Sashe 46
My Enemy Takun Karshe Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Amreesh ta ɗago cikin shagwaɓa ta ce "Ni wallahi sai yanzu nake jin kunyar ganinsa..."
Minal ta ce "oh ya koma kenam? to Rukky muje mu ce bazata fito ba..."
Da sauri Amreesh ta riƙo hannunsu tana faɗin "dan ALLAH ku taimaki zuciya ta muje naga Habeey ɗina..."
Duk dariya suka yi suna faÉ—in "wow matar Habeey..." da haka suka fita da ita suna tsokanan ta tana tsakiyar su,
Suna fita falo Amreesh tayi saurin sunkuyar da kanta ƙasi tana kunyar ɗagowa, da haka har aka je tsakiyar falo da ita,
Razhdeen yana ganinta yayi saurin miƙe wa tsaye idonsa akan ta, baki a buɗe ya gagara rufe wa gani yayi ta chanza masa ba ƙaramin kyau tayi ba, ji yake zuciyar sa tana harba masa tsantsan ƙaunar ta, haka yake murmurza hannunsa domin ji yake kamar ya rungume ta ba dan a cikin mutane suke ba, tinda yake bai taɓa jin ƙololuwar ƙaunar wata mace kamar Amreesh ba...
Shima Roshan tinda ya ɗora ƙwayar idanuwansa akan fuskar Amreesh bai ɗage ba, gani yayi kamar wacce akayi mata wanka da ruwan kyau, domin ta fito a asalin Diyana,
Roshan ganin kar ya kwabsa yasa shi saurin sunkuyar da kansa ƙasi...
Har zuwa yanzu Amreesh tana sunkuye da kanta ta kasa ɗagowa wai ita kunyar haɗa ido da Habeey take, musamman idan ta tuno da maganganun da tayi ta masa tana ƙarasa abun sai yake bata kunya....
*ZARA TA ZARE WA RAZHDEEN ƘWAƘWALWA GA ROSHAN SHIMA YANA SHIRIN ZAREWA 🤣🤣🤣🤣🤣*
Typing âœï¸ Asmeetah writer
*MY ENEMY*
*TAKUN ƘARSHE*
*BOOK 3*
71 to 75
Madam Parveen ce tayo kan Baiwar ALLAH ta dafa kafaÉ—ar ta tare da faÉ—in "Amreesh Daughter ki É—ago ki kalli Habeey É—inki yau kam..."
Amreesh tana sunkuye da kanta ƙasi taji Madam Parveen ta sa hannu ta ɗago da haɓar ta, a hankali Amreesh ta ɗago da kanta tin daga kan ƙafar Razhdeen take bi da kallo har zuwa kan fuskar sa, ganin idon ta kamar gizo yake mata yasa tasa hannu tana murtsika idanuwanta, ƙara buɗe idon tayi sosai girman idonta ta ƙara buɗe wa tana zazzaro su a firgice take kallon Razhdeen, girgiza kai take murya a harɗe take faɗin "ni ni ni Habeey nake son gani, meyasa za'a kawo mun wannan, meyasa zaku mun haka, ni bana son ganin sa, ku yi mun waje da shi dan ALLAH...."
Baiwar Allah fashe wa tayi da kuka tana faÉ—an maganganu,
Razhdeen matsowa kusa da ita ya yi yana faÉ—in "Please Reesh listing to me..."
Kafin ya rufe baki ta zuciyo da iya ƙarfinta ta hankaɗa shi baya a tsawa ce ta ce "ka bar kusa da ni, bana son ganin ka..."
Chief ya ce "Daughter ki dakatar da wannan shirmen ki saurare mu..."
Amreesh tana kan girgiza kai idonta ya sauƙa akan Roshan dake zaune idonsa akan ta,
Amreesh goge hawayen ta tayi tana sauƙe numfashi ta ce "wato kun zo ku ɗaura mun damuwa ko? kun zo ku ƙarasa kashe ni ko? me yasa ku ke son shiga mun rayuwa ne? yanzu hankali na a kwance yake babu ku a cikin lissafi na shin me ya kawo ku? Yaya Roshan ka ɗauki ɗan uwanka Ku bar ni haka Please...."
