Sashe 17
My Enemy Takun Karshe Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Roshan ya ce "abinda nake so ayi kenam, zamu tsawaita bincika yanda take, amma a ganin ki ƴar wata ƙasa ce?..."
Aunty Yolash idonta akan Ƴar Amana ta ce "akwai ƙasashe mabanbanta kuma ko wace ƙasa da kalar siffan mutanen ƙasar amma wannan ina tunanin kamar ƴar ƙasar birnin Niger ce..."
Roshan ya ce "shin kin tabbatar da haka?..."
Abbah ya ce "taya ya ta zamo ƴar ƙasar?..."
Aunty Yolash ta ce "naga yanayin ta tana zubin kama da Aunty A'isha matar mai martaba, itama idan ku ka lura ai haka sumar kanta yake da suffar ta..."
Roshan idonsa akan Ƴar Amana ya ce "to mai zai hana mu ƙira ita Aunty A'isha ko zata iya banbance mana tinda ita ƴar ƙasar ce..."
Abbah ya ce "yanzu dai ku bari sai gobe, dare yayi ka É—auke ta ka kaita É—akin da uwar masu gida take, zata fi kula da ita..."
Aunty Yolash zuwa yanda Ƴar Amana take tayi tana tattaɓa jikinta ta ce "amma fa kamar zazzaɓi ne a jikinta..."
Roshan ne shima yazo wurin yana faÉ—in "eh bata da lafiya ne..."
ya ƙarasa maganar yana duba tafin hannunta sannan ya buɗe mata ido yana duba ciki,
girgiza kai ya yi tare da faÉ—in "ba jini a jikin ta, tana shan wahala sosai..."
Abbah ya ce "to a kaita hospital mana..."
Roshan ya ce "zan yi mata magani a gidan nan tinda inada kayan aiki basai anje asibiti ba, zan bata jini na..."
Aunty Yolash kallon sa tayi sannan ta ce "jinin ka kuma?..."
Ya amsa mata da "Eh..."
Sannan yasa hannu ya ɗauke ta kai tsaye room ɗin Ummy ya kaita, Ummy kuwa har tayi bacci dake yanzu misalin ƙarfe 9 ne na dare...
A wannan daren Roshan yasa Aunty Yolash taja masa jini leda guda sannan ya ɗaura mata, sai da ya gama mata abinda ya kamata yayi tukun suka bar ɗakin shi da Aunty Yolash daman iya su uku ne suka san da zuwan Ƴar Amana a wannan lokacin,
Kowa yana room É—insa,
Abbah shima part É—in Hajiya Kilishi ya nufa dake yau kwanan É—akin ta ne, itama Aunty Yolash room É—inta ta shige tare da yi musu sallama,
Shi kuwa Roshan har zai fita yakai idonsa kan É—akin da Baiwar ALLAH take, nufan É—akin yayi yana zuwa ya tura tare da shige wa,
A kwance ya tarar da ita har ta farfaÉ—o ta shige da yin bacci sai kuma Madam Parveen mahaifiyar ta kenam dake gefenta itama a kwance tasa hannu ta rungumi Baiwar ALLAH kamar wacce za'a sace ta...
Roshan idonsa akan Baiwar ALLAH daga baya ya fita tare da rufe musu ƙofa shima ya nufi part ɗinsa...
Chief Suraj da Rakesh akwai wani gidan su dake garin nan suka je zasu zauna kafin su koma U.S, Madam Parveen kuwa ƙin binsu tayi wai ita tana nan tare da Amreesh ɗinta, bazata iya tafiya ta barta ba...
★★★★
Cikin dare Baiwar ALLAH ta fara wani irin mafarki tana jujjuya kai baki na motsi tana furta "Habeey! Habeey!! Habeey!!! kaga Mommy ta siya mun sarƙa gobe birthday ɗina, Habeey idan na girma muka yi Aure tare zamu na wanka ko? haka Mommy da Daddy tare suke yi, Habeey zamu yi party a church ina zaka je? Habeey church ɗin mu ya kama da wuta meyasa kuma masallacin ku bai yi gobara ba? nima zan rinƙa zuwa masallaci tinda baya gobara,
Habeey zamu je Kaduna ni da Mommy nah ana bikin wata ƙawarta...
