Sashe 6
My Enemy Takun Karshe Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Abbah ya ce "to ko tana rayen babu abinda zai haɗaka da ita, domin wannan alƙawarin na rushe ta, babu abinda zai haɗani da familyn nan, saboda haka ka cire sunan wannan yarinyar a bakin ka...."
Abbah ya miƙe yana masifa ya cigaba da cewa "Reesh ɗin banza, Reesh ɗin wofi kazo kana damun mutane da wata Reesh koma Rariya ce babu damuwa ta..."
Razhdeen kallon Abbah kawai yake domin yana tunanin idan yasan yarinyar da yake matuƙar so itace ɗiyar maƙiyinsa ba'a san ya za'a kaya ba.
Hajiya Kilishi ce ta fito falo taci wanka tsab-tsab hannunta riƙe da jakar Abbah dake yau a ɗakinta yake, tazo har gabansa ta durƙusa har ƙasi ta miƙa masa tana masa fatan alkhairi,
Abbah amsa mata yayi cikin jin daÉ—in yanda Hajiya Kilishi ta chanza kamar ba ita ba, Mar'atussalihan sa sun zama biyu....
Itama Ammy fito wa tayi zasu yi sallama, haka duk yaran gidan suka fiffito Uwar masu gida da Pinky da Rukky da Æ´ar tinny duk suka nufi hanyar waje zasu yi rakiyar Abbah,
Razhdeen kawai aka bari a zaune a falo ga yanda yake dunƙule da sarƙar Baiwar ALLAH, yana tunanin maganganun Abbah...
Bayan Abbah ya tafi ne shima ya tashi ya fice kai tsaye gidan da yake ya nufa...
★★★★★
Bayan kwana uku sauran kwana biyu ɗaurin Auren Roshan da Ramlat, har zuwa wannan ranar Roshan yana ƙasar Jidder sun gama fahimtar juna da Ramlat kuma ya gamsu da hankalin ta da kuma tarbiyyar ta, daman can Maamie ce take sakata yin wasu abubuwan da bai dace ba, kuma Maamie ce ta shafa mata baƙin jini a wurin ƴan uwan mijinta suke ganin cewa yanda halin Maamie take haka itama Ramlat, amma yanzu ta kuɓuce daga hannun Maamie, Aunty A'isha ta gyara mata ɗabi'un da Mamie ta raɓa mata, cikin ƴan kwanakin nan Ramlat ta gama saye zuciyar Roshan da kalamanta haɗi da kulawa da kuma biyayya, duk da shi Roshan hankalinsa yana wurin Baiwar ALLAH, gaba ɗaya ya kasa tunaninsa gida biyu, amma mafi rinjayen sa shine tunanin Baiwar ALLAH, sannan abunda yake ƙara ɗaga mishi hankali shine yanda Baiwar ALLAH ta bayyana a mazannin Amreesh, kuma yana tunanin Abbah bazai taɓa barin Baiwar ALLAH ta cigaba da zama a cikin ahalinsa ba indai ya gano ta, tinda a gabanta ya wulaƙanta babban yayanta wato Mohandas,
Hankalinsa yana mungun tashi idan ya tuno da wannan al'amarin, most especially twins ɗinsa Razhdeen, shin ya zai kasance idan yasan cewa Baiwar ALLAH itace Amreesh ɗinsa, dalilin da yasa har yanzu bai koma Nigeria ba saboda gudun sanar wa Baiwar ALLAH Albishir ɗin da yayi mata alƙawarin gaya mata....
A yau ne Roshan ya yi shirinsa na komawa Nigeria, yana muradin ganin Baiwar ALLAH sannan baya son tafiya saboda Ramlat, babu yanda ya iya domin sauran kwana biyu akai masa ita, ita kuma Baiwar ALLAH zai je yaji da ita...