Roshan miƙe wa yayi yazo dab da ita ya tsaya yana ƙare ta da kallo hannayensa a goye akan ƙirjinsa ya ce "Ammata shin kin manta jaririyar da kika bari ne? baki sani ba ko tana raye ko ta mutu..."
Amreesh da sauri ta katse shi da cewa "Please na bar muku ita duniya da lahira, bana buƙatar jinin da ya shafi wannan azzalumin mutumi..."
ta ƙarasa maganar tare da kai idonta kan Razhdeen...
Ta cigaba da cewa "Ni Habeey nake son gani yanzu..."
Roshan ya ce "wannan shine Habeey da kike magana akai...."
Ta katse shi da cewa "ƙarya ne wannan ba shi bane Habeey nah..."
Razhdeen kamar zai yi kuka haka ya riƙo hannunta duk biyun yana faɗin "Please Reesh, Reesh..."
A firgice ta fizge hannunta tare da zabga masa mari har sau biyu a duk ɓangaren fuskar sa..
Kowa na waran sai da ya firgita ya tsaya kallon ta,
Razhdeen dafe fuskar sa yayi da hannayen sa biyu idonsa akan ta ko ƙibtawa baya yi...
Chief cikin ɓacin rai ya ce "Daughter are you crazy?..."
Mohandas cike da mamaki yake kallon Amreesh domin tinda Razhdeen yake wata mace bata taɓa sa hannu ta mare shi ba, abun ya yi masa ciwo a ransa haka ya tashi gadan-gadan ya yo kan ta zai kai mata mari Razhdeen yayi saurin riƙo shi yana girgiza masa kai, cikin ɓacin rai Mohandas ya ce "wannan wani irin shirme ne? saboda rashin hankali har ki sa hannu ki mari wanda ya girme ki? to ko ki yadda ko kar ki yadda wannan shine Habeey domin baza ayi miki ƙarya don hankalin ki ya kwanta ba, kuma wallahi ki ka ƙara faɗan wani mummunan kalma akan sa sai na tattaka ki a wurin nan..."
Madam Parveen gaba É—aya ta rasa me zata ce a wannan lamarin, itama hawaye take domin tana son ganin farin cikin Amreesh amma ita ta kasa fahimta...
Roshan kawar da kansa gefe yayi domin Amreesh ba ƙaramin ɓata masa rai tayi ba, ganin yanda tasa hannu ta mari twins ɗinsa....
Amreesh fashewa tayi da kuka cike da takaici da rashin son ganin Razhdeen yasa ta juya zata koma room ɗinta, da sauri Razhdeen ya ƙara sa hannu ya riƙo hannun ta tare da durƙusa wa ƙasi yana riƙe da hannunta ya ce "Reesh ke da bakin ki fa kika ce bazaki iya rabuwa da ni ba, kin manta kika ce idan kin girma muka yi Aure tare zamu na wanka, kin manta zoben alƙawarin da kika saka mun a yatsa na nima na saka miki...."
Haka yake ta lissafo mata maganganun da tayi ta faɗa lokacin da take yarinya, kuma duk tana sauraron su a recording babu abinda ya ɓata a cikin maganganun da ta faɗa, bugu da ƙari a cikin ranta take nanata sunan da yake ƙiranta da shi wato Reesh wanda babu mai ƙiranta da sunan sai Habeey.
A hankali take furta "Reesh! Reesh!! Reesh kuma? naji a cikin recording Habeey yana yawan ƙira na da Reesh...."
Juya wa tayi tana kallonsa ga yanda idanuwanta suka yi jawur tsabar kuka, shima idonsa akan ta hawaye sai gangaro masa yake, yana durƙushe da gwiwowinsa ya ce "Reesh forgive me please, nasan nayi miki kuskure, ban kyauta miki ba amma ina so ki yafe mun, ki kawo ƙarshen ƙoyayyar da kike mun ko dan saboda ƴar mu, bana so ta taso ta tarar da mu a cikin wannan rayuwar ƙiyayya, ina matuƙar ƙaunar ki Reesh, amma ina so ki sawa ranki cewa banida laifi akan abinda ya faru, bansan na aikata hakan ba kuma ke ma kinsan cewa ba'a cikin hayyacin mu muka aikata ba, kinsan waɗanda sukayi dalilin hakan kuma an hukunta su meyasa bazaki iya yafe mun ba alhalin kinsan ba laifi na bane, tsautsayi ne da ƙaddara da kuma rabon samun Ƴar mu ..."
