Sashe 51
My Enemy Takun Karshe Part 3 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Bayan su Abbah sun je part É—in Roshan kai tsaye É—akin CCT camera na part É—in suka shiga, suna duba yanda Reemah ta shiga, abun mamaki sun ga shugowar ta part É—in har ta shiga falon gidan, sun ji duk tattaunawar da suka yi da Roshan har Roshan ya fice ya barta a falon tana kuka daga nan sai CCT camera ta nuno duhu, ba'a ganin komai sai duhu kuma ba magana, sai da lokacin da Roshan ya shigo kafin Camera ta dawo normal, sai kuma aka ga babu Reemah sai Roshan da ya nufi bedroom É—insa, abun ya bawa kowa mamaki......
Typing âœï¸ Asmeetah writer
*MY ENEMY*
*TAKUN ƘARSHE*
*BOOK 3*
81 to 85
A wannan ranar haka duk mutanen gidan suka zauna babu wacce ta rintsa, sai Afaf da Ƴar tinny,
Most especially Roshan da ko wurin zama bai samu ya zauna ba, yana kai kawo zirga-zirga ya fita ya shigo da haka ya wayi gari domin yanda kasan an wanke masa jin bacci haka ya tsinci kansa,
washe gari kowa ya wuni cikin jimamin ɓatar Ƴar Amana...
Abbah ya hana a sanar wa Mai martaba halin da ake ciki domin zai tashi hankalinsa ba ƙarami ba, da haka har akayi sati guda, duk wani binciken da ya kamata ayi anyi amma ko labarin ta babu..
Ita kuwa Ƴar Amana tana gidan sai dai tabi kowa da kallo, itama ta tashi hankalin ta ganin kowa na gidan cikin tashin hankali, hatta abinci wasu da ƙer suke iya ci, wasu kuma basa iya cin abinci Roshan yana daga cikin waɗanda basa sauraron abincin sai Abbah da mahaifiyar Reemah, Baiwar ALLAH itama bata iya sa abinci a bakinta sai da taimakon Razhdeen domin abu kamar wasa ya zama gaske har tsawon sati guda babu Ƴar Amana babu labarin ta, kowa yana cikin zullimin abinda ya faru domin ba ƙaramin mamaki ya bawa mutanen gidan ba ganin lokaci guda Ƴar Amana ta ɓace kuma ba'a ga lokacin tafiyar ta ba...
Roshan kullum a cikin tunani yake ganin daga falonsa babu yanda Reemah taje kuma abun mamaki sai da aka zo daidai tafiyar ta Camera ta lalace,
yana part ɗinsa zaune kan kujerar falo yayi tagumi ga idanuwansa yanda suka yi jajawur tsawon lokutan nan ko bacci baya iya yi gaba ɗaya ya fita hayyacinsa, ita kuwa Ƴar Amana tana zaune gefensa ta zuba masa ido gaba ɗaya taji tausayinsa ya kamata, a fili take furta "Yaya Roshan meyasa kake da zurfin ciki? nasan kuma a nine kake wannan zurfin ciki! kana sona amma ka kasa bayyanar wa meyasa? ni ina sonka meyasa bazaka fito muyi Aure ba, gashi yanzu ka shiga damuwa saboda ni, ni kuma lokacin bayyanata bai yi ba har sai ka amince da Aure na..."
Duk waÉ—annan maganganun da take faÉ—i Roshan bai ji ba, har É—ora hannunta tayi kan kafaÉ—arsa amma bai ji ba,
murmushi tayi sannan ta ce "bari nayi maka abinda zai nuna ina tare da kai..."
Fuskarta ta kawo sai tin nasa fuskar ta fara hura masa iskar bakinta,
Roshan jin yanda iska take shigar sa yasa ya lumshe ido ya fara motsi da lips ɗinsa a hankali yake furta "Shalele nah a tunaninki bana sonki ne yasa kika tafi kika bar mu? har cikin zuciyata nake ƙaunar ki tin ba yau ba, na fara dakon soyayyar ki ne tin lokacin da kika bayyana a matsayin Ƴa ga Uncle na wato mai martaba, domin ke na fara zaɓa a matsayin masoyiya ta tin kina cikin mahaifiyar ki, daga lokacin da aka haifo ki naci alwashin zan sanar akan cewa nayi babban kamu na matar Aure na, a washe gari kuma sai labari yasha banban na cewa an sace ki, tin daga lokacin na fara zurfin cikin soyayyar ki ban sanar wa kowa ba, kuma har yanzu na kasa sanar da hakan alhalin kece zaɓi na, kin riga kowa shiga cikin zuciyata Reemah, ke babbar Allurar cikin ruwa ne wanda na daɗe da kamawa, ina sonki with all my heart Reemah, idan ina tare da ke wani irin farin ciki ne yake wanzuwar mun, taya zan bayyanar da hakan Reemah? Shalele idan gangan jikin ki baya tare da ni nasan ruhin ki yana tare da ni, domin zuciyata ta ki ce haka kema zuciyar ki an halitto ta ne saboda Roshan, dan ALLAH Shalele ki dawo gare ni, ina cikin tashin hankali Shalele...."
