Sashe 54
My Enemy Takun Karshe Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Baiwar Allah itama kuka take domin halin da Roshan yake ciki dole zai sa kowa hawaye tana É—auke da Afaf É—inta...
Minal da Pinky da Rukky suma kukan suke,
Ata bakin ƙofa kuwa Ummy ce itama tazo jin ihun Roshan, itama kukan take a cikin ranta take faɗin "meyake damunka Yaya Roshan, haƙiƙa yanzu baka cikin hayyacinka dole sai ana maka uzuri, saboda haka nayi maka uzuri Yaya Roshan...."
Roshan a zabure ya bar jikin Abbah ya nufi yanda Ƴar Amana take ya riƙo ƙafar ta yana faɗin "Abbah ya kamo ta wallahi baza ki sake ɓace mun ba, na riƙe ta sosai ku nemo mun igiya na ɗaure ƙafarta, ku riƙe mun ita kar ta tafi..."
Ƴar Amana itama kuka take sosai tasa hannu ta tallafo fuskar sa tana furta "Yaya Roshan ka kwantar da hankalin ka zan dawo wallahi..."
A tsawace Roshan ya ce "bazan kwantar da hankali na, kina ta cewa zaki dawo kuma kin ƙi dawowa why Shalele nah..."
Kowa yayi shiru muryar Roshan kawai ake ji, sai surutai yake yana magana da Ƴar Amana, ita kuma ba mai jin abinda take faɗi,
Abbah da Razhdeen ƙoƙarin riƙo shi suke yana zame wa sai janye zanin gado yake yake faɗin "bazan taɓa sake ki ba, babu yanda zaki ƙara tafiya..."
Ammy kuwa Addu'o'i take ta jerowa masu ƙarfin gaske tana tottofa wa Roshan,
Da sauri Rukky ta kawo wa Ammy cup da ruwa a ciki haka Ammy ta fara tofa addu'a a cikin ruwan kofi ta juma tana yi kafin ta fara feshe Roshan da ruwan har da wurin da yake riƙe da shi har yake faɗin ya riƙe Ƴar Amana,
Ƴar Amana jin yanda ake watsa mata ruwan Addu'a a jiki yasa ta yin ihu ta toshe kunne duk biyun da hannu lokaci guda ta ɓace ɓatt domin a jikin ta akwai tarin abokanta Aljanu...
Roshan wani irin ihu ya ƙara kurmawa ganin Ƴar Amana ta ɓace masa ya ce "Wayyo Allah Shalele ta ƙara tafiya, Abbah ya zanyi ta gudu, duk laifin ku ne tin ɗazu nake cewa ku nemo mun igiya na ɗaure ta amma kun ƙi, bakwa son Rayuwata ta dawo gare ni meyasa?..."
Haka ya kwanta akan ƙirjin Abbah yana kuka, shima Abbah rungumar sa yayi sosai yana bubbugan bayansa cikin lallami,
Razhdeen riƙo hannun Roshan yayi yana murza tafin hannunsa duk biyun ido a rufe shima yana jero nasa Addu'o'i,
Da haka har Roshan ya samu yin bacci lokaci ƙanƙani....
A wannan ranar Roshan wuni yayi yana bacci akan gadonsa, sai kuma Razhdeen a gefensa a zaune domin shi aka bari a wurin sa,
Idanuwansa ya fara buÉ—e wa a hankali yana furta "la'ilaha ilallah, Muhammadu Rasulullah Sallallahu alaihi Wa sallama..."
Razhdeen idonsa ya sauƙe akan sa ganin ya farka,
Roshan idonsa ya fara juyawa yana kallon ceiling, daga bisani ya É—ora hannunsa akan goshi,
Razhdeen ya ce "twins ka tashi ne?..."
Roshan idonsa ya sauƙe kan Razhdeen wanda sai da yayi magana kafin ya gan shi, ɗaga masa kai yayi tare da shirin tashi zaune, sai da Razhdeen ya tallafa masa gaba ɗaya jikinsa ba ƙarfi duk ya mutu...
Razhdeen dafa kafaÉ—arsa yayi yana faÉ—in "your welcome my twins..."