Mommy! Mommy!! Mommy!!! idan muka koma Abuja zan sanar wa Habeey cewa ƙawarki a church akayi bikin ta, mu a masallaci za'ayi biki na da Habeey...
Mommy! Mommy motar mu tana girgiza zamu faɗi wayyo, motar mu zata kife ki riƙe ni, Mommyyyy....."
Cikin ihu Baiwar ALLAH ta farfaɗo tana ƙwalla ƙiran Mommy a ruɗe, gaba ɗaya ta wanke duk ilahirin jikinta da gumi, tana haki kamar wacce tayi gudun tsere...
Madam Parveen tana gefenta a zaune tin farkon mafarkin ta har farkawar ta tana zaune idonta akan ta, a hankali ta furta "Daughter...."
Juyowa Baiwar ALLAH tayi tana kallon Madam Parveen, lokaci guda ta fashe da kuka tana faÉ—in "Mommy..." ta fa É—a jikinta, Madam Parveen rungumar ta tayi itama tana zubda hawaye tare da mamakin wai yau ita ce tare da Amreesh É—inta....
Sai da ta gama rarrashin ta tukun Baiwar ALLAH ta share hawaye ta ce "zanyi sallah..."
ta tashi ta nufi bathroom, ba juma wa ta fito da alwalar ta, hijab ta cire ta zura sannan ta shimfiÉ—a sallaya ta tsaida sallah...
Madam Parveen kuwa tana zaune idonta akan Baiwar ALLAH, ga yanda take hawaye a cikin ranta tana faÉ—in "daman nasan zaki tashi da musulunci, yanzu ya zamu yi da ke, iyayen ki suna Christal ke kuma kina musulma da Yayanki Mohandas....
Baiwar ALLAH tayi sallar lafulolin ta sannan ta kalli Madam Parveen ta ce "Mommy ki sauƙo kizo yanda nake..."
Madam Parveen ce ta sauƙa daga kan gado ta zauna a gefen sallayar da Baiwar ALLAH take,
Baiwar ALLAH juyo wa tayi tana fuskantar Madam Parveen tare da riƙo hannayen ta biyu a cikin nata tana kallon ta,
tana motsi da lips É—inta ta ce "Mommy kinyi farin cikin gani nah?..."
Madam Parveen ta ce "ban taɓa shiga cikin yanayin farin ciki kamar na wannan lokacin ba, ganin ki yasa duk wani damuwata ta wanke, zuciyata tayi fari tass...."
Murmushi Baiwar ALLAH tayi sannan ta ce "Nima haka, ina sonki Mommy tin daga lokacin da na fara ganinki a asibiti ke da Madam Aliya zuciyata take bani wani abu akan ki, idan baki manta ba a lokacin likita ya sanar miki cewa muna kama, kuma jinin jikin mu É—aya dole zan ji wani abu...."
Ta ƙarasa maganar tana kuka haka itama Madam Parveen take kuka tana goge hawayen Baiwar ALLAH da hannunta.
Madam Parveen ta ce "ki daina kuka Daughter, yanzu ba gamu ba, mun bayyana zuwa gare ki, addu'ar mu tayi tasiri, daman pastor ya sanar mana cewa kina nan da ranki..."
Girgiza kai Baiwar ALLAH tayi tana kallon Madam Parveen sannan ta ce "Mommy idan nace ki bini zaki biyo ni?..."
Madam Parveen ta ce "yanzu bazan ƙara yin nisa da ke ba, ƙafarki ƙafata zan bi ki muje ko ina...."
Baiwar ALLAH ta ce "kinyi alƙawarin haka?..."
Madam Parveen ta shafa gefen fuskar ta tana faÉ—in "promise my beautiful girl..."
Baiwar ALLAH ta ce "to ina so ki biyo ni..."
Cike da rashin fahimta Madam Parveen take binta da kallo ta ce "zuwa ina?..."
Itama Baiwar ALLAH idonta a cikin nata ta ce "zuwa musulunci..."
Ƙirjin Madam Parveen ne yayi wata muguwar bugawa tare da zaro idanu waje, cikin ƙiƙƙinar magana ta ce "musulunci? n n never..."