Amreesh haɗiyar yawu tayi ta wani ɓangaren ta yadda akan cewa shine Habeey amma ta wani ɓangaren kuma ta kasa yadda da shi...
Madam Parveen wani dabara ne ya faÉ—o mata da sauri ta bar falo kai tsaye part É—inta ta nufa, bayan wasu seconni sai ga ta ta fito da wani littafin photuna a hannunta,
kamar yadda ta bar su haka ta dawo ta same su a haka tana tsaye shi kuma Razhdeen yana durƙushe yana riƙe da hannunta, Madam Parveen zuwa tayi gaban su ta sunkuya tare da riƙo Razhdeen ta ɗago shi tsaye tana faɗin "it's okay Razh everything will be come easy..."
Ta juya kan Amreesh ta ɗago hannunta tare da damƙa mata littafin tana faɗin "ki nutsu ki kalli waɗannan photuna nasan dai kin san photonki kina yarinya domin shine a manne a bangon falon nan..."
Amreesh jiki ba ƙwari haka ta soma buɗe littafin tana sharar hawaye, a farko taga photon ta ita kaɗai, tana buɗe wa taga photonta da family ta next page kuma taga photonta da Habeey ya ɗauke ta akan kafaɗarsa,
a ruÉ—e ta zaro ido waje tana bin photon da kallo ganin wani saurayi fari tass da sumar kansa har zuwa kafaÉ—a tin a lokacin ma, da sauri ta É—ago tana kallon Razhdeen, domin shi É—in ne a photon babu abunda ya chanza sai girman jiki da tsayi...
Ƙara buɗe photuna take kuma yawancin photon ta ne da Razhdeen, nan suna swimming pool nan kuma sun je super market nan kuma a wurin birthday, da kuma photon yanda ya sanya mata zobe da itama ta saka masa, haka take kuka tana ganin photunan sannan ta kai idonta kan Razhdeen,
Kowa na wurin tsaya kallon ta yake sai yanzu fuskar kowa ya fara sake wa domin yanzu Amreesh ta fara gaskata wa lamarin,
Chief da murmushi akan fuskar sa ya yo kan Amreesh ya dafa kafaɗarta yana faɗin "Daughter kina son ƙara gaskata wa again?..."
Amreesh ɗagowa tayi tana kallon Chief hawaye kuwa ya ƙi tsayuwa ga yanda idonta yayi jawur,
Chief miƙawa Rakesh carset ya yi ya ce "kaje ka sa carset ɗin nan ka kunna plasman..."
Rakesh karɓa yayi yaje ya kunna,
Chief kuwa rungumar Amreesh ya yi yana rarrashin ta domin ba ƙaramin kuka take ba,
A hankali ya zaunar da ita akan kujera yayi facing É—in ta da plasman yanda zata kalli video da kyau...
Video lokacin birthday party ɗinta ne musamman aka tanadar musu da kujera ɗaya ita da Habeey, a lokacin aka sanar wa kowa alƙawarin da ke tsakanin ta da Razhdeen, itama a lokacin ta sanar cewa itama tana son Habeey ɗinta...
Bayan an gama kallon video Amreesh ta gama yadda cewa Razhdeen shine Habeey ɗinta amma ta kasa cewa komai, kamar ba jini a jikinta haka take zaune ta kwantar da kanta a ƙirjin Daddynta,
Chief ya ce "Daughter yanzun kin amince da Habeey É—in ki?..."
Kowa shuru yayi ana son jin abinda zata ce ganin yanda ta damu da Habeey..
Amreesh ido a lumshe ta ce "su tafi kawai, bana buƙatar su yanzu..."