Cikin kasalalliyar murya Roshan ya ce "my man ina son yin wanka da kuma sallah..."
Razhdeen ya ce "ok bari na haÉ—a maka ruwan zafi ko..."
Roshan ɗaga masa kai yayi yana murmushi a yayinda shi kuma Razhdeen ya shige bathroom, bayan wasu ƴan mintuna ya fito ya sanar masa akan yaje ya watsa ruwan, Roshan tashi yayi a hankali cikin kasala da mutuwar jiki ya shige bathroom sai da yayi brush kafin ya kunna shower, yana cikin wanka yaji kamar an rungume shi, yaji hakan a jikinsa dakatar da yin wankan yayi ya kashe shower ya tsaya cakk, girgiza kai yayi ya ƙara kunna shower a kansa idonsa ne ya sauƙa akan inuwar mutum ta jikin bango, tsayuwar inuwar kamar siffar mace ganin haka yasa ya juya baya da sauri yana son ganin ko mutum ne a tsaye ta bayan sa, still gani yayi babu kowa sannan ya sake ganin jikin bangon babu inuwar ta ɓace, cike da mamaki ya cigaba da yin wankan sa, yana cikin yin wankan ya ga an kashe hasken toilet, ɗaga kansa yayi yana kallon glob, nan aka sake kunnawa, still aka ƙara kashe wa,
lips É—insa ne ya fara motsi yana kakkarwa ya furta "My Man..."
Razhdeen jin Roshan ya ƙira shi ya ce "meya faru ne Twins..."
Roshan murya na rawa ya ce "meyasa glob É—in É—akunan suke mutuwa?..."
Razhdeen ya ce "mutuwa kuma? gaskiya normal suke..."
Roshan cike da mamaki yake bin bathroom ɗin da kallo ganin glob su kawo su ɗauke su ƙara kunnuwa su mutu again, haka aka rinƙa yi, Roshan cikin ɗaga murya ya ce "wai waye ne? me yasa ƙoyayen nepa suke mutuwa su kawo ne nima i scared, wa yake son tsoratar da ni..."
Razhdeen jin Roshan ya fara birkicewa yasa shi nufan cikin bathroom, yana shiga aka tsayar da kashe glob, suka dawo normal...
Razhdeen ya ce "me yake faruwa ne Twins, naga glob normal suke..."
Roshan cikin tsoro yake bin ko ina da kallo,
Razhdeen ne ya jawo towel ya miƙa masa yana faɗin "karɓi ka ɗaura muje waje..."
Roshan karɓa yayi ya ɗaura towel aka kunkuminsa suka yi waje,
Kafin ya shafa cream da turaruka har Razhdeen ya ciro masa ƙananun kaya Three quarter da T-shirt ya gama shiryawa tsab, already an kawo musu kayan abinci, haka suka zauna suka ci a tare daga bisani Razhdeen ya sanar cewa su fita can babban falon su na gidan,
Hakan kuwa akayi a tare suka zo fito
cikin sassanyar murya aka furta "Yaya Roshan..." daga cikin É—akin,
Jin ƙiran sunan yasa Roshan juyawa da sauri yana kallon cikin room ɗin,
Razhdeen ya ce "lafiya kuwa muje mana..."
juyawa suka yi kuma du yaji an sake ƙiran sunan sa "Yaya Roshan..."
ƙara juyawa yayi a ruɗe domin ƙiran sunan na gaske ake masa,
Razhdeen ya ce "meye haka twins?..."
Roshan ya ce "baka ji ana ƙiran sunana ba?.."
Razhdeen girgiza kai yayi ya ce "i didn't hear any sound, let us go..."
Roshan ya ce "naji kamar muryar Reemah..."
Razhdeen ko sauraronsa bai tsaya yi ba ya ja hannunsa suka fice, a falo suka tarar da kowa da kowa na gidan, Abbah yana zaune suna tattaunawa da wani babban malami da yasa aka ƙira masa akan batun Roshan,
Abbah yana ganin Roshan ya miƙe tsaye tare da nufan yanda yake yana faɗin "Roshan ka tashi ne?..."