Baiwar ALLAH tana hawaye ta ce "Please Mom ðŸ˜..."
Madam Parveen ganin yanda take ta kuka ne yasa ta cewa "o o okay don't worry, amma Daddyn ki bazai yadda ba..."
Baiwar ALLAH ta ce "ke ki fara idan yaga kin musulunta shima zai yi..."
Madam Parveen ta ce "no zai rabu da ni ne..."
Baiwar Allah ganin yanda Madam Parveen ta rikice lokaci guda yasa ta rungume ta tana bubbugan bayanta a hankali tare da faɗin "Ni bazan bar hakan ta faru ba, nayi miki alƙawari..."
Madam Parveen ta ce "shikenam tinda kina so na musulunta zan musulunta nima amma ki bari sai gobe..."
Baiwar ALLAH ta ce "yanzu nake so..."
Idonta a cikin na ta,
Madam Parveen ta ce "to waye zai musuluntar da ni yanzun?..."
Baiwar ALLAH ta ce "Ni zan musuluntar da ke..."
Madam Parveen murmushi tayi tare da faÉ—in "toh Daughter I agree..."
Baiwar ALLAH ta ce "zan furta kalmar shahada kema ki maimaita sannan bayan mun kammala zaki yi wankan tsarki, a cikin daren nan zan koya miki abubuwan da ya kamata ki sani da farko, yanzu ƙarfe 1:30 ne zuwa sallar asuba zamu kammala...."
Madam Parveen jinjina kai tayi da murmushi akan fuskar ta...
★★★★★
Ƴar Amana tana kwance ido a rufe ga yanda jini yake ɗigo wa a hankali.
Asubar fari jin yanda ake ta ƙiraye-ƙirayen sallar asuba ne yasa Ummy ta fara juyi tare da furta kalmar shahada, a hankali take buɗe idanuwanta taga ɗakin haske tarwar da mamaki take bin ɗakin da kallo, tana faɗin "to waye ya shigo mun ɗaki, hasken ɗakina a kashe yake yanzu kuma na samu a kunne impossible..."
Ƙoƙarin sauƙa daga kan gado take idonta ya sauƙa akan Ƴar Amana dake kwance gefen ta, a tsora ce Ummy ta ja da baya bata san lokacin da ta faɗo daga kan gado ba, ba shiri ta tashi da gudun gaske tayi hanyar fita tana ihu, a san sauƙowa daga saman beni ƙafarta ta zame ta kife akan benin haka take gangaro wa daga sama, dai-dai lokacin da Abbah ya sauƙo da hanzarinsa jin ihu da Hajiya Kilishi dake tafe ta bayansa, itama Aunty Yolash fitowa tayi da gudu tayi alwala ko sallah bata fara ba, dai-dai da shima Roshan ya shigo yana so yazo ya duba jinin da ya ɗaura wa Ƴar Amana domin yasan jinin ya ƙare,
Ko wannen su da gudu ya isa wurin benin yanda Ummy ta faɗo, a ruɗe Ummy ta miƙe goshi a fashe ta rungumo Abbah tana ihu tare da nuna hanyar ɗakin ta da yatsa...
Su Pinky ne suma suka sauƙo da gudu jin ihun da ake a tsorace suka sauƙo suna zazzaro ido...
Aunty Yolash ce take faÉ—in "meya faru ne kiyi mana bayani mana?..."
Daƙer Ummy ta dai-daita nutsuwar ta sannan ta ce "wata aljana ce a kwance kan gado na, wayyo Allah Abbah ka taimake ni...."
Aunty Yolash ido ta haÉ—a da Roshan ta kwashe da dariya tana faÉ—in "shirmen banza wai yarinyar nan da ta gani shine take wannan shiÉ—ewar, zaki je ki kashe kan ki..."
Roshan ne ya kafaɗar Ummy tare da faɗin "look my love, baƙuwa muka yi ne shine aka kaita ɗakin ki ku kwana tare..."
Abbah ya ce "ai dole ta tsorata, bata kwanta da mutum ba kuma ta tashi ta tarar da mutum mai zai hanata tsorata..."
Aunty Yolash ta ce "saboda haka fa muka bar hasken É—akin a kunne saboda kar ta tsorata..."