Sashe 7
My Enemy Takun Karshe Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Rukky ta ce "good hakan ma yayi, kice akwai chakwakiya a cikin gidan nan, gashi gobe Abbah zai dawo..."
Haka suka sha hirarsu su kaÉ—ai a É—akin kamar wasu munafukai....
★★★★★
Razhdeen yana zaune shima a É—akinsa abun duniya duk yabi ya ishe shi, duk kwana biyun nan babu abinda yasa a cikinsa sai tunani da yawan kallon photon Amreesh, sannan yana tunanin taya zai fara sanar wa cewa Baiwar ALLAH itace Amreesh É—insa, ga kuma É—an uwansa ya riga shi mallakar ta....
Yana cikin wannan tunanin yaji wayar sa tana ringing duba wa yayi ganin baƙuwar number ne yasa shi sharar wa domin shi baya ɗaukan baƙuwar number, ganin an dame shi da ƙira ne yasa shi duba location yanda ake ƙiransa, haka wayar tabi location har zuwa gidansu, da mamaki a kan fuskar sa ganin ƙiran daga gidan su ne, yana bin diddigi har har yakai part ɗin Roshan, zuciyarsa ce ta buga ganin daga inda ake ƙiran sa, kuma yaga Roshan baya nan, yana cikin wannan tunanin ne yaji message ta sauƙa masa, da sauri ya duba yaga an rubuta "dan Allah Uncla Deen ka kawo mun sarƙa ta, ka taimaka mun, ina cikin damuwa, ka zo zan sanar maka wacece Amreesh ɗinka domin mun zauna tare..."
Razhdeen kallon screen É—in wayar yake da shanyayyun idanuwansa domin ya rigada yasan ita É—in ce Amreesh É—insa,
Murmushi yayi cikin jin daÉ—i ya tashi ya shirya tsab zai je yanda take, tinda har ta nemi ya je...
Yana sauƙa falo ya tarar da Ƴar Amana tana shirin haura ɗakin sa, ganinsa yasa ta dakata idonta akan sa yanzu an cire bandejin babu wannan ciwon, tsayawa yayi a gabanta tare da riƙo fuskarta da hannu biyu ya manna mata goshinsa akan nata yana goge mata dogon hancinsa sannan ya ɗago yana cewa "My Sarah am coming back okay, wait for me...."
Daga nan ya wuce ya nufi hanyar fita.
Ƴar Amana tsaya kallon sa tayi lokaci guda sai ga hawaye ya wanke mata fuska, ba ƙaramin shiga damuwa tayi kwana biyun nan ba sakamakon rashin samun lokacin Razhdeen, yanzu baya bata kulawar da yake bata a baya, sam yanzu bai damu da ita ba especially yanzu da Amreesh ta bayyana, indai ba sauƙo wa falo yayi ya ganta ba baya zuwa room ɗinta, hatta makaranta yanzu baya kaita, ita kuwa taƙi zuwa makaranta wai sai dai Razhdeen ya kaita, in kuma ba shine zai kaita ba to ta haƙura da makarantar,
tana tsaye lokaci guda wani kuka ya yanko mata ta nufi room É—inta da gudu ga Madam Blessing bata nan balle ta rarrashe ta...
★★★★★★
Baiwar ALLAH kuwa tana tsaye a falo sai zirga-zirga take tana jiran zuwan Razhdeen domin ya turo mata da reply da cewa Ok.
Tana cikin wannan halin sai taji buɗan ƙofar falo da sauri ta waiwayo ganin Razhdeen ne yasa ta nufo yanda yake da sauri tana kuka, rufe ƙofar tayi sannan ta durƙusa a gabansa tana kuka ta ce "Uncle Deen Dan ALLAH ka taimaka mun wallahi ina cikin damuwa, a duk sanda na shiga matsala sarƙar nake gani hankali na ya kwanta domin ina gani tamkar ita tare da iyaye nane, hankalina ya kasa kwanciya dalilin da yasa na nemi kazo, dan Allah duk laifin da nayi maka ka ɗau hukuncin ka amma nidai ka ban sarƙa ta, wallahi zan iya dafa Alkur'ani mai girma akan cewa wannan sarƙa ta ce, kar ka rabani da iyayena dan Allah...."
Tsaya kallonta yayi sai yanzu fuskar Amreesh yake bayyana akan fuskar ta, sai yanzu ya fara ganin kamannin Amreesh a kan fuskar Baiwar Allah, yana cikin kallon ta yaji ta riƙo masa hannu tana faɗin "Zo! zo!! zo dan Allah..."
Haka taja hannunsa suka nufi bedroom É—inta..
Pinky da Rukky ganin Razhdeen yazo daman musamman fitowa sukayi suka je part ɗin Roshan jiran zuwan Razhdeen cikin ikon Allah yazo, a bakin ƙofar falo suka tsaya duk suna jin maganganun da Baiwar Allah take faɗi dake ata bakin ƙofar suma suka tsaya, su Pinky jin sun yi gaba ne yasa suka kalli juna, Rukky ta ce "wannan ai ba amfanin saka musu turaren nan tunda a haɗe suke, kina ga har ɗakinta ta kai shi...."
Pinky ta ce "duk da hakan sai mun saka saboda a lokacin da za'a kamasu basa cikin hankalinsu, idan kuma muka barsu suna jin motsin mutum zata ɓoye shi..."
Rukky ta ce "wannan gaskiya ne to mu shiga mana tinda basa falon, nasan nan da awa É—aya Yaya Roshan zai iso kafin ya iso kuwa turaren zai washe sannan kafin su dawo hayyacinsu zasu É—au mintuna...."
★★★★★
Bayan sun shiga bedroom Baiwar Allah ce ta nufi drower ta ɗauko Alkur'ani izu sittin sannan tazo gaban Razhdeen ta durƙusa da gwiwowinta ta dafe Kur'anin tare da faɗin "na rantse da girman Allah da darajar wannan Alkur'ani mai girma wannan sarƙar tawa ce, tin ina ƙarama nake riƙe da ita, idan abunda na faɗa ba gaskiya bane wannan Alkur'ani mai girma ta ci Ni...."
Razhdeen hannu yasa ya ɗago ta tare da karɓan Kur'anin yaje ya ajiye akan drower, sannan ya dawo yana kallonta fuska ɗauke da murmushi, domin bai taɓa tsintar kansa cikin farin ciki irin na yau ba, babban burin sa shine ya haɗu da Amreesh kuma gashi Allah ya cika masa buri yau ga shi ga Amreesh ɗinsa,
cikin sassanyar murya ya ambaci sunan ta da cewa "Reesh..."
Girgiza kai take tana faɗin "bani bace Reesh wata ƙila Ƴar Amana kake magana akai, haƙiƙan nin gaskiya mun zauna wuri ɗaya da ita a gidan marayu tin dana jaririya, ita ɗin kurmiya ce...."
Razhdeen jin ta ambaci cewa yarinyar da ta zauna da ita kurmiya ce yasa yayi saurin buɗe eyes ɗinsa yana ƙareta da kallo..."
Ta cigaba da cewa "a gidan marayu aka sace ta har yau ban sake jin labarinta ba, inasonta sosai domin na ɗauke ta tamkar ƴar uwata, shin ina zan same ta? shin kana nufi kace asalin sunanta Amreesh? kuma ƴar uwarku ce? amma nayi farin ciki sosai da naga ƴan uwan masoyiyata, ina zan ganta nayi mata albishir...." ta ƙarasa maganar tana sharar hawaye.
Razhdeen lips É—insa na kakkarwa ya ce "kina nufin ki ce kurmiya ce?..."
Baiwar ALLAH tana kuka ta ce "ey kurmiya ce, tana da tambari akan cinyarta na dama, zanen tambarin masarauta take da shi akan cinya, dan Allah ku nemo ta, kurmiya ce, ban san a wani hali take ciki ba..."