Zaunar da shi Abbah yayi yana nuna wa malamin Roshan ya ce "Malam ga shi nan..."
Malamin ya kalli Roshan sannan ya ce "Roshan ko zaka iya gaya mun mai da mai kake ji a jikinka? sannan wasu abubuwa kake gani wanda mutane basa iya ganin abun?..."
Roshan tintsirewa yayi da dariya yana faÉ—in "duk meye na wannan tambayar? ce muku akayi ni mahaukaci ne?..."
Malam ya ce "akwai mutanen ɓoyen da suke takura maka shin hakane? idan ka sanar mun zan ɗoraka akan magani ne na ayoyin Alkur'ani wanda idan kana yinsu Insha Allahu zaka dawo cikin ƙoshin lafiya...."
Girgiza kai Roshan yayi sannan ya ce "kuna son dai rabani da Reemah, ina farautar ta dawo gare ni ku kuma kuna mun maganar Aljanu, meye haɗina da su? ina cikin ƙoshin lafiya bana buƙatar wani magani..."
Ƴar Amana tana gefe guda tana jin duk tattaunawar da suke, sai zubda hawaye take tana faɗin "dan ALLAH a maido ni cikin ahali na, ina son kasancewa da su da kuma Yaya Roshan ɗina, bana so na rinƙa ganinsa a cikin wannan hali na tsoro da fargaba, ku barni na bayyana a cikin ahali na dan ALLAH...."
nan ta fara sheshsheƙar kuka...
Wannan sautin kukan sai a kunne Roshan, a ruÉ—e ya É—ago yana bin kowa da kallo yaga babu wanda yake kuka, can yaji an furta sunan sa "Yaya Roshannnn...."
A zabure ya miƙe tsaye tare da faɗin "Reemahh..."
duk kowa na ɗakin tsaya kallon sa akayi, har zai bar wurin yana ƙiran sunan Reemah yaji Razhdeen ya riƙo hannunsa,
Roshan ƙoƙarin zame hannunsa yake yana faɗin "ka sake ni kukan Reemah nake ji, dan Allah ka sake ni kuka take fa..."
Malamin jinjina kai yayi sannan ya ce "akwai aljanar da take fito masa a siffar Reemah, ko kuma Reemah tana tare da Aljanu kuma suna shirin mayar ta aljana itama nan bada jumawa ba..."
Abbah ƙirjinsa ba ƙaramin bugawa yayi ba jin abinda Malam yake faɗi, a ruɗe ya ce "kana nufin kace Reemah tana tare da Aljanu? kuma sun kusan mayar ta aljana? dan ALLAH malam ya za'ayi a ceto yarinyar nan? ...."
Malam ya ce "babu halin ta baro wurin su domin sun riga da sun karɓe ta da wayon zasu dawo da ita alhalin ƙarya suke, suna son mayar da Reemah ɗiyar su Aljana, amma da ikon ALLAH da ƙarfin addu'a zamu dawo da ita, yanzu haka tana tare da mu, ta zaɓi Roshan ne akan shi zai iya ganinta sannan yaji duk maganar da zata rinƙa furta wa amma shima babu yanda zai yi ya dawo da ita asalin mutum ɗinta...."
Abbah cikin karayar murya ya fara faɗin "dan ALLAH Shalele nasan kina jin mu, ki bawa mutanen ɓoyen haƙuri su dawo da ke cikin familyn ki, munyi kewar ki Reemah, idan zaki iya bayyana ki bayyano mana..."
Malam girgiza kai yayi sannan ya ce "bazata iya ba..."
Ƴar Amana kuwa duk tana jin tattaunawar da suke idan tayi magana ma ba jin ta zasu yi ba, sai dai idan zata yiwa ROshan magana shi zai iya jinta amma sai dai idan da shi zatayi...
Malamin haka ɗauki gorar ruwan magani ba Addu'o'i ya miƙe tsaye yana feffeshe ɗakin da ruwan tare da faɗin "idan har tana nan za'a sani muddin ruwan nan ya taɓa jikinta, za'a iya yin magana da ita..."