Duk waÉ—annan maganganun idonsa a lumshe suke,
Ƴar Amana kuwa tintinin hawaye duk ya wanke mata fuska, kuka take sosai jin abinda Roshan ke faɗi, itama haka ta fara mayar masa da martani da cewa
"Yayana meyasa kake azabtar da zuciyar ka akan abinda bai kai ayi masa zurfin ciki ba, ina sonka kaima ka fito fili ka nuna hakan Yaya Roshan, haƙiƙannin gaskiya soyayyata ta gaskiya ce tinda tin kafin na bayyano zuwa duniya ka ke nuna mun ƙauna, dan ALLAH Yaya Roshan ka daina wahalar mana da zuciyoyi Please, zuciyata tana cutuwa da rashin samun soyayyar ka haka taka zuciyar tana cutuwa da rashin furta a wanda kake ƙauna kalmar soyayya,
Yaya Roshan......"
Gani tayi ya juyo yanda take zaune gefensa sun haɗa ido, sai da ƙirjinta ya buga ganin yanda suka haɗa ido suna kallon juna,
Ji tayi ya furta "shin ina zan samo ki Shalele, ina kika shiga dan ALLAH ki bayyana mun kan ki ina buƙatar ki a kusa da ni, ko letter ki aiko mun nasan a yanda kike Please..."
Ƴar Amana sauƙe numfashi tayi ganin ashe ganinsa ne yazo dai-dai da yanda take....
Roshan yana cikin wannan halin sai ga Razhdeen ya shigo da sallama a bakinsa, samun wuri yayi a gefen Roshan yakai mazaunen sa zai zauna Ƴar Amana tayi saurin matsawa gefe domin a yanda take zaune shima yake shirin zama,
Ƴar Amana idonta akan Razhdeen ta ce "tab haba Uncle Deen ka zauna mun akai ai sai dai lahira direct..."
Razhdeen ɗora hannunsa yayi akan lap ɗin Roshan yana ambatar sunansa cikin taya shi jimami ya ce "My twins meyasa bazaka kwantar da hankalin ka ba ne? Reemah zata dawo nasan bazata taɓa ɓata ba, yarinyar da tin tana jaririya take ɓacewa mutane dan yanzu ba'a ganta ba ai babu wanda zai yi tunanin bazata dawo ba, just ka kwantar da hankalin ka bana son ciwon ka nan ya motsa please...."
Roshan yana zubda hawaye ya ce "haba my man! why bazan damu ba, yarinyar nan part ɗin nan tazo daga nan ba'a ga fitar ta ba, an duba cikin ruwa bata nan duk wani lungu da saƙo an dudduba amma bata nan, kuma tana cikin gidan nan domin sojoji sun tabbatar da bata fita ba, na rasa gane mai hakan yake nufi..."
Razhdeen ya ce "indai a cikin gidan nan take to za'a ganta, kodai ɓuya tayi ne?..."
Roshan ya ce "ɓuya kuma? ba ci ba sha tsawon sati guda?..."
Razhdeen hura iskar bakin sa yayi tare da faÉ—in "ohh my God, Sarah where are you..."
Ƴar Amana tana zaune ita kuwa tana jin duk tattaunawar da suke, turo baki tayi tana kallon Razhdeen ta ce "Ni banga alamar nuna damuwa a fuskar ka ba Uncle Deen, saboda ka samu wacce kake muradi zaɓin ranka ko? to shikenam sai ka bar wanda ya rasa masoyiyarsa ya yi kewar ta sosai, ya nuna damuwa matuƙa saboda anan ne zan gane cewa yana matuƙar ƙaunata..."
Razhdeen ganin yanda Roshan ya koma kamar ba shi ba yasa shi faÉ—in "twins meyasa ka damu haka akan ta?..."
Roshan juyo wa yayi yana kallon Razhdeen daga bisani ya ce "bcox I love her, I really loved her and I want her to be my wife forever..."
Razhdeen cije lips ɗinsa na ƙasi yayi sannan ya ce "okay amma meyasa ka kasa sanar wa Abbah cewa kana sonta da ya tambaye ka, sai ka nuna cewa bazaka ƙara yin Aure ba..."
Roshan ya ce "ita ce abokiyar rayuwata ta ƙarshe, ita ce farkon masoyiyata sannan ita ce last, akwai abinda yake damuna a raina shiyasa na kasa sanar da hakan, shiyasa duk wanda ya tambaye ni nake bashi amsar cewa bazan ƙara yin Aure ba..."
Jinjina kai Razhdeen yayi sannan ya ce "it's okay komai zai zo cikin sauƙi Insha Allahu, sannan itama zata bayyana bada jumawa ba, nima fatana shine Allah ya yaye maka duk wata ƙuncin zuciya, ka kwantar da hankalin ka Please my twins..."
Roshan jinjina kai yayi idonsa akan Razhdeen ya ce "shikenam my man Insha Allahu zan kwantar da hankali na..."
Razhdeen ya ce "proud of you my twins, sannan Abbah ya bada umarnin cewa ka koma part É—insa da zama, baya son zamanka anan kai kaÉ—ai sannan acan zaka fi samun ko wace kulawa da kuma É—ebe kewa..."
Roshan jinjina kai yayi sannan ya ce "tinda umarni ne zan koma yanzu ma..."
Razhdeen ya ce "muje na taya ka É—aukar kayan ka wanda zakayi amfani da su..."
Murmushi Roshan yayi sannan suka tashi a tare kai tsaye bedroom suka nufa, haka suka ɗauko Akwatuna suka fito, Ƴar Amana kuwa tana biye da su sai dai kawai ta bisu da kallo.....