ido kamar zata yi kuka, ga yanda mutanen wurin suke musu photo da video,
Wata tsohuwa ce ta ce "a'ahhh kodai za'ayi haÉ—in gida ne, ai kuwa wallahi kun dace da juna Masha Allah, kai ku cigaba da É—aukar su a photo..."
matar tana magana ne da biyu don saboda Ramlat taji haushi, domin duk Æ´an uwa ba son ta suke ba, most especially jin labarin aika-aikan da Yayar ta Maamie ta aikata, kuma daman can ba son ta suke ba....
Ƴar Amana jin abinda Matar take faɗi yasa ta zaro ido cikin jin kunya ta juya zata gudu taji ƙafar ta ya riƙe domin gurmuɗewar da tayi taji ciwo duk da bata faɗi ba,
da sauri ta ƙara cakumar Roshan jin ƙafar tayi tsami, ganin haka yasa Roshan kai hannunsa ƙasin ƙafarta ya yi mata ɗaukar luɗa, ita kuma tana riƙe da wuyansa duk hannu biyun, kai tsaye mota ya nufa da ita suka bar Ramlat a tsaye a wurin idonta duk ya cicciko da hawaye,
Duk waÉ—anda suke wurin ne suka kama hanci tare da yin guÉ—a, lokaci guda aka fara hura algaita,
Shigar da ita cikin mota ya yi wanda motar ita kaÉ—ai za'a É—auka a ciki,
Bayan ya sakata ya juya zai tafi, ganin ita kaɗai zata zauna a cikin motar yasa tayi saurin riƙo hannun sa tana faɗin "Yayana ni kaɗai zan zauna?..."
yana sakin murmushi ya ce "ai motar a gimbiya aka tanadar..."
haɗe gira tayi sannan ta ce "ai gimbiya tana buƙatar ɗan tayin zama..."
Ya ce "okay don't worry!..."
Ya ɗago tare da kallon yanda Ramlat ta ƙafe a wurin ya ce "taho mana ki taya ta zama..."
Matar nan tayi cab ta tari yawonsa da cewa "a'ahh kenam babu ƴar sirri a tsakanin Yaya da Ƙanwa? wata ƙila akwai abinda take son sanar maka wanda sirri ne..."
Ƴar Amana leƙo matar tayi tana mata kallon mamaki yanda take ta faɗan maganar da ba shikenam ba..."
Roshan ya ce "okay shikenam..."
ya ƙarasa maganar tare da shige wa cikin motar da Ƴar Amana take...
Matar ce ta kalli Ramlat sannan ta ce "ke kuma zaki iya tafiya wancan motar ki zauna..."
Ramlat kamar zata haÉ—iyi ranta tsabar takaici ta É—aga kanta sama tana kallon Baiwar ALLAH,
Ita kuwa Baiwar ALLAH abun surprise 🫢 ya bata, da kuma dariya, haɗa ido tayi da Ramlat sannan ta ƙara kanne mata ido ɗaya tare da zaro harshen ta tana mata gwaliyo,
Ramlat hararar ta take cike da ɓacin rai,
Baiwar ALLAH wasa take da harshen ta idonta akan Ramlat ga yanda fararen haƙwaranta suka fito tana dariya, gaba ɗaya dimple ɗinta ne suka lotse, ta ɗago da hannunta biyu ta manna su akan lips ɗinta sannan ta hura mata iskar kiss ɗin da ta manna akan tafin hannun ta....
Ramlat da sauri ta kawar da kanta gefe tare da nufan motar da aka ce mata taje ta shiga rai a ɓace,
tinin motar su Roshan ta tafi,
Motar matan mai martaba kuwa tin tinin sun tafi duk wannan chakwakiyar da akayi basa nan sai baƙin da suke wajen, su ma daga baya motar kowa ta tafi, sai ya zamana babu kowa a gidan sai sojojin da suke bakin gate da kuma Baiwar ALLAH dake cikin ɗakin ta,
Baiwar ALLAH zama tayi a bakin gado tana jinjina lamarin da ya faru a tsakanin Roshan da Ƴar Amana,
sai take tunanin shin wasa tsakanin Yaya da Ƙanwa ne ko kuma akwai alaƙar soyayya a tsakanin su, sai kuma ta tuno da maganar da matar ta faɗa cewa sun dace da juna, ayi haɗin gida kawai...
Lokaci guda Baiwar ALLAH tasau murmushi tare da faɗin "zan so hakan ta faru, ni na rigada na fidda rai akan Roshan domin bashi ba ko wani namiji bazai so ya ƙara haɗa alaƙa da ni ba sakamakon abinda ya faru da ni..."
Haka take ta tunani-tunani har ta kwanta bacci yayi awun gaba da ita.....
A wurin Party kowa da kowa ya hallara sai sauƙe manya-manyan baƙi ake daga mota,
Lokacin da motar su Roshan ta isa sun ɗan juma basu fito ba har wasu motocin suka iso, Ramlat ce ta fito idonta akan motar da su Roshan suke, ganin shuru yasa tayi tunanin ko sun shiga ne, har tayi gaba taga an buɗe murfin motar, gani tayi Roshan ya fito yana dariya tare da sa hannu ya cicciɓe ta tare da yi mata ɗaukar luɗa ya shiga cikin dinner hall da ita domin ta sanar masa ne akan bazata iya tafiya ba,
Ramlat cike da damuwa ta ɗan bubbuga sawayen ta kamar zata rausa ihu haka take bin su da kallo tare da furta "innalillahi wa inna'ilaihi raju'un, wannan wani irin ƙaddara ce haka..."
Itama ciki tayi ganin yanda kowa yana ta shiga da pass a hannun kowa, itama nuna nata tayi ta shige ciki,
Roshan kuwa yana shiga ciki kallo ya koma kansa ganin ɗaukar da yayi wa Ƴar Amana, kowa zuba musu ido yayi sai kuwa aka juyar da kan Camera kansu ana musu video, ai kuwa nan aka fara watsa musu ruwan kuɗi domin ba ƙaramin bada show suka yi,
Aunty A'isha da Aunty Maimuna abun mamaki ya basu suna faÉ—in "to ina ita Ramlat?..."
Sai ga Ramlat tana biye da su ta bayan su, har Roshan ya zaunar da ita shima ya zauna a kusa da ita,
Ramlat tana ƙoƙarin neman wani wuri ta zauna taji ya ƙira sunan ta da cewa "Beb zo mana ki zauna anan..."
ÆŠan murmushi ta sau tare da nufan yanda yake zaune ta gefensa kuma Reemah ce, itama zama tayi a kujerar gefen sa, zuwa akayi aka jejjera musu lemuka kala-kala kamar yanda aka ajiye wa kowa...