★★★★★
Baiwar ALLAH gaba ɗaya duniya yayi mata zafi, wani irin kishi take fama da shi, jin yanzu sauran kwana biyu Auren Roshan hankalin ta ba ƙaramin tashi yayi ba, yanzu ko part ɗin su Abbah bata zuwa kullum a cikin kuka take, a cikin ranta take faɗin "yanzu dole sai an mun kishiya? gaba ɗaya ƴan uwan Roshan basa sona sai iya Ummy da Ammy sai kuma yanzu Hajiya Kilishi da ta fara kulani bayan su shikenam, yaushe zan gana da iyayena ne kam? sarƙa ta a wurin Razhdeen ya zanyi ya bani sarƙa ta?...." nan ta ƙara fashewa da kuka...
tana cikin wannan halin sai ga Ummy uwar masu gida ta shigo bedroom da sallama a bakinta,
Baiwar Allah É—agowa tayi tana kallonta tare da amsa mata cikin sassanyar murya..
Ummy ta ce "kiyi haƙuri Aunty Daughter na shugo miki kai tsaye..."
Baiwar Allah ta ce "ba komai ki ƙaraso mana..."
Ummy ganin hawaye kwance saman fuskar Baiwar Allah yasa ta ƙaraso ciki da sauri tana faɗin "subhanallahi kuka kuma Aunty Daughter me ya same ki?..."
Goge hawayen ta tayi tana sauƙe numfashi ta ce "babu komai..."
Ummy ta ce "haba Aunty Daughter ke dai kishi ne kawai yasa ki kuka, domin babu wacce za'ayi mata kishiya bata shiga damuwa ba indai tana son mijinta..."
Baiwar Allah ta ce "Hmmmm!..."
abunda ta iya cewa kenam.
Ummy ce ta riƙo hannunta tare da faɗin "kiyi haƙuri ƙaddara ce tazo da haka, ni wallahi banso Auren Yaya Roshan da Ramlat ba domin yarinyar bata mun ba sam, jinin mu bai jitu da ita ba, tanada rashin kunya, nayi mamaki da akace Yaya Roshan ita zai Aura saboda bai taɓa sonta ba sai dai ta gama haukar ta akansa, amma meye dalilin yin Auren sa lokaci guda? daga dawowar sa a ƙasar Ethiopia ya bijiro da maganar Aure duk son da yake miki...."
Baiwar Allah murmushi tayi sannan ta ce "ban taɓa jin haushin Yaya Roshan ba don zai ƙara Aure saboda nasan duk laifi nane, inda ace ya samu kulawa daga gareni wallahi nasan bazai taɓa yin tunanin Aure ba..."
Ummy ta ce "to me kika masa haka har zai yi Aure?..."
Nan Baiwar ALLAH ta kwashe komai ta sanar mata irin rayuwar da suka yi tin shekarar Auren su har zuwa wannan lokacin...
Jinjina kai Ummy tayi sannan ta ce "innalillahi yanzu kina nufi kice tin lokacin da kukayi Aure baku taɓa sanin junan ku a mazannin ma'aurata ba? gaskiya Aunty Daughter laifin ki ne haba wannan wani irin rayuwa ne, shin kinsan a halin da kike ciki tsakanin ki da Ubangijin ki kuwa? wallahi ki nemi yafiyar Ubangiji domin kin cutar da mijinki da kuma kanki, shiyasa kika yi shiru ba maganar haihuwa ashe ba'a bada hanya bane...."
Baiwar Allah fashewa tayi da kuka tana faÉ—in "ai daman na sani duk laifi na za'a gani, amma ba komai ni kaina nasan ina cikin fushin Ubangiji na...."
Ummy dafa kafaɗarta tayi tare da faɗin "kiyi haƙuri tunda yanzu kin gane kuskuren ki komai ya wuce sai dai ki cigaba da istigfari da yin biyayya wa mijinki,
Naga kwana biyu baki leƙa mana ba shine nazo naji ko lafiya, gashi anata baƙi a gidan, itama Aunty Yolash tazo, nasan zasu iya cewa zasu zo ganinki amma banaso su zo su tarar dake acikin wannan halin domin kowa cewa zai yi kishi kike, gashi ba wani sonki suke ba...."
Baiwar Allah ce ta riƙo hannun Ummy tana faɗin "dan ALLAH ki mun wata alfarma kada ki bar kowa yazo mun, kice musu bana gidan, dan ALLAH bana buƙatar ganin kowa ina cikin wani halin da bazan iya control kaina ba dole sai an fuskanci ina cikin matsala..."
Ummy ta ce "to ita Aunty Yolash da take cewa zata zo ta gyara ki fah?..."