Razhdeen idanuwansa ne suka shanye kamar wanda yayi maye tsabar tsananin ciwon kai da yake fama da shi ga baya iya cin komai tsabar tunani ga rashin yin bacci, matsaloli sun saka shi a gaba, tunanin Sarah ya fara yi yana maganar zuci da cewa "kodai Sarah itace Ƴar Amana?...."
Yana cikin wannan tunanin yaji Baiwar ALLAH ta ɗan sau ƙara tare da dafe goshinta, wani irin sarawa kan natan yayi ga hajijiyan da yake shirin ɗaukar ta lokaci guda tayi baya zata faɗi, Razhdeen yayi saurin riƙo ta,
Ƙanƙame shi tayi tana faɗin "wani irin turare-turare nake ji babu daɗi, kaina ciwo wallahi...."
Su kuwa Pinky da Rukky suna bakin ƙofar ta waje suna sanye da facemark gudun kar su shaƙi ƙamshin, haka suka riƙa feffeshe ɗakin ta ƙasin ƙofar ɗakin yanda turaren zai rinƙa shigo musu, suna kammalawa suka ruga da gudu tinin suka bar falon, kai tsaye part ɗin su suka nufa domin sun gama aikin su....
Wannan turaren Baiwar ALLAH ce ta fara shaƙa har ta fara fita hayyacinta ganin yanda take ta surutai marasa ma'ana kamar wata taɓaɓɓiya yasa ya riƙe sosai yana mamakin yanda akayi ta shiga wannan halin lokaci guda,
Shima turaren ne ya bugi hancinsa kansa ne yayi wani irin sarawa da ƙarfin gaske ga wani hajijiyan da yazo masa da ƙarfin gaske tin ya kayar da shi duk suka faɗa kan gadon dake bayan Baiwar ALLAH,
Shine a saman ta a yayin da take kwance duk babu mai hankali a cikin su kowa ya zauce sai wani irin feeling da yazo musu lokaci guda, a tsakanin su babu wanda bai jiƙe ƙasin sa ba domin wannan maganin asalin mai ƙarfi ne, duk rashin sha'awar ki indai kika shaƙa shikenam bazaki san lokacin da zaki rungumi na kusa da ke ba...
★★★★★★
Roshan ne ya sauƙa a airport already akwai security da yazo ɗaukar sa, shiga cikin motar yayi tare da kunna wayar sa yana son sanar wa Baiwar ALLAH cewa ya iso tayi masa shiri na musamman da girkinta mai daɗin gaske, da yaso yayi mata bazata sai dai kawai ta gà nshi amma yanzu ya yanke shawar sanar mata domin kar ya koma ya tarar bata shirya komai ba,
Yana buɗe wayar sa yaji saƙo ya shigo masa waya ta whatsApp, cike da mamaki yake bin number da kallo ganin unknown number ne kuma alamu video aka turo, shiga ciki yayi abun da ya gani ne yayi mungun tayar masa da hankali tin kafin ya shiga cikin video, kamar Baiwar Allah ya gani kwance saman kan Razhdeen a ƙasin carpet...
Ciro glass ɗinsa yayi ya sanya yana tunanin ko matsalar daga idonsa ne, play ya danna, haka ƙirjinsa yake bugawa da ƙarfin gaske ganin yanda video yake,
video farko da akayi musu lokacin da Baiwar Allah taje gidan Razhdeen akan yi masa warning,
Haka yake furta "innalillahi wa inna'ilaihi raju'un..." saida ya gama gani tukun ya sauƙe nannauyar numfashi daƙer lokaci guda har idanuwansa sunyi jawur kamar zai yi kuka, dake ma video short ne domin iya faɗuwa masa da tayi a kansa akayi, Roshan a cikin ransa ya ce "kenam basu rabu ba? daman Ammata tana zuwa gidan Razhdeen ba tare da sani na ba? amma meyasa cin amana haka why?...."
Roshan bai yi ƙasa a gwiwa ba haka yayi dialing call number Baiwar Allah, tana ringing har ta katse ba'a ɗauka ba, sai da ya ƙirata kusan sau goma amma ba'a picking, ransa a matuƙar ɓace yayi wurgi da wayar kan kujerar mota.....