Sashe 37
My Enemy Takun Karshe Part 3 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Bayan komawar su da kwana ɗaya Mai martaba da iyalansa da Amaryar su Ummy su ma zasu tafi, sun yi niyar tafiya da Reemah amma sam Reemah ta ƙi wai ita zata zauna da Baiwar ALLAH, domin a halin da ta ga Baiwar ALLAH bazata iya tafiya ta barta ba saboda yanzu gidan Abbah ya watse kowa ya kama gabansa, ba sa'o'inta yanzu balle su na ɗebe mata kewa,
Ramlat ce daman kuma ita ba shiri suke yi ba tana can part É—inta,
Sai Autar gidan wato Ƴar tinny ita kuma tayi ƙanƙantar da zata zauna da ita tayi hira, sai matan gidan su kuwa ba sa'o'inta bane ba ko wace irin hira zasu yi ba, sannan Hajiya Kilishi tana zuwa wurin aikin ta sai Ammy, hakan yasa Reemah cewa zata zauna da ita har ta haihu kafin ta koma ƙasar su U.S itama ta koma wurin iyayenta ƙasar Jidder....
Tin daga wannan lokacin duk wani kulawar da ya dace Reemah tana bawa Amreesh komai tare suke yi, yanzu kwana ma a É—aki É—aya suke kwana, suna kyautatawa junan su yanda ya kamata,
Ramlat kuwa idan ba ita tazo part É—in Abbah ba bata ganin kowa ita kaÉ—ai zata wuni a part É—inta har sai Roshan ya dawo daga wurin aiki zuwa yamma tin da safe,
Baiwar ALLAH da Ƴar Amana yanzu basa zuwa part ɗin Roshan saboda Ramlat, ba kowa ne ya tsayar da zuwan ba sai Baiwar ALLAH, ita ta hana Ƴar Amana zuwa saboda sun fahimci Ramlat tana da kishi sosai ba son zuwan su take ba....
Shi kuwa Roshan kullum kafin ya fita aiki sai ya zo ya duba Baiwar ALLAH ya tambaye ta akan akwai abinda take buƙata ko ji a jikin ta, sannan Ƴar Amana idan ƴan rashin mutuncin ta suna kusa haka zata ce zata raka Roshan wurin aiki, shi kuwa babu yanda ya iya da ita tare zasu tafi, idan ranar weekend ne Roshan da Reemah zasu je bakin swimming pool su zauna su sha hirar su har da video, wannan video kuwa dole sai ta tura wa Ramlat ta Whatsapp, haka ko fita yawon shakatawa zasu yi sai Ramlat ta sani ta hanyar tura video,
Ƴar Amana tana mata haka ne saboda ta ƙara ƙuntata mata domin ta lura tana da kishi na hauka ita bata son wata mace ta raɓi jikin mijinta ko alaƙa ta shiga tsakani..
Ramlat ganin abun ya isheta haka kuma da duk kan alamu kamar soyayya ce a tsakanin su yasa ta kai ƙarar Roshan da Reemah wurin Abbah...
A falo Abbah ya tara su ga Roshan ga Ramlat ga Reemah da kuma Amreesh sai matan gidan,
Abbah ya kalli Roshan sannan ya ce "Roshan an kawo mun ƙarar ka, akan kai da Reemah shin wata alaƙa ce a tsakanin ku?..."
Baiwar ALLAH itama tana zaune da ƙaton cikinta wanda haihuwa yau ko gobe, tasan Ƴar Amana tabbas ta kamu da soyayyar Roshan, domin ta taɓa tambayar ta cewa tana son Roshan, ta nuna mata tana son sa sosai da kuma irin kulawar da yake bata....
Amma sai dai shi ba'a san meye a cikin zuciyar sa ba...
Roshan kallon Abbah yayi sannan ya ce "Abbah alaƙa kuma? nake ga akwai alaƙa sosai a tsakanin mu...."
Abbah ya ce "ba alaƙar ɗan uwantaka ba, alaƙar soyayya nake magana akai domin a cikin gidan nan babu wanda bai lura da irin ƙaƙƙarfar shaƙuwar da ke tsakanin ku ba wai ita kaɗai Ramlat ba..."
Reemah itama tana zaune sai sakin murmushi take domin har cikin ranta tana jin Yaya Roshan a ranta, a cikin tana yin wasa don Ramlat taji haushi har takai yanzu da gasken gaske son sa ta shige cikin zuciyar ta, daman wannan ranar take jira wanda kowa zai san akwai soyayya a tsakanin su....
Roshan girgiza kai yayi sannan ya ce "gaskiya Abbah babu wata soyayya a tsakani na da Reemah...."
Da sauri Reemah ta É—ago tana kallon sa a tsorace kamar zata yi kuka..
Itama Baiwar Allah É—agowa tayi ta kalle shi cike da mamaki domin a tunanin ta shima son ta yake...
Abbah ya ce "to shishshige wa juna da ku ke fa? ku fita yawo tare koda yaushe kuna tare..."
Roshan ya ce "nifah Abbah Reemah na ɗauke ta a mazannin ƙanwata ce jinin jikina, nake ga duk wani kulawar da zan bata da kuma kasancewa wuri ɗaya ba hakan ne zai nuna kana son mutum ba, ina bata kulawa ne a matsayinta Na ƴar uwata, amma ni ko sau ɗaya ban taɓa ji a raina cewa zan Auri Reemah ba gaskiya...."
Ramlat ta ce "amma ka taɓa cewa kana sonta ai kuma wai zaka Aure ta..."
Kallon ta yayi sannan ya ce "bana so ki rinƙa jefani cikin matsala, a wannan lokacin wasa nake mata kuma itama tasan wasa ne, kuma da dalilin da yasa na furta hakan saboda ke ce kin sako ni a gaba da wannan kishin nakin..."
Abbah ya kalli Ramlat ya ce "to kinji abinda ya ce...."
Ramlat ta ce "eh Abbah daman ina so ne ayi komai a gaban kowa, tinda shaƙuwar bata soyayya bace shikenam, daman ina son ji ne, idan har soyayya ce anan sai a tsayar da magana ɗaya tinda ita Reemah a matsayin ƴar uwa na ɗauke ta uwa ɗaya uba ɗaya, idan abun farin ciki ne ya same ta zan taya ta idan kuma abun jaje ne sai mu taru mu jajantawa juna...."
Ta ƙarasa maganar idonta akan Reemah wacce take sunkuye da kanta ƙasi, domin Ramlat har cikin zuciyar ta ba haka bane, saboda wulaƙancin da Reemah take mata akan mijinta yayi yawa most especially video da take turo mata, gashi yanzu anyi mai kankat a gaban kowa....
Wannan al'amarin Baiwar Allah sam bata so shi ba domin bata san halin da Reemah zata shiga ba ganin yanda Roshan ya bonsata a gaban Ramlat....
Reemah ce ta ɗago da rinannun eyes ɗinta waɗanda sukayi ja lokaci guda ta sauƙe su akan Ramlat jin abinda take faɗi..
Itama Ramlat idonta akan Reemah wani irin murmushi ta sau mata..
Roshan ne ya ce "ni na É—auka wani magana mai muhimmanci ne ashe duk akan wannan ne, Abbah ina so zan É—an fita...."
Abbah ya ce "to duk ku tashi ku tafi..."
Reemah da Baiwar ALLAH tashi suka yi suma zasu koma room É—insu,
Roshan ne ya kalli Reemah tare da faɗin "Ƴar ƙanwata ko zaki yi rakiya ne?..."
Reemah tsabar takaici bata san lokacin da ta wurga masa wani irin kallon harara ba tana shirin yin kuka, da sauri ta wuce room É—in su....
Roshan cike da mamaki yake binta da kallo daga bisani shima ya fice,
Ramlat itama tashi tayi tana faÉ—in "bari naje na same su mu É—an yi hira..."
Itama ta wuce É—akin su Baiwar ALLAH da Reemah.....
Typing âœï¸ Asmeetah writer
*MY ENEMY*
*TAKUN ƘARSHE*
*BOOK 3*
56 to 60
Ramlat shigar ta cikin ɗaki ta tarar da Baiwar ALLAH tana rungume da Reemah sai sharar kuka take, domin bata taɓa zaton zata fiskanci wannan wulaƙanci ba, suna cikin wannan halin sai ga Ramlat ta shigo tare da faɗin "da kin daina asarar hawayen ki domin ba lallai ne abinda yake ranki ya zama shima hakane ba, daman kece kike shishshige masa domin shi ko kaɗan bakya gabansa, kina ji da bakin sa yake cewa bai taɓa ji a ransa cewa zai Aure ki ba to kinga kuwa iska tana wahalar da mai kayan kara, shawarar da zan baki shine ki daina son maso wani domin kece a wahalai...."
Baiwar ALLAH juyo wa tayi tana kallon ta cikin ɓacin rai ta ce "ya kamata ki dakatar da wannan shirmen nakin, har ke ɗin wacece da zaki na kallon kanki wata..."
Ramlat ta ce "ni wata ce mana tinda na zama mallakin Doctor Roshan wanda babu ko wace mace a gabansa face ni..."
Baiwar ALLAH ta ce "aikin banza kawai bayan ke ya so wasu wanda har yanzu soyayyar ki bai kai rabin nasu a cikin zuciyar sa ba, ke haÉ—i ne na dole wanda babu yanda ya iya..."
Ramlat cikin ɓacin rai take kallon Baiwar ALLAH ta ce "mai kike nufi?..."
Baiwar Allah ta ce "ina nufin Auren huce takaici yayi dake, kuma Auren ni na so a lokacin tinda sai da ya ce ya haƙura, har ke kinada bakin magana, wallahi ban san bakida kunya ba sai yau, har zaki dubi idon Ƴar Amana ki rinƙa gaya mata maganganu alhalin iyayenta ne suka suturtaki har suka Aurar dake...."
Ramlat a tsawace ta ce "dakata Malama! gori zakiyi mun ne? to sai ki bar masu gidan su yi amma ba ke wanda kike a sakaye ba babu dangin iya bare na Baaba..."
Baiwar ALLAH ta ce "ai dai inada asali ko? kuma kaf family na babu abun rainawa sai dai ayi É—aukin shigan sa..."
Ramlat ta ce "familyn da za'aji ɗaukin shigar sa shine familyn da zai kai ka Aljanna direct, ina nufin masu ƙarfin imani da kuma riƙon addini...."
Ƴar Amana ɗago kanta tayi daga kan kafaɗar Baiwar ALLAH tana bin Ramlat da kallo, a lokacin take tuno da kalan maganganun da ake gaya wa Baiwar ALLAH a gidan marayu...