Baiwar Allah ta ce "ni bana son gyaran, a gyare nake itama kar ki barta tazo...."
Ummy ta ce. "shikenam zan yi iya ƙoƙari na naga cewa babu wanda yazo miki..."
Daga nan tayi ficewar ta.
Baiwar Allah kuma cigaba da kukan ta take abu biyu ne suka tsaya mata a rai,
Auren da Roshan zai yi da kuma sarƙar ta da yake wurin Razhdeen....
Ganin bazata iya haƙura da sarƙar ba yasa ta lalumo wayar ta tayi dialing call number Ummy wacce ta fice yanzu,
Wayar Ummy kuma ta barshi a hannun su Pinky suna tura wani Film ɗin da ta ɗauko a YouTube, ita kuma Ummy bata ƙara isa part ɗinsu ba,
Pinky ganin an rubuta Aunty Daughter akan number yasa ta kalli Rukky tana faÉ—in "ke duba mun wannan ba number Baiwar ALLAH ba ce?..."
Rukky ta ce "ai itace Aunty Daughter da Ummy take ƙira, amma meyasa take ƙiran ta kuma?..."
Pinky ta ce "damuwar ta ma kaÉ—ai ya ishe ta, amma kinsan miye bari mu É—aga mu ji me zata ce..."
Pinky ta ɗaga ƙiran tare da sakawa a speaker sai ji suka yi ta ce "dan Allah Ummy ki turo mun number Uncle Deen yanzu Please..."
Pinky da Rukky zaro ido sukayi waje tare da kallon juna, Pinky tayi saurin cewa "ok" ta katse wayar,
Cikin nuna farin ciki Pinky ta ce "dama ta biyu wayyo farin ciki..." haka suka tafa hannaye tare da yin shewa...
Pinky da sauri ta shiga cikin contact É—in wayar Ummy ta tura wa Baiwar ALLAH number Razhdeen...
Rukky ta ce "miye shiri na gaba yanzun?..."
Pinky cije lips ɗinta tayi na ƙasi cikin murmushin mugunta ta ce "kin manta mun karɓi turaren feeling a wurin Lyona?..."
Lyona wata ƙawarsu ce wacce sukayi makaranta ɗaya a ƙasar London, Christal ce kuma cikakkiyar ƴar lesbian, basa hurɗa da ita amma sakamakon suka buƙatar wani abu daga wurinta ne yasa suka nemeta ta basu wani turare wanda mutum yana shaƙa cikin ƙanƙanin lokaci zai fita hayyacinsa sannan ya dasa masa wani irin mungun sha'awa wanda bazai iya control kansa ba, wannan turaren iyakar sa awa ɗaya ne, da zarar awa ɗayan nan yayi to amfaninsa ya ƙare a wannan lokacin kuma anyi abinda akayi a rashin sani da fitar hayyaci....
RUKKY ta ce "to me zamu yi da shi?..."
Pinky ta ce "da zarar Uncle Deen ya shiga part É—inta mu kuma sai mu feffeshe É—akin da turaren, kinga daga shi har ita babu wanda zai san ina hankalinsa yake, mu kuma sai mu gudu kar a kama mu..."
Rukky ta ce "a'a wannan kasada ne, kinsan ita É—in matar Aure ce..."
Pinky ta ce "ina ruwana da ita matar Aure ce, wallahi yanda na tsani yarinyar nan kamar na kashe ta haka nake ji, Ni so nake tabar gidan nan..."
Rukky ta ce "to video zamu yi musu ne?..."
Pinky ta ce "yau Yaya Roshan yana hanyar dawowa, nasan Uncle yana zuwa ba jumawa Yaya Roshan zai dawo so nake Yaya Roshan yaje ya tarar da su a É—aki..."
Rukky ta ce "Amma bakya ganin zamu haÉ—a faÉ—a tsakanin Yaya Roshan da Uncle Deen?..."
Pinky ta ce "nifa idan buƙatata ta biya babu ruwana da su, ai zasu shirya daga baya sukam tunda twins ne..."
Jinjina kai Rukky tayi sannan ta ce "video da mukayi shin kin tura wa Yaya Roshan ne?..."
Pinky ta ce "na tura masa da new number ta Whatsapp sannan na karya layin daman bamu mukayi rijistar sim É—in